Marigayi Janar Sani Abacha bai saci sisin-kwabon Nijeriya ba - Almustapha

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 26 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 67

  • @PaulYakubu-c1z
    @PaulYakubu-c1z หลายเดือนก่อน +1

    Respect major hamza el Mustapha next president Allah ya baka saha.

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 ปีที่แล้ว +6

    mai girma, Mejo Hamza Almustafa muna yi maka addu'a, insha'Allah, zaka gama lfy, Nine sulaiman Sani wali daga kasar Accra Ghana

  • @ABUBAKARUMAR-s5h
    @ABUBAKARUMAR-s5h 4 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yajikanshi da rahama amin idan Tami tazo yasa mucika da Imani Amin.

  • @AhmadSuleman-ym1lz
    @AhmadSuleman-ym1lz 9 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah Allah kaji kan sani Abaci ya bamu zama lapia

  • @inganta-lafiya_healthpromotion
    @inganta-lafiya_healthpromotion ปีที่แล้ว +1

    Allah Ya jikan General Sani Abacha. Allah Ya saka wa Major Hamza Al-Mustapha da alheri

  • @AbubakarKwaifa
    @AbubakarKwaifa 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya jikan Babanmu Malaminmu Jagoranmu gagara gasa a fadin Nigerian kowa ya San da haka.Allah ya biya da Aljanna Firdausi Amin ya Rabbi

  • @aliyushuaibudankasa7571
    @aliyushuaibudankasa7571 ปีที่แล้ว +3

    allah yataimakeka major hamza almustapha

  • @jallabafaruk
    @jallabafaruk 3 หลายเดือนก่อน

    Allah yajiqan baba sani abacha,allah yamasarahama,kaikuma allah yabaka,ikon samunmulli,sabodamuma talakawa mujidadi

  • @AbdullahiBuba-uv1pq
    @AbdullahiBuba-uv1pq 6 หลายเดือนก่อน

    Allahu Akbar
    Allah ya jikanshi da rahama
    Allah ya baka mulkin shugaban kasan Nigeria

  • @YunusaDaninu
    @YunusaDaninu ปีที่แล้ว +1

    Allah ubangiji yasakamaka da alkhairi kuyasa ka shugabanci najeria in alkhairine agareka kumana maka adduar hakan akoda yaushe allah yakarekeka yakarama lafiya dan alfarmar annabi muhammad sallallahu alaihi wassalam

  • @MuhammadYahaya-zp1tq
    @MuhammadYahaya-zp1tq 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yakarawa Major Hamza l Al mustapha, lafiya, yakuma baka ikon yiwa talakawa shidimar cigabansa.

  • @mr_baker_tv
    @mr_baker_tv 24 วันที่ผ่านมา +1

    Allahumma Ameen 🤲🤲🤲

  • @ahmadusmanadam7217
    @ahmadusmanadam7217 ปีที่แล้ว +8

    Assalamu'Alaikum,
    Dua: "Alif-Lam-Min." Nobody knows it's meaning except Allaah. May the secret of your success be hidden to your enemies just like the words above. May Allah fill your homes with joy, peace, contentment and passion. Protect you with His Light & shield you with His Love, amin.
    Juma'a at Mubarak

  • @AdamuLawal-w2f
    @AdamuLawal-w2f 7 หลายเดือนก่อน

    Allah yajikan sa darahama alfarmar annabi Muhammad S a w

  • @MohammedLawalDalhat
    @MohammedLawalDalhat 11 หลายเดือนก่อน +2

    We really missed General & his policies (RIP)..

