Tofa Murja ta yi alkawarin yin bidiyo ana lalalata da ita Malam Ali Kwana 90 ya fice daga Kannywood
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 29 พ.ค. 2024
- Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida - ภาพยนตร์และแอนิเมชัน
Allah y shiryar d ita in tana d rabon shiriyan, mu Kuma Allah y kara shiryar d mu , zuriyan mu d yanuwa muslimai baki daya Ameen
Ameen ya Allah
Ameen ameen yh rabbul alamen
Amine summa amin sista
Amin ya Hayyu ya Qayyum
Idan ta fasa Allah ya tsine mata
Ya Allah kak ka barmu da wayau Mu kai muna arzikin Gamawa da dounia lfy ki shiye Mu ka shirya Mn ziria ya rahaman rahimin
Amen ya allah
Allahumma AMIN ya Hayyu ya Qayyum
Malam ali muna tayaka murna allah ya taimake ka allah ya sa ya zama alkhairi a
Allah Ya Dawo Da Ita Kan Hanya Kawai
Da haihuwar irinsu murja gwara mutum ya mutu bai haihu ba,, Allah yasa mudace 😢
Ki mata adua Allah ya shiryeta
Malam Ali muna tayaka murna Allah ya taimake ka, Allah ya sa ya zama alkhairi a gareka,
Ameen ya rabbil alamin Allah ya cika maki burinki Allah
Malam Ali kayi dei dei Allah yadada shiryar damu baki daya yabaka wata sana'ar da yafi wannan. Ke murja inkin fasa Allah yatsine miki albarka
Ai idan da abunda yafi tsinuwa ma yanzu shine yafi dacewa da murja cos ta nuna cewa ita addu'ar shiriya bata aiki a kanta
Ya allah ka tsare mu da zuriar mu wannan yarinya allah ya shiryeki in kina shiryuwa amma abun nata ya wuce hankali wlh, amin malam ali allah yasa hk shiyafi alheri
Kai jama'a ya ubangijin sammai da qassai kaqara tsaremana zukatanmu da harshenmu akan furta mummunar kalma akanmu ko kan wani namu ita kuma allah ya shiryeta idan mai shiryuwace
Malam Ali Allah yasa hk ya zama mafi alheri a gare ka
Macha Allah mln Ali yanzu Kake musulmi Allah yayimaka zabi
Wanda be shigo ba ma jiran shi take indai duniya ce,ni tausayi ma take bani Wlhy, don wanan karara ubangiji yana fushi da ita
Ubangiji ALLAH yamana tsari d ireirenta yshiryaman xuria Amma inba mutuwa akwai tsufa Kuma inta Fi karfin mutum aybata Fi karfin ALLAH daya haliccemuba inma tsirara xata koma yawo matsalatace tunda anyi nasiha tanuna bawanda y isa sai axubamata ido
Ameen ameen yh rabbul alamen
Ya ilahi wannan baiwa taka murja Allah ka shirya ta idan mai shiryuwa ce idan kuma ba haka ba Allah kayi ikonka akanta.Ya Allah ka tsare mana zuriarmu gaba daya da ikonka
Allah y shiryeki in ke me shiryiwace
Amma wannan furucin kamar izgili ne ga Allah
Allah yasa mudace mufi karfin zuciyar mu Ameen
Dan Allah labiarimufa
Idan ta fasa Allah tsinemata
Ya Allah dan girman ka allah karka bamu yayan dazasu fi karfin mu ya hayyu ya qayyum ka shirya mana zuria Dan nabiyyi rahmati 😥
AMEEN THUMMA AMEEN
Masha Allah❤🎉
Kai jama a murja allah yakaimu
Me aciki kankiyi dubunki sunyi Kuma an wuce wajan kema haka zakiyi arufe tarihinki
Hmmmm Allah ya kyauta
Allah yabata lapia
Allah ya shiryemu
Ameen ya rabbi
🤲🤲🤲
انا الله وانا اليه راجعون سبحان الله ا🥲🥲🥲🤲🏼💖😾❤️🩹❤️🩹❤️🩹🤲🏼🤲🏼🤲🏼🙏🏽🙏🏽🙏🏽👏👏👏👏👏👏👏👏😭😭😭😭😭😭😭😭
Ana biyansu dan su dauke hankalinku daga zance mai mahimanci na kasa. Su kuma suna sa muku kangin bauta
Ameen ya Allah
Hmm murja kenan kina wasa da lamarin Allah toh wlhi kedai in bakiyi hatara ba zakiyi mamaki wlhi badai kinyi adu'a ba ba to Maza dai
الله يهدينا جميعا
Wlh murja zata iya yin abunda yafi hakama
To Allah ya kyauta
Zaki'iya duniya ta'isheki darasi
Astagafirillah astagafirillah astagafirillah
😢
Aicha
🤲🤲🤲🏽🤲🏽
😢😢😢
Hhhhhhhhhh Allah kyuta 😂
Adu,A tayi Allah shiyasan yadda zeyi da ita Kuma annabi da kura,ani datake Sakawa acikin shirmenta Allah ya isarmana idan kingagarawa hukuma aiy baki gagari ikon Allah bako murja gaki ga Allah shikikewa shishigi kingane anyi waynda sukafiki Sabo Amman yanzu sai tarihi kinagane Allah kashiyar damu baki daya
Hm lalle zamusha kallo
Duniya
Amine amine
آمين يارب العالمين
Malam ali ina tayaka murna
Malam ali kwana90 wane layefi yaye
Yy video yana maganar batsa abun bb dadi that's the reason
حسبي الله
😢😢😢😢
Duk rashin mutuncin ki baki Isa kikai barau kwalon shege ba Shima yayi ya wuce
🤔
Wannn ai gyaran jiki ne .
Mudunga ma juna adalci.
Duk Wanda ya zagi wane . wallahi za ayiwa nashi.
Tsakaninki da Allah ya dace namijin da ba muharraminta ba ya taba hannunta?
Ballanta na har yayi manta gyaran jiki!
Tsakaninki da Allah ya dace namijin da ba muharraminta ba ya taba hannunta?
Ballanta na har yayi manta gyaran jiki!
Tsakaninki da Allah ya dace namijin da ba muharraminta ba ya taba hannunta?
Ballanta na har yayi manta gyaran jiki!
Duk wannan rawar kan na murja akwai ranar ko duniya za'a Bata bazata yiba, saboda alokacin batada mamora hatta qarfi ya qare, jama'a ku barta kawai lokaci na zuwa ko Babu tsufa akwai mutuwa wannan wajibi ne
Tunda ta para barin cibiya ay hikenan
Muna jiran ranan ai bake bace farau anyi sunfi million kuma har yanzu bb wanda muka ga yaci nasara
To miye aciki inde kai Dan kwankwasiyyane ai komi kana iyayi anyafema
Murja dai Inaga baxa tadena abinda takeba banxa mahauka ciyya kawai
Duniya makaranta anyi dubunki murja Kuma yanzu sun zama tarihi yahayyu ya qayyum ka nunawa wannan baiwa taka ikonka da buwayarka akanta
Wayasan Kota yi
Dan uwar ta hadizatul kubra kar ta fasa Yar wahala
Assalamu Alaikum Oger nakira baka dauka ba
❤❤❤❤😢😢
ولعياذ بالله الله يهديم ماخلق
Anraghe mugun iri
Masha Allah First to view❤
Idan ta fasa uban ta goma
😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂
Ato😂😂
😂
🥸🥸🥸
mai sunan sweety wai ina norvel