Sheikh Abulfathi Sani Attijjany ya zubawa Wahabiyya karatu mai zafi tare da Jafa musu tahaddin gaske

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 102

  • @muhammadzubairukatsina49
    @muhammadzubairukatsina49 ปีที่แล้ว +9

    MashaAllah Maulana, Allah Ya saka muku da mafificin Alkhayri Alfamar ManzonAllah SallalLahu AlaiHi wa AaliHi wa Sallam

  • @babasani5352
    @babasani5352 ปีที่แล้ว +6

    😭😭😭😭😭😭💞💞💞💞💖💖💖❣️❣️❣️♥️♥️♥️ALLAH MUNGODE MA WALLAHI TALLAHI MU MASOYA MANZON ALLAH NE 💖💖💖 ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI 🙏🙏🙏 ABDULFATHI🤲🤲🤲SANI♥️❣️ATTIJANI💖💞💞💖💞

  • @abdoussalamsalah6092
    @abdoussalamsalah6092 ปีที่แล้ว +1

    i love♥♥♥♥♥♥ you maulana sheikh abulfathi and sarki zaki..ALLAH ya biyaku ya kuma gafarta kurakurai

  • @MagajiNuhu-xo1oc
    @MagajiNuhu-xo1oc ปีที่แล้ว +1

    Slm, almighty Allah reward you with janatul fi dausi.

  • @sadiqalkalialwali3828
    @sadiqalkalialwali3828 ปีที่แล้ว +4

    I love you ya sheikh❤

  • @ibrahimumar2660
    @ibrahimumar2660 9 หลายเดือนก่อน

    Sarki Zaki na Manzon Allah SAWW 💝. Ina gode maku

  • @auwalumar5675
    @auwalumar5675 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah muna godiya Allah dada lfy da nisan kwana albarkar manzan Allah saw ameen

  • @houzeifafalalou6419
    @houzeifafalalou6419 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya kare chehina amin sarki Zaki kaima kayita hakuri dasu allah yana tare dakai

  • @gomarawatv2291
    @gomarawatv2291 ปีที่แล้ว +6

    Masha Allah pls sarki zaki extend My greeting to maulana sheikh abulfathahi by Shamsuddeen mukhtar from sokoto,I like him, may Almighty Allah help you sarki zaki, throughout your life. Pls pls pls

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 ปีที่แล้ว +2

    اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم

  • @ahmedtjmohammed3893
    @ahmedtjmohammed3893 ปีที่แล้ว +10

    Abulfathi was too much ' he's potential professional May Allah guide him Ameen'

  • @rabioumahamadou6058
    @rabioumahamadou6058 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah Malan da sarki zakki allah y'a biya dans son Monzón allah

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 ปีที่แล้ว +7

    I love you Shiekh Abulfathi 💕💕💕💕💕🙏🙏🙏

  • @abdurrahimabdurrahim5238
    @abdurrahimabdurrahim5238 ปีที่แล้ว +1

    Allah Kara kusanci sheikh abulfathi da lfy albarkar manzan allah s,a,w

  • @yusufyunusa2077
    @yusufyunusa2077 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka ma sha da alkhairi ya kuma kara ma shi nasibi da hikima akan wannan yaki da
    yake.

  • @MoussakallaSalele
    @MoussakallaSalele ปีที่แล้ว +1

    ❤❤❤❤❤❤ مرحبا بك يا شيخ ابو الفاتح

  • @muhammedabubakar158
    @muhammedabubakar158 ปีที่แล้ว

    الاهم صل علي سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الي صراطك المستقيم و علي ءاله حق قدره ومقداره العظيم

  • @HarissouMaidadji-ch3sf
    @HarissouMaidadji-ch3sf 9 หลายเดือนก่อน

    Masha allah maulana allah ya saka muku ya kara ku ameen

  • @bashirsaniabubakar8295
    @bashirsaniabubakar8295 ปีที่แล้ว +1

    Lahaula walakawata illabilla , Allah yakaramana San ANNABI❤

  • @abubakaibrahim950
    @abubakaibrahim950 ปีที่แล้ว

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

  • @HarissouMaidadji-ch3sf
    @HarissouMaidadji-ch3sf 9 หลายเดือนก่อน

    Masha allah maulana abulfathi allah ya kara basira ameen

  • @muhammedabubakar158
    @muhammedabubakar158 ปีที่แล้ว

    الحمد لله الحمد لله wallahi Muna farinchiki. Wallahi fatwa ta sake ya Shekh

  • @moutarisouleymane3656
    @moutarisouleymane3656 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya ya maulana cheick abulfathi sani attijjany sarki zaaki allah ya taimakemu

