Hon. Gudaji Kazaure da dan majalisar Kano sun yi musayar yawu a kan badakalar CBN

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ต.ค. 2024
  • Hon. Gudaji Kazaure da dan majalisar Kano sun yi musayar yawu a kan badakalar CBN a cikin hirarsu da DW Hausa.

ความคิดเห็น • 33

  • @aminuabba5523
    @aminuabba5523 ปีที่แล้ว

    Mutane basu Tsoron Allah... Yanzu mutun yazo fuskar duniya yana qoqarin mara ma qarya baya... Allah ya isa!

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว

    Mukaddashi Hon hafz yakamata ka fahimci mgnar Hon.
    Gudaji ko Kaima an baka, n'a goro kake Goyon emafele

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 ปีที่แล้ว

    Akwai kanshin gaskiya a zancen Gudaji,Allah ya tsare gabansa da bayansa.
    Akwai alamun wani baragurbin kwai na shirin fashewa.
    Ina ma doka ta ba da dama, da mun je jihar Gudaji mun jefa masa kuria har mazabarsa.

  • @anasaaliyu2572
    @anasaaliyu2572 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara baka nasara honorable gudaji kaxaure

  • @muniryahuza7807
    @muniryahuza7807 ปีที่แล้ว

    ALLAH sarki gudaji
    ALLAH yasa wannan kokarin da kake ya zama kaffarar kaifin ka gudaji alfarmar ma'aiki

  • @shamsunabukur3686
    @shamsunabukur3686 ปีที่แล้ว

    Hmm Kasata Nigeria, Allah Ya sawaka. Kuma Allah Ya kawo mana masu gaskiya irinsu Hon. Gudaji Kazaure

  • @yahayaabdullaahi1031
    @yahayaabdullaahi1031 ปีที่แล้ว

    Hon Hafiz kawu Kai munafuki kawaii wlhy sai ka fadi insha allahu

  • @nurudeenibrahim2609
    @nurudeenibrahim2609 ปีที่แล้ว +1

    Allah Sarki Nigeria 😭. Allah Muna rokonka da sunayenka kyawawa ka kawo mana dauki

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว

    Wlhi kutuna ba iyaduniya ake rayuba mutuna zamumutu baba buhari kabashi cikkakken dama kafin sunchanzar dakudin😭😭😭😭

  • @ibrahimmaisumgle8448
    @ibrahimmaisumgle8448 ปีที่แล้ว

    Allah sarki wato ma aikata uku sai ansa idu akansu CBN NNPC KOSTON su suke kwashe dukiyan Nigeria

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว +2

    Su Waya nan kudi T89. Hon ya War ware zare kuma mungane kudin Sun shiga ta hanyar N50 da ake zare ma Yan nigeria adukanin bankunna wajen trensper, ko trensaction.
    Gudaji Yana gaskiya,

  • @aminujibrin209
    @aminujibrin209 ปีที่แล้ว

    Ya Allah Duk wadda yake da hannu a wannan sace sace na kudaden wannan kasa da sa talaka cikin wahala Allah ka tona asirinsa Tun A duniya.

  • @aminahabibadam8127
    @aminahabibadam8127 ปีที่แล้ว

    Allah y bayyana gaskiya y kare me gaskiya daka dukkan abinqi

  • @bengarba1506
    @bengarba1506 ปีที่แล้ว

    Allah yakara ma karfin gwiwa Gudaji. Allah yakareka daga sharrin makiyanka

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 ปีที่แล้ว

    kayma kaji tsoron Allah

  • @metrictonnes8971
    @metrictonnes8971 ปีที่แล้ว

    Gudaji Allah ya tsaremana Kai. A kanka talakawa zasu gane gaskiyar Buharin ko shima munafuki ne.

  • @aminuabubakar6740
    @aminuabubakar6740 5 หลายเดือนก่อน

    Hon hafis bashida hujja ko daya kusan ma ince baisan komae bah kawae ya bari kazaure yy aikin shi

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว

    Abin haushi wannan hafizdin yakefadi allah yafiku kaci sa a hafiz banasan zagi wlhi danazageka

  • @MDMabal
    @MDMabal ปีที่แล้ว

    Sai Hon. Gudaji. Chiki da gaskiya, ba wuka ba, ko takobi........ Hon. Hafis? Idan mafadi wawa ne, majiyi mai hankali ne.

  • @gurarainvestment1491
    @gurarainvestment1491 ปีที่แล้ว

    Gudaji kazaure maigaskiyane wannan Maganar mutalakawa munsan gaskiyane

  • @Freedom-l1g
    @Freedom-l1g ปีที่แล้ว

    Tsakanin mu dasu Emefiele sai dai a lahira Allah yayi Sharia, Amma Shugaba Buhari yayi gum da bakinsa yaqiyin magana, wannan ne yasa muke tuhumar Shugaba Buhari da yiwa talaka zagon kasa, saboda baya bincika zargin laifi da wuri,, misali Shugaban DSS tsoho Dan garin Daura Wanda ya rinqa yiwa Buhari zagon kasa, Amma Buharin yaqi daukan mataki da wuri har Saida abin ya baci

  • @abuminnatilkhair8309
    @abuminnatilkhair8309 ปีที่แล้ว

    Allah yatona asirin duk wanda yazaluncemu.

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 ปีที่แล้ว

    Kunci hanci har kai kuncinye barayi banza dama matsalar Nigeria yan arewa sune manyan barayi.

  • @bmgkano8024
    @bmgkano8024 ปีที่แล้ว

    Akwai lauje cikin nadi, yan majalisar mu suna daga cikin azzalumai dake jawowa Nigeria koma baya. Ya kamata Alumma mu farka da zaben irin wadannan gurbatattun yan majalisu

  • @abubakarmuhammedaliyu3928
    @abubakarmuhammedaliyu3928 ปีที่แล้ว

    Allah katona musu asiri dan hasken alarshinka

  • @nishadiarewa9026
    @nishadiarewa9026 ปีที่แล้ว

    Yakamata ku sakamuna cikakiyar wannan hirar

  • @SadiqMuhammed-kc4ko
    @SadiqMuhammed-kc4ko 5 หลายเดือนก่อน

    Shi wanchan bagidajen,,, number 1 da irinsu aka Rusa Nigeria.. Munafuki,,,, ... Allah yasakawa gudaji kazaure da gidan Aljanna... Ameen u have Contributed in Fighting corruption...Stamp duties,, electronic money Transfer levy,, maintenance levy... All these charges have Commulated Trillions of Naira.. For over 20yers,,, NDIC sun sani,, Even Tinubu is aware of that Money,,, Forensic Department,, na CBN are aware... The money is hidden in I & E windows, FMDQ,, and so on... Just in Summary..... Wallahi kai Hafizu kaji soron Allah..

  • @yesman3442
    @yesman3442 ปีที่แล้ว

    Malan Najeriya akwai arziki, za a iya samun fiye da haka ma.

  • @muniryahuza7807
    @muniryahuza7807 ปีที่แล้ว

    Idon mai gaskiya ma kana ganin sa zaka gane gaskiya

  • @Ameershehuadili
    @Ameershehuadili ปีที่แล้ว

    Hon Hafiz
    Hon Hafiz
    Hon Hafiz
    Sai nawa nakiraka toh😏

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 ปีที่แล้ว

    to nagariya qamar qasace

  • @Likemindfoundation
    @Likemindfoundation ปีที่แล้ว

    Munafiki ido wuru wuru, makaryaci baisan komaiba dolo