Sheikh Abulfathi yayi Kyakkyawar Nasiha ga Dr. Mansur Isa Yelwa akan kokarin sa na kare Dr. Jaki

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 201

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya qara kusanci, ya qara basira. Sheikhul Islam AbulFathi

  • @mammantoukourmoussa4389
    @mammantoukourmoussa4389 ปีที่แล้ว +2

    Kaji gaskiya da aiki da ilimi dakuma imani. Macha allah allah yaqara lpy da nisan koina cheik abulfathi اللهم صل على محمد وعلى ال محمد وسلم

  • @miftahunura1020
    @miftahunura1020 ปีที่แล้ว +1

    Annabinmu kabamu mungode Kari muke nema ya Rasu lillahi S, A, W 🥰

  • @andullahiibrahim1865
    @andullahiibrahim1865 ปีที่แล้ว +1

    Aslm ya Maulana shak Abulfatahi Allah ya barmanakai Annabi sak

  • @FreemindT
    @FreemindT ปีที่แล้ว +2

    Dan Allah malam mudinga sa tsoron Allah acikin furucimmuuuuu, dan Allah, Allah yasa mudace

  • @NaserStar
    @NaserStar ปีที่แล้ว

    اللهم امين اللهم امين يا رب العالمين جزاك الله خير❤❤❤❤
    رسول الله صلى الله عليه وسلم احسنت يا مالم

  • @AlmunirLawal-ut7oj
    @AlmunirLawal-ut7oj ปีที่แล้ว +1

    اللهم صل على محمد وسلم

  • @abdoulayeissaka9809
    @abdoulayeissaka9809 ปีที่แล้ว +2

    محمد رسول الله ❤❤❤❤❤❤😍😍🤲🤲☝👍💪🌹🌹❤❤❤❤❤❤🤝🏻🤝🏻❤❤❤❤💜💜💜💜💙💙💙

  • @RabiumnazariRabiu
    @RabiumnazariRabiu ปีที่แล้ว +1

    ANNABIN Dai S A W
    Shine mafita Allah kabarmu da Manzun Allah S A W ❤❤❤🇳🇪

  • @aminuzailani9386
    @aminuzailani9386 ปีที่แล้ว +1

    Assalamu alaikum, malam Allah ya kara wa rayuwa albarka don albarkan rasulullahi.amin ya Allah

  • @RashidaAbubakar-ze8op
    @RashidaAbubakar-ze8op ปีที่แล้ว +1

    Allah ya shiryeku Yan bid'a

  • @muhuyiddintabututv7023
    @muhuyiddintabututv7023 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alheri shek abulfatahi Allah yakaramana san annabi s a w

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara mana kaunar annabi s, a, w.

  • @muhammadaliyu6050
    @muhammadaliyu6050 ปีที่แล้ว

    Malam Allah ya sadaka da annabi (saw)

  • @baballeadamu9010
    @baballeadamu9010 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yatsare gabanka batanka sayyadi abulfatahi sani attijjani

  • @muryarmatasangalmi
    @muryarmatasangalmi ปีที่แล้ว +8

    kar Amanta da yiwa Annabi salati
    Sallallahu Alaihi wa Sallam

    • @Muassasa
      @Muassasa  ปีที่แล้ว +2

      اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم

    • @mahamatibrahimabakar8557
      @mahamatibrahimabakar8557 ปีที่แล้ว

      S ❤️ A ❤️ W

    • @namirouayouba2232
      @namirouayouba2232 ปีที่แล้ว +1

      Allahumma salli alla sayadina mahamadin wa Salim

    • @mabrukagarzalisani514
      @mabrukagarzalisani514 ปีที่แล้ว

      صلى الله عليه وسلم

    • @princemaizamanitv836
      @princemaizamanitv836 ปีที่แล้ว

      S.a.w

  • @abdoulabaki
    @abdoulabaki ปีที่แล้ว +1

    Wallahi Sayadi Abul fathi sani du sun ganeku ba saqon gaskiya ne Ni na ƙasa gane in izala wane irin hankali ne ga resu suna ganin gaskiya qiriqiri amma kaga suna neman su juya ta saboda son zuciyar su

  • @ahmadmahadi2693
    @ahmadmahadi2693 ปีที่แล้ว +2

    Allah qara Mana qaunar ANNABI MUHAMMADURRASULILLAHI S A W Wanda yataba Mana darajar ma aiki Allah ka wulaqan tashi Allah hanashi farin ciki muna qaunar ka ANNABI MUHAMMADURRASULILLAHI S A W 😭😭😭 wlh bamu yafewa duk Wanda yayi batanci ga shugaba

  • @abdulkadirusman6870
    @abdulkadirusman6870 ปีที่แล้ว

    Ya shek Allah ya Saka ma da Alkhairi, Annabi Ask.