  • @mahmudadam6888
    @mahmudadam6888 ปีที่แล้ว

    allah muna rokanka allah kakashe mu da san man zan allah s a w

  • @abubakaibrahim950
    @abubakaibrahim950 ปีที่แล้ว +1

    اللهم يحفظكم مشايخنا الكرام

  • @ZarrukTukur-qo1wx
    @ZarrukTukur-qo1wx 11 หลายเดือนก่อน

    Allah Yace wa Annabi SAW a Suratul Kahfi:"Qul inna ma basharun mislukum yuhaa ilaiya annama ilahukum wahidun...."

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah munagodiya masoya manzon allah S.a.w lion is always a lion Abudlfathi your a lion to izala sallafiya wahabiyawa Makiya manzon allah S.a.w

  • @Rashidataannabi
    @Rashidataannabi ปีที่แล้ว

    Ma sha Allah zakin faida muna ziyara

  • @yahayaabdullaahi1031
    @yahayaabdullaahi1031 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Mai albarka Dan darajar annabi Muhammadu S ♥️ A ♥️ W ❤️ sheikh abulfathi sani attijany dodon wahabiyya makiya Manzon Allah S ❤️ A ❤️ W ♥️

  • @salaabdullah3070
    @salaabdullah3070 ปีที่แล้ว +2

    مشاءالله تبارك الله

  • @issifouabdoul7846
    @issifouabdoul7846 ปีที่แล้ว +4

    Barka Sarki Zaki 𝐀𝐛𝐝𝐨𝐮𝐥 fatahi Barka 🎉

  • @zulfahuabubakar
    @zulfahuabubakar 11 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah❤❤❤❤❤

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya ne Wannan! Mafi YAWAN yan Salafiyya,wahabiyawa, ko izalah! Sun sha gubar Raina ALLAH(T.W.A) raina ANNABI(S.A.W) Gubar da suka sha Basu San daga Ina suka sha ba! gubar ba!

  • @mahmudadam6888
    @mahmudadam6888 ปีที่แล้ว

    allah ka kara mana soyayan man zan allah s a w

  • @Abdoullahishuaibu
    @Abdoullahishuaibu ปีที่แล้ว +4

    ❤❤❤❤

  • @ShamsudeenMuhammad-lo1ic
    @ShamsudeenMuhammad-lo1ic ปีที่แล้ว +4

    Zakin manzun Allah

  • @mahmudadam6888
    @mahmudadam6888 ปีที่แล้ว

    allah ka jarafce mu da soyayyan man zan allah

  • @BuhariMuhammadSani-m8h
    @BuhariMuhammadSani-m8h ปีที่แล้ว

    allah yaqara lfy danisan kwana ya sayyadi

  • @SulaimanUmar-hp5mt
    @SulaimanUmar-hp5mt ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara lafiya da tsawon kwana

  • @AbdallahibnsunneeMaikwano17
    @AbdallahibnsunneeMaikwano17 ปีที่แล้ว

    Allah ya shiryar dakai hanya madaidaiciya.amma ina neman tattaunawa dakai domin inkarantar fa fahimtar da Kai wasu karatuttukan

  • @ابراهيممقاجي-ف9ر
    @ابراهيممقاجي-ف9ر ปีที่แล้ว

    Asalamu alaikum warahamatullahi wabarakatahu,Sari Zaki Allah yasaka Maku daalheri. Aside Muna bukatan LA bar Kira akan skrin saboda mums murika Kira.