  • @SulaimanMohammedDangombe
    @SulaimanMohammedDangombe 10 หลายเดือนก่อน

    Allah ya baka lafiya da nisan kwana Allah yaba Mulki Nigeria Ameen ya Allah

  • @MurtalaYusif-n1e
    @MurtalaYusif-n1e 9 หลายเดือนก่อน

    Allah kabamu shuwagabanni ngr ameen yahaiyyu yakayyum 🤲

  • @AbdulwahabUmar-fz2cn
    @AbdulwahabUmar-fz2cn ปีที่แล้ว

    slm gaskiya ne meje Allah yabamu ikon gyara halayanmu Allah ya baka mullki najeriya mubayanka muna fatan dubu biyu da ashirrin da bakwai takaran shugabanci kasarmu najeriya Allah ya temaki kisarmu najeriya inama meje fatan alheree

  • @NomadicPulloNigeria
    @NomadicPulloNigeria 10 หลายเดือนก่อน

    Muna addu'ar Allah Ya haskaka kabarin General Sani Abacha

  • @amuazu94
    @amuazu94 10 หลายเดือนก่อน

    Allah yajikanshi da rahama Ameen

  • @abulhafselamin476
    @abulhafselamin476 8 หลายเดือนก่อน

    Allah ya jikan General Sani Abacha

  • @nazifiabbas2407
    @nazifiabbas2407 10 หลายเดือนก่อน

    Allah Ubangiji Ya Jaddada Rahama a gareshi, kaima Allah ya kara maka lafiya

  • @tukursale3961
    @tukursale3961 ปีที่แล้ว +2

    Allah yajiqan yanmaza

  • @AbdulwahabUmar-fz2cn
    @AbdulwahabUmar-fz2cn ปีที่แล้ว

    Slm ina kubarka da wannan lokaci inama meje barka da zuwa ina mashi fatan alheree Allah yasa yakoma gida lfy daga naku abduwahab umar katsana shinkafi

  • @LawalSulaiman-m2g
    @LawalSulaiman-m2g 3 หลายเดือนก่อน

    ALLAH YAJIKAN JANAR SANI ABACA

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว

    Major Almustp Allah ya Jada kwanika, kazama Daya daga cikin wayanda zasu dawo da mutuncin Nigeria a Idon Duniya

  • @AbdulganiyuShuaibu-wo7ol
    @AbdulganiyuShuaibu-wo7ol 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kara daukaka

  • @MuhammadYahaya-zp1tq
    @MuhammadYahaya-zp1tq 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yajikan General sani Abacha

  • @YakubuIbrahimDikko
    @YakubuIbrahimDikko 4 หลายเดือนก่อน

    Mugode da samu wanna labari Mal, Almustapah,

  • @abdulazeezmuhammadrabiu1294
    @abdulazeezmuhammadrabiu1294 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yajinkan sani abacha

  • @bukarabbaibrahim8394
    @bukarabbaibrahim8394 ปีที่แล้ว +1

    Abu mai kyau kenan

  • @FormayPersonal
    @FormayPersonal 8 หลายเดือนก่อน +1

    Asm ALMUSTA SAIKAY i insh ALLAH

  • @DahiruMaster
    @DahiruMaster 11 หลายเดือนก่อน

    Ina gaisheda m almustapha

  • @BashirMuhammad-tx8fu
    @BashirMuhammad-tx8fu 7 หลายเดือนก่อน

    Da Allah yaya zanyi nahadi da please da Allah Dan annabi please kawu samaila

  • @JamilulawanKaraye
    @JamilulawanKaraye 10 หลายเดือนก่อน

    Allah Ya Jaddada Rahama Agareshi

  • @BashirMuhammad-tx8fu
    @BashirMuhammad-tx8fu 7 หลายเดือนก่อน +1

    Please da Allah Ina son nahadi da Kai please

  • @MustaphaMuhammad-e6b
    @MustaphaMuhammad-e6b หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤abacha ❤❤❤❤❤❤❤

  • @TijjaniSani-y5r
    @TijjaniSani-y5r หลายเดือนก่อน

    Gaskiya ne

  • @abdouldtm001vfumar6
    @abdouldtm001vfumar6 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yagikansa

  • @MainaBuzu-n9y
    @MainaBuzu-n9y หลายเดือนก่อน

    Allahi bakasababa

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว

    Duk masu zagin gwabnatin G Abacha , sune gubar Nigeria

  • @mustaphaibrahim5078
    @mustaphaibrahim5078 10 หลายเดือนก่อน +1

    Baka amsa tanbayar da akayimaba,
    Kudin da Ake dawowa dasu kyauta Ake bawa Nigeria Kenan.

