Allah yasaka wa chehenanmu da alkhairi su gadamana Allah Alhamdoulillahi mou gode A Sayadi Abulfahi Sani Attijdani Allah ya yi albarka Allah ya kwara Imani albarka Annabi Muhammadou SWA
To Amma Dan uwarka kaida Dan uwanka bakin mushiriki wato sarki Zaki waimeyasa baffa hotoro yabiyoka har Ghana yayiyayi kukirashi Amma Amma duk kuka buya Yan ISKA kawai mushirikain banza mushirikain wofi
Fadan darajar Annabin ne yazama shirka. Kullum Nuna muku hanya akeyi Amma kun kasa gane wa annabin duniya da kiyama masoyin Shehu da Shehu masoyin Al Umar musulmai ta kwarai. Da Alama baka cikin bayin Allah masu da cewa banza kawai
Allah yasaka wa chehenanmu da alkhairi su gadamana Allah Alhamdoulillahi mou gode A Sayadi Abulfahi Sani Attijdani Allah ya yi albarka Allah ya kwara Imani albarka Annabi Muhammadou SWA
Mai illimi ya huta Allah ya samu a innuwar manzan Allah
Masha Allah alhamdulillah Sheikh Abulfathi sani attijani Allah ya saka da alheri albarkan sayyiduna Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam
Allah yakara lafiya da nisan kwana Allah yakaro mana irinku akasarmu Nigeria
Masha allah allah ya kara basira
Wanan gaskiya ne babu wani almajiri chehu wada bada wadata a duk duniya Alhamdoulillahi mou gode Allah
Macha Allah munagodiya ❤❤❤
Masha Allah 🙏🙏🙏
❤Allah yaqara basira bijahi annabi Muhammad s.a.w ❤
Assadul Faidat Tijjania, Alhamdulillah
Allah yakarawa shehu lafia alfarman Annabi Muhammad S A W
Godiva ga Allah kuma Allah ya kara basira ya shehi
Allah yasaka da alhari
Innalillahi wa inaa ilayhi rajioun wanan musibabne
Alhamdullilah,. Masha Allah ❤️❤️❤️
Mungude shehu Allah kara lpy
@@abdulrahamanibrahim7319
..
@@abdulrahamanibrahim7319 numéro v
❤ina sonka wllh batahin bauchi ❤
Allah Ya saka da alkhairi
ANNABUNE GATANA SAW ANNABUNE YAYIMANA GATA SAW
Allah ya biya sarki zaki
Allahu s.w.a ka rabamu da dan zuciya
Wanda yafika ya fika wallahi !
Yan izala karatu sukeyi ba surutu da zage zage ba, a shawarce kuma kudinga koyi ko zamudace mugudu tare mutsira tare 🙌
Ainasukeyin karatun gakaratu anabiyamusu
@@saleumar5950 ana biya musu hauka da jahilci dai. Wallahi wannan mutum dakiki ne. In ban da hauma-hauma da son rai ba abinda ya iya.