  • @saiduabdullahi
    @saiduabdullahi ปีที่แล้ว

    Allah yasaka

  • @oumarissaoumarissa289
    @oumarissaoumarissa289 ปีที่แล้ว

    Masha allah

  • @samailalawan-zv6fx
    @samailalawan-zv6fx ปีที่แล้ว

    abulfathi allah makaalbarka yaqarakussantaka da annabi Slw💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓wallahi duklokaci da kake zawabi nipa qaranuciwanake dasan annabi Slw💕💕💕💕👊

  • @HarissouMaidadji-ch3sf
    @HarissouMaidadji-ch3sf 9 หลายเดือนก่อน

    Abulfathi allah ya buya

  • @audumuhammad5818
    @audumuhammad5818 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da mafificin alkhairi, ya kara ilimin da basira. Allah ya kare ka daga sharri masharanta

  • @ahmedmahadi9213
    @ahmedmahadi9213 ปีที่แล้ว

    Allah qara lpy shehi

  • @abdoumahamane6870
    @abdoumahamane6870 ปีที่แล้ว +1

    To Allah yatsare

  • @dawidawi4133
    @dawidawi4133 ปีที่แล้ว +1

    👍👍

  • @SulaimanUmar-hp5mt
    @SulaimanUmar-hp5mt ปีที่แล้ว

    Allah yakarama mallan lifiya da tsawon rai

  • @mahmudadam6888
    @mahmudadam6888 ปีที่แล้ว

    allah yakara kusanci ya maulana

  • @sanaysanay4479
    @sanaysanay4479 ปีที่แล้ว

    ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 ปีที่แล้ว

    masha allah zakin zakuna na ssrki zaki kuma zakin maaki allah dodan wahabiyawa allah qara lafiya danisn kawnan shi na

  • @saiduyahaya9319
    @saiduyahaya9319 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kara fahimta da girma, hasadu wabiyawa

  • @Mohammed-uq6lm
    @Mohammed-uq6lm ปีที่แล้ว +3

    Gaisuwa mai yawa zaaki

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. ปีที่แล้ว

    Hm

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 ปีที่แล้ว +1

    To wa ya gayama maka mutun ne kamar kowa.? Baka ma da kunya wallahi...Kowa yasan Annabi SAW shine fiyyayen halita,immamul mursali,chikamakon Annabawa,limamun Annabawa ,mafi daraja chikin Annabawa da shauransu..

  • @FdssgggBbvc
    @FdssgggBbvc 8 หลายเดือนก่อน

    Wanlahi wahabiyawa sun fiku son Annabi s.w.sharine kaway kugayawa mutane qarya kaway

  • @shamsuddeenidris6911
    @shamsuddeenidris6911 ปีที่แล้ว

    Allah yakara kusanci sayyadi

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 ปีที่แล้ว

    Kamata yayi kuna gaya musu abin da Annabi SAW ya umurchemu da yi,da kuma barin abinda Annabi SAW ya hore mu da bari.....Matsalarku shine,baku so a zauna ayi muqabala da kai,kama yayi ka yadda ayi muqabala da kyau domin suyi baya ni me en izala ke nufi da Annabi SAW mutun ne kamar kowa..........Son zuchiyar ban....Shin kadan Annabi SAW ba chikin jinsin mutune yake ba to wani jin sin ya fito daga chiki? Ko wa yasan Annabi SAW mutun ne ,amma ba kamar kowa ba, yana da mu'ujiza,yana da karama,yana magana da Allah, etc......Kaima ka fadi..Amma don tsabage shairi kana sharara karya baka tsoron Allah..................Ka fito ayi muqaba kadan ka isa.....

