RANAR LITININ DA SAFE AKE WANNAN TASRIFIN

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

ความคิดเห็น • 51

  • @yunusanaannabi3564
    @yunusanaannabi3564 หลายเดือนก่อน

    Masha'allah Allah ya qara lafiya da wadata 🙏

  • @djibirrildjibirril3128
    @djibirrildjibirril3128 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah ❤❤❤

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw หลายเดือนก่อน

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a

  • @gimbiyasempire632
    @gimbiyasempire632 หลายเดือนก่อน +1

    Malam muna bukatar wani aiki akan kiwo da noma dn kiwo ya yalwatu, noma ma in mutum yayi tayi kyau, dn Allah

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  หลายเดือนก่อน +1

      Ayi wannan mana☝️☝️

  • @bnaziruidris
    @bnaziruidris หลายเดือนก่อน

    allah yasaka da alheri

  • @ZainabAdamusarkinnoma
    @ZainabAdamusarkinnoma หลายเดือนก่อน +2

    Muna godiya Allah saka da Alkhairi Allah ya Kara kusanci da Annabi sallallahu alaihi wassalam ❤

  • @aminuabdullahi6833
    @aminuabdullahi6833 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya sa ka da alkhairi ya qara kusanchi da shugaba Annabinmu Annabin Rahama SAW

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 หลายเดือนก่อน +2

    Yadda Kake Kula Da Al'ummar Annabin Rahma Alaihis Salam, Allah Ya Kula Da Zuri'ar Ka Ila Yaumul Ƙiyamati Shehu. Muna Gdy Marar Adadi ❤❤❤❤

  • @ummulkhairitahir4984
    @ummulkhairitahir4984 หลายเดือนก่อน +1

    Ranan littini daga bullowan rana zuwa kafin azahar domin samun ijaba
    "Innahu ala raja'ihi laqadir"
    Ranan litinin x1111 sai ka samu yan shila guda 19 a gasa maka a wurin da ka siya a yayyanka maka ka rabawa yaran da basu balaga ba domin samun ijaba.
    2) x779 duk abunda kake son ya dawo maka zai dawo maka ko menene inshallah

  • @HarunaSalisu-c5r
    @HarunaSalisu-c5r หลายเดือนก่อน +1

    wai LA ilaha illallahu alhadu lillahi ya Allah jazakallahu bikhairin ya rasulullah sallallahu alaika was ala ahlika wasahbika wasallama tasliman kasiran kasiran kasiran ya rabbi ameen

  • @maltasanmagaji4690
    @maltasanmagaji4690 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤

  • @HarunaSalisu-c5r
    @HarunaSalisu-c5r หลายเดือนก่อน +1

    Mungode malam mugode malam mugode godiya ba adadi alhamdu lillahi

  • @mustaphamohammed8187
    @mustaphamohammed8187 หลายเดือนก่อน

    Za aiya sayansu a ageye kame yen wannan aiyken bayan angama sai ayen kesu

  • @fatimamuhdabbakar9329
    @fatimamuhdabbakar9329 หลายเดือนก่อน

    Allah yayi sakayya da mafificin alkairi

  • @MusaTijjani-p1q
    @MusaTijjani-p1q หลายเดือนก่อน +1

    ❤ مشاالله

  • @Nanah234
    @Nanah234 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka maka da aljannah

  • @YahayaAbubakar-en7ir
    @YahayaAbubakar-en7ir หลายเดือนก่อน

    Allah huakabar Allah yakara karama amen

  • @muhammadabdulghaniyu4880
    @muhammadabdulghaniyu4880 หลายเดือนก่อน

    Godiya godiya ❤❤❤

  • @IbrahimMalan-u6u
    @IbrahimMalan-u6u หลายเดือนก่อน +1

    ❤جزاكم.الله.خيرا

  • @MuhammadSirajomadahu
    @MuhammadSirajomadahu หลายเดือนก่อน +1

    Jazakumullahu khairal jaza

  • @FatimaMahammad-j6q
    @FatimaMahammad-j6q หลายเดือนก่อน

    Jzkl khairan

  • @SaminuUsman-sj4nk
    @SaminuUsman-sj4nk หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya saka da alheri

  • @UmarMuhammad-o1o
    @UmarMuhammad-o1o หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka

  • @ABDULKADIRMUSA-v5t
    @ABDULKADIRMUSA-v5t หลายเดือนก่อน

    ALLAH(SWT) saka da janatul firdaus.mlm zan iya saye barun na ajiye agida, idan na gama,sai na yanka ?

