A FADA A CIKA tare da Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 9 ก.พ. 2025
  • BBC Hausa TH-cam: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
    Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
    #BBCHausa #AfadaAcika #BBCWS
    Subscribe:
    Website:
    Facebook:
    Instagram:
    Twitter:

ความคิดเห็น • 50

  • @abdulazeezdanjuma6351
    @abdulazeezdanjuma6351 4 ปีที่แล้ว +4

    aslm masha allah wannan shiri na afada acika ya yi kyau sosai don allah yaushe ne za a gayyaci gwamnan jihar katsina state a sanar dani don allah

  • @khalidmusaalikhalidmusa3979
    @khalidmusaalikhalidmusa3979 4 ปีที่แล้ว +7

    Shin ko yaushe sashin Hausa na BBC bangaren a fada a'cika zai gaiyatomana mai girma Gwamnan jahar Borno

  • @alameenmuhammad143
    @alameenmuhammad143 4 ปีที่แล้ว +6

    Masha Allah
    Allah yataimaki shuwagabannin mu masu niyar alkhairi

  • @muhammadmallamine2157
    @muhammadmallamine2157 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah gomna Allahu shikara ma lfya gomna kuma Allahu shitaimaka Ya Rab

  • @sulemanabubakar49
    @sulemanabubakar49 2 ปีที่แล้ว

    Tanbayata miyasa sokoto tagabas bastaro gamoda gidagin uwayanmu munkasazama harCi, ammana adalci akwai allah

  • @anasalkali4142
    @anasalkali4142 4 ปีที่แล้ว +1

    Dattijon Kirki Aminu Waziri Tambuwal Allah shi Kara maka Jagoranci 🤲🏽

  • @basiruabubakar8849
    @basiruabubakar8849 3 ปีที่แล้ว

    aminu kajistoron Allah yakayida tambuwal dakuma qauyukanta

  • @maisarababa3946
    @maisarababa3946 3 ปีที่แล้ว

    Dan allah yaushe zaku gayyato muna Buhari domin yamuna bayanin yanda ake chiki

  • @saiduyusuf365
    @saiduyusuf365 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakara lfy

  • @alameenmuhammad143
    @alameenmuhammad143 4 ปีที่แล้ว +2

    Dan Allah BBC tayaya mutum zai kasance daya daga cikin masu shiga zauran naku na a fada a cika akwai wasu kaidodi ne da zaa cika

  • @anaslawal6811
    @anaslawal6811 4 ปีที่แล้ว +1

    Mai Girma Gwamna Tambuwal Allah Yamamaka Yabaka ikon Sauke nauyin da Allah Yadoramaka na Al'ummar jahar Sakkwato

  • @dayyabhassandhd3662
    @dayyabhassandhd3662 4 ปีที่แล้ว +4

    Gaskiya inason tambuwal
    💯💯

  • @hajadai
    @hajadai 4 ปีที่แล้ว +3

    Thank you so much he excellent

  • @ahmaddantata8099
    @ahmaddantata8099 4 ปีที่แล้ว

    Dan Allah BBC Hausa Kuyimana Shirin A FADA A CIKA Da Gwamnan Jihar Kano Dr Abullahi Umar Ganduje

  • @hussainiidris1212
    @hussainiidris1212 4 ปีที่แล้ว

    Shin ko yaushe shafin afada acika na BBC Hausa zai gayyato mana shgaban kasa muhammadu buhari

  • @sanidaniya5568
    @sanidaniya5568 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaja zamanin gwamna Aminu waziri tambuwal

  • @musbahuabdulaziz9784
    @musbahuabdulaziz9784 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah gwaman adalci,,,,

  • @nuramailemo8632
    @nuramailemo8632 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah

  • @saeedhassansaeedhassan1828
    @saeedhassansaeedhassan1828 4 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH tabada ikoh. Yin wadan nan aiyunkah ameen

  • @nuhubello4809
    @nuhubello4809 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah ya Allah kayimiky aminu wayiri tambuwal

  • @misbahuibrahim9290
    @misbahuibrahim9290 4 ปีที่แล้ว +2

    hhhh Allah dai yanaji koma yana gani wallahi babu wani aiki sai garya

  • @armayauyusuf2271
    @armayauyusuf2271 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya taimaki mai taimaku aminu waxiri tambuwal

  • @saadmuhammad3595
    @saadmuhammad3595 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah shiyimaka jagora, shugaban talakawa

  • @ibrahimkalgo4847
    @ibrahimkalgo4847 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah 🙏🏻