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 ปีที่แล้ว +1

      Haka malaman Izala boko haram suke bayani bisa abinda ke rubuce a littafan shehunan wahhabiyawa ,musamman Boka Dan taimiyya da Dan Abdulwahhab da na wannan qarni babban maqiyin Annabi wato Albanin Albania (Allah shi qara masa nauyin qasa)? Su wayannan miyagun maqiya Annabi cewa suke Annabi mutum ne kamar kowa har wani zindiqi daga qasar Najdu (qahon shedan)yana cewa kamar yadda Allah yace ya halicci mutum daga walaqantaccen ruwa (maniyyi) ,haka aka halacci Annabi daga walaqantacce ruwa sabanin hadithi ssahihi cewa daga haske ne daga Allah tun azal yayi ta dalalowa tun daga Annabi Adamu har ga saiyidina Abdullahi ya zuba a mahaifar saiyida Aamina ta sami juna biyu ta haifi Annabi. Sannan mugun Boka Dan taimiyya mai cewa shedan yana shiga kamarsa a ganshi cikin giragizai ,ya musanta hadithai ssahihai cewa Annabi ne shugaban halittar Allah baki daya. Kai kaji Dan gidan daghutu Abubakar Gumi,Ahmed Gumi, yayi bayani cewa Annabi ba shine shugaban halitta ba.
      To,da kazo da wayannan maganganu ,ya nuna kodai ka dawo daga fahimtar malamanka na wahhabiyancin Izala ka dawo ga tamu fahimta ko kuma munafunci ne abinda kayi bayani dabam abinda kayi i'etiqadi dabam .Ka karanto mana gu daya inda wani babban malamin Izala boko haram yayi irin wannan bayani bisa laakari da abinda ke rubuce a littafan shehunan wahhabiyawa su Boka Dan taimiyya. Kalmomin cewa Annabi mutum ne ba mala'ika ba ko wani jinsa na halitta,amma ba irin sauran mutane ba ,daga Abulfathi ka tsinta yana mai dogaro da fahimtar magabata ssahabbai har zuwa ga su shehu Tijjani da shehu Ibrahim Nyass.To,tunda ka fara tsotsar Elmi daga masoya Annabi na gaskiya,ka gaggauta baraa daga aqidar wahhabiyancin Izala boko haram kafin ka mutu.Duk Wanda ya mutu akan wannan aqidar ta raina Annabi da zagin waliyyai ,shehu Dan fodiyo yace zaiyi mummunan qarshe shi mutu ba Kalmar shahada kamar yadda samaila Idris jos kafin mutu shina haushi tamkar kare har ransa ya fita; shiko daghutu Abubakar Gumi doyin rubabben kashi na luwadi yake fita daga guminsa har ransa ya fita ba Kalmar shahada.ka San wannan?

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 ปีที่แล้ว

    Allah ya kare mana Sheikh AbulFathi. Walh ka gagari munafukai.

  • @tanimuabdullahi2323
    @tanimuabdullahi2323 ปีที่แล้ว

    Daukaka sunnah fiye da maganganun sheihunnaku shine aka kawo!

  • @bubaadamukari9966
    @bubaadamukari9966 ปีที่แล้ว

    Allah yakara kusanci

  • @sabituyahya
    @sabituyahya ปีที่แล้ว

    Yes no problem

  • @abdulkadirusman6870
    @abdulkadirusman6870 ปีที่แล้ว

    Allahu Akbar Bawali . shugaban Wahabiyawa fitsarinsa ?

  • @audumuhammad5818
    @audumuhammad5818 ปีที่แล้ว

    kUN JI ILILIMI DA RUWA HUJJOJI

  • @AbdouldjawadDjaafar
    @AbdouldjawadDjaafar ปีที่แล้ว

    Wawa d'alarme chaitane sarci zaki

  • @SulaimanUmar-hp5mt
    @SulaimanUmar-hp5mt ปีที่แล้ว

    Magani wahabiyawa duk duniya gabagabadai hargaban manzon Allah

  • @Ibrahim-qy1he
    @Ibrahim-qy1he 7 หลายเดือนก่อน

    To wahalAli jakuna😂😂😊

  • @salisuiliyasu7672
    @salisuiliyasu7672 ปีที่แล้ว

    Wlh wahabiyawa sun Fika ganin qimar Annabi...
    Sun Fika sanin girman Annabi..

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 ปีที่แล้ว

    Shirme

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 ปีที่แล้ว

    Yen shirka masu bautan shehu nai

    • @audumuhammad5818
      @audumuhammad5818 ปีที่แล้ว +1

      zaku bada shaida a gaban Allah (swt)

    • @abubakaradamu7452
      @abubakaradamu7452 ปีที่แล้ว

      Ae saboda anfadi gaskiya kenan

    • @ibrahimmustapha7945
      @ibrahimmustapha7945 ปีที่แล้ว

      I,zalah masu bautar gumaka da ibn taimiyy tur da akidar I,zalah Allah ya wadaran akidar I,zalah akidar miyagun larabawa wanda aka6ota da Saudiyya

  • @abdulkadirusman6870
    @abdulkadirusman6870 ปีที่แล้ว

    Albani da Ibn Taimiya wayi babba ashekaru ?