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 ปีที่แล้ว

    Allah yakara daukaka da fahimta da kariya Sabi da Annabi SAW)

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 ปีที่แล้ว

    Mashaallah

  • @muhammedshatima7209
    @muhammedshatima7209 ปีที่แล้ว

    Allah yaye muka Albarka ya lullubeka da yardarsa da nasara

  • @HarunaSiradja-b1t
    @HarunaSiradja-b1t ปีที่แล้ว

    S a w❤❤❤❤

  • @AhmadRufaiGwabare-ev7sr
    @AhmadRufaiGwabare-ev7sr ปีที่แล้ว

    جزاك الله بخير

  • @أمينمالمسليمانأبوحزيفه
    @أمينمالمسليمانأبوحزيفه ปีที่แล้ว +2

    Allah yawadaran ka

  • @abdullahisuleiman2795
    @abdullahisuleiman2795 ปีที่แล้ว

    Allah Ya kare ka Abul-Fatai

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 ปีที่แล้ว

    Allah yasakawa malamman sunnah da alkhairi

  • @yunusaimamu438
    @yunusaimamu438 ปีที่แล้ว

    ماشا الله

  • @اسماءالجليل
    @اسماءالجليل ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Alhamdullah ❤❤❤❤

  • @ibrahimadam1164
    @ibrahimadam1164 ปีที่แล้ว +4

    Zakanin mu da kai allah zai saka mana wlh sabida. Kana mana sharin kin annabi

  • @bubaadamukari9966
    @bubaadamukari9966 ปีที่แล้ว

    Allah kasadamu da soyayyar annabi s a w Allah yasaka da alkhairi sayyadi

  • @yusufabubakarmuhammad6985
    @yusufabubakarmuhammad6985 ปีที่แล้ว

    Allah yakarama lafia, kariya da son Annabi (s). Allah yasakama da alhairi. Sheikh. Muna godia ga Allah dayakowomunaku. 🥰😍💝💖💞💕💌🤛💪👍👏🙌🤝

  • @alialgadafe1485
    @alialgadafe1485 ปีที่แล้ว +1

    ❤Masa. Allayayi

  • @yusufbalaali1664
    @yusufbalaali1664 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah kayi magana mai kyau wlh

    • @UmarMohammed-ye5ic
      @UmarMohammed-ye5ic ปีที่แล้ว

      Annabin shine mafita stira da aminci sutabbata agareshi malam Allah yakaramaka nisankwana dayardarsa malam kabarsu kaway bazasuganeba Allah yace shi yakeshiryarwa to bazasutabaganewa ba se kadandagachikinsu Allah yasa Mugabe Amen Amen

  • @moussahassan1210
    @moussahassan1210 ปีที่แล้ว

    Mâcha allahou yayi yayi💯 ❤❤

  • @ChamsoiAssoumane
    @ChamsoiAssoumane ปีที่แล้ว +2

    Wawa makaryatu

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 ปีที่แล้ว

      Baka iya rubutu bama jahilin banza

  • @alkabousissoufou5676
    @alkabousissoufou5676 ปีที่แล้ว

    Allah kabarmu da son Annabi saw

  • @nafisaumar352
    @nafisaumar352 ปีที่แล้ว

    Masha Allah, Allah ya Saka da alkhairi

  • @babasani5352
    @babasani5352 ปีที่แล้ว +1

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭💞❣️💖❣️💞💖💖🥰🥰💖❣️💞❣️💖❣️❣️💖💖💖💖💖💖💖💖💖 Allah yasaka da alkhairi ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️😭😭😭❣️💞❣️ Masha Allah 🙏 Masha Allah 🙏 jiddan jeeddan👍👍jazakallahu khairan🤲🤲🤲🤲💞♥️💖

  • @adamauwalmuazu8776
    @adamauwalmuazu8776 ปีที่แล้ว +1

    اللهم صل وسلم وارحم وكرم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا وشفيعنا ومولانا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره و مقداره العظيم

  • @umarahmed2857
    @umarahmed2857 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka

  • @lokacinsakominada5636
    @lokacinsakominada5636 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka ma malan da gidan aljanna albarkacin Annabi da Alkur'ani

  • @bashirsaniabubakar8295
    @bashirsaniabubakar8295 ปีที่แล้ว

    Allah ya sakamaka da alkairi, zan kawo maka ziyara kwanannan insha ALLAHU

  • @mahamatibrahimabakar8557
    @mahamatibrahimabakar8557 ปีที่แล้ว

    Allah yakara basira 👍👍

  • @sholaayinla6480
    @sholaayinla6480 ปีที่แล้ว +1

    Respect ❤❤❤❤ S.A.W

  • @عيسىالنور-ث9ن
    @عيسىالنور-ث9ن ปีที่แล้ว

    اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد رسول الله عليه الصلاة والسلام الله ينصراك و يعزاك بحرمة أشرف الأنبياء والمرسلين

