Majemar da ke jeme fata 50,000 duk mako a jihar Kano
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025
- Shugaban masu jima na babbar majemar da ke Kano, Mustapha Umar ya ce matasa na cin abinci ta hanyar wannan sana’a.
Ya kuma ce duk da ci gaban zamani, majemar tana fama da matsaloli kamar na rashin ruwa da gurɓata muhalli da rashin tsaro da ƙarancin samun tallafi da sauransu.
📸 - Umar Isa Ladu
ما شا ء الله 🌹🌹🌹
🌺🌺🌺🌺
Good
Akwai A Malumfashi Katsina State