  • @fahadbello-dr5xf
    @fahadbello-dr5xf หลายเดือนก่อน

    Jazakumullahu khairan maulana

  • @AbdulkadirMohammad-l5d
    @AbdulkadirMohammad-l5d หลายเดือนก่อน +1

    Allah Yasa ka maka

  • @AdamsyMuazu
    @AdamsyMuazu หลายเดือนก่อน +1

    Muna Godiya mlm

  • @isahsahanunumuhammed4870
    @isahsahanunumuhammed4870 หลายเดือนก่อน

    Slm malam, idan yadda nake babu baru pa? Zan'iya yanka wani dabba daban? Ngd..

  • @asmaubukar3244
    @asmaubukar3244 หลายเดือนก่อน +1

    Mlm barrun za a iya sa wani yaje ma kasuwar

    • @ElhadjiImrane
      @ElhadjiImrane หลายเดือนก่อน

      Fatan alheri

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  หลายเดือนก่อน +1

      @@asmaubukar3244 Eh za a iya

  • @InyasMustaphaishaq
    @InyasMustaphaishaq หลายเดือนก่อน +1

    Kowane adadi akayi sai anyi yanka

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  หลายเดือนก่อน +1

      Na farko ne me yanka

  • @ZalihaZaliha-s8m
    @ZalihaZaliha-s8m หลายเดือนก่อน

    Malam shimana 779 sai anyaka barun

  • @sofiyatmuhammad2788
    @sofiyatmuhammad2788 หลายเดือนก่อน

    Alhah hea saaka wa mal bijahi habibullah, Dan Allah mallam mutun xae hiya sahea tantabaran a gidaa?

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  หลายเดือนก่อน

      Ban fahimta ba

    • @sofiyatmuhammad2788
      @sofiyatmuhammad2788 หลายเดือนก่อน

      @abbas_sadauki xan hiyaa sahea tantabara A gudaa?

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  หลายเดือนก่อน +1

      @@sofiyatmuhammad2788 eh

    • @sofiyatmuhammad2788
      @sofiyatmuhammad2788 หลายเดือนก่อน

      @@abbas_sadauki Allah hea saakawa Mallam bijahi saeedil wujud

    • @IbrahimSani-i1r
      @IbrahimSani-i1r หลายเดือนก่อน

      ​@@abbas_sadaukiyana nufin zai iya sayanta agida ba sai yaje kasuwa ba inna fahimta Haka ne

  • @musaabdullahi4179
    @musaabdullahi4179 หลายเดือนก่อน +1

    Assalamu alaikum. Malam kamar wanda yake da tattabarun a gida wanda yake kiwon su zai iya kamawa ya yanka ya gasa ya sadakar? Na gode.

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  หลายเดือนก่อน

      Sosai kuwa

    • @sagirwapakatsina644
      @sagirwapakatsina644 หลายเดือนก่อน

      Maulanal AZHIM ​@@abbas_sadauki

    • @IbrahimSani-i1r
      @IbrahimSani-i1r หลายเดือนก่อน

      ​@@abbas_sadaukishehi tan bayata a nan laziminta ne za,ayi d stiyar litinin

    • @musaabdullahi4179
      @musaabdullahi4179 หลายเดือนก่อน

      ​@@abbas_sadaukiAllah Ya saka da mafificin alkhairi.

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 หลายเดือนก่อน

    Idan ba asamu barubafa

  • @AbdullahiAliyu-md8fi
    @AbdullahiAliyu-md8fi หลายเดือนก่อน

    Malam shikuma wanda ake Karan tawa 779 shima ranar litinin kawai ake yin sa