Mahangar Zamani Kan Kishin Yankin Arewa Tare Da Madina Maishanu

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 114

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 ปีที่แล้ว +6

    Assalamualaikum
    Madina ni me bibiyar wannan Shirin naki a kowanne lokaci, akwai wata shawara da yau nake gani ya Kamata da na Bada ta, ita ce Dan Allah in Zaki gayyato Bakin da zaku yi Hira dasu Dan Allah ki ringa samo Wanda zamuji suna magana Akan tsari na Addini a mahangar Zamani zakuma muga Addini a tare dasu a shigar da maganar su, Tunda mu musulmai ne Kuma masu Addini muslumci. From Egypt 🇪🇬

  • @usainihabdussamad1981
    @usainihabdussamad1981 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ina bayan 'yar uwa 100 over 100 saboda Gaskiya mu yan Arewa munadq karancin kishin namu sosai wlh ubangiji yamayar da bakin ku gida lfy

  • @aminaadam8710
    @aminaadam8710 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya biya ka Ali, ai ba se mutun ya fada wa duniya dan ya taimaka wa mutane ba..aka ce kayi kyautar da hannun hagun ka ma bai san kayi baa.

  • @tsayabumukutar9512
    @tsayabumukutar9512 3 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya muna jindadin wanan shiri naku madina Allah ya kara basira

  • @ahmadkaigama8463
    @ahmadkaigama8463 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah
    Mahangar zamani akwai ilmantarwa sosai
    Kudos to Mallam Ali
    Keep it up @Madina Dahiru Maishanu

  • @shafiusuleman4151
    @shafiusuleman4151 3 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiyane maganar zainab arewa bamuda kishin akanmu da,ace zansami dama dana gayamuku matsalolin arewa da dama

  • @yahayahamisu7210
    @yahayahamisu7210 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasa zainab yakasai da alkari malam baka dagaskiya,kuma gaskiya tafada basa kishinmu.

  • @tv.7662
    @tv.7662 3 ปีที่แล้ว +1

    Daga Zuciyata nake Rubuta wannan Madina Maishanu, Haƙika naji daɗi matuqa da wannan shiga da kikayi, Allah yayi Albarka cikin rayuwarki da aikinki, Ya kuma ƙara inganta Muku aikinku.

  • @AL-AJAMI3738
    @AL-AJAMI3738 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wasu basu da Kishin kai amma wasu nadashi babbar mastsalar itace kishin kai yafi yawa

  • @ibraheemmuhammad1716
    @ibraheemmuhammad1716 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wannan hakane zaynaab rashin aiki shine babban matsala a arewacin nigeria, misali kamar Igbo da yoruba mai kudi ko mai matsayi a gwamnati ko company suna sayen aiki da kudin su kuma subawa matasan garinsu, abinda suke cemasu ga aiki idan ka fara zakabiyani kudi na toni naga hakan ma cigabane amma yan arewarmu sai dai su sayar da aiki milliyoyin kudi, kuma yan arewarmu ne sukafi kowa samun damarmaki irin haka

  • @Fulanys_aromatheraphy
    @Fulanys_aromatheraphy 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah I always luv Zainab dama Ali dan neman magana ne Allah yasa mu dace ya kare mana arewa amma muna damuwa ko some of us vamusan inda xamu fara

  • @isiyaadamu6109
    @isiyaadamu6109 3 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya yawancin manyanmu na arewa sune basu da kishi dalilina shine basason taimakon nakasa garesu takowane bangare saboda talakawa ko munce zamuyi wani abu bazaiyi tasiriba

  • @fahadsheriff5783
    @fahadsheriff5783 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi yan arewa na kishin kan su, idan baku yarda ai ga manyan arewan nan su mutuwa we shall see idan suna kishin mu ko basayi

  • @asiyaarmayaubichi3238
    @asiyaarmayaubichi3238 3 ปีที่แล้ว +3

    I like watching mahangar zamani but today one is the best, keep it up madina and zee

  • @idrisomika2740
    @idrisomika2740 3 ปีที่แล้ว +7

    Alhamdulillah.. All the participants really tried in the debate. But for me, i still go we zee even though she didn't back up her self to my satisfaction. Keep it up bbc

