Mashaallah tabbatar maganar da momoh yayi tana da fa'ida Shima Ciroki ya burgeni ganin yanda ya ringa yin sana'a a lokacin da ya samu Kansa a wani Hali duk da cewa jarumi ne Wanda duniya ta sani amma Bai damu da Hakan ba yaci gaba da sana'ar
Ki riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
Kannywood opportunity ne na bunkasa Arewa amma sun gamu da matsaloli iri-iri. Ina fata za'a samu mutane da zasu cirowa masana'antan kitse a wuta. Allah yayi jagora.
@@mustaphasaeed6229Kaji Masu raba wuta da Aljanna😟 Wallahi tallahi Babu abinda yafi zaman lapia ga musulmi dayawuce yadena shishshigi a lamarin ubangiji🤔 Akan irin wainnan comments se ka tsinci kanka a inda bakayi zato ba. Yakamata a kiyaye
chiroki andade ana film masha allah 🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
Mashaallah tabbatar maganar da momoh yayi tana da fa'ida
Shima Ciroki ya burgeni ganin yanda ya ringa yin sana'a a lokacin da ya samu Kansa a wani Hali duk da cewa jarumi ne Wanda duniya ta sani amma Bai damu da Hakan ba yaci gaba da sana'ar
MashaAllah WOW ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
صلوا على النبي الكريم
Madina sannu da kokarin wayar da kan matasan arewa ta shirin mahangar zamani 🤝🙏
First to comment
Maa Shaa Allah
Allah ya sawwaka muna baaki daya
ماشاء الله ❤ ❤
Masha Allah Allah ya banike ama tar aure Dan najidadin ganinki sosai
Malan muhammad matar aure ce
Masha Allah momo yafadi gaskiya wllh
Assalamun alaikum Madina yakamata kiyi shiri na musamman akan minene .ah yake haddasa mutuwar aure Ina ganin shine farko komai anan
ما شاء الله
Kihuta mydota ❤️♥️❤️
That'is good thanks you so much
Allah yasa mudache
Ki riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
Kannywood opportunity ne na bunkasa Arewa amma sun gamu da matsaloli iri-iri. Ina fata za'a samu mutane da zasu cirowa masana'antan kitse a wuta. Allah yayi jagora.
Gaskiya momoh yayi magana ta ilimi sosai yakamata kowa yashiga taitayinsa
Slmykk oka
Masha Allah ✅💕
Masha allah
You are welcome our guest🎉
Thank you very much ❤
Mukuma A gayyatanmana Auta wazeeri plsssssss
Assalamu alaikum
Malama madina dahiru maishanu, Yanzu dai na lura shirin mahangar zamani, ya koma shirin mahangar kannywood. Ko me yasa haka ?
Masha Allah ❤❤❤❤
❤❤❤🎉🎉🎉
Gidasar
Najidadin hakan mukanmu zamu karu da shawarsu
❤❤❤
Abu Ansar zakice
To dakukace baa kudi da fim, to meyasa mata suke kudi da fim din?
Iskanci su ke yi AI
suncuceka dasuka dawodakai kakama hanyar aljannah sunma bakin ciki
@@mustaphasaeed6229 koshakka babu hanyar wutace tunda bahanyar annabi bane kanakuma cewa hanyarsane kakafurta
Hahhhh
@@mustaphasaeed6229Kaji Masu raba wuta da Aljanna😟 Wallahi tallahi Babu abinda yafi zaman lapia ga musulmi dayawuce yadena shishshigi a lamarin ubangiji🤔 Akan irin wainnan comments se ka tsinci kanka a inda bakayi zato ba. Yakamata a kiyaye
@@abban_zee Allah munafuki, irinkune munafukai acikin musulmai wanda dazakusamu dama waazima hanawa zakuyi
😂😂😂 masu imani daga cikinsu sauran basuda imani😂😂😂
Ku mana inviting dinsu daushe mana
Dubu uku
Dubu Biyar
Dubu Goma
ai inda hali ma har Plan E kasamu
Momo bawan Allah inayin Shi over
Ciroki Lulu da Andalu boka jikan ladi.
Kuna cutar malumta ko wane jahili kuka dakko sai kuce masa mlm tareda haka fatihar kir ki bazai iya ba
Sannu jikan kalarawi😏Kawai daga Ankira mutum malam shine abin yamaka zafi kai ga me ilimi. To ai hakan fito da jahilcinka fili yayi instead
@@abban_zeekaji tsoran Allah kadena ma mutane izgili idan sunfadi gaskiya
@@babanazir862 idan ni izgilanci nayi shi kuma me yayi? Kai kuma me ka fahimta a whole maganar da zaka kira abinda yafada gaskiya?
Haka yake ciroki, in dai baka dakudi to fa baza'ai da kai ba wlh
Allah yasa mudace
Masha Allah
Masha Allah❤❤❤