Daukaka ta Allah ce,shi yake arawa Wanda ya ga dama,yadda ya arawa Shata duk Wanda ya ambata a awaka sai yayi shuhura,Koda kaskantaccene,to haka ya arawa Rarara Wannan dama
Allah yakara basira president na mawaka Nigeria wallahi maigida rarara dan baiwa ne shiko ina shine wallahi ina kaunar dauda kahutu Allah daukaka Allah yadauraka akan makiyanka
Wallahi Bantaba sauraron waqar raraba sai waqar aisha da kuma wannan sabuwar Ta fatee fateema mai Zogale wlh Na koka Sosai Wlh Allah ya qar nasibee Na yaba sosai ماشاءاللہ ماشاءاللہ 🙏
All the Fatimah gather here! RARARA Kajima baka burgeni ba amma ka gama min yanzu, Allah ya kara maka baiwa da basira. Ka gama komai ma shugaban masu Zogale na duniya, Allah ya kara daukaka Fatima mai Zogale... Aikin Allah kenan, an koreta Allah ya daukaka ta. Allah ya temake ta ya kara kareta
Rarara wannan wakar ka kawo ma kanka farin jini sosai kuma ka bibiyi tarbiyyar shata da yake ma kowa ko komi waka ba don kudi ba sai don kauna da kuma godiyar soyyaya da aka nuna mashi Sai na tuna wakar Hauwa mai tuwo jikan Lado, mai saida tuwo a tashar fagge ta dauri.
DR Mamman Shata yayi wa, HAUWA MAI TUWO shi kuma HON. Dauda RARARA yayi wa FATIMA MAI ZOGALA.... the legends of Hausa Musical all time. #DrMammanShata #HonDaudaRarara
Vraiment daouda kahoutou tu es le meilleur chanteur du Nigeria le chanson de fatima là il faut que je te payer malgré tout je la connais pas sérieux !un nigérien Depuis côté d'ivoire.
Allah Ya ƙarawa Fatima Mai Zogale ɗaukaka, mahassadanta Allah Ya basu hakuri su gane komai yin Allah ne. Gashi mu ma yau mun san Fatima Mai Zogale, kar ku yi mamaki wani tun daga Zazzau zai je cin Zogale.
Gaskiya Rarara wannan Waka kamar dan ni akayyita wlh godiya na ke dauda kahutu Rarara ❤❤❤
Thank you so much rarara....all the fatimas let's gather here
❤
❤
💃💃💃
Rara wannan shege, wato inde wakane wallahi ta allah tayi kawai, wannan Dan mata yana lokaci alaji. Duk hasadan ka kasan wannan ya iya waka
You are extremely gifted and talented in terms of Hausa music and song. Mr. Dauda Kahutu Rarara.
Zanyi maka kyauta raran waka❤ dalilin wake budurwa kuma Mata wacce zan aura mai duna Fatima❤❤❤
Me zaka bashi
Daukaka ta Allah ce,shi yake arawa Wanda ya ga dama,yadda ya arawa Shata duk Wanda ya ambata a awaka sai yayi shuhura,Koda kaskantaccene,to haka ya arawa Rarara Wannan dama
Indai basira ce... Anzo kanta... Allah yaqara basira da daukaka
Allah yakara basira president na mawaka Nigeria wallahi maigida rarara dan baiwa ne shiko ina shine wallahi ina kaunar dauda kahutu Allah daukaka Allah yadauraka akan makiyanka
Wallahi Bantaba sauraron waqar raraba sai waqar aisha da kuma wannan sabuwar Ta fatee fateema mai Zogale wlh Na koka Sosai Wlh Allah ya qar nasibee Na yaba sosai ماشاءاللہ ماشاءاللہ 🙏
Gaskiya Rarara Allah ya Kara basira .Kuma da wuya samu Wanda zai wanan Nazair n'a hima Wanda ba kowa ba Waka . Allah ya karama dawukaka.
