Hira Ta Musamman Da "Alan Waka" Official Video - Daga - Dandalin Hadiza Gabon 2022
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 6 ม.ค. 2025
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official TH-cam Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
TH-cam channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
Masha Allah Aminu Kano Allah ya kara jagora
🎉
Allahu ya albarkaci rayuwarki anty hadixa Allahu ya baki mijinagari allahu yabaki yaran daza sukula dake kuma suji maganarki love 💕💕💕💕 somuch dear
Masha Allah da wannan kokari naki Allah yakara girma da daukaka.wannan karan kinyi fira da mai ilimi kuma mai hikima .
Thanks you aunty hadiza for inviting my favorite, talented singer and also my mentor
Naji dadin wannan hira da shahararren mawakin Hausa Alan waka, Gabon dan Allah ki kawo Nura m inuwa. Thank you 🙏🙏🙏
Gasky wlh naji dadin wannan hihar sosai dan allah acigaba da kayatar damu 🥰🥰🥰💯❤
Masha Allah , gaskiya naji dadin hira da alan waka , mutumin kirki ne shi , madallah yar uwa hadiza muna godiya da wannan aiki da kikeyi , masha Allah wa jazakillahu bi khair .
Kafi kowane mawaki fans no shedane domin har ummata tanayinka
Wallahi very educative.Allah yabawa ala qwaqwalwa.
Wlh fah
Masha allah hadiza kinayi munajin dadi
Am really appreciate with your interview. Aminu alan waka Allah yakarawa rayuwa Albarka
the man is professor in hausa thank you so much hadiza gabon✌✌✌✌
You are welcome
@@hadizagabonofficial masha allah muna jindadin vidioyoyin hadiza gabon
Thanks for giving this wonderful reply May Allah grant you the best
You are right 👍
Gaskia Ina matukar jin dadin kasancewa da wadannan shirye shiryen naki Hadiza,ubangiji allah ya kara basira
Just love watching you while talking such natural beauty and purity ♥️ watching from Toronto Canada
Muna godiya hadiza Gabon muna so a gaiyato mana yayan Dan kwanbo
Watau wannan dakin sai jarumi ke shiga irin wadanan tambayoyi haka masu zafi I wish you all the best gabon
Mijin kanwata last two month😍
Gaskiyane Aunty hadiza Allah yasaka da alkhairi da wannanma fira Allah yakara daukaka muna ma bako fatan alkhairi bissalam
Macha Allah wlh naji dadin tattaunawa sosai الحمد لله رب العالمين
Masha Allah ❤Allah yakara basira da Nissan kwana 🙏
Masha Allah, gaskiya Aunty hadiza munajin dadin wanna tattaunawan dakikeyi da shahararron mutane. Kamar wanna tattaunawan dakikayi da aminu ala naji dadinta sosai saboda nima inadaya dagacikin masoyanki da kuma aminu ala. Aunty hadiza inamuku fatan alkairi Allah ya taimaka. Allah ya kara daukaka da basira kuma zamuci gaba dasauraron wanna shirin mai'albarka. Fatan alkairi Aunty hadiza
Macha allah aminou ala hadiza Gabon tantauna wa mai kau allah yassa mu Fahimtci miye takara ya bamu ikon yin adaltci.allah yabaka sa'a ala a raina naji zaka iya kwatamta adaltci.allah yakai haskenka azukatan al'oumma mungode hadiza allah yadau kaka gidan talabijin dinki ameen 🙏
MashaAllah vry impressive👌Djee Gabon🇬🇦 keep it up ! Watau Aminu Alan waka mawaki ne na gasken gasken ina son wakokin kah matuQa Allah ya kara daukaka Takwarana Aminu Alan waka !!
Alhamdulilah may almighty Allah bless the house of hadiza gambo
bsr hadiza je suis parmis les meilleures de tes fans au cameroun et te pris surtout que dieu nous donne la longue vie et nous tes fans que nous pissons voir le jour de ton mariage merci ..Awalou depuis tibati cameroun
Allah ya kyauta kaga Hadiza Gabon ta tsufa
Kintsufa a kan titi
Memakon gidan sutura gidan aure
Allah ka kiyaye mu da irin wnn rayuwa
Hadiza inaso kiramuna Nasiru Sarkin waka muginaci sati myzuwa dije fatan alkairi 🥰 kowadakowa
Good to know more about ALA as a result of this talk show wallahi. Ya iya magana da bayani gaskiya. Yacika mawaki kam
Masha Allah I really appreciate Gabon munajindadin hirarnan
Gaskiya fira tayi dadi sosai allah yakara daukaka da nisan kwana 🙏🏻
Hadiza Gabon muna Jin dadin shirinki sosai,,. Kisamomana jarumi ramadan boot 🙏🙏🙏
Hadiza gabon saura e.s ko abale muna godiya sosai
Masha Allah lakuwwata illabillah! Yadda kike gayyatar mutane masu daraja waenda sukasan mesukeyi, gaskiya muna nishadan tuwa da hakan, Allah ta'ala yajihaba da yaimakawa yakuma bada sa'a. Sannu da kokari HADIZA ALIYU HABON 🇬🇦
Allah is indeed a gem. Yanada tunani mai kyau tabbas ya cancanci yazama jagora.