  • @al-xeeyanmultimidia993
    @al-xeeyanmultimidia993 4 ปีที่แล้ว +1

    Wlh tunda nazo duniya bantaɓa jin wani abu mai gigita ƙwaƙwalwa ba kamar kalaman gwamna tambuwal..kuma inason yayi amfani da wannan damar ya inganta sha'anin lafiya matakin farko! Wlh muna A baya, primary health care a lalace suke..Gwamna tambuwal ina roƙonka karkatafi se ka gyara nasu... community health worker nakuka akan yadda PHC basuda muhimmanci

  • @basiruabubakar8849
    @basiruabubakar8849 3 ปีที่แล้ว

    Aminu karyakakeyi wallahi

  • @ibrahimadamu6924
    @ibrahimadamu6924 4 ปีที่แล้ว +2

    wannan ya nuna tabbas wasu shuwagabbanin sunawa Allah yaji kuma basajin kunyar fadin abinda sam idan akaduba kasa bashi ba alamar shi.
    mungodewa Allah da yake ba anan za a tabbattaba.
    yanada kyau BBC Hausa tabi kadin duk abinda Gwamna yayi ikirarin yayi na aiki ko ake biya a jihar Sokoto.

  • @hamzaabdullahi3223
    @hamzaabdullahi3223 3 ปีที่แล้ว +1

    Mu sakkotawa babuabin da zamuci ille kawai akowai Allah

  • @sabioulawalimanama1714
    @sabioulawalimanama1714 4 ปีที่แล้ว +4

    🇳🇬🇳🇬🇳🇬👏👏👏👏

  • @idirishussaini9459
    @idirishussaini9459 3 ปีที่แล้ว

    A FADI ZULUM

  • @sambobello3596
    @sambobello3596 4 ปีที่แล้ว +1

    Karya a bakin Dan siyasa Ibadace.

  • @ibaraheemabdallah1628
    @ibaraheemabdallah1628 4 ปีที่แล้ว +3

    Kiwon lafiya inganta ilimi tarbiyar matasa amasayinka na gomna
    Bai kamata har kana tunkahodasuba saboda aikine
    Na kananan alahaki wanda
    Ko komishinor indai har yasan
    Aikinsa bai kamata yayi tunkahoda
    Wae,nan ayyukaba...cikin shekara
    Shidda ... Haba jama.a waikuma
    Shugaban kasa yake so. Wani abu
    Sai nageriya

  • @usamabashiru1256
    @usamabashiru1256 3 ปีที่แล้ว

    Karyata mikacika sai badadama akashemutane Daniska banxa

  • @al-xeeyanmultimidia993
    @al-xeeyanmultimidia993 4 ปีที่แล้ว +1

    I beg you kadubi PHC asamana Wanda sukasan menene community" dayawa gidajen su suke gyarawa, kuma narantse gwamna babu inda ake bada magani kyauta...pls asamana Wanda sukeda kishi da aƙidar community Wanda sukaƙoshi da Ethics...PHC bamuda bed shit, bamuda security, bamuda ruwa, bamuda isassun kayan aiki..dan Allah Adubemu mu ƙauyawa a inganta namu..

  • @zakariousseiny7931
    @zakariousseiny7931 4 ปีที่แล้ว

    😍😍

  • @basharabubakarzaidi3901
    @basharabubakarzaidi3901 4 ปีที่แล้ว

    Abisa amsoshinda mai girma gwamna RT HON AMINU WAZIRI TAMBUWAL yabayar hakika haka zancen yake, inkuma akwai mai buqatar sanin haka to yabi shafin mu na AREWA TAMBUWAL MEDIA FORUM Facebook/Instagram/Twitter domin samun tabbaci akan ayyukan na mai girma gwamna, AREWA TAMBUWAL MEDIA FORUM #TAGBZAED.

  • @hawwaha3007
    @hawwaha3007 4 ปีที่แล้ว

    Please show us how it’s was be sokoto now

  • @aliyuabubakarnagari1187
    @aliyuabubakarnagari1187 4 ปีที่แล้ว

    Sai matawalle sai sardauna kkware

  • @ameenahaliruliman867
    @ameenahaliruliman867 ปีที่แล้ว

    Komay Bay yimunaba

  • @mustaphafodio2621
    @mustaphafodio2621 4 ปีที่แล้ว

    The last person that asked about travel expenses of the Governor appears to be rude. Is a Governor supposed to be at standstill and stay dormant? He’s busy trying to rep Sokoto by meeting and bringing investors. He has to travel cos he has to, not because he wants to.

  • @YahuzaAliyu
    @YahuzaAliyu 3 หลายเดือนก่อน

    😂

  • @saiduyusuf365
    @saiduyusuf365 2 ปีที่แล้ว

    Gonna kana kokara. Suzo borno sugani.

  • @umaraliyu1719
    @umaraliyu1719 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah