MA SHA ALLAH ZAKIN FAIDHA SADAUKIN MA'AIKIN ALLAH TA'ALA ALLAH YA QARA LAFIYA DA NISAN KWANA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W ❤❤❤❤ ALLAH YA QARA KUSANCI DA MANZAN ALLAH S A W ALLAH YA TAIMAKEKU AKAN SHERIN RUNDUNAR SHEDAN MAƘIYAN MANZAN ALLAH S A W
اللهم صل وسلم وارحم وكرم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا وشفيعنا ومولانا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره و مقداره العظيم
ليحملوا أوزارهم كاملة يوم القيامة من أوزار الذين يضلونهم بغير علم ألا ساء ما يزرون Wallahi ina gimaka tsoro randa mabiya ka za su barranta da kai, kai ma ka barranta da su. Ku ta gayayya da tsinuwa ma guna. Kuma bazai amfanar da Ku ba. ثم يوم القيامة يكفر بعضكم ببعض ويلعن بعضكم بعضا ومأواكم النار وما لكم من ناصرين
Gafarta Mallam abunda yasa aka Kai Dan taimiya gidan mahaukata ba don yayi fatawah baza ayi ziyarar manzon Allah s a w)ai Babu musiba da ta samu duniyar musulunci irin ibn taimiya da Dan abdulwahab, Nigeria Ba taba samun fada na addiini bale musulmi ya kashe musulmi Dan uwansa sai zuwan wahabiya izala yau bokoharam sun karya arewa mun zama kaskantantu banda bakin talauchi da zub da jini al umma , duk sanadin masalaci da aka bawa jafar ya yada gubar wahabiya a maiduguri, ga shi abun ya mamaye arewa domin ko bandits sun koya ne dage bokoharam
Wawa irinka me toshesshen basira To shi shehu tijjani ko shehu Ibrahim su sukace amusu abinda kuke zargi wai ana musu bauta ko a littafi kukagani wawaye kawai jakkai
@@IbrahimIdrisngrr-lt2sx nagode mutumina suma tijjani da Ibrahim basuce a bautamasuba se Kuna waazirtar da mutane Shima mutumne me rauni baze Iya ma mutum komi ba na daga hakkin Allah
Allah ubangiji ya kara baka kariya Dan isar annabi s.a.w
Allah ya saka da alkairi sheik abdulfatahi sani ameen
Jazakallahu khair 🌷🌷🌷
Allah ya kãra kusanci da Annabin Rahama S A W
Maulãna sheikh Abul Fathi Wallahi Nayi mafarki Na ziyarceka ! Kuma InshãAllahu Zan zo na Ziyarceka
Allah bless you zakin faida maganin yan izala makiya annabi allah ya karimu daga shirin so amin
MA SHA ALLAH
ZAKIN FAIDHA
SADAUKIN MA'AIKIN ALLAH TA'ALA
ALLAH YA QARA LAFIYA DA NISAN KWANA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W ❤❤❤❤
ALLAH YA QARA KUSANCI DA MANZAN ALLAH S A W
ALLAH YA TAIMAKEKU AKAN SHERIN RUNDUNAR SHEDAN MAƘIYAN MANZAN ALLAH S A W
Zakin faidah Allah yaqara lafiya da nisan kwana ya kuma qara haskaka qirjin,ka🤲❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🙏
Namigin duniya , Allah yaqara kusanchi , Allahu ya Rabbi yazama gatanka saboda issar Annabi muhammadu salalahu Alaihim wasalam, your brother
Capt sunusi sulaiman alele
Allah yaqara kusanci sabida annabi sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤
Allah yakareka daga sharrin makiya❤❤❤😊
Allahumma sallih wasallam ala syd rasulullah wa ahlihi wasallam(s.a.w)❤❤❤🇳🇪
MashaAllahu barakAllahu fiika. Thanks a lot.
Masha Allah
اللهم صل وسلم وارحم وكرم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا وشفيعنا ومولانا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره و مقداره العظيم
Muna godiya. Allah ya kara basira da yawan ilimi.
Muna godiya chek❤❤❤
Shehu ALLAH yeKara kusanci Dan annabi sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka da alkhairi zakin faidha.
Zaki faida allah ya kara kusanci da maiki saw ❤❤❤
JzkAllahu khairan kathiran
Masha Allah , gaskiya ne walahi Sheik Haka suke duk wahabiya wawayene
Allah yasaka da alkhairi ameen
Masha allah allah kara malam a basu karotu
❤❤❤❤🎉🎉🎉 muje zuwa imm abulfatahi zaki
Gaskiya ne wlh allah hakane mallam allah yakare ka mallam
Allahumma salli Allah sayadina mahamadin wa sallim
Ma Shaa Allah ❤
Allahu Akbar Masha Allah
She hi allah yekara basira
Mercie malamina
Allah yasaka da alkairi, Shaikh Abulfatahi Allah yajikan magabata Allah yaja kwana
Allah ykr lfy shek abulfathi
Masha Allah muna godiya shehu suna gaba kana gaba
Wallahi summa tillah da inzamo đan izala wahabiyawa gwara nifađo daga saman bene inyi karye so tamanin
World best🥰💕❤️♥️💗💓💖❣️
Masha Allah Allah Ya yakara fahimta maulana
Allah biya Malan❤
Allah Ya kare ka
Macha ALLAh❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah❤❤❤
Macha allah
mungode syd
inji Abdulfasadi wai Wane Salatin Annabi muhamen A S.w Alaihi.wasalam Inga salatil Fati fiyau da Anniya dagudu
Allahuya tsayawa🤲🤲
check Aï hanguri , ka a biyamusu dan Allah .