masha Allah, angama faranta mun koda ba'a gayato ali nuhu ba anbiyani Allah ya kara miki lafiya, kaga dan sarki kasai cace jinin sarauta dan amanan bichi sarki na diyan gobir✊
kaikai ai ala ba zai kwanta ba sabosa ni ban ta6a jin wakà na fahimta ba sai da na fara jin wakan ala.
Masha Allah Allah yakara basira hadiza Gabon Muna jindadin wannan shiri
MAsha allah auntyna allah yakarawa rayuwa albarka daga wani babban fans dinki alamin abdullahi daga kano state
Hajja Hadiza Dan Allah kiwa Alan Waka godiya sosai da wannan amsan tanmbayoyi daga fans naku daga Maiduguri
Avec ses chansons j'ai ameliore mon apprentissage de la langue Haoussa
Macha Allah naji dadin hira da ni kayi ala gaskya amma da kinke ala zakiyi masa futanki akarshe meyasa baki yisi bah
Hadiza, gaskiya wannan fitar tayi kyau. Tubarkalla!
Barka da Jumu'ah.
Masha allah allah ya kara basira da nisan kwana
Anty hadiza Sai kinfi bbc insha Allah ni fans nakine ta hakika
Auta waziri next please and please
Ina jin dadin shirin nan Hadiza ALLAH ya kara daukaka
Gaskiya ne, wakokin Ala Mahadi ka ture ne.
انا غوبروي من السودان تحياتي هوسا.غوبر برنامج جميل جدااا
Aminu Ala is the best quest you have ever hosted , very enlighten individual.
Thanks for inviting professor
Ina yinku Ala Waka da Hadiza Gabon
Masha Allah aminu ala he is best singer of Hausa language in kannywood
I Love 🥰 you 😘 Hadiza inasoki 🥰 Allah yabar munake Amin 🥰
Ala Allah kara maka daraja da fasaha tareda hadiza gabon ina muku fatan alheri
Gsky anyi hira da mai ilimi muna godiya sosai Allah ya kara basira ala
Bonjour Hadiza Je suis votre émission depuis le Canada toi et Fati waha je vous aime beaucoup.
Beautiful nice place Allah yakara daukaka.
Dan Allah ataimaka axomuna da ADAM A ZANGO please my beauty 🙏🙏🙏
Je suis fan depuis Garoua 🇨🇲 Cameroun.
Fatan alkhairi Allah ya kara daukaka hadiza gabon
Macha Allah hiratayi da Alan Waka Hadiza Saura Nazirou Sarkin Waka Sohon Masoyinki
Baban Amina Mai rigar waka, Alan mutan Kano ba wai-waiba. Allah ya Bada sa'a
Masha Allah Allah ya Kara lafiya da Nissan kwoina ameen 🤲🤲🤲🥰🥰🥰
I like the way you’re been respected by all the stars Haj.HadizaTou
Dan ALLAH
Dan ALLAH
Dan ALLAH
KIYI AURE HADIZA
i no be hausa but i de enjoy this program ah swear
Hadizah Gabon munaso akawomuna kabiru Mai shadda mukeson gani
Masha allah anti hadiza Allah ya karabasira
The best hira kenan da naji a wannan dandali. Ala kayi sosai gaskia
Gaskiya muna jiran tsohon zuma😂😂😂🙏🏽🙏🏽 @sarkin wakar San kano
My younger brother's favourite, he is just 14 though. Then when he was younger, abu kadan "mama sa mun wakan Alan waka" so now we call him Alan Waka.
And , hadiza Aliyu my late sister's name, that is our favourite name in the house. So we have our two favourite people on our screen. I was so eager to watch this, brilliant talk. The sky is you both starting point, may you find goodness in both worlds, amin
Masha Allah 😍 grande sœur Allah ya taimaka Ina jin Dadi Shirin Nan sosai
Alan waqa muna gdy allah y kara basira gaskiya ka burgeni Allah y bk Gwamnan kano
Madallah✊ da maganar manya, wannan tattaunawa ya burge ni.
