Allah yasa da alheri babban malamina As sheikh Ahmad muhamud Ahmad Al'ilmu Zinatul fatah Allah yasa maka da alheri Amen ❤️💯💯💯 tabarakallah Shukraha Barakallahu fe Kum Fadilatul sheikh Ahmad muhamud al'ilmu Zinatul fatah 🤲❤️💯💯💯💯
Wallahi Duk Mai Hankali Ya Fahimci Gaskiya Anan Wadannan Tambayoyin Da Sheikh Ahmad Yayi Wallahi Sun Ratsa Abul fatahi Saboda Idan Kakalli Fuskarshi Kamar Yayi Kuka Wallahi Muna Fatan Allah Yakarawa Malam Lafiya Da Kuma Karin Ilmi Mai Albarka Allah Ya Kara Taimakon Sunnah Da Ma Abota Sunnah
Su ci gaba da kure mu kodai mu ci gaba da kure su? Yanzu Kai a fahimtar wa aka qure? Abulfasadi duk ya rikice ya rasa ma abinda zai fada, Allah ya wadan naka ya lalace.
Yanzu malamin mu ne Ahmah muhamud Ahmad Al'ilmu Zinatul fatah Shine Zakace wai yasha wani abu ne kuma koh a ganin ido kai kasha wani abu mahaukaci Jahili Zindiki😊
Kai ni a rayuwana ban taba ganin daqiqin Dan darika Dan bidi'a irin wannan abulfasadi ba, ya rasa abinda zaice Yana so ya rikita zaman, wawa jahili. Wallahi Yan darika ya kamata kusan wanda zaku rika kawowa suna kare muku manufanku.
Dama dole ne ku kira mutun jahili tunda ya taba Annabin ku na wahabiyawa shugaban terrorist baban duk wani munafuki, ma kiye ahlul Bait kamar yada ya zage sayadina Ali ( A S )Ga hadisin manzon Allah ingantance duk Mai son Ali muminine duk Mai kin sa munafuki ne inji Annabi Muhammad s a w)
@@auwalmohammed7731 kai dallah waye malamin Ku dayake antakure tunaninku anki barinku anuna muku gaskiya sai tatsuniyar shehunnanku Bakwa gane wanene mai ilimi Ku harkullum wnd yake yiwa malamai magada annabawa rashin kunya kuwai shine malami Shi wnn jahilin darika yake yiwa aiki ba musulunciba Allah yanuna muku gaskiya
Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya
اللهم ارزقنا خاتمة السعادة الشيخ الثانى التجانى انا أحبكم فى الله
Allah yasa da alheri babban malamina As sheikh Ahmad muhamud Ahmad Al'ilmu Zinatul fatah Allah yasa maka da alheri Amen ❤️💯💯💯 tabarakallah Shukraha Barakallahu fe Kum Fadilatul sheikh Ahmad muhamud al'ilmu Zinatul fatah 🤲❤️💯💯💯💯
Mashaallah gaskiya abulfatahi duniyane wallah Allah yakara gabadabaya fatan gamawa lfy
Wallahi Malaman Dariqa Ku Turo Maso ilimi In ba haka ba Wadannan Zasu Rusa Aqidarku Saboda Kame Kame Neh Kawae Su Duk Basu da Ilmi Wallahi.
We are so happy to be listening to your programs may Almighty Allah upgrade you by his grace
Wallahi Duk Mai Hankali Ya Fahimci Gaskiya Anan Wadannan Tambayoyin Da Sheikh Ahmad Yayi Wallahi Sun Ratsa Abul fatahi Saboda Idan Kakalli Fuskarshi Kamar Yayi Kuka Wallahi
Muna Fatan Allah Yakarawa Malam Lafiya Da Kuma Karin Ilmi Mai Albarka Allah Ya Kara Taimakon Sunnah Da Ma Abota Sunnah
A hakanma busabar munyi bajakoliba, sai dai ace: Yi tambaya kawai babu bayani
Ammen
Gaskiya wannan Abulfatahi akwai sauran shi
Masha allah malaahamad mahamud ahamad allah yakareka dacerrin Ebidia waneyaro danbidia
Gaskiya malam ahmad Allah yasaka da alkhairi Allah yakarawa rayuwarka Albarka
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب العالمين
Allah ya kara kare Zaki Faidha
SHEIKH AHMAD ALLAHU YA KAREKA SHARRIN MAQIYAN SUNNAH
Gaskiya dai a fili take, musulunci babu kame kame Malan Abul fasadi
Wallahi Malan ahamed da bakasa wannan karatun ba sheik Abdul fatahi yawucenan
Wlh sarki kana nuna goyen Bayan mayaudara
Machah chek. Ahmad Al ilmoul zinatoul fata Allah yasaka da alheri
Macha allah abul fatahi
Wallahi Abulfasadi wawa ne na rantse da Allah
Allah ya karama Abulfathi Basira
Abdulfatahi allah y taimaka yaja zamani
allah ya yakareka mau lana shek abulfatahi
inagaida sarkizaki dababbanbako kucigabadapuresu Allah. yabakunasara
Su ci gaba da kure mu kodai mu ci gaba da kure su? Yanzu Kai a fahimtar wa aka qure? Abulfasadi duk ya rikice ya rasa ma abinda zai fada, Allah ya wadan naka ya lalace.
