Masha Allah ina yiwa yan uwa musulmai barka da shan ruwa Allah ya karbi ibadun mu ameen 🇳🇪🇳🇪🇱🇾
Kai masha'allah allah ykara basira
Nafissa izza So je te t'aime
Macha Allah daga bakin mai ita muna goudeya
Masha allah allah ya kara mana basira 🙏🙏🙏🙏🙏💞💞💞💞💞
Allah yabani Macé nagari kamar Aïcha izzar so
Masha Allah
Masha allah masoyiya ta aisha allah ya qara baseera
Marsha Allaha ❤️❤️
Allah sarki, Allah ya tsareki ya tsare imaninki kuma yai miki albarka a duk inda kika samu kanki
Masha Allah 👍
Masha allah🔥
Masha Allah keep on maintaining yourself
Allah ya kara basira
Ga saurayi na aure.
Masha allah toh allah ya kara basira kuma kici gaba da kama mitin cinki kamar yada kika fada allah saï yakara taimaka miki
Yanzo dan allah amasayinki namusulluma namai lamta wannan gashi bayan allah da Manzo s a w yasinewa masawa kinnunake sinanbeyachi ko
Kawai ki aske mata gashin Mana ki Kuma ki fiffige shi da karfin tsiya ki huta ko kina tsammani Bata sani ba ne
aslm allah ya kariki aisha yar jigawa fatan alsheri zuwa gareki
ماشاء الله ♥
Allah sarki
You've tried very well my sister. Within two years of entering the "industry" you've become a Super Star. Keep it Up.
Ashke da akamuke janitalo sunake ne 🥀👍💔💔💔💓
Hmmm sai kace bata kashi, sai yangar tsiya
Masha Allah 🥰
Macha allah najamou allah karabasira ameen
Barka da ini machallh
Masha allah
Good inayinki sosai
Yakamata kidenasa gashin roba akanki tunda kinsan haramunne
Kici gaba da izzarki wallahi muminai suna sonki
I love u aicha najamou
Allah yakara lfy
Waya ga jaruma
macha allah
Masha allha
Binta yakubu macha allah
Allah ya SA alnarka yar jahar mu
سلام عليكم Masha.Allah💘💘💘💘💘💘
Wai shi mawakin sambisa ba za a nuna mana shi ba ne?
Really
Good morning babe ❤💋
Mashallah
I love you hajia naps
Kije kiyi aure yafi yawon tazubar
Wannan saka gashin da kuke ai shima rashin kamun kaine ba wanda yasan ranar mutuwar yanzu in mutuwa tazo miki da gashin nan a kanki me zakije kicewa Allah gashi kin wahalar da masu yiwa gawarki tsifa, Allah ya tsinewa me karin gashi wallahi kuci gaba
Asslm
Masha allah yayi kyau aisha izzar so
Inayinki aisha
Nice
Wllh inah matikar kaunar ki allah ya Kara lpy
Najamu wooo
1❤
Har a fili akoye Izza gareki Aisha
Wanene wanda kika fara aore
Salut c'est Ibrahim
Indan kina magana kamar safiya musa
good
Muna Miki fatan alkhairi, Aisha
Hamisu
Ina yinki
Jani talau😂
Tanacin sin dinta yarinyan nan
Jawarawa department Kannywood
Allah yasa gsky kika fadi kafin kiyi zurfi kifara iskanci tunda haka kuke fadi kukamilai sabanin haka
Bakurabu da Umar hahim lfy ba
Kaiya take
Da Kyaunta Mizaisa Tayi Wakaliya Idan Tayi Kwaliya Akwai Matsala Ai
Wllh kinada karya
@@rabeeaismael9099 kalli yanda take magana tana wani jida kanta, da Kell take Bude ido
❤❤❤❤
Ashe tsohuwar kwano ce
Mijinaro
Nafisa Abdullah
Haka yayi daidai.amman sure yafi
Ina ceki
Don allh numberki
Farin wata
Aicha chi dagass kiya wanga chini halin ki
Hakan yayi nuni kenan bazaki iya auran da shiri a kannywood kenan amma me dalilin hakan
Labarina
tana birgeni wlh
IZZARD so
nafisa kihuta
Nidin ma kawai ganinake kamar dagaske bakyada mutunci
idon mashaya garéki amma nifa idon naki yana birgeni ko zakisoni na aure ki
Izari so
Tanasona
ياي
Na gari me kudi
Masha Allah aysha Allah yakara basira inayinki ssai