Allah ya taimaki Dan Buran, wannan shiri ya kayatar matuka!!
Indeed Ala is a piece of germ.
Watching from saudiyyah I like your show
Wlh ala gaskiya kafada akan siyasa masha allah allah yabaka abinda kake nema Alan waka
Kai muna jin dadin shirinnan naki 👍👍👍🥰🥰🥰🥰
I love you aunty Hadiza, I watch you from Niger
Thanks so much hadiza Gabon
Masha Allah barkallahu hajiya Hadiza Gabon
Masha Allah Allah ya sakamuku da alkairi
Hadiza najira har kun gama bakiyi fulatancin da kk fada ba
Nice one twinie
Allah ya kara budi
Muna batukat jin dadin wannan shirin tare Dr Alan Waka.
Allah ta'ala ya kara kusanci ga Shugaba Sallalahu Alaihi Wa sallam 😘✊😘
Even my 6 year old today loves your songs saboda shi kadai na ke ji a gida!
Bakya jin Alqur'ani ?
Tabb amma indai hakane akwai takaici cikin rayuwa
Kwarai d gsk
Babu rayuwa mai kyau idon babu alqur'ani
@@adamsmohdloto9378 da karatun alquran da jin alqurani wa ne ya fi? Saboda kai ji kawai ka iya, mu karatu da koyarwa na iya. Kun iya wa mutane munanan zato amma sai ku ce wa kan musulmai...Allah ya shirya.
@@adamsmohdloto9378 in kuma ba ka sa ni, in koma ka san wakokin Alan Waka da kyau za ka san akwai Nashid na yabon manzo (SAW). Mu da ba mu kasan da akwai al'adun mu kuma ma su kama da mu ko al'adun mu ta hausa, dole in nemo hanyoyin da zan janye ya' ya' na su koyi harshen, da al'adun mu. Amma ba ka san wanan ba, sai kawai ka tashi ka bude baki ka ka yi mun maganar banza! Ko so ka ke in dinga saka ma ya'ya na wakokin Ado Gwanja ne, ko na Zango wanda babu abun koyarwa a cikin su? Inda ba ka san halin da yanayin mutum ba ka rufe bakin ka kawai. Don annabi ya ce, ka fadi alkhairi ko ka rufe bakin ka.
@@JamilaDauraLifestyle
Ee to idon kinji Haushi kiyi hkr amma bawai nayi miki ne don tozarta ba nayi ne ababun ankararwa
Kinsan akwai wadanda hakan suke a rayuwa su babu wani abu saijin kida da waka kuma haka suka koyar da yaran su
Wanan shiyasa nayi miki wanan mgn
Amma na gamsu dake sosai
Kuma nima ina saurarar sa
Amma dama jin alqur ani sama yake da jin kowane irin kida ko waka
Kiyi hkr banyi dancin zarafi ba saidai don ankarar wa da tuna tarwa
Aunty hadiza Ina yinki Allah ya taimaka
Am really happy to see my fan in this program aunty hadiza, may Allah bless you
Mashallah 🥰, aunty deeje ❤Allah y kara basira d iman9❤
Ki kamu na nura m i inuwa adizatou
Assalamu alaikum, Hadiza, gaskiya na jinjina maki . Allah ya taimaka. Gaskiya "Signature tune" dinki na burgeni. Har ila yau, akwai hira da ki kayi da uncle Bosho, murya ne kawai ba hoto. Amman shiri yayi kyau. Ina godiya. Daga: Gana Lawal Ahmed, lafia jihar Nasaraw.
Saura muji hirar ku da nazir sarkin waka 🥺🥺❤️❤️❤️❤️
I love you so much hadiza Gabon 🇬🇦
Hakika munajin dadin Wannan shirin Mallam Aminu muna addu'a Allah ya kara lafiya da Imani Ameen kai da hadiza
Masha Allah hira tayi muna jiran ibrahim bala umar na LABARINA
Gaskiya haj hadiza mun kayatu da wanan shiri
Hadiza you handle your interview professional 👏
MashaAllah magana da masu illimi kenan Allah yaya reko
Gaskiya Ala Kaci abinci akanmu amma Kada kamanta Fulani suna Nigeria meye wani hausa suwaye hausawa ma a Nigeria
Hadiza kikira Ali nuhu