Gaskiya wannan maganar akwai gyara a cikin aciki domin wannan malamin bazai zama hujja acikin darika ba
Yanzu malamin mu ne Ahmah muhamud Ahmad Al'ilmu Zinatul fatah Shine Zakace wai yasha wani abu ne kuma koh a ganin ido kai kasha wani abu mahaukaci Jahili Zindiki😊
Abul fathi ko tambaya daya bai amsaba Wallahi
Ai daqiqi ne Bai San komai ba, sannan kuma Bai yadda Bai sani ba.Allah ya wadaran jahili.
Kai ni a rayuwana ban taba ganin daqiqin Dan darika Dan bidi'a irin wannan abulfasadi ba, ya rasa abinda zaice Yana so ya rikita zaman, wawa jahili. Wallahi Yan darika ya kamata kusan wanda zaku rika kawowa suna kare muku manufanku.
Inayinka malamin tijjaniya🌹🌹🌹
Wallahikam dagayanzu wahabiyanci karyane kawai
Hhhh sheikh Ahmad Muhmud Allah ya saka da Alkhairi
Babu hujja said karya
Izala sharrin duniya
Al'ilmu zinatul fata
Dan Allah iyan darika ku rika turo masu ilimi ba wawaye ba
Dama dole ne ku kira mutun jahili tunda ya taba Annabin ku na wahabiyawa shugaban terrorist baban duk wani munafuki, ma kiye ahlul Bait kamar yada ya zage sayadina Ali ( A S )Ga hadisin manzon Allah ingantance duk Mai son Ali muminine duk Mai kin sa munafuki ne inji Annabi Muhammad s a w)
izala masukaratunparya
Da Wannan da sarki duk sonrai
Very nice. Sheikh abdulfathi maganin wahabiyawa
Kaji Wawa
Daga yau na yarda da Dariqa
Wannan yaron ya ciki rigima
🙏🏻
❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya dayaci Anita ahuta
Wlh wlh wlh abulfathi mahaukachine
Idan hakane to babu hikima ace daka kace ibn taimiyya Saika kafirta, abul baka da hankali
Babban mahaukachi
Sheikh abulfathi Allah ya taimaka
Kaji Wawa yakakecemamutumin da ya fika ilmi makaryachi
Dan wahala kawai ai ya ishe ku hujja shi
Gaskiya na kara yqrda wannan yaro mugun jahili ne, Wai kajifa nafika iyawa ne, ina ruwan dan iyan jahiluna a dauri a cire girman Kai a koma makaranta
Hankalin abdulfatahi fa ya tashi😅
Wallahi Abul fathi bakayi karatu ba ,😂🤣🤣
Shege dan kwaya kai kana ganin. Wnn abul fasadin kasan dan kwayane
kazagi babban malamin shineshegen kumafacipifajiri
@@auwalmohammed7731 kai dallah waye malamin Ku dayake antakure tunaninku anki barinku anuna muku gaskiya sai tatsuniyar shehunnanku
Bakwa gane wanene mai ilimi Ku harkullum wnd yake yiwa malamai magada annabawa rashin kunya kuwai shine malami
Shi wnn jahilin darika yake yiwa aiki ba musulunciba Allah yanuna muku gaskiya
Jin jin ga sheik Abdul fatahi
To yanzu sarki zaki wannan shine meye dan Allah
To Amma Ba Allah ne ya kira Shi kakuri Ba
Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya
Amin 🤲 Jazaakunullahu khairaa
Abdul fathahi bakada hujja kaji soron Allah
Wllhy wannan abulfathin dan kwaya ne
Kai Kuma dangiyako
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Abul fathi ya tsorata 😂😂
SaLM
Wlh tijjanawa kundaiji kunya bakaso ayi a hankali Dan baka da hankali dama
Slm
🙏
Tambayata anan itace miyasamalmman darika basumagana akan yakin falasdin ???
Alhkara kosanci da basira alhkara ilimi
Yaudara suka iya da ha'inchi wlh
Ali amudulila
Slm