matsalar shaye shaye a tsakanin matasa a wannan ya zama ruwan addua ce kawai zata mana maganin wannan lamari dafatan ALLAH ubangiji ya kare mana yaran mu ya shiryi matasan mu na wannan zamani amin.🤲🤲
Wlh ynxu haka nasayo kwaya tana aljinu na Kuma dajin wannan mgnan cewa xan iya dainawa...wlh tallahi idan ban Sha kwaya ba bana iya bacci😭 subhanallahi Allah y sa daga yau baxan sakeba😭😭😭
@ Hausa songs kayi kokari da yaddar Allah zaka dena, dan Allah yace ka tashi na taimakeka, kasa aranka cewa abinda wani yayi kaima zaka iya se kaga taimakon Allah na ta zuwa maka ta ko'ina, kayi kokari wajen bin matakan da shi mutumin yayi wajen dainawa, ka kuma hada da addu'a, Allah ubangiji ya shiryemu gaba daya ya yafe mna zunubanmu🙏🙏🙏

Subhanallahi! Allah ya baka ikon dai na wa
Allah sarki! Allah ya tsare mana imanin mu ya kare mana zuria. 😢
Muna godiya Kuma Allah ya shiryi masu yi marasa Yi Allah ya karesu
Allah ya qara shirya mana zuriya ya kare Alummar mu ya shiryi masuyiAmeen
Masha Allah
Allah ya saka da alkairi
Allah kuma ya kare ya shirye mu baki daya (Ameen)
Wallahi qaryace haɗasu akeyi da masu laifie
To Allah ya kawomuna agaji
Allah sarki Allah ya kara kiyaye wa
Y Allah 😭
ka Karemu ka kare zuri'ar mu kashirya yayan al ummah
Mgana. ta Gsky harkar shaye-shaye bata wani sauki kullum Abin kara yawa yakeyi, saidai kawai muce Allah yakawo mana Dauki
Masha Allah
masha Allah 🤩
Innalillahi Wainnailai 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Good
Gsky Malam Abubakar kayi kokari da ka fito ka bayyana halin da ka tsinci kanka a da... Allah ya kara shiryamu baki daya
مشاءالله ❤️
Badariya
😭😭😭😰😢lnnalill
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Wayi aji gro
Hakaneallha🤲
Kasida Mai Taken Raddi Zuwa ga Masu fadin Mummunar magana Akan Manzon Allah
th-cam.com/video/fxaLXsUE4OM/w-d-xo.html
Masha Allah