  • @abdulgkabdulgk5184
    @abdulgkabdulgk5184 ปีที่แล้ว

    Gaskiya gayen jahiline wawa kawai uhmmmm to Allah dai yasa akwai hisabi duniya ce wallahi

  • @UserBoy-vu8wz
    @UserBoy-vu8wz 9 หลายเดือนก่อน

    Ni bana qungiyanci amma wlh wanan awdu fatahi din yana 1 daga cikin mutanan dake rabakan al'ummar musulmi wlh baicancanta abarshi yana da'awwaba

  • @SanniAlkasimAbdullahi
    @SanniAlkasimAbdullahi ปีที่แล้ว

    Gaskiya abulfatahi jahiline babba wlh

  • @husseinemishalle3308
    @husseinemishalle3308 ปีที่แล้ว

    Allah ya sakawa hukumar farin kaya ta qasa wato DSS da alkhairi, saboda wallahi ba ka sa tarbiya, ba ka ganin girman malamai because at the very least na san wallahi sun haifeka ko kuma sun yi jika ma da kai, amma Kana kiran su da yan’ kwaya ko ka ce bugaggu, wallahi ba tarbiya a cikin kwakwalwan ka wallahi

    • @malamialamin6622
      @malamialamin6622 ปีที่แล้ว

      AkramukalLah, what would you say about the preaching and insults of Sheikh Kabiru Gombe on the person of Sheikh Dahiru Bauchi who has more than 300 children & grand children that memorised the Qur'an? Sheikh Dahiru Bauchi ya yi jika da Kabiru Gombe. Ashe ba dadi? Mu din ga wa juna adalci.

    • @YahaiyaIbrahim-cn2sd
      @YahaiyaIbrahim-cn2sd ปีที่แล้ว

      Ai ni kabar birgeni abdul fatahi saboda baka storan allah kafito vidio kace iyalan jafar da albani suyi hankuri da kazafin da kayi najin ginamusu ta'adaci kuma sai dura wani wurin sai kace wai da kace jafar da albanin banza ga mazon allah ba'nasara dakarya mu mabika nundaho darakirka sai wawaye masu sonzutiya

    • @nuraissakanuraissaka9671
      @nuraissakanuraissaka9671 ปีที่แล้ว

      ​@@YahaiyaIbrahim-cn2sd Ubanka

  • @gaidau1759
    @gaidau1759 ปีที่แล้ว

    Muriƙa tunawa duk abunda harshen mu ya faɗa ko hannayenmu suka aikata zamuyi biyani agobe ƙiyama.

    • @saleemyahuza
      @saleemyahuza ปีที่แล้ว

      kaima abida kafada lahira zakaye bayane

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 ปีที่แล้ว

    Toh ai kai jahili ne shiyasa.

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 ปีที่แล้ว

    Jahili daqiqin banza

  • @Ousmane-ss6nq
    @Ousmane-ss6nq ปีที่แล้ว

    اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لماعغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلىءاله حق قدره ومقداره العظيم

  • @sanaysanay4479
    @sanaysanay4479 ปีที่แล้ว

    ❤❤❤❤

  • @husseinemishalle3308
    @husseinemishalle3308 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya sakawa hukumar farin kaya ta qasa wato DSS da alkhairi, saboda wallahi ba ka sa tarbiya, ba ka ganin girman malamai because at the very least na san wallahi sun haifeka ko kuma sun yi jika ma da kai, amma Kana kiran su da yan’ kwaya ko ka ce bugaggu, wallahi ba tarbiya a cikin kwakwalwan ka wallahi

    • @umarmainasara3263
      @umarmainasara3263 ปีที่แล้ว

      ياايها الوهابيون إن كان الأمر سوءاً كما تقولون فالتكفير اسوء من ذلك

    • @audumuhammad5818
      @audumuhammad5818 ปีที่แล้ว

      Amma baka ji shin albani ya je ma sheikh Tahiru Usman Bauchi WAWA BA?