A dai Nemi Kyakkyawar Shaida daga Mutane, Saboda Annabiﷺ Yace: "من أثنيتم عليه خيرا وجبت له الجنة، ومن أثنيتم عليه شرا وجبت له النار" Allah Ya yi mana Afuwa gabaɗaya 📿🤲
Allah shike bada al-janna kuma shi kai mutum wuta, duk musulmi na kwarai bazai ba zai cewa wani ba zai shiga al-janna baa koda kuwa ba musulmi bane. Allah ka kayafewa kowa da kowa
Rahmar Allah kekai mutum aljanna,bawanda zaishiga aljannah da aiknsa saida rahmar Allah,,,Kuma naji kinyi wata karya,,tare fa mukai boarding din ggc gezawa dake,,kina orange hostel ina green hostel,,lokacin Dan Hanne muke kiranki
Macha Allah hannatou gaskiya kinfada Allah chine masanin zuciyoyin bayunsa ❤❤❤
A dai Nemi Kyakkyawar Shaida daga Mutane, Saboda Annabiﷺ Yace:
"من أثنيتم عليه خيرا وجبت له الجنة، ومن أثنيتم عليه شرا وجبت له النار"
Allah Ya yi mana Afuwa gabaɗaya 📿🤲
Aboubacar
My fav ❤
Correction: Kyawun aiki baya kai mutum ga Aljanna, Rahamar Allah ce kadai kuma tana saduwa ne ga masu kyautata aiyuka
Allah Ya saka maka. Wannan ita ce gaskiyar magana.
wannan shine karo na biyu da kunkayi hira da Hannan, gaskiya BBC Hausa kuma fans nata ne 🤔🤔🤔
masha Allah
Allah shike bada al-janna kuma shi kai mutum wuta, duk musulmi na kwarai bazai ba zai cewa wani ba zai shiga al-janna baa koda kuwa ba musulmi bane. Allah ka kayafewa kowa da kowa
Mash'Allah 🤍
Wannane gaskiyyane wlh allah❤
Slm fatn alkairi
God's blessings my best artist
Gaskiya kin iya magana kin burgeni sosai
I love you, Allah ya taimaka
Allah ya saka da alheri Hanato
"Kyakkyawan aikinka shine zai kaika Aljannah, mummunan aikinka shi zai kaika wuta" I love this quote
Kuskure ne ai. Da rahamar Allah ake shiga Aljannah ba da yawan kyawawan ayyuka ba.
Wllh hakane
Ummi Abba
👍👍🤲🤲🤲🤲
MashaAllah Alhamdulillah
She started film since but she’s not well known 😭, May Allah bless you dear ❤
But she achieve what she want to achieve, Tana cikin matan da suka fi samun Kudi a Industry
Rahmar Allah kekai mutum aljanna,bawanda zaishiga aljannah da aiknsa saida rahmar Allah,,,Kuma naji kinyi wata karya,,tare fa mukai boarding din ggc gezawa dake,,kina orange hostel ina green hostel,,lokacin Dan Hanne muke kiranki
Masha Allahu rabbi 😍😍✋✋🇳🇪
Thanks 🤲🤲🇧🇴
Wlh film haramunne hannatu Ko kiyarda Koki karyata
Masha Allah ❤️💯
Masha Allah hannatu Allah shi yasan zuciyan Dan Adam ba wani ba kyale mutane kawai Amma wasu dg CIKI
Hannatu allah kareki kuma yabaki mijin nagari
Amin amin dan uwa
Masha allah 💘🥰🥰
Masha Allah 💋
Woooo
🥰🥰🥰
Masha Allah
Hannatu don allah kina da aure? Idan baby ina son ki
Wannan bude baki yayi yawa 😂
In fim ai kai daga jin sunan kasan sauran
😂😂😂😂😂alip ta dubu biyu da sha biyu
Abun mamaki saikaga sunsamu qalubale tawurin iyaye maza amma uwayensu mata babu ruwansu
Allah ya shiryemu ya bamu Aljana
االلهم اجاالن مين توبن اجاالن مين انت طفرين
اجاالن من ايدك صلحين
Hanatu
Ba yabo ba fallasa
Fanatou bachire kina lafiya
Ya yi kau
Muna so muji daga bakin fati wacha
Masha'Allah
Masha Allah
Masha allah