Wallahi albashina ba ya wuce kwana 10 - Gudaji Kazaure

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 29 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 20

  • @ustazabba4026
    @ustazabba4026 ปีที่แล้ว

    Allah help Honorable Alhaji Muhammad Gudaji Kazauri of this sharia

  • @surajoumarahmad1285
    @surajoumarahmad1285 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Bawan Allah nan Allah ya saka Maka da alkairi akan kare hakkin talakawa Muna goyon bayanka.

  • @talibunajat8178
    @talibunajat8178 2 ปีที่แล้ว

    tambayar reni ce maganar wai Yayi magana da hausa a majalisa! shine gaskiyar zance

  • @Abdubabstvchannel
    @Abdubabstvchannel 4 ปีที่แล้ว

    Allah yabiyaka Hon Gudaji kuma dan Allah Abdulbaki karinka daga murya wajen tambaya muna godiya BBC

  • @jabeermuazu8354
    @jabeermuazu8354 4 ปีที่แล้ว

    I truly loves u hon gudaji kazaune because u re the most honest person in that house 🥰

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 4 ปีที่แล้ว +1

    Excellent point Mallam Kazaure. Since when speaking lexical English or any other colonially based European language in post-African independent countries a sign of effective policy making or good governance. What Nigeria needs and Africa in general is Senators and Policy Makers such as Mr. Kazaure who have no hang-up about how they sound and high sophisticated they speak the former Masters' languages. Where has the well-spoken English, French, Spanish, German, and Portuguese African leaders and Policy Makers taken Africa since the years of independence in the '60s and '70s?
    With that said, Malam Kazaure, cigaba da gaya musu gaskia yadda kake fadi. Fasararka game da yare da harshe ha aka ara da ga turawa gaskia ne. Allah ya qara maka lafiya da fushan fadar gaskia. Ku Kuma Yan Jaridar BBC, iya engilishin da faransancin da shauran harshe na bature wani goninta ne ko iyawa? Duk da iya harshen turawan Mulkin Malaka ina ya kaimu? Ko anfanin mai muka yi dashi ko dasu ta qay qasashen Africa gaba?

  • @asla640
    @asla640 4 ปีที่แล้ว

    Dan allah kui kokari kusa gwamnati ta tsaida wutar lantarki ta samar da hanyoyi,mutasa suje makaranta,idan gwamnati tai mana wadannan wlh sai kunga adaina zuwa gurin ku maula da bara,koni yanzu wutar lantarki ta samu wlh zan dau matasa kimanin guda hamsin aiki amma yanzu ko mutum dayà bazan iya daukaba,kuma maganar boda,gaskiyane idan akawayarawa da mutane kai zasu biya duty,amma gaskiya abubuwa basa tafiya kamar yadda suke tafiya awasu kasashen dan muna ganin yadda abubuwa sukefaru awasu kasashen allah ya shirya mana shugabanin mu 🤲🤲🤲🤲🤲

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah ya taimakeka gudaji kazaure

  • @drbasirusalisukt1dtm124
    @drbasirusalisukt1dtm124 ปีที่แล้ว

    wlh in so gudaji kazaure

  • @ibrahimshehu5330
    @ibrahimshehu5330 4 ปีที่แล้ว

    Kowa yayimaikyau dankansa

  • @alhsalisuusman5520
    @alhsalisuusman5520 ปีที่แล้ว

    Inason irin rayuwarka gudaje

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya gyara mana Kasar mu Kamar yadda sauran kasashen duniya suka cigaba. Muna Godiya bbc daga Egypt 🇪🇬

  • @falaloumaman497
    @falaloumaman497 4 ปีที่แล้ว

    Haka akeson maganar gaskiya ba karya

  • @badamasidalhatu2517
    @badamasidalhatu2517 4 ปีที่แล้ว +1

    Barka da aiki

  • @dogaraikano8991
    @dogaraikano8991 4 ปีที่แล้ว

    Gudaji Kazaure kace sabo turken wawa, a'i bada kudin aure, suna, bada mashin ko mota shine tai makon talaka ba missali ance da ka Kama kifi kana bai mutu gara ka nuna masa yanda ake ka mawa kaga talaka ba zai zo ya da meka ba. Kace kuma shugaba a'iki yai mar yawa to, trum shugaban America yace me? Lalitar gomnatin Nigeria ya wuce ace ba komai aciki Gudaji

  • @gidagidabazoum6519
    @gidagidabazoum6519 4 ปีที่แล้ว +1

    Barkan kuda'aiki

  • @yunusadayyabumuhd5957
    @yunusadayyabumuhd5957 4 ปีที่แล้ว +1

    Mufa tunda muka zabesa wlh bamu kara sa shi a cikin idan mu ba balle ma kakai masa korafi kuma bashi da Wakili ko daya a Kazaure Roni Gwiwa Yankwashi raban da mugansa tun Lokacin gashi baya daga waya shi gudajin yasan waye Yunusa dayyabu muhd Roni kuma wlh maganar taimako ba wani dan mazabarsa da guduji zai nuna yace gashi ya taimakesa

  • @tambuwalmathsclass
    @tambuwalmathsclass 4 ปีที่แล้ว

    Sauran da zaiyi amfani dasu zuwa karshen wata, sato su yakeyi.

    • @tukursulaiman3491
      @tukursulaiman3491 4 ปีที่แล้ว

      Allah yakaramaka kwarin guiwa dafadar gaskiya

  • @salmamuhd1079
    @salmamuhd1079 4 ปีที่แล้ว

    Kudekun kashe kasarmu kawau amma kanku kukaiwa