Allah yakara basira da daukaka,wlh nada de banji wakar datayimin dadiba kodan sunana na Fatima ne 💃💃💃💃💃
😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤
To amma kada kiyi dangwale😂
@@imamimam-ww3pq 😄😄😄😄😄
❤
😊😊fati
Im not rarara’s fan but man hats off inde waka ne
Ma sha Allah
Astonishing you are really talented. Duk Mai mata da suna Fatima gather here..❤
All the Fatimah gather here! RARARA Kajima baka burgeni ba amma ka gama min yanzu, Allah ya kara maka baiwa da basira. Ka gama komai ma shugaban masu Zogale na duniya, Allah ya kara daukaka Fatima mai Zogale... Aikin Allah kenan, an koreta Allah ya daukaka ta. Allah ya temake ta ya kara kareta
Rarara aiko da acct no
Fatima had her share of what it's like to meet the mighty Rarara...💯
MANSIR M FASAHA NAKA DAUDA KAHUTU RARARA ALLHA YA TSAREKA DAGA Sharrin MAKIYA OGA Rarara❤❤❤
Allah ya saka da alkhairi
Allah ya ƙara basirar waƙa gonar waƙa
RARARA
Allah ya kare mana Kai maigida
Masha Allahu rarara gaskiya naji dadin wannan wakar so sai Allah ya Kara basira gaba dai gaba dai rararan waka❤❤
A yazou kamar rara a waka ❤ masada kouyi hakuri saï oga dan kahutou❤❤❤❤
Tu es vraiment un génie créateur 😊😊Very nice
Wow #1 on trending music in Nigeria 👏 😍
Rarara wannan wakar ka kawo ma kanka farin jini sosai kuma ka bibiyi tarbiyyar shata da yake ma kowa ko komi waka ba don kudi ba sai don kauna da kuma godiyar soyyaya da aka nuna mashi
Sai na tuna wakar Hauwa mai tuwo jikan Lado, mai saida tuwo a tashar fagge ta dauri.
Allah ya kara basira da daukaka RARARAGwanar waka
❤❤Rararara MAHADI MAI DOGON ZAMANI,❤ ALLAH YAJA DA KWANA , DAGA Sénégal
Rarara ikon Allah,
Allah ya kara basira kayima mmna da y'ata da kakata muna godiya❤❤🎉🎉
Allah Ya Kara Daukaka Rarara Jami,are Waka
Rarara ni ina so in ji kayi mana wakar yabon Annabi Muhammad (saw).
Masha Allah kana da zuciya mai kyau❤ Allah ya taimakeka,am so happy to you
The King 🤴 Of Singer Mr Dauda Kahutu Rarara God bless you and your Teams ❤👌👍🙏💗💯
Allah yakarawa rayuwa albarka dauda kahutu rarara❤❤❤🎉 2:49
watching from Shenyang, nice song Rarara
Ya ubangiji ka kara basira AMEEN 🤲
Masha,allah hajiya fatee fateema an,sha waka allah taemakah rarara gonar waka well done
Allah shinuna mani rananda Raran waka zaiyimini wakar siyasa
Allah Ya Kara Basira Rarara namu
Agaskiya baka taba burgeni irin yauba ❤
Godiya ñake rararan waka. Fatima Sunan mahaifiyata ne. Allah gafarta mata
Ina yaya mata guda uku masu sunan fatimah
Waka rarara ta yi wallahi ,aman mutane su na ta hassada .allah ya kare Rarara
Thanks!
