DUK BAYANI DA KUKE TA FAMAN YI, MENENE FA’IDARSA? IDAN KARYA KUKEYIWA MANZON TSIRA, KOWA YA SAN HUKUNCI WANDA YA YIWA MANZON ALLAH SWA KARYA! IDAN KUMA DA GASKE JIKARSA CE, TOH KU SANI, WANNAN ALAQAR, BA ZATA AMFANE TA DA KOMAI BA, TUNDA BATA MUSULINTA BA, KUMA A KAFURA TA MUTU!!! BABU WANI KAME KAME DA ZAI CANJA WANNAN!!!
Wanan hikaya ce daga bakin mutanan banza, ya zaayi ku dangan ta Wanan najassar ,da kuma daty ,zuwa ga wadan yafi dukan halitu tsarki. Wlh Allah ya isa bamu yafe ba matsiyata.
Hmmmm musulmai kenan wai Tau ko diyar manzon Allah (SAW) ce miye anfaninta domin xamanta Hakan baxai amfaneta da komaiba, Hakan ne manzon Allah SAW yafadama sayyida gadima. Dan haka mu wannan bamatsalarmu bace Allah yasa mudace
Yanzu dai tamutu ana kame kame koma waye ita Allah masani kame kame bashida anfani Matarda bata mutu a musullunci muna damin kanmu kawai Allah yasa mudace 🙏🙏
abin mamaki miyasa ba agayama douniya say da tamoutou haka kou roum ana rera karya ana ta wasa da moutane. dan allah kouba kankou lahiya.kouyi takankou.lokachin da kouke batawa akan hirarta kouyi wani anfani dachi
Towai idan,ance jikanyai manzon, Allah ce sharadin aljanna shine kamutu musulmi tunda tamutu akafurci aishikenan dangartakai Abu jahil da abulahabi Miya amfanamasu dabasuyi Imani dashiba
96 years at live but in vain, just like the arrival of a dog and a friend because if he die is not forgiven. Annabi (s.a.w) yace 👉(ku kyautata zato ga musulmi) kenan ba duka yan adam ake nufi bah , kuma bawai dan tayi yabo halayen annabi bah karku manta kafiran zamaninsa suka sanya masa suna (al-amèeen)
Dik kusancinta da Annabi Mohamad SAW Bata Kai Abi Lahabin ba kuma Yana wuta sabida bai bi annabi don haka koda ta kasance jikanyar annabi tunda ta mutu kafira to yar wutace kuma ita ba ahalin annabi bace annabinmu ya barranta da ita kuma kada a kara hadata da Annabi.
Ba abin da hakan zai kare ta dashi tunda dai ta mutu ba musulma ba... Wanan duk aikin banza ne... Abu Dalib ma da yaba annabi kariya hakan bai taimake shi ba
dan annabi Nuhu yana huta amma kur'ani yace babu shi cikin ahlin annabi nuhu saboda aiki nai na kafirai ne Matar annabi nuhu itama ta huta Matar annabi loth tana huta abi talib kahun manzon Allah saw yana huta Abu lahabi yana huta duk Wanda baibi annvabi , annabi yace idan kuka wuce kabarin shi ayi masa albichir da huta
To waisu wadanda suke ikirari sharuffaine su ina ne salsalalsu ne suma ya kamata su gaya mana ta inda suke hada da annabi ta wajen wane jinsi cikin yara ko jikokin annabi suka hada munaso mu sani.
Ya zakayi da abulahabi kuma fa ? Kawai kace ko da gaske take yi ay tinda bata karbi musulunci ba to gidanta daya da na Abulahabi a lahira shine kawai...
Hakandai bazaisa asakata a,aljannaba allah yashiryemu
Allah ya sa mudace bijahi Rasulunlahi S 💘 A 💘 W Amine ya Allah
Muhanmadu rasullula Allah صلى الله عليه وسلم
Duk da cewa malamai ne suka fadi wannan magana, amma dai nima gaskiya bata kwanta min a rai ba. Amma dai Allah shine masani
النسب لاينفع الإنسان إن لم يؤمن بالله ورسوله.قال تعالى { فَإِذَا نُفِخَ فِی ٱلصُّورِ فَلَاۤ أَنسَابَ بَیۡنَهُمۡ یَوۡمَىِٕذࣲ وَلَا یَتَسَاۤءَلُونَ }
.ni ni nk
DUK BAYANI DA KUKE TA FAMAN YI, MENENE FA’IDARSA?