  • @uthmankhbr
    @uthmankhbr 2 ปีที่แล้ว

    Allah yayi meki albarka zainab

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah shiri yayi amma wannan karon malama zainab tafi fadin gaskiya da ace muna iya taimakawa masu raunin cikinmu da gazawarmu bata kai haka ba Allah ya ganar damu

  • @rabiuknt2585
    @rabiuknt2585 3 ปีที่แล้ว

    Arewa tana dayyawa ne shiyasa kuma akoi masu anfani da ne man taimako suci da adini kuma wannan jarabtace daga allah wallahi wallahi wallahi bawan daya issa ya gyara wannan lamari se allah kuma ya yiyi mana maganin sa

  • @tijjaniabba678
    @tijjaniabba678 3 ปีที่แล้ว

    Ali you are 100 percent right about all you said Allah ya kawo mana karshen su

  • @bashkmata5418
    @bashkmata5418 3 ปีที่แล้ว

    Madina wannan program yana da kyau acigaba da irin wannan madina Allah ya Kara fasaha

  • @uksmacksmack800
    @uksmacksmack800 3 ปีที่แล้ว

    Mash allah Yar uwa ,,,magarki gaskiyace,,,, Ubangiji yabaki abinda kika nema duniya da lahira,,allah yasaka da alkeeri

  • @usmanibrahimkazir4285
    @usmanibrahimkazir4285 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Alhamdulillah ko wannensu yayi kokari Allah ya saka musu da alkhairinsa.

  • @Mohammed-oc6qi
    @Mohammed-oc6qi 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wadannan masu tattaunawan ba wani kwakkwaran sharhi da sukayi a kan maudu'in nan. Duk abubuwan da suka tattauna akai abubuwa ne da an riga da an sani. Ku dinga kawo mutane da suke da ilimi akan maudu'in da za a tattauna, ba wai wadanda suke da mabiya sosai ba a kafafen sada zumunta.

  • @abutalatu313
    @abutalatu313 3 ปีที่แล้ว

    Wow. Gaskiya zee tayi kokari

  • @AbdulazizdahiruSabuwa
    @AbdulazizdahiruSabuwa ปีที่แล้ว

    Allah yayi jagora

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 3 ปีที่แล้ว +2

    ZEEnAli ne aka samo mana yau kenan. Marhabun lale 🥰💃
    Well done Madina. Keep it up dear 😍😀👍

  • @saniabdu4947
    @saniabdu4947 3 ปีที่แล้ว

    Yan arewacin najeriya buqatun su ne agaban su bawai cigaban al'ummar au ba banbancin yan kudancin najeriya

  • @bashkmata5418
    @bashkmata5418 3 ปีที่แล้ว +1

    Madina wannan matar kamar bata san me yake faruwa ba domin mutane har a kasar waje suna maganganu akan abin da yake faruwa malmai suna Allah wadai da abin da yake faruwa suna gayawa tsaro shugabanni da dai sauransu amma tana maganar baa magana pls she has to watch her 👄

  • @redsniper327
    @redsniper327 2 ปีที่แล้ว

    Ali u don't know what's going on in this country seriously maganan gsky Yan arewa bamu da kishi wlh tunda har yanzu Kuma yan arewa Basu iya siyasa ba mufi son kudi fiye da feature mu ba kaman yadda Yan kudu suke ba saide Allah ya kyauta 👌👌

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 3 ปีที่แล้ว

    Yan rewa bakwai kishinn kanku gaskiya musamman manyanku dasuke shugabantarku

  • @x-benkeffi4760
    @x-benkeffi4760 3 ปีที่แล้ว +10

    As a security personnel in nigerian army,as a person from anka LG Zamfara state,the insecurities in the North is beyond our imagination,is beyond the current technical approach of the forces,we need to change our approach ,we need to be more merciless, and we need aid /help from the local communities,pls ask everyone to aid and help Us,we love killing bandit and terrorist ,and with everyone help and trust,we will see the end of this menace together inshallah,

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad9402 2 ปีที่แล้ว

    Inayinki zeenatu

  • @nabeelakay
    @nabeelakay 3 ปีที่แล้ว +8

    Interesting topic!
    Ali's face when Zee was quoting the Qur'aan about helping one another at 23:24! 😂

