Good outing Doc. Lets continue with the awareness creation. My major challenge is that BBC invited a competent Urologist with expertise in his field but at thesame time invited a trado-herbal medicine seller to discuss something that the latter has no competence whatsoever to speak-on. Maganar gaskiya, masu maganin gargajiya da dama su ke misleading mutane akan abubuwa da ya shafi maganin maza. Idan za'ayi gayyata, a kira masana a bar wanda ba hurumin su bane. This is my candid opinion.
Gaskiya ne. Nima na goyi bayan maganarka. Kuma masu maganin gargajiya suna doruwa ne akan abubuwan da suke ji daga bakin likitoci sae su yiwa maganar kwaskwarima don yin wasa da hankulan mutane.
He was asked yaya suke sanin adadin da jikin dan adam yake iya dauka but ya kasa amsawa sai kame kame. Ni na yarda akwai magunguna na gargajiya amma ana bukatan karin ilimi akan shi
Ka kagane wannan doctor din ya bada ilimi sosai amma mai ilimine a bangaran zai saurin gane abun d doctor dinnan yake nufiba amma traditional din yana bayanine yadda local people' zasu fahimta
@@drabbasusman4030 gaskia ni banga hakan ba. it's a straight forward question that requires a straight forward answer either ga local people or masu ilimin zamani. Ni anawa tunanin akwai molanka acikin lamarin musamman when it comes to dosage. Ka sani cewa I am not against maganin gargajiya but idan ka lura da kasashe kamar china zakaga sunfi amfani da traditional medicines dinsu ma, amma sun zamanantar da abun ta hanyan kimiyya ba kamar namu ba. even though naga wasu masu maganin suna kokari gaskia. I've had dealings with one in Kaduna and na gamsu da yanayin aikinsa. sai ya gwada ka kafin yayi prescribing maka medication. sannan idan abun yafi karfin fanninsa zaiyi referring dinka to proper hospitals. Allah yasa mu dace
Masha Allah HAJIA MADINA ALLAH YA SAKA DA ALHERI A GASKIA YAU KIN BIYA MU . KAN MU YA WAYE DUBUN GAYSUWA ZUWA GA MANYAN BAKIN KI DOMIN SU NUNAMANA SUN SAN AYKIN SU ALLAH YASA MUYI AIKI DA DUK ABINDA MUKA JI ALLAH YABA MAZAN DUNIYA LAFIYA KAI HARMA DA MATAN DOMIN MUYI ABIN DA YA KAWO MU DUNIYA ( BAUTAR ALLAH) JAMA'A AYI HATTARA KUNJI DAI WAJAN NEMAN AGIARA GIRA ANA IYA RASA IDO IN KUNNE YAJI . GANGAR JIKI TA TSIRA ALLAH KASA MU DACE
A lot of our male sickle cell patients are experiencing priapism triggered by sickle cell crisis. We have lot of them whom are completely dysfunctional 😢. May Allah grant all the sickle warriors good health.
Wallahi da namiji suka bawa wannan abun, amma mace abun yayi wani iri, gaskiya i respect her husband, yana kokari wallahi sosai, ba kowani namiji bane zai yadda akan matan sa tayi irin wannan.😃😃😃😃
A hankali, this same BBC Hausa will host discussions on homosexuality and transgender without the anchors and audience realising the subtle conditioning these particular episodes aired now have done to their brains and minds, coz it will be so casual and light-hearted with the semblance of 'enlightenment'. These topics were taboo to speak publicly about in the hausa culture (gotten from Islam). But in the guise of civilization (wayewa), see where it is. Allah Ya kyauta dai.
Shi likitan bai iya bayani ba, shi kuma Al-hikmah zance kawai ya iya. Kawai sai wani ƙaton ƙauye yazo birni ya koyi saka riga ya ringa cutar da Al'umma
Misali nasan ina yin istiminai kuma yayimin illa saurin inzali dakuma saurin kwancin azzakari kuma ina dasanyi da basir duk da cewa banyi aureba ay ko wane illarsa bayyane take.
