Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 29 เม.ย. 2024
  • Fatima Aliyu da aka fi sani da Fatima Ma Zogale da Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya waƙe ta yiwa Freedom Radio bayani filla-filla kan haɗuwarsu da mawaƙin da kuma sauyin da ya zame wa rayuwarta.
    Ta kuma amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu bibiyar Freedom Radio suka aiko mata.

ความคิดเห็น • 182

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 หลายเดือนก่อน +23

    Allah sarki tana birgeni sosai sabu da tana yawa godiya ga Allah

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d หลายเดือนก่อน +12

    Wllh naji dadi da aka karrama fatima mai zogale, duba da yanda takasance tsakaninta da uwar dakinta, wata qila fatima kindace da daren lailatul qadar, lokaci daya Allah ya azurtaki ta wnn hanyar masha Allah Allah yaqara rufa asiri ina jin dadin yadda take yawan godiya ga Allah alhdllh👏🥰

  • @Murtala_Comedian
    @Murtala_Comedian หลายเดือนก่อน +11

    Kai Masha Allah 🤗 Willh tana da Yawan Godiya ga Allah 🤗

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d หลายเดือนก่อน +10

    Kai jama'a wai waqar fatima mai zogale na fitowa sai kawai mai gidan hayar da fatima take haya nan take takkira fatima wai anqarawa fatima kudin haya maimakon kudin da fatima take biya abaya yanzu anqara mata kudi, kai mutane aji tsoron Allah, daga tasamu kudi shi kenan kuma sai aqaramata kudin haya🥺

  • @MuhammadNura-hv3dc
    @MuhammadNura-hv3dc หลายเดือนก่อน +11

    Masha Allah yasanya Alkhayri,
    arayuwarki baki daya,, fatana Allah subahanahu wata alah yasamar da cigaba acikin rayuwar ki,,
    sannan kitabbata cikin farin na har Abadah

  • @aboobackeraboobacker6516
    @aboobackeraboobacker6516 หลายเดือนก่อน +1

    I am happy to watch this program because I worked in Nigeria for years. Good people and good country.

  • @user-vy6ib2ml8o
    @user-vy6ib2ml8o หลายเดือนก่อน +12

    Gaskiya fatima akwai tarbiya da ilimi kouma ga godiya da allah ❤❤❤❤❤❤❤❤ rara allah chikara arziki

  • @kabirissoufou
    @kabirissoufou หลายเดือนก่อน +8

    Gaskiya kinada imani kina yawan godiyar Allah shi yasa Allah ya tuna dake ya baki daukaka so daya. Ma Shaa Allah

    • @Pamaaa24
      @Pamaaa24 หลายเดือนก่อน

      Tabbas Wannan haka ne

  • @muhammadnasiruharuna8654
    @muhammadnasiruharuna8654 หลายเดือนก่อน +4

    Allahu'Akbar Gamin Allah kenan,She looks so shyness.

  • @user-tt8op7xm3o
    @user-tt8op7xm3o หลายเดือนก่อน +6

    Masha Allah super toutes mes félicitations que Dieu le tout puissance vous aide beaucoup Fatima

  • @aminakashim2731
    @aminakashim2731 หลายเดือนก่อน +6

    Allah ubangiji ya sanya Alkhairi fatima. Allah ubangiji ya kare ki daga dukkan sharri

  • @matchawdikaini2139
    @matchawdikaini2139 5 วันที่ผ่านมา

    She looks down to earth humble,l wish her all the best,l am not a fan of singers but this made me have respect for them,thank you malan Rarawi

  • @SaadatuAbdullahi-xt1fz
    @SaadatuAbdullahi-xt1fz หลายเดือนก่อน +6

    Allah ya sa ma abin albarka

  • @AichatouGambo-dn3eg
    @AichatouGambo-dn3eg หลายเดือนก่อน +6

    Wayyo baiwar Allah ❤akoy dai hamdallah ga Allah.

  • @musamuhammadkhamis4423
    @musamuhammadkhamis4423 หลายเดือนก่อน +5

    WalLahi Fatima akwai tauhidi
    Komai nata Allah
    Ga kunya, ga kamun kai, ga Kamala, ga natija.
    A real definition of decent Hausa/Fulani woman.

  • @muhammadtaseeualhassan
    @muhammadtaseeualhassan หลายเดือนก่อน +9

    Gaskiya rara dai nima yaburgeni matukar kyautatawa wnn mata

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 หลายเดือนก่อน +8

    Wannan matan Allah ya kiyaye ta ya faranta mata rai. Har na ji ina son ta don Allah sabi da godiya da ta ke ga ubangiji.
    Allah ya kara rufa asiri ya kara budi. Ameen thumma ameen.