  • @mdmd1629
    @mdmd1629 3 ปีที่แล้ว

    Halima maishanu aisha kyau yau

  • @harisumuhammad6623
    @harisumuhammad6623 3 ปีที่แล้ว

    Gaskia ina jin dadin wannan shiri sosai

  • @Sadiqmazaji
    @Sadiqmazaji 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah tabrka Allah,gaskiya wannan Shirin yayi Dadi sosai Allah ya taimake mu baki daya🙏

    • @ibrahimmohammed4741
      @ibrahimmohammed4741 3 ปีที่แล้ว

      Gaskiya BBC Hausa baku kyautawa Mal. Ali Amin ba da kuka hadashi da Wannan matar, she’s not making any sense and has nothing to offer to the discourse

  • @mamantwinz6951
    @mamantwinz6951 3 ปีที่แล้ว

    Madina dahiru meshanu masha Allah yau dressing dinki yayi kyau sosai Dan Allah in zakiyi dress kidinga sa Wanda zai rufe miki jiki kamar wannan kidaina sa Wanda yake matse miki jiki pls
    Shiri Yana kyau masha Allah

  • @billyyunus3273
    @billyyunus3273 3 ปีที่แล้ว

    Alhamdulillah but anawa tunanin fa shine wlhy muna yin iya bakin kokarin mu kawei dai fadin malam bahaushe in dambu yai yawa...... kuma arewa yankin musulinci ne don hake karku manta da boye ayyukan alkhairin da aka umar emu dashi domin gudun shigar riya. kawei dai Allah yamana sutura Amiin.

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 ปีที่แล้ว

    Maganar gaskiya arewa bamu da kishi da hadin kai shi yasa ake yi mana abinda aka ga dama

  • @mdmd1629
    @mdmd1629 3 ปีที่แล้ว

    Halima maishanu anshakyau

  • @bilalabubaker6224
    @bilalabubaker6224 3 ปีที่แล้ว

    Wlh kowa ysan yan arewa basuda kishin kansu

  • @muhammadmuhammadmustapha9849
    @muhammadmuhammadmustapha9849 3 ปีที่แล้ว

    Madina inayinki ss

  • @creativityenthusiast
    @creativityenthusiast 3 ปีที่แล้ว +3

    I love how ZeenAli are brought together ones again

    • @jafargarba4069
      @jafargarba4069 3 ปีที่แล้ว

      Masha-Allah ♥️❤️♥️❤️♥️

    • @fataiadegbenro984
      @fataiadegbenro984 3 ปีที่แล้ว +1

      Listening to this conversation actually just shows how nepotism is overshadowing the mentality of our brothers and sisters in the north or sense of entitlement mentality by the citizens

  • @sadiyamustapha8509
    @sadiyamustapha8509 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah

  • @abubakaradam5183
    @abubakaradam5183 3 ปีที่แล้ว

    Ko da yake ina da raayin cewa har yanzu yan arewa bamu da kishin kaimu, Malam Ali tabbas shawarka zata Kawo Mafita. Allah ya sa mudace.

  • @adammuhammadi8045
    @adammuhammadi8045 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ina bayan zainab Yan arewa kishin a baka yake, bama nunawa a aikace, miye amfanin yan majalisar mu, lokacin campaign kadai muke da amfani a wajen su

  • @aliyumar03
    @aliyumar03 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah Yasa Mu Dace

  • @BakakaMMaina
    @BakakaMMaina 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya kamar yanda Zainab tafada manyan yan arewa basa kishin arewa, munada house rep bawanda baya magana akan kashe kashenda akeyi

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 3 ปีที่แล้ว

    Agaskiya yakasai tafishi gaskiya bama kishin kan mu da "Yan uwaummu da yankinmu wlh nayadda da maganar yakasai

  • @arewaplustv8374
    @arewaplustv8374 3 ปีที่แล้ว

    Allah Sarki Zeenali

  • @isiyaadamu6109
    @isiyaadamu6109 3 ปีที่แล้ว +3

    Kaikuma ali saboda kana cikin gwamnati shiyasa bakason fadin gaskiya kaji tsoron Allah kadawoma hanyar gaskiya kudawo muyi kishin jiunanmu please