Our main problem arewa people believe more in traditional medicine than Western medicine that why in this comment people appreciate alkhima than this knowledge urologist
Magana ake ta goben matasa dr Abdullahi al hikmah maganar da yayi yagamana gaskiya mu matasa Allah yasaka maka da al kairi kuma yabiyaka da mafificin al kairi
Masha Allah lallai duk Wanda yake da illimi na abunda ya shafi lafiya idan ya duba zai ga abunda wannan bawan wato alhikmah yake fada zai ga lallai akwai illimi da hikma aciki muna fatan Allah ya kara mai basira ameen
Alhamdulillah gaskiya Naji Dadin Wanan Shirin sosai
Masha Allah Dr Al hikimah muna godiya Allah ya kara basira
اللهم صلي و سلم ع نبينا محمد ❤❤❤❤
Assalatu wassalamu Alaika Ya RASULALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ❤❤❤
عليه افضل الصلاة والسلام
Gaskiya BBC hausa akwai rikice Amma Kuma wlh mun Karu da abubuwa dadama 😢@madinadahirumaishanu allah kara baseera❤
Aiki na kenan. Amma insha Allah Zan Dan tsagaita wuta
magana ake tah masana al hikimah ikon Allah Allah ya kara lfy Dr Abdullahi al hikimah❤
Seriously I really enjoy this video 📸 sometime I get this kind of problem as they are serious but now I know how to solve
Good outing Doc. Lets continue with the awareness creation. My major challenge is that BBC invited a competent Urologist with expertise in his field but at thesame time invited a trado-herbal medicine seller to discuss something that the latter has no competence whatsoever to speak-on. Maganar gaskiya, masu maganin gargajiya da dama su ke misleading mutane akan abubuwa da ya shafi maganin maza. Idan za'ayi gayyata, a kira masana a bar wanda ba hurumin su bane. This is my candid opinion.
Gaskiya ne. Nima na goyi bayan maganarka. Kuma masu maganin gargajiya suna doruwa ne akan abubuwan da suke ji daga bakin likitoci sae su yiwa maganar kwaskwarima don yin wasa da hankulan mutane.
He was asked yaya suke sanin adadin da jikin dan adam yake iya dauka but ya kasa amsawa sai kame kame. Ni na yarda akwai magunguna na gargajiya amma ana bukatan karin ilimi akan shi
Ka kagane wannan doctor din ya bada ilimi sosai amma mai ilimine a bangaran zai saurin gane abun d doctor dinnan yake nufiba amma traditional din yana bayanine yadda local people' zasu fahimta
@@drabbasusman4030 gaskia ni banga hakan ba. it's a straight forward question that requires a straight forward answer either ga local people or masu ilimin zamani. Ni anawa tunanin akwai molanka acikin lamarin musamman when it comes to dosage.
Ka sani cewa I am not against maganin gargajiya but idan ka lura da kasashe kamar china zakaga sunfi amfani da traditional medicines dinsu ma, amma sun zamanantar da abun ta hanyan kimiyya ba kamar namu ba. even though naga wasu masu maganin suna kokari gaskia. I've had dealings with one in Kaduna and na gamsu da yanayin aikinsa. sai ya gwada ka kafin yayi prescribing maka medication. sannan idan abun yafi karfin fanninsa zaiyi referring dinka to proper hospitals. Allah yasa mu dace
Masha Alla ubangiji Alla yakara basira Alfarma Annabi Muhammad s a w Dr Abdullahi Al hikima ❤
S A W
Allah ya saka da alheri bisa kokarin da kuke a koda yaushe.