  • @YunusaDaninu
    @YunusaDaninu ปีที่แล้ว

    Kana nufin shi yasaci kudin najeria kenan taya kasan hakan

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 8 หลายเดือนก่อน

    Ya sallam

  • @FormayPersonal
    @FormayPersonal 8 หลายเดือนก่อน

    ASM JARUMI ABACHA ALLAYARAM

  • @ismailmamuda3940
    @ismailmamuda3940 9 หลายเดือนก่อน

    Ameen ya haiyu ya qaiyum

  • @muhammedsani8072
    @muhammedsani8072 ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @ibrahimkhaleel3158
    @ibrahimkhaleel3158 10 หลายเดือนก่อน

    Major El mustafa

  • @مامنتوكورعيبرحيم227
    @مامنتوكورعيبرحيم227 8 หลายเดือนก่อน

    أمين يارب العالمين 227🙏🙏

  • @aobfallatah181
    @aobfallatah181 ปีที่แล้ว

    Ina zan samu full interview din ??

  • @IbrahimWaziri-f3c
    @IbrahimWaziri-f3c 9 หลายเดือนก่อน

    Ameen

  • @ahmedgidadonasir
    @ahmedgidadonasir ปีที่แล้ว +2

    A salt that does not required to be tested before buying it.

  • @MansurHassan-j9r
    @MansurHassan-j9r 10 หลายเดือนก่อน

    Allha kachika burin mejor Hamza Al mustafa

  • @SamailaHabibu-c4w
    @SamailaHabibu-c4w 11 หลายเดือนก่อน

    Tarihi Gaddafi

  • @RabbiluYushau-r7w
    @RabbiluYushau-r7w 11 หลายเดือนก่อน

    To

  • @abdullahimuhammad5823
    @abdullahimuhammad5823 ปีที่แล้ว +1

    Wannan soki burutsun naka bazai baka farin jini wajen Yan Nigeria ba
    Saboda sunsan karya kake kare megidan ka kake
    Ahakan zamu zabeka shugaban kasa ?
    Kiri kiri kana kare me lefi saboda uban gidanka ne?

    • @Ameershehuadili
      @Ameershehuadili ปีที่แล้ว +4

      Kaji Wani wawa
      Sai kaje kadiba abubuwan da yafada in har baka yarda ba
      Ni na yarda da Allah na yarda zai iya gyara Nigeria

    • @kansakali3040
      @kansakali3040 ปีที่แล้ว +1

      أمّا كَى جاكي نٜىٰ

    • @libyanmovement7075
      @libyanmovement7075 ปีที่แล้ว

      Miye abun karya aciki sakarai kawai kafada mana wani Wanda Yayi aikin da abacha Yayi Wawa kawai

    • @bacanseabdul5500
      @bacanseabdul5500 ปีที่แล้ว

      @@libyanmovement7075wauta da sakarci yakare kan wanda turawa suke dawoda abinda ya sata lokacin da yake rike da amanar kasarsa yakai musu suka boye masa bayan rusuwarsa suke dawo dashi Amma kidahumai balidai suke karyatawa bayan abin kiri kiri afili andawo da kudi anfada kowa yaji
      Allah ya kiyaye

    • @YunusaDaninu
      @YunusaDaninu ปีที่แล้ว

      Kawo hujja daya maikyau

  • @abdullahimuhammad5823
    @abdullahimuhammad5823 ปีที่แล้ว

    Washi me ganga
    Wato kudinda ake dawo dashi Wanda ake cewa Abacha ne ya sace karyane?
    In hakane kyauta suke bawa Nigeria
    Saboda su batawa Abacha suna ?
    Kokuma asusun daya zuba kudin basu gane ba Nigeria ya ajiyewa ba sunan iyalansa bane?