  • @HAUSACLASSIC
    @HAUSACLASSIC 3 ปีที่แล้ว +1

    Zeenali the best duo 😍

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 3 ปีที่แล้ว

    Yau Madina me shanu ansha kyau

  • @samailaabdullahi8145
    @samailaabdullahi8145 2 ปีที่แล้ว

    I like this program

  • @ayeeshchuchu
    @ayeeshchuchu 3 ปีที่แล้ว +1

    Zee fa ta gama magana.. babu kishi a Arewa.
    Kullum maganar iya social media ta tsaya #securenorth yen yen yen🥺🥺. Fisabilillah what I and you muka yi? Iyakar maganar a social media ta kare.
    Mu tuna #EndSars da aka yi, har sai da duniya ta san da batun, har yau har gobe suna magana akai.
    We have a long way to go Arewa.
    Allah ya kawo mana zaman lafiya, da kuma kishin kai.

    • @ashmultimediatv
      @ashmultimediatv 3 ปีที่แล้ว +1

      Our Chuchu🥰😀

    • @ayeeshchuchu
      @ayeeshchuchu 3 ปีที่แล้ว +1

      @@ashmultimediatv ☺️☺️

    • @ashmultimediatv
      @ashmultimediatv 3 ปีที่แล้ว +1

      @@ayeeshchuchu Aisha H Kabeer ce (Maman Mufeedah)....

    • @ayeeshchuchu
      @ayeeshchuchu 3 ปีที่แล้ว +1

      @@ashmultimediatv inyee ! Anty Aee sai mun kawo talla

    • @ashmultimediatv
      @ashmultimediatv 3 ปีที่แล้ว

      @@ayeeshchuchu Hahaha To Allah ya kawo ku lafiya😅😅😅

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 3 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiya kafada

  • @bashkmata5418
    @bashkmata5418 3 ปีที่แล้ว

    Ga maganar taimako masu kudin mu suna kokari wajen taimako

  • @bilkisuabdullahi1053
    @bilkisuabdullahi1053 3 ปีที่แล้ว

    Kai malam Ali Allah ma yace tashi intaimakeka kaman yadda tafada saikin yunkura bukatanku zaibiya kaima bakada hujja daga karce kakoma kanmagananta Cesar dole asamu manya kafin abinda akeso yayuwu suma manya sunsan abinda yakefaruwa ai suna gani amma sunyishuru suga mezakuyi amasayinku na yankasa

  • @abdulmkaman2359
    @abdulmkaman2359 3 ปีที่แล้ว +1

    Kai Ali kake koma dai dan iska kake oho toh bara kaji kujerar malanta bawai kujerar shugaban kasa bace da take neman Umarni gurin yahudawa yan uwaka ba karen yahudawa kawai banza

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 3 ปีที่แล้ว +1

    Mungode da Kokarinku anma jan hankali pls ga matayenmu musulmai masu zuwa wan nan program din ko awaje pls hijabi koh sa gyale wajibinine akanki Musulma anma sai kuzo ko mayafi babu kuma kina ikirarin Musulunchi Daga Arewa kuma agaskia yakmata a agyara Don Allah Badai dai Bane

  • @AumsalAumsal
    @AumsalAumsal 2 ปีที่แล้ว

    Wannan matar ku gaya mata ita jahila ce tana magana Bai sa mata Baki shi ta Hana shi magana , sannan ya kamata ta gane mu Addini shine yake jagorantar mu.

