Allah ya kara daukaka da basira . wlh muna karuwa sosai musamman dai ni. Ina samun nasara tunda na samu wannan salla raka a biyu da Yasin kafa daya, muftahul Amal sai LAISA LAHA MUKULI LAHI KASHIFA. INA JIN DADI WANNAN SALLAH. NA GODE.
Aslkm. Malam Barka da safiya, Allah Ya saka maka da mafificin alkairi amin. Malam mafarki na yi, ana ta hidima, kamar biki, ana ta soye-soyen abubuwa, amma ni kuma ina azumi. Kuma har da ni ake ta aiki. Ina cikin soya wani abu sai aka kawo min wani abu wai in dandana, har na, sanya a baki sai na fitar na ce azumi nake yi, amma bayan an sha ruwa na ci soyayyen kifi kadan, kuma an ce cin nama ko kifi a mafarki wai mutuwa ce, ko cin abinci kana azumi a mafarki wai wani abu mara kyau zai samu mutum
Assalamu alaikum malan inamuku fatan alkairi malan Nina kasance ina mafalkin ina jini al'ada kuma dazarar nayi mafalkin to ba jimawa sai naga wanan jini , shine nake tambaya shin da massalane ko babu malan dan Allah a amsamin tambayata anan domin ni ba er nageria bace ,ina zamne ne a kassar côte d'ivoire
Masha Allah Allah yasadamu da alkairi 😊😊
Allah ya kara daukaka da basira . wlh muna karuwa sosai musamman dai ni. Ina samun nasara tunda na samu wannan salla raka a biyu da Yasin kafa daya, muftahul Amal sai LAISA LAHA MUKULI LAHI KASHIFA. INA JIN DADI WANNAN SALLAH. NA GODE.
*Laisa laha min dunillahi kasheefah*
Allah yasa mudace
Aslkm. Malam Barka da safiya, Allah Ya saka maka da mafificin alkairi amin.
Malam mafarki na yi, ana ta hidima, kamar biki, ana ta soye-soyen abubuwa, amma ni kuma ina azumi. Kuma har da ni ake ta aiki. Ina cikin soya wani abu sai aka kawo min wani abu wai in dandana, har na, sanya a baki sai na fitar na ce azumi nake yi, amma bayan an sha ruwa na ci soyayyen kifi kadan, kuma an ce cin nama ko kifi a mafarki wai mutuwa ce, ko cin abinci kana azumi a mafarki wai wani abu mara kyau zai samu mutum
Allah yakara basira malan
Allah yasaka da alkairi
Sadaukinfa sadaukine❤
Subhanallah 😭😭 Allahumma ajirni Fi musibati
Allah shiryemou amine
Allah yasaka
Slm alskumu Malam nayai mafarkin Wat yarinya intacte Matata tabiyu
Malam barkadadere nayimafalki inakaratuinakuka miyene
Aslm mlm nayi mafarki haqorina nasama guda daya yafita me hakan yake nufi
Assalamu alaikum malan inamuku fatan alkairi malan Nina kasance ina mafalkin ina jini al'ada kuma dazarar nayi mafalkin to ba jimawa sai naga wanan jini , shine nake tambaya shin da massalane ko babu malan dan Allah a amsamin tambayata anan domin ni ba er nageria bace ,ina zamne ne a kassar côte d'ivoire
Mallam in duka nayi mafarkin sun zube😂
Malan Dan allah maganin li ima
Slm
Slm inayiwa mlm fatan alkhairi mlm dan allah inasan nomber wayarka
+2349080159252
Allah Ya Saka d mafificin Alheri Shehi.
Assalamualaikum malam Wanda yasanar damafarkin shi ta watsap bakasamun budewa dole Sai kira?
Allah yasaka Maka da gidan aljanna
Asalamu alaikum malan kalafifa
Nagode mlm
Malam Nayi mafarkin hakori na Na sama guda hudu sun fadi inah rike dasu inah nunawa mamata dan Allah meye fassarar mafarkin
Assalamu alaikum , malam mafarkin zoben gyal guda hudu kuma a waje da a kwantena da ya kuma bana gyalbane a cikin hudu malam nagode
Assalamualaikum malam nayi mafarkin diyata hakoranta sunfito guda hudu
Arrama bangani bayani gamaida zubewan hakora pls nayi mafarki saubiyu hakware na sunzube bakidaya
meye mafarki tsarkake waje mai najasa a shuka bishiyu a wajen
Malam mafarki nayi gabadaya hakoran suka zube duka
Mafalkin zubewar ciki (miscarriage)