Zancan banza cewada video tun na alip dubu biyu da goma sha uku. Nasan an rina,za a kariyata video. Alhali ana zancan tarbacan sojan ecowas. Dubu biyu da goma sha uku,nijar tsakar sonta ake a ecowas,danmi ba sunanta a tarbacan soja da aka gani a wanan video. Zuwa gaba najeria za kusha labari bayan wanan video. Kuci gaba da kariyata général tchiani. Masha Allah da fitowar wanan video.

Isa ali Ibrahim
Pantami
Tsuhun bidiyone tare saban janar wanda aka nada