  • @kontokaana5988
    @kontokaana5988 3 ปีที่แล้ว

    Gakiyanki ne inabayanki

  • @musashuaibukarshi3875
    @musashuaibukarshi3875 2 ปีที่แล้ว

    Ina goyon bayan Zee. Ga tambaya ta ga ALI: don Allah don Annabi Ali ka amsa tambayar nan tsakanin ka da Allah: YANZU KASHE-KASHEN DA AKE YI A AREWA DAGA MAIDUGURI ZUWA SOKOTO, IDAN DA A KUDANCIN KASAR NAN AKE YIN WADANNAN KASHE-KASHE SU 'YAN-KUDU ZASU YARDA SU ZAUNA HAKA SU ZUBA IDO KODA KUWA SHUGABAN QASA BA NASU BANE?! TO AMMA YA YA MU 'YAN-AREWA MU MUKE DA SHUGABAN QASA AMMA KUMA MU AKE TA KASHEWA KULLUM?!! MEYASA IDAN AKA KASHE MUTUM 1 A LEGAS SE SHUGABAN QASA YA JE YA YI MASU GAISUWA, AMMA MU AN KASHE DARURUWA BAMU GA SHUGABAN QASA YA ZO BA, KAI HAR MA A GARIN SA KATSINA AN SACE YARA 'YAN MAKARANTA SHI KUMA YANA DAURA AMMA BE JE YAYI WA IYAYEN SU JAJE KO BAN-HAQURI BA!!! Haba M. Ali!!!

  • @abdullahiadamu7800
    @abdullahiadamu7800 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka maki Zainab Yakasai,lallai na yarda cewar idan ka ilmantar da dya mace,kamar ka ilmantar da al'uma baki daya,Allah yasakawa iyayenki da alheri.
    Shi wannan Ali shashane,Mara ilmi ko fahimtar rayuwa.
    Wai yana maganar al'ada ko riya, toh yasani cewa ba Wanda baya kishin kansa irin mu yan'arewa.
    Abun da Zainab ta fada gaskiyane,amma saboda munafurci da tayi masa katutu da jahilcin kin fadin gaskiya ta mamaye kwakwalwarsa.
    BBC,Dan Allah kudaina gaiyartar irin wannan dakikin a zaurenku.
    Allah yasaka maki da Alkahiri Zainab Yakasai.

    • @aliyuusman9505
      @aliyuusman9505 2 ปีที่แล้ว

      Ana magana ta raha kana sako cin mutunci, shi wannan shiri na baje kolin ra’ayi ne ba cin mutuncin wani ba, nan gaba ka gyara kalamanka

  • @اقتفت-ض7ت
    @اقتفت-ض7ت 3 ปีที่แล้ว

    Gaski ya ne zee

  • @aliyubasharbasharaliyu
    @aliyubasharbasharaliyu 3 ปีที่แล้ว

    Ta fika gsky mlln arewa basa komai akan matsalar da ke damun su wlh

  • @mubarakmusaalhassan
    @mubarakmusaalhassan 2 ปีที่แล้ว

    Zainab tayi qoqari

  • @Grizzlyx9
    @Grizzlyx9 3 ปีที่แล้ว +1

    wannan gayen dolo ne wallahi😮

  • @ASGSol-Ad
    @ASGSol-Ad 3 ปีที่แล้ว

    #xoxo ZeenaAli 👏🏽

  • @muhammadtukur6622
    @muhammadtukur6622 3 ปีที่แล้ว

    Good Effort.

  • @misbahuwadasalith1597
    @misbahuwadasalith1597 3 ปีที่แล้ว +6

    Shi dan arewa indai bazaka hanashi zuwa kasuwa da jima'i ba to bashi da matsala da komai wani kidnapping banditry jahilci ko wani abu irin haka ba matsalarsa bane

  • @mouktarpeti4146
    @mouktarpeti4146 3 ปีที่แล้ว

    Asalam alaikum Barka da warhaka
    Munajin dadin wannan shiri na mahangar zamani

  • @alhajimohammed2961
    @alhajimohammed2961 3 ปีที่แล้ว +1

    Slm bbcyakamata idan ana zanje adi ngaadalci aibaataruanzamadayaba

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 3 ปีที่แล้ว

    Eh basudashi

  • @abdousalissou7838
    @abdousalissou7838 2 ปีที่แล้ว

    Ennada.tabayami.akecazama.fouska.ko.acikikesuwa.ennaganie.komasoyika.yana.iyacazamaka.fouska.kominene.dalilei.salisou.abdou.maradi.niger.

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 3 ปีที่แล้ว

    Wannan bashida hankali

  • @YauMuhammadSani
    @YauMuhammadSani 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya neh en arewa basu da kishin yankinsu face kishin kawunansu. Amma kuma hakan baya nufin a yiwa abun kudin goro, domin akwai en arewan da suke fifita bukatun al'ummar yankin sama da nasu kuma kullum a shirye suke dasu sadaukar da lokutansu, iliminsu, lafiyarsu da kudin aljihunsu don bunkasa yankin. Misali Kungiyar Dattawan Arewa (North Elders Forum) suna taka muhimmiyar rawa kuma muna tare dasu dari-bisa-dari.