As you make the whole world know her almighty Allah will bless you and your family
Zogale start round the world
Rarara round the world surely 😍😍😍
ALLAH YA TSONE IDON MAKIYA DA MAHASSADA, ALLAH YA KARE MANA KAE GABANKA DA BAYANKA AMIN
DR Mamman Shata yayi wa, HAUWA MAI TUWO shi kuma HON. Dauda RARARA yayi wa FATIMA MAI ZOGALA.... the legends of Hausa Musical all time. #DrMammanShata #HonDaudaRarara
Dakyau oga unlbangiji Allah yarabaka da mamanka lfy
Yah Allah Ka ɗau baiwar wakata ka karawa rarara nina hakura ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah biya rarara, ashe shi yasa mamata yayi kwalya
Masha ALLAH SAI NAJI INA KWADAYIN ZOGALE😉
lallai Fatima ta waku. 🙌
Gaskiya wakarnan tayi dadi Allah yakara basira oga
Allah ya kara basira masha Allah la kuwata illa billah me tausan irimmu marayu insha Allahu Kaci gaba sai gaba
Yayi kyau kwarai. Naji dadi saboda anyi Waka a wanda ba kowaba. Don zata iya samun daukaka ta wannan hanyar.
THANK YOU RARARA
Allah ya saka da alherri Alhaji Dauda Kahutu
Alhamdulillah Allah yakara basira da daukaka Allah ya kaimu aurena aikin waka oga gonar waka
Rarara wannan wakan tayimin kyau sosai Allah ya Kara basira
Masha Allah super que Dieu le tout puissance vous aide beaucoup Fatima
Sarkin Waka Allah ya Kara daukaka
Kahutu rarara
Wane mutum!!!
Yarinya ta sami daukaka.
Let's go 🎉Mai gida ✌️✌️✌️✌️✌️
Dan Allah saura masu sunna Aina'u a wakemu
Allah ya tayama Maigidana
Nagode nawa Allah ya kara basira
Allah Tamara tsawunkwana rara Na kahutu
Allah shikara lfa danisan kwanamai albarka amen
Thank u so much, for the song my daughter Fatima 😅
C'est très inspirant Rarara
Allah ya kara basira Rara jami'ar waka
Rara jami'an waka
Rarara ya iya waka wlh
Mun na godiya oga waka zogale yayi
Barka da wnn lokacin ogamu ❤
Masha Allah, Allah yakara basira ameen 🤲🎉🎉💯 Dauda kahutu rarara.
Allah yakara bassira 🤲🙏❤️🇵🇸💪
Zogale tayi Daraja sanadiyar wannan waka
Wacece fatin nan rarara
Alhamdoulilah rarara Allah ya biyaka
Allah yayi Maka Albarka Kuma Allah yasa karabu da mahaifa lafiya Amin
Allah ya kara basira sarkinwaka
Masha Allah,Allah yakara daukaka
Masha Allah yakara basira
Shatan wnn xamani Allah ya Kara basira
Ina son fatima mai zogale
Yallabai bu jari muke bukata ataimaki marayu
Vraiment daouda kahoutou tu es le meilleur chanteur du Nigeria le chanson de fatima là il faut que je te payer malgré tout je la connais pas sérieux !un nigérien Depuis côté d'ivoire.
Masha Allah Allah ya kara basira sarkin mawaka
🎉 Masha Allah dauda kahutu rarara Allah yakara daukaka Allah yashige maka gaba a dukkannin lamuranka
Waqafa tayi dadi Allah yaimana maganin mahassada
Wanan Waka tayi Masha Allah
Allah ya Kara basira
Gaskiya waka tayi dadi Allah yakara daukaka❤❤😊
Da kyau oga rarara 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya tai ma ku oga saura mai Awara🎉
Inayinka Rara wlh💐🌹🥀🌺🌷🌸🌸💮🌼🍂🍁
Allah Ya ƙarawa Fatima Mai Zogale ɗaukaka, mahassadanta Allah Ya basu hakuri su gane komai yin Allah ne. Gashi mu ma yau mun san Fatima Mai Zogale, kar ku yi mamaki wani tun daga Zazzau zai je cin Zogale.
Da kyau megida Allah yakara basira watching from Anchau Township 🎉🎉❤❤
❤❤❤❤❤ masha Allah yy madallah
Machaalllah Daouda
Wallahi sai yau ka taba burgeni Dan haka yau sai nayiwa kowa like a comment dinan
❤😂🎉😅
Fatima maizooooogale❤❤❤❤