Zuciyar ku arufe take shiyasa bakwa gane soyyar manzan Allah. Yan izala ayi kokari adawo Kan hanya kafin mutuwa
Da kyau
Shehu
Masha Allah sheikh Allah Kara kusanci da lfy
Allah yashire ka mallan
Masha Allah imam still long life ❤
Masha Allah sarki
Marsha Allah
Subhanallh 🥺🥺🥺🥺
Ikon Allah , Allah ya yaye maka kiyayyan dake zuciyar ka
ماشاءالله تبارك الرحمن الله ♥♥♥♥🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🙏🏽🙏🏽☝👍👍👍👍💚🤎💙🤝🤝🤝💛💛💛🤲🤲🤲🤲🤲🤲💖🤲🤲🤲🤲💖🤲🤲🤲🤲💖
بارك الله فيك وفي أموالك وأمورك بجاه رسول الله صلى الله عليه وعلى ءاله وصحبه وسلم ءامين بارب العالمين 🤲🤍🤲
Masha Allah
Wai dan allah jaki yauche zakagane kai jakine
Alhamdulillah, to ai mutun har kanaraye tofah yakamata kayita ma yan uwanka fatan kirki, Allah yasa mugane
أبو الفتح بصراحة انف الله لأن أمرك فيه نوع من الانصاف
Allah ya Kara lafiya
Shehu
Kajitsoron allah abulfatai
Yan bidia
Wow not yet 🎉
Don Allah muna kira da dut wani mallamin Ahllu Sunnah su bar shafin nan
We don't need any izala in this shafi go and look for another shafi ok any izala that come to this shafi Allah will punish him by his mercy
@@a.k.arafiwufromghana2358 jahili mahaukaci
@Usman Abubakar
Can da Yãwarku 'YAN IZÃLA SALAFIYYA WAHABIYYA JININ ZUL KUWAISARA Mãkiya Annabin Rahama S A W Tushan BOKO HARAM
Dãma bãma Buqãtarku
@@adamauwalmuazu8776 Bakuda banbanci da christoci masu rungumar matar aure
@@adamauwalmuazu8776 Tir da halinku
Malam agyara
Ya sheikh
Kudaina rigima wajunanku da Allah
❤
Ilimi da Hujja kenan , Asadul Faidat Hafizahul lahu wara aah
KAJI Wawa dakiki
Allah ya kara lafiya malam
Its about 60plus years ago..any gud Religious Leaders can wish his people gud wills and blessings,
😅😊😅😊😂😂
Dan bidi'a akwai shubuha
@ Eisub All
Akwai Riqaqqun 'Yan Bidi'a irin 'YAN IZÃLA SALAFIYYA WAHABIYYA JININ ZUL KUWAISARA Taimiyawa Tushan BOKO HARAM
Kaijakineamma
🙏slmykk
To Amma Dan uwarka kaida Dan uwanka bakin mushiriki wato sarki Zaki waimeyasa baffa hotoro yabiyoka har Ghana yayiyayi kukirashi Amma Amma duk kuka buya Yan ISKA kawai mushirikain banza mushirikain wofi
Kai dolo baffa hotoro karya yakemaku baije ghana ba dayaje ghana da munga picture dinshi da ehn ghana giv urself brain
Kai kadena zagin malamai kajiko .
😂😂😂
Wallahi Abulfathi jakine, jahiline, baisan meyakeba amma ina tabbatarmai idan bai tubaba wllh sai yayi nadama kaikuma sarki zaki kayiwa kanka fada kadaina yada shirka idan baka dainaba wlllh saika tabe duniya da lahira.
Fadan darajar Annabin ne yazama shirka. Kullum Nuna muku hanya akeyi Amma kun kasa gane wa annabin duniya da kiyama masoyin Shehu da Shehu masoyin Al Umar musulmai ta kwarai. Da Alama baka cikin bayin Allah masu da cewa banza kawai
Allah yakara lafiya
S
Allah karabamu da irinwannan mallama
Sani kayi kwaba
Sarki zaki kaji tsoron Allah
Assalamu alaikum sarki Zaki, Allah yabiya biya.
Ina neman number sheikh abulfathi dan Allah !!
Knowledge is very vast what we learned s just small ' what the Chie Imam said is a fact only when ones knowledge wasn't meet on the stage
Aliquippa
Afadawa kaji dan zabi hira sukeyi suyi daji
Mai ya sa maganan Sufi sai Sufi ?
Su kadai ne zasu fahimci juna batare da matsala ba Yan uwan juna ne cikin soyayyar manzan Allah s a w
Yabacesu tabayan fage ko
To malm basurutu ake soba hujja nidai Allah yakiye inyi muqabala dakai saboda akwai jahilci
Wannan maganar kafurcine
😂😂😂
Dan iska kawai sai guduwa da fakewa da shafukan yan bidia. Ga zakuna na nemanka Amma sai guduwa da cika baki da patar da Alummah da shubhohi
Kai Ka samu
Masha allahu Allah yajakwana
Mungude shehu Allah kara lpy
😂
فبهت الذى كفر... أنت كاذب
This none sense and indisputable
Masha allah
❤
Masha Allah