  • @usmanmashi9587
    @usmanmashi9587 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Zainab tana da hangen nesa, wannan shi ne rashin kishin da Ali ya kasa ganewa.
    Kaɗan ne daga cikinmu suke da tunani irin na Zainab. Haƙiƙa da zamu bi irin tsarin Zainab tabbas za a ci gaba ta fanni da dama.

  • @tijjaniabba678
    @tijjaniabba678 3 ปีที่แล้ว

    zee dis issues are not the way think one can about it at the back doors every issue has a way to be taken care of.

  • @bashkmata5418
    @bashkmata5418 3 ปีที่แล้ว

    Kalli current abin da yake faruwa game da hanifa yarinyar da aka dauke kuma aka Kashe ta gaba daya kowa yana magana akan haka

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 3 ปีที่แล้ว

    Kunyi qoqari

  • @aminuusman9468
    @aminuusman9468 3 ปีที่แล้ว +1

    Yaufa mai shanu tazo da topic mai kyau, kuma haka ya nuna ana sauraran korafinmu sosai.

  • @hadhadi722
    @hadhadi722 3 ปีที่แล้ว

    😍😍😍😍😍

  • @abasaabas9092
    @abasaabas9092 3 ปีที่แล้ว

    السلام عليكم أنا بنسبلي كلام زي زي صحيح الله في عون عبد مادام عبد في عون اخيخ

  • @Kuw_aysherh
    @Kuw_aysherh 3 ปีที่แล้ว

    They both have a point but I’ll really side with zee

  • @masaudulawal
    @masaudulawal 3 ปีที่แล้ว +1

    lol xee...don't trap yourself with aya again... lol

  • @SAmaiwada
    @SAmaiwada 3 ปีที่แล้ว

    Au, ai da na ɗauka zantukar Mahangar Zamani ya rataya a lamurran mata ne kawai.

  • @shamsiyyabasirukunya1865
    @shamsiyyabasirukunya1865 3 ปีที่แล้ว

    🌹🌹🤣🤣

  • @ousmanemika1197
    @ousmanemika1197 3 ปีที่แล้ว

    Karku sake gaiya tar so baso San komi ba gaskia

  • @alhassansaminu6906
    @alhassansaminu6906 3 ปีที่แล้ว

    I really enjoyed this program but for I am with Ali protests is not the solution of our problems there a lot of examples we can considering like what is happening in Libya, Afghanistan. All the current situation they are is because of this protests. So, we have to look the problem from grassroots and see what is the solution.

  • @aliyusanidankane2969
    @aliyusanidankane2969 3 ปีที่แล้ว

    Comments section what you gonna say about this guy😂

  • @abdullahisani4766
    @abdullahisani4766 3 ปีที่แล้ว

    Agaskiya ita wannan zee din ma Bata fahimci rayuba dakuma abunda al'umma suke cikiba naji sai Kore gaskiya Ali kike🙄

  • @user-cs4by4xd9u
    @user-cs4by4xd9u 3 ปีที่แล้ว

    🖕🖕i invest $300 with this man and I received my package thanks sir

  • @faruqisah8864
    @faruqisah8864 3 ปีที่แล้ว +1

    Pls and pls find people who re competent nd confident during this show most of the shows u will c that the other participant has less or no point of what he/she is saying may be the should research more or find sm1 better than him/her. Like this zainab seems like she don’t know what to say kawai tana kame kame

    • @Aminamuhammadummy
      @Aminamuhammadummy 3 ปีที่แล้ว

      Toh sai ka samo musu more experienced ai
      Koh komai sai kunyi korafi

    • @faruqisah8864
      @faruqisah8864 3 ปีที่แล้ว

      @@Aminamuhammadummy dalilin dayasa aka bude comment section kenan ai malama dan ayi korafi. Kuma ko kinki ko kin so wannan zainab din bata da points kawai tana ta kame kame ne 210 262 😹😹😹

  • @AdamuIdrisAigada
    @AdamuIdrisAigada ปีที่แล้ว

    Masha Allah