Masha Allah Dr Abdullahi Alhikimah Allah yaqara lafiya danisan Kwana masu albarka ❤❤❤
Masha Allah Dr Abdullahi Alhikimah Allah yaqara lafiya danisan Kwana masu albarka
Masha Allah good topic to discuss on
Allah yacigaba da taimako
Masha Allah HAJIA MADINA ALLAH YA SAKA DA ALHERI
A GASKIA YAU KIN BIYA MU . KAN MU YA WAYE
DUBUN GAYSUWA ZUWA GA MANYAN BAKIN KI DOMIN SU NUNAMANA SUN SAN AYKIN SU
ALLAH YASA MUYI AIKI DA DUK ABINDA MUKA JI
ALLAH YABA MAZAN DUNIYA LAFIYA KAI HARMA DA MATAN DOMIN MUYI ABIN DA YA KAWO MU DUNIYA ( BAUTAR ALLAH)
JAMA'A AYI HATTARA KUNJI DAI WAJAN NEMAN AGIARA GIRA ANA IYA RASA IDO
IN KUNNE YAJI . GANGAR JIKI TA TSIRA
ALLAH KASA MU DACE
Dr Abdullahi Alhikma Allah yakara basira
Really really appreciate gaskiya Madina kinyi kokari sosai for good awareness
A lot of our male sickle cell patients are experiencing priapism triggered by sickle cell crisis. We have lot of them whom are completely dysfunctional 😢. May Allah grant all the sickle warriors good health.
Macha Allah yayi kuy sosi 🎉🎉🎉❤❤❤
Magana aketa ilimi dafahimta hakika wannan bawa Allah yamasa baiwa yaushe xakukara gaiyatumashi domin ilimantar damu Dr Abdullahi Al Hikmah
Masha Allah BBC ubangiji Allah yakara daukaka
Wallahi da namiji suka bawa wannan abun, amma mace abun yayi wani iri, gaskiya i respect her husband, yana kokari wallahi sosai, ba kowani namiji bane zai yadda akan matan sa tayi irin wannan.😃😃😃😃
Sosai Ma Kuwa Nikaina Mamakin maganar ta naki Duba Da cewar Tanada miji, Aikin Jarida Kuma ba hauka bane.
Kuma irin Adon da take yin nan zai iya dauke hankalin wasu sosai Wallahi
Sosai ma kuwa, tanada qarancin kunya
I liked this alhikima, he’s well composed
Thank doc ,at AKTH
🎉🎉🎉Aina so madina mishano❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
I really appreciate wllh, Allah yakara basira Al-hikmah 😊
maganar Dr Abdullahi Alhikmah gsky ce muna maka fatan Alheri Allah yakara maka basira Mallam Abdullahi
Masha Allah Dr Abdullahi Alhikimah Allah yaqara lafiya danisan Kwana masu albarka ❤❤❤ 19:36
A hankali, this same BBC Hausa will host discussions on homosexuality and transgender without the anchors and audience realising the subtle conditioning these particular episodes aired now have done to their brains and minds, coz it will be so casual and light-hearted with the semblance of 'enlightenment'. These topics were taboo to speak publicly about in the hausa culture (gotten from Islam). But in the guise of civilization (wayewa), see where it is. Allah Ya kyauta dai.
Akwai abun dubuwa gaskiya 😢
Kuma dan Allah masu tallan maganin da kalaman batsa a ja kunnen su.
مشاءالله ❤❤❤
Thank you Madina❤
Gsky nagamsu da doctor akan happy homos nima inajin abinda y fada💯
Masha Allah good awareness
Masha Allah ❤❤❤❤
Ubangiji Allah yaqara basira
Masha Allah yakara daukaka
Hattaraaa maza😂😂😂 garin neman gira a rasa ido😢😢😢
Shi likitan bai iya bayani ba, shi kuma Al-hikmah zance kawai ya iya. Kawai sai wani ƙaton ƙauye yazo birni ya koyi saka riga ya ringa cutar da Al'umma
Gaskiya wannan shiri yayi kyau matuqa
Gaskiya BBC Hausa Bakuda mutumci meyasa bazaku kawo namiji ya jagoronci shirin fa
😂😂😂😂😂
😅😅😅 wallahi kau kaidai bari hmm 🤔😅
Gaskiya Dr ABDULLAHI AL-HIKIMAH
Thank you God bless you
Al HIKIMAH iKon allah
Topa 😢😢😢
Babu amfanin wannan maganin kuma bama fatan musha wannan maganin
Good topic BBC hausa
Al hikima yayi kokari
Misali nasan ina yin istiminai kuma yayimin illa saurin inzali dakuma saurin kwancin azzakari kuma ina dasanyi da basir duk da cewa banyi aureba ay ko wane illarsa bayyane take.