  • @lawijanaidu5559
    @lawijanaidu5559 หลายเดือนก่อน +7

    ALLAH sarki yatabbatar da Alkhari
    Kiƙara haƙuri insha ALLAH ƙarhen wahalarki ta zo ƙarhe inamiki fatan alkhari

  • @musalawal6653
    @musalawal6653 หลายเดือนก่อน +2

    Wallahi natayaki murna sosai Nima Ina fatan Allah yahadani da Dauda Abdulllahi kahutu Rarara

  • @mohammedahmedtijani8210
    @mohammedahmedtijani8210 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah

  • @Jamila2345-mc2xm
    @Jamila2345-mc2xm หลายเดือนก่อน +4

    Allah sarki. FATIMA.ALLAH.YADUBA.ZUCIYARKI.❤❤❤❤❤

  • @aishatuyakubu8402
    @aishatuyakubu8402 หลายเดือนก่อน +1

    Alhamdulillah.

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 หลายเดือนก่อน +4

    MASHA.ALLAH TABARAKALLAH

  • @NafiouNafa
    @NafiouNafa หลายเดือนก่อน +5

    Allah Sarki rayuwa Fatima Allah ya taimaka

  • @karenelouis6270
    @karenelouis6270 หลายเดือนก่อน +2

    Allah sarki

  • @user-jg9ul2zl3d
    @user-jg9ul2zl3d หลายเดือนก่อน +6

    Waiyo Allah kudin haya. Wannan yarinya kin ga takan ki

  • @ummausmankunyauuk1179
    @ummausmankunyauuk1179 หลายเดือนก่อน +4

    Masha Allah fatima me zogale kinbirgeni wallahi saboda yawan hamdalarki❤❤❤❤❤

  • @user-gq4nq7si6v
    @user-gq4nq7si6v หลายเดือนก่อน +4

    allah ya kari🤲fatima,yusuf da ganiger🤲🙏

  • @M_Nasir_Ruba
    @M_Nasir_Ruba หลายเดือนก่อน +4

    Wlh tana da Bala'in wayon bayar amsa
    Ina nufin tana sara tana duban bakin gatari

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 หลายเดือนก่อน +3

    She has a pure clean heart

  • @fodiyoabdullahi2472
    @fodiyoabdullahi2472 หลายเดือนก่อน +3

    Allahu akbar tanayawan godia ga Allah

  • @ahmedadamu1342
    @ahmedadamu1342 หลายเดือนก่อน +5

    Fatima Allah ya kareki

  • @AminuShaibu-wj5tv
    @AminuShaibu-wj5tv หลายเดือนก่อน +4

    Da aminu oba inayiwa mai zogale fatan alheri

  • @abdurrahmanmagaji8124
    @abdurrahmanmagaji8124 หลายเดือนก่อน +2

    ALHAMDULILLAH
    Wannan dama da Allah ya kawo miki ta daukaka kiyi anfani da ita yadda ya kamata kada ta rude ki.
    Kiyi kokari kiyi aure ki kama sana'a irina ta cikin gida domin Kare mutuncinki.
    Na tabbatar miki Rarara zai zamar miki uba,domin mutumin kirki ne wallahi.

  • @HaliluHamisu-zw1vt
    @HaliluHamisu-zw1vt 25 วันที่ผ่านมา +1

    Masha Allah gaskiya abin yayi mani dadi Allah yabaki sa à Allah yasa alheri Fatima

  • @user-mm7mr3he3l
    @user-mm7mr3he3l หลายเดือนก่อน +4

    aslm fatima natayakimurna allah ya sa mushika da Imani,gatambaya shinke wane yarege ne.

  • @mustaphazakariya5463
    @mustaphazakariya5463 หลายเดือนก่อน +7

    Wallh wallh saurayin wannan Fatima mai zogaledin yana ruwa😂😂😂😂😂

    • @Usmanumar-mb6sk
      @Usmanumar-mb6sk หลายเดือนก่อน

      subuhanalahi yana ina 😂😂😂

  • @usmanabdulhadi6375
    @usmanabdulhadi6375 หลายเดือนก่อน +4

    Fatima, akwai godiyar Allah.