IDAN KARYA KUKEYIWA MANZON TSIRA, KOWA YA SAN HUKUNCI WANDA YA YIWA MANZON ALLAH SWA KARYA!
IDAN KUMA DA GASKE JIKARSA CE, TOH KU SANI, WANNAN ALAQAR, BA ZATA AMFANE TA DA KOMAI BA, TUNDA BATA MUSULINTA BA, KUMA A KAFURA TA MUTU!!!
BABU WANI KAME KAME DA ZAI CANJA WANNAN!!!
Sai Me Kuma, Ai Lana A'a Maluna Wa Lakum A'a Malukum, Kuma Kowama Tushen Abun Iyayensa Musulmaine, Domin Yayan Annabi Adamu Ne
acikin jine manzo allah s A W babu baraye itakoma babar barauniya ce koma yar ta.adda ce cikakiya aduniya
ALLAH YA TEMAKI sheikh dahiru bauchi
Allah y tsare muna imaninmu ameen y Allah
Allah ka isarma musulunchi da kuma an nabi Muhammad gareku hardakai mainbada labari
Wallahi Allah yajaraku
Allah ❤
Allah chikara nauyin kassa akanta koda alama ma kiya Allah
Wanan hikaya ce daga bakin mutanan banza, ya zaayi ku dangan ta Wanan najassar ,da kuma daty ,zuwa ga wadan yafi dukan halitu tsarki. Wlh Allah ya isa bamu yafe ba matsiyata.
Allahu akbar
Komi nasabarta da manzo bazai amfanarda ita ba tunda Bata bi abinda Allah ya Aiko shi dashi ba
Allah ya shirya
Hmmm bamu gamsu ba
Hmmmm musulmai kenan wai Tau ko diyar manzon Allah (SAW) ce miye anfaninta domin xamanta Hakan baxai amfaneta da komaiba, Hakan ne manzon Allah SAW yafadama sayyida gadima. Dan haka mu wannan bamatsalarmu bace Allah yasa mudace
Ys sallam
Gaskiya lisafi yah,kufce
Yanzu dai tamutu ana kame kame koma waye ita Allah masani kame kame bashida anfani Matarda bata mutu a musullunci muna damin kanmu kawai Allah yasa mudace 🙏🙏
Wani kamekame
Eh anyarda ita jikace Amma dai tamutu kafira
Kuma saidai MUCE ALLAH YA KARA NAUYIN QASA
Allah sarki ay kakankowama indainaraye ayanzu musilmine uban mu annabi adamu tosaitayaya kuma kumusilintakawai kabi Allah shinemafita
Allah ya kara nauyin kasa
Allah yasamu dache
abin mamaki miyasa ba agayama douniya say da tamoutou haka kou
roum ana rera karya ana ta wasa da moutane. dan allah kouba kankou lahiya.kouyi takankou.lokachin da kouke batawa akan hirarta kouyi wani anfani dachi
Haukar banza haukar wofi ALLAH ya.isar mna wallahi
@ Ameena Abdulqadir
Bã Haukar Banza da wofi bane ! Saboda Allah yace
والله يعلم وانتم لا تعلمون Kuma
وما أوتيتم من العلم إلا قليلاً
Allah yah kyauta
Allah Yasa mu cika da imani, amin summa amin
S 🌹 A 💞 W 🌹
Qaryane
Towai idan,ance jikanyai manzon, Allah ce sharadin aljanna shine kamutu musulmi tunda tamutu akafurci aishikenan dangartakai Abu jahil da abulahabi Miya amfanamasu dabasuyi Imani dashiba
Aslm
Wanna labarine kake bamu Dan ka samu views. Babu hujja Babu dalili Babu komai sai surutun banza kawai
96 years at live but in vain, just like the arrival of a dog and a friend because if he die is not forgiven. Annabi (s.a.w) yace 👉(ku kyautata zato ga musulmi) kenan ba duka yan adam ake nufi bah , kuma bawai dan tayi yabo halayen annabi bah karku manta kafiran zamaninsa suka sanya masa suna (al-amèeen)
Kyy allah ya kyauta
Allah yashiryamu ahanya madaidaiciya
Masha Allah
Ku chigaba da Labaran karya
Wllh kuwa brother
Dik kusancinta da Annabi Mohamad SAW Bata Kai Abi Lahabin ba kuma Yana wuta sabida bai bi annabi don haka koda ta kasance jikanyar annabi tunda ta mutu kafira to yar wutace kuma ita ba ahalin annabi bace annabinmu ya barranta da ita kuma kada a kara hadata da Annabi.