Allah yasaka da alkairi ammadai matsalar daga matane
to allah ya sauwaka abin babu dadi
Our main problem arewa people believe more in traditional medicine than Western medicine that why in this comment people appreciate alkhima than this knowledge urologist
Nidai saidai ki raina Ni amma bazan sha ba
wannan rashin kunyane baidace mace kamarki tazo tana irin maganarda wani namijima bazai iyaba Allah wadaran irin wannan aikin naku
Wallahi gaskiya Kam. Wannan topic sai na miji
Dana mace Ake Magana azzakari. Kaico!!!
😂😂😂😂😂❤❤❤❤
😊
Taban dariya wai yakarye😂😂😂😮
Allah katsaremu
Ba kayan maza ake cewaba
Inayinki
I'm the first to comment❤😅
Magana ake ta goben matasa dr Abdullahi al hikmah maganar da yayi yagamana gaskiya mu matasa Allah yasaka maka da al kairi kuma yabiyaka da mafificin al kairi
Wannan namiji yakamata ya gabatar
❤❤❤❤❤
Masha allah
Gaskiya wannan likitan yana da Ilimi da ƙwarewa a Urology.
Ubangiji Allah yasakawa Al-hikmah da alkhairi
Nidai ku duba girman Allah kubani number yarinyar nan dan gaskiya na fallar 😢😢
❤❤❤❤
Allah ya tsare
Gaskiya baikamataba ace damace ake wannan hirar😂
Sunan wata Yara iya yau😂😂😂😂
Namijine yakamata yayi
Gaskiyanka, ai basu da tsari wani lokaci.
Meye amfanin kayanda mata kesha especially idan za,ayimusu aure suma yakamata awayarmusu da kai gskya
Hakika naji dadin shirin Nan kuka na Karu sosai
Hajiya Madina maganar su zainab da maryama nikam ina tare da zainab
Mai gabatar da shirin ya kamata ace namiji ne ba mace ba
wallahi exactly abunda na fada.
@@i_emj4yMatsalar maza ta shafi maza
amma malama Madina baki kyuata ba ya kamata ace namiji ne ya jagoranci shirin
Al hikima ai dan damfara ne
Akawo mana shiri akan bin doka nageria tana fama da wanan matsalar 🙏
Amma Dr.Abdullahi Ba daurene?
mai shanu phone stores ❤
Wannan maganar da DR Abdullahi A HIKIMA yafada gaskiya ne. Allah yakara rufa asiri
🎉
Masha Allah lallai duk Wanda yake da illimi na abunda ya shafi lafiya idan ya duba zai ga abunda wannan bawan wato alhikmah yake fada zai ga lallai akwai illimi da hikma aciki muna fatan Allah ya kara mai basira ameen
Saboda hauka wannan hirar zaku dinga saka mace ana tattaunawa da ita.
Wanan matsala duk ku mata kune kukasa maza marasa hankali shan magunguna kaji mace na cewa awa biyu ku uku ai ta duty
😂😂alhikima yana ganin ikon Allah 😂😂fa ya kalleta ya kalli doctor 😂😂
Magana ake ta ilimi kai dr Abdullahi al hikmah kai na dabanne Allah yaska maka da al kairi duk inda kaje Allah yadafa maka
Waike yaushe zakiyi aure
😅😅. Da auren ta.
Da aurenta fa harda da 'yarta
@@fatimasaniharuna4606 yauwa gaskiya najidadi wlh Allah yasa tagama da duniya lfy Allah ya albarkaci zuri'ar tata da tamu baki daya
Dr Abdullahi Al hikima maganarka gaskiyane
Barka
🤔🤔🤔🤔
Mungode
😂😂😂😂😂
هذه الحلقة مهمة جدا جدا ولكنها غير متوازنة بوجود امرأة صحافية جريئة غير مستحية !!!!/نيامي عاصمة النيجر
🙆🙆
hmmm
🤭🤭🤭🤭
Maganarda Dr. Abdullahi Al-hikmah yake fada wllh gaskiyaneh kuma Nima nayi nazari akan haka
😂😂😂😂😂😂😂