Mazan jiya sunyi gwagwarmaya, don don arewa da yan arewa, amma yan matan Arewa na yanzu su solobiyo beraye yan son kudi da mulki na arewa yan matan amarya, irinsu oo na yanzu susu da ire-iren sa, sunbar arewa ta zama ƙasar zauna gari banza kasar dandalin yan ta'addan bandits boko haram kidnapper, da sauransu, da kuma sa hannun malalatan wasu shugabannin Arewa
Allah yajikan mazan jiya❤❤❤❤❤ Ibrahim badamasi babangida da Kuma sani abacha da Kuma UK Bello
Allha yajika yik nelo
Gaskiya mun karu sosai, Allah ya saka wa IBB da Alkhairi sbd kokarin komawa da Federal zuwa Arewa. Allah ya jikan Abacha da wanda ya tseratar da IBB
Allah ya jiqan mazan jiya arewa yanzu tazama abin tausayi Allah ka maimatawa arewa ya'ya irinsu Abacha
Ameen ya Allah
Masha Allah Abaccha da Baban gida sunyi kokarin ceto Arewa Amma Na yanzu suna gani Anakashe Yan Arewa basa daukkar mataki Akansu
Allah ya mana jagoranci
Allah yajikan y k ina son ku yan arewa wallahi 🇳🇪🇳🇪🫶🇳🇬🫡🫡
Nanyanmu na arewa sunyi kokari sosai domin ganin Arewa ta dauki saiti. Allah ya kawoman zaman lafiya a kasanmu dama duniya baki daya.
Ameen Malama Fatima
Masha Allah kaji mazan Allah jikan abacha da UK bello
Muna gdy da tarihin mazan jiya Allah ya jikan mazan jiya
Allah sarki Allah ubangiji ya jikan Gen sani Abacha da UK Bello
Ameen ya Allah
Allah ya jaza zanin
najeria
Masha allah shiyasa abacha yayi farin jini alokacin mulkinsa
Thank you very much for notifying us our previous sensitive history! Intelligent leaders of North and Nigeria at Large
Our pleasure!
vcb. b
@@muawiyashuaibua 5:41
Masha Allah Allah yajiqan su da rahama sukuma arnan Allah yaqara musu nauyin qasa
Hmm arewa da Yan arewa sun yi rashi. Allah ya katemu
JazakAllahu khairan
Muna godiya da wannan
Allah yaji kan mazaje Allah sarkin iko!
Allah yajikan Sani Abacha.
Masha allah mungode ranar yawo nafara kaunar babangida
Allah ya jazamanin kasarmu najeriya baki daya
Allah yaja kwanan Kasar mu Nigeria
Allahu akhbar, may his gentle soul rest in perfect peace, UK Bello😭😭
Wallahi da munhuta
Inama ancire mu meye amfanin hadewar ƙasa tareda kafurai wlh ba alkhairi bane
Allah yasa Mudace
Muna godiya da wannan tarihi
Tarihin mai tatsene
Insha Allah za mu kawo nan gaba
@Masud Saleh Muhammad Yusif ai yaran metatsine ne
Jiya ba yau ba
😮😮😮😮😮
Iko sai Allah
Abacha❤❤😂😂😂😂😂😢😢😢
An jima anayiwa AREWA makarkashiya.............. Kaji wai ya koremu daga NIGERIA kaji MARAR DARAJA😇🤪
😂😂
Muna Godiya
Nigeria
Gskiya Ina ma dai hakan ya faru da tuni yanzu muna munci gaba me ake da najeriya musamman wannan jahilin daya sake lalata komai tsohon daura
Wz1
Kuma yanzu sun hadu da baban gida ? Yana Ganin sa 😂😂😂
Gongolla
Kunce kano, kunce borno wacce ce daga ciki
Ashe su iyan amana ne Banda BUHARI shi kam bashi da amana
⅘u
Mazan jiya sunyi gwagwarmaya, don don arewa da yan arewa, amma yan matan Arewa na yanzu su solobiyo beraye yan son kudi da mulki na arewa yan matan amarya, irinsu oo na yanzu susu da ire-iren sa, sunbar arewa ta zama ƙasar zauna gari banza kasar dandalin yan ta'addan bandits boko haram kidnapper, da sauransu, da kuma sa hannun malalatan wasu shugabannin Arewa
Allah jikan mazan jiya. Muna godiya da wannan labarin.