Annabi yayi gaskiya da yace duk Wanda ya rayu da Nisa a cikin ku zai GA sabani da yawa wannan kadan ne daga ciki. Allah ka kare mana imanin mu.
Kaje karya
Dangantakar ta da Manzon Allah ina har akwai ba za ta amfane ta ba, tun da ta mutu Kafira.
Allah ka tsare my da jahilci toh hakan kaskanci a ke jinginawa Annabi ko daraja?
قال الله تعالى الأخلاء يومئذ بعضهم لبعض عدون الا المتقون
Gsky dai nima banyarda ba
Shehu tijjani jikan manzon allah itama jikanyar manzon allah to waye keda gaskiya
Nima Ina Cikinsu Karya Takai Kuma Duk Masu Yarda Da Hakan Karya Sukai Kahiri Bai Taba Zama Jinin Ma,aiki
Eh zan iya yarda tunda acikin watan Rajab ta mutu Kuma waliyai acikin suke mutuwa saidai zaiyi wuya jinin annabi kaga akarshen rayuwarsa baituba ba sbd duk jinin annabi amusulunci yake mutuwa
Karya ka
To jamaâ..shide in mutun baida masania yayi hakanli...
Kotahada jini manzon Allah tunda batayi musulunci aikin banza ne anfisu abujahilne ammadabasuyi musulunci ba yatakaya
Ba abin da hakan zai kare ta dashi tunda dai ta mutu ba musulma ba... Wanan duk aikin banza ne... Abu Dalib ma da yaba annabi kariya hakan bai taimake shi ba
Wawa
dan annabi Nuhu yana huta amma kur'ani yace babu shi cikin ahlin annabi nuhu saboda aiki nai na kafirai ne
Matar annabi nuhu itama ta huta
Matar annabi loth tana huta
abi talib kahun manzon Allah saw yana huta
Abu lahabi yana huta
duk Wanda baibi annvabi , annabi yace idan kuka wuce kabarin shi ayi masa albichir da huta
Kuma Bata bisheba kuma Bata tausayawa mutane ba
Karya yake
Wace irin maganace wannan? Kunsan girman darajar ANNABI kuwa?
wata sabuwar kuma
Ashe danshi wadan da basa son gidan manzon allah suke ta banbami
to allah kasa mu cika babu na wani a kan mu
Haba wannan labarin ku kyaleshi na bogi ne
Karyane ma karyatan banza a zaliman banza
To waisu wadanda suke ikirari sharuffaine su ina ne salsalalsu ne suma ya kamata su gaya mana ta inda suke hada da annabi ta wajen wane jinsi cikin yara ko jikokin annabi suka hada munaso mu sani.
Ammandai aiba musulma bace bako?
Duniya kena babu abin dabaxakajiba arayuwa
Koma dai meye ai bata mutu akan addinin annabin muba sbd haka shirmene kawai
Dukan mu diyan Adam ne. Ka bi Allah da annabi shi ne gaskia ba nasaba ba.
Komai zai iya faruwa kam
Wanna maganar ban zace
Astaz furulla
Jinin anabi baya shiga wuta
Abu lahab fah.?
Ya zakayi da abulahabi kuma fa ?
Kawai kace ko da gaske take yi ay tinda bata karbi musulunci ba to gidanta daya da na Abulahabi a lahira shine kawai...
Garyani shyk tahru baoji munafkine
Zuki tamalle
Kaji jahili kawai miye source din maganar taka? Ko ancemaka mudin jahilai ne kawai kazauna kashirya xancenka na banxa,wayasanima ko biyanka akayi
Wllh kochikin musulmai kafirrai
Bakori tv
Ku bauta wa Allah shi kadaya bawañj
👎👎👎
To duk kusancinta annabi takai abu lahabi ne? To koshima dan uwata bare watacan dorin dosano tunda ta mutu akafira ai dangantaka ta qare 😏😏😏
😂😂😀
🙉😭😭🤐☝️
KAFIRA CE TAYI MUSHE A KAFIRCI
Koma.jika nya.annabice.tamutu.takafirawuta.zatachigha
هههههه هههههه 😂