  • @ibrahimubajawad2133
    @ibrahimubajawad2133 หลายเดือนก่อน

    Allah ya Kara daukaka

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 หลายเดือนก่อน +3

    Ke yanzufah mu mungane matsalar petur da dalah itace damuwarmu kawai kici GABA da Saida zogalanki kurin Kai Kuma ciyyaman rarara Dan Allah Kai waqa akan halin da qasarmu mukke cikki tunda Allah ya makka nasibun da manyya sukke saurararka

  • @Moustaphaango-cb4dr
    @Moustaphaango-cb4dr หลายเดือนก่อน +2

    ❤❤❤ Allah yakara basira

  • @DuzagaheSalahTV
    @DuzagaheSalahTV หลายเดือนก่อน +3

    Mouna godiya ❤❤

  • @agadeztv4860
    @agadeztv4860 หลายเดือนก่อน +12

    Gaskiya rara ina sonshi Amma baita burgeni ba kamar wannan baiwar Allah daya daga darajar ta da taimakin Allah

    • @jamilayusuf8081
      @jamilayusuf8081 หลายเดือนก่อน +3

      Ai wallahi Nima haka. Allah ya masa albarka

  • @AuduwaMaster
    @AuduwaMaster หลายเดือนก่อน +5

    Gaskiya matannan Akwai Tarbiya

    • @AuduwaMaster
      @AuduwaMaster หลายเดือนก่อน +2

      Kunkallaba Dama Nafadamuku

  • @abdoulsalamabdou6955
    @abdoulsalamabdou6955 34 นาทีที่ผ่านมา

    barka dawarhaka fati maizogale nima inatuki massoyaki

  • @falaluibrahimlawan4222
    @falaluibrahimlawan4222 หลายเดือนก่อน +5

    Abu ɗaya ya burge Ni da ita. Idan an yi mata tambaya, irin amsar da take bayarwa daidai buƙata

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA หลายเดือนก่อน +4

    Allah yakawo Miki Muji Mai nagarta, dagani wannan matar BATA Saba da yawan magana ba

  • @kabeermumaradamawa3741
    @kabeermumaradamawa3741 หลายเดือนก่อน +3

    Ga dan kwalenki ga shi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ibrahimmuhammad1458
    @ibrahimmuhammad1458 หลายเดือนก่อน +2

    ❤❤❤❤❤

  • @user-cw4kc9tt6w
    @user-cw4kc9tt6w หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah.Wayansu na da sa'a

  • @iliyasuhassan8134
    @iliyasuhassan8134 หลายเดือนก่อน +2

    Assalamu alaikum jamaa Fatima mai zogale inamiki Fatan Alkairi kinji

  • @uzairuAgama-kk4np
    @uzairuAgama-kk4np หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasa Rarara yabaki Jari MI yawan gaske.

  • @muhammadyusufusman1516
    @muhammadyusufusman1516 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya kara budi, Kuma an ce hassada ga Mai rabo taki. Sai kiyi godiya ga Allah.

  • @BasiruMuhammed-xm8pz
    @BasiruMuhammed-xm8pz หลายเดือนก่อน +7

    Masha Allah fateema Mai zogali da fatan alkaire dafatan dai baza amanta da halarci ba gamida taohon saurayin ki Dan Allah

    • @sameeratarasulu5115
      @sameeratarasulu5115 หลายเดือนก่อน

      6542¹ppoiiuyttttt5reewqlkjhhgffdmnbvvcxz😮😢😢😮

  • @user-bu9zy5hf6m
    @user-bu9zy5hf6m หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah ❤malama fatima
    Allah tsare

  • @MondayAnthony-cr7hp
    @MondayAnthony-cr7hp หลายเดือนก่อน +1

    Ina Mika sakon gaisuwa zuwa ga Fatima mai zogale, Allah ya bamu alkairi

  • @reza227-lt5rm
    @reza227-lt5rm 18 วันที่ผ่านมา

    Allah yayi albarka

  • @user-iw9ru5eq8c
    @user-iw9ru5eq8c หลายเดือนก่อน +2

    Macha Allha 🎉🎉🎉❤❤❤

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 หลายเดือนก่อน +3

    Masha allah Sai godiya ga allah

  • @samailaabubakar2058
    @samailaabubakar2058 หลายเดือนก่อน +1

    Allahu Akhbar!

  • @Mousamaman12Maman-ph7uc
    @Mousamaman12Maman-ph7uc หลายเดือนก่อน +3

    Aslmbarak ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Salissou790
    @Salissou790 หลายเดือนก่อน +1

    Allah sa rara ya shafe miki hawaye ya baki gida kibar haya🤲🤲

  • @lawaliyakubu3514
    @lawaliyakubu3514 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakaramiki budi na Alkairi

  • @AriHassane
    @AriHassane หลายเดือนก่อน +1

    Masha'allao'fatma'alla'yabakimijinagari

  • @LimanBello-iv1jn
    @LimanBello-iv1jn หลายเดือนก่อน +1

    😭Allah yaqara Miki Albarka

  • @mdmad187
    @mdmad187 หลายเดือนก่อน +2

    FATAI allahkairi Fatima Mai zogali

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy หลายเดือนก่อน

    Allah sarki allah ya kara dau kaka🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 หลายเดือนก่อน +1

    Rayuwa kenan,Allah yaqarawa rayuwarmu albarka

  • @user-op5lb7kq4l
    @user-op5lb7kq4l หลายเดือนก่อน +1

    Allah mai hikimar kwaita.