Macha Allah Allah yakara lafiya ❤
Zaki💥
Allah ya biya Sheikhul Islam
Allah ya qara kusanci
❤❤ ❤
Allah yakaramaka lfy shehin dny
شكرن❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Cameroun adamawa
Kaskiya kana da sarrai Allah ya shiryeka.
Allah Tsinewa NAWANE Lawal Tirayon Albarka
Amin ya rabbi
Dadina da maulana hujja allahu akbar
أطال الله بقاءك بالسعادة والعافية
ALLAH qara lafia Zakin Faidha. Muna goyan baya duk dan iskan da ya taba malamanmu a daka malamansa.
maqiya c kayi hakuri shifa abulfathi masoyin annabine saw💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
Masha Allah Allah Ya kara basira
Alhamdulilah, Mungode
حفظكم الله
💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝👊👊👊💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿
Allah biya malam
Yayi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Mai singileti Allah ya shirye ka sbd Kai dan san zuciya ne
Masha Allah munagodiya masoyi manzon allah S.a.w lion is always a lion Abudlfathi your a lion to izala sallafiya wahabiyawa Makiya manzon allah S.a.w
ماشاءاللہ ماشاءاللہ❤
Ruwan ilimi kenan
Yan izala azo asha karatu
Allah ya Kara jarabtarka 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
ليحملوا أوزارهم كاملة يوم القيامة من أوزار الذين يضلونهم بغير علم ألا ساء ما يزرون
Wallahi ina gimaka tsoro randa mabiya ka za su barranta da kai, kai ma ka barranta da su. Ku ta gayayya da tsinuwa ma guna. Kuma bazai amfanar da Ku ba.
ثم يوم القيامة يكفر بعضكم ببعض ويلعن بعضكم بعضا ومأواكم النار وما لكم من ناصرين
Allah ya ganar da masu binsu cikin rashin sani.
Wai shi wannn bashi da almajiraine kulum yana gida Yana gurin sarkin zaki
Hakane malam nima naga wannan abu naga video wllhy
🤣🤣🤣kar kasha zaki faidha, allah kara bassira🙏
Chehi mai singilety 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Sai dahassada
Allah qara kusanci da maaiki Allah qara da fai
Allah ya qara lfy dakusanci ga Manzon Allah sallahu alaihi wasallam acigaba da tona asirinsu
Or Allah ya yerda
Ashehiabullfatahialakaralafiya
ALLAH Kara kusanci likitan ibn taimiyya
Assalam
Abul fatahi kaji tsoron Allah wai kai idon antabo chirkan da kukeyi sai ka haukache kana hauchi kamar kare dan iska kawai
Uhmm Rasping aekinyiii ne wnnan kawae bakimiba Allah kumah yaganar damu gaskiya
Mungode Zakin faila
Dss
Ba kace kai masoyin annabi, idan kaje kabarin annabi ka ce Sam se Kashiga kai masoyin annabi idan ba ayi Ganda da kaiba wawa
Zakin faira
Acigaba da gashi maulana duk me cewa a sassauta shima a hada dashi
Gara shi yana cewa da masallaci amma kai kullum sai a gida kake karatu
Hhhhhhhhh
Alla QARAKUSACI
A gaida zakin fhaida
Ahaka zakakare Dan wahala
Izala ba mafita
Gafarta Mallam abunda yasa aka Kai Dan taimiya gidan mahaukata ba don yayi fatawah baza ayi ziyarar manzon Allah s a w)ai Babu musiba da ta samu duniyar musulunci irin ibn taimiya da Dan abdulwahab, Nigeria Ba taba samun fada na addiini bale musulmi ya kashe musulmi Dan uwansa sai zuwan wahabiya izala yau bokoharam sun karya arewa mun zama kaskantantu banda bakin talauchi da zub da jini al umma , duk sanadin masalaci da aka bawa jafar ya yada gubar wahabiya a maiduguri, ga shi abun ya mamaye arewa domin ko bandits sun koya ne dage bokoharam
Zakin.zakuna.abar.su.haka.ko.zasu.gane
Ba makabarta ake kallo ba jahili, alkibla ce ake kallo, tir da son zuciya so kake in ka mutu kaima a debi kasar kabarinka wawa
Kay banban jahili kake, kay ba me Soro Allah bane.
Bamu ayat ko hadith da mu ka iyya bincika da que halata maganganu ka.
Allah ya cirye ka!
Wawa ibn taimiyane yace azo a Diba kasan kabarin nasa
Wawa irinka me toshesshen basira
To shi shehu tijjani ko shehu Ibrahim su sukace amusu abinda kuke zargi wai ana musu bauta ko a littafi kukagani wawaye kawai jakkai
@@IbrahimIdrisngrr-lt2sx nagode mutumina suma tijjani da Ibrahim basuce a bautamasuba se Kuna waazirtar da mutane Shima mutumne me rauni baze Iya ma mutum komi ba na daga hakkin Allah
Anasonci da addini ammababukaratu
Wawa Abul fasadi dan iska jahili dakiki alade ni har abada bana yadda da darika
Jahili mahago wanda keyin
Maloho kawai idan zaka zaji ibn taimiya da iyalansa ba abinda ze damemu, wa yakoyamaka zuwa kabari kayi adu'a wa ya koyamaka