  • @MustaphaMuhammad-zx2bf
    @MustaphaMuhammad-zx2bf หลายเดือนก่อน +3

    Hassada taki ce😊

  • @IsaBello-kk2tn
    @IsaBello-kk2tn หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah Fatima

  • @aminumuhammad8663
    @aminumuhammad8663 หลายเดือนก่อน

    Mashaa Allaah

  • @AliyuHamman-mj4gs
    @AliyuHamman-mj4gs หลายเดือนก่อน +2

    Hmm🎉

  • @MoussamoussaMouss
    @MoussamoussaMouss หลายเดือนก่อน +3

    Macha Allah

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allahu Fatima

  • @AbubakarNassirou-fx1bt
    @AbubakarNassirou-fx1bt หลายเดือนก่อน +1

    Ina tayaki murna fatima mai zogale

  • @AbubakarUmar-jn7xx
    @AbubakarUmar-jn7xx หลายเดือนก่อน

    wannan shashancin har ina

  • @alibelloabdoulaye9072
    @alibelloabdoulaye9072 หลายเดือนก่อน +1

    Fatima n est pas sérieuse elle ne pourra pas partager les bonheur qu'on lui a fait. Mais elle parle des différents malheur rencontrer.

  • @ABDOUSALAMOussama
    @ABDOUSALAMOussama หลายเดือนก่อน +3

    Mouna godiya❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Asshiirry-Almalikiyy
    @Asshiirry-Almalikiyy หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Alhmdllh
    Tashar Freedom Muna Gdy Sosae Ubangiji Shiqara Daukaka Shikuma Saka Da Alkhair

  • @Hair257
    @Hair257 หลายเดือนก่อน +1

    Kayan bandariya tanajin kunya tana bani dariya akwai fara a gareta allah yatai maketa bai war allah

  • @sahabimusa4072
    @sahabimusa4072 22 วันที่ผ่านมา

    Allah taimaka

  • @musamuhammadkhamis4423
    @musamuhammadkhamis4423 หลายเดือนก่อน +1

    Ga Kuma Adduoi a bakinta🙏🙏🙏

  • @Muhammad-mz1kp
    @Muhammad-mz1kp หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakara arziki

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 หลายเดือนก่อน +3

    Fatima abinda yake burgeni yada kike godema Allah

  • @husseiniusmanmobolah55
    @husseiniusmanmobolah55 หลายเดือนก่อน +2

    Masha allah fatan alheri

  • @Shadeomojosi
    @Shadeomojosi หลายเดือนก่อน

    Allah ya kara kareki daga sharrin makiya fatima kinzama gold

  • @NasiruIbrahim-vo4pd
    @NasiruIbrahim-vo4pd หลายเดือนก่อน +1

    I am so happy her may promot her business

  • @dr.fayyuzavlog6632
    @dr.fayyuzavlog6632 หลายเดือนก่อน

    Wllh rara be ta6a burgeni ba irin yau, Allah ya qara yiwa rayuwa albarka

  • @Asshiirry-Almalikiyy
    @Asshiirry-Almalikiyy หลายเดือนก่อน

    Ina yiwa bakuwa fatima mai zogale brk d zuwa tare d fatar alkhair

  • @AmaduAmadu-fv8ll
    @AmaduAmadu-fv8ll หลายเดือนก่อน

    الحمد الله ❤❤❤فت فتم ❤ ماشاءالله تبارك الله ❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍

  • @zayyanutukur5486
    @zayyanutukur5486 หลายเดือนก่อน +1

    Ma Sha Allah

  • @AbdullahiDahiru-fq4cp
    @AbdullahiDahiru-fq4cp หลายเดือนก่อน +1

    Salamu alekum warahamatilahi ❤❤❤❤😢❤😮❤😢❤❤❤

  • @SayyadAbdulahi
    @SayyadAbdulahi หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉 Masha allah

  • @AlhajiawalSani
    @AlhajiawalSani 29 วันที่ผ่านมา

    Haka Allah yaso

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah Fatima mai zogale ta raran waka😂😂

  • @ismailahmed9424
    @ismailahmed9424 หลายเดือนก่อน

    Tana da yawan godiya ga allah

  • @HarunaMuhammed-rd9kv
    @HarunaMuhammed-rd9kv 25 วันที่ผ่านมา +1

    SAGO DAGA HARRUNN JAHAR YOBE GDYA

  • @user-ud9yf7bi5z
    @user-ud9yf7bi5z 22 วันที่ผ่านมา

    Hello good afternoon

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 หลายเดือนก่อน +1

    Da kyau 👌