  • @mahamatibrahimabakar8557
    @mahamatibrahimabakar8557 ปีที่แล้ว

    Allah yabarmu da Annabi Muhammadu Rasullah ❤️ Sallallaihu Alaihi wassalam ❤️ ❤️

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 ปีที่แล้ว +1

    S.A.W ❤❤❤💋

  • @bawaaliyu9821
    @bawaaliyu9821 ปีที่แล้ว +2

    Gaka gagarumin ashedanu minanas A uzu billahi minka ashshadaniminanas

  • @SanniAlkasimAbdullahi
    @SanniAlkasimAbdullahi ปีที่แล้ว

    Gaskiya abulfatahi bakaganewa kana tibka da warwara a kalamanka

  • @abdoulayeissaka9809
    @abdoulayeissaka9809 ปีที่แล้ว

    ماشاءالله تبارك ❤❤❤❤❤❤❤☝🤲😍

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 ปีที่แล้ว

    Favorite 💕🙏

  • @muhammedumar3495
    @muhammedumar3495 ปีที่แล้ว

    Wallahi karya ne, tauhiddi ake tabbatarwa, na abduljabar ba Wanda yataba cin mutunci annabi sallallahu alaihi wassalam, kamar Shi a kasan nan, amma taimakon neman wanda baikamata a nemi taimakonsa ba, Kuma ni saurari Dr mansur yelwa daga farko har kashe, ba hujja akan Neman taimakon wanin Allah, ga ayoyi da dama cikin al.qurani, amma son zuciya yasa, misalin na banza, ga amma amma buga misali da kwantance,kai baban jahili no 1, kana fada kana warware maganan ka, sufanci karficine, ka tsaya in ya tsaya,

  • @حسينعليابوعمار-ي5ط
    @حسينعليابوعمار-ي5ط 4 หลายเดือนก่อน

    Good

  • @hassanehabibou4442
    @hassanehabibou4442 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsine maku albarka da kai da prof mansur isa

    • @princemaizamanitv836
      @princemaizamanitv836 ปีที่แล้ว

      Sannu babban jahili uban jahilin dunya halifan Abu jahal😂

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw ปีที่แล้ว

    allahumma❤salli❤allah❤ sayyidina❤ Muhammadin❤wasallim❤

  • @namirouayouba2232
    @namirouayouba2232 ปีที่แล้ว

    allahumma salli wa Salim alla sayadina mahamadin wa alla Ali sayadina mahamadin wa Salim

  • @abusalmamambila992
    @abusalmamambila992 ปีที่แล้ว

    Allah bless you and your family

  • @Rabiou.Inyass
    @Rabiou.Inyass ปีที่แล้ว

    Allah ya qara Lafiya da nisan kwana Alfarma Annabi s a w

    • @Muassasa
      @Muassasa  ปีที่แล้ว +1

      Ameen thumma ameen

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 ปีที่แล้ว +3

    Respect, 💯💯💯

  • @hakilumuhammad8976
    @hakilumuhammad8976 ปีที่แล้ว

    Allah yabiya ❤❤❤

  • @stormssss109
    @stormssss109 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara ilmi walahi ba mu da abun da zamu baka domin yada kake kare mutunci manzon Allah s a w)walahi bilahi da zamu baka duniya da abunda ke cikinta bazai biya aikin da kake Yi martaba Wanda da ba don shi ba da mun Dade da halaka kamar yada Allah ya halaka adawa da samudawa,sai Allah ya so mu ya halici mu cikin Al umma Mafi daraja Al ummar awalul abidin imamal mur Salim baharul nada Nurul Huda madinatul ilm sayadina wa sanadina Muhammad s a w, Amma yau an wayi gari sanadiyar wani da ya aka Kai gidan mahaukata aka daure kan cewa shirka ne ko tawasuli ga hadisin makaho lokacin sayadina uthman r a )Amma ka take don dole sai sun kaskantar da Wanda bazai kaskantu,, da izinin Allah Zaka sadu da shugaba s a w)Anan duniya zaka shiga cikin halarar shugaba, zaka hadu da rahamar Allah alfarmar masoyin mu baban bawan Allah masoyin Allah zaben Allah amin

  • @usmanadamu1612
    @usmanadamu1612 ปีที่แล้ว

    Wawa

  • @nuruddeenumar1575
    @nuruddeenumar1575 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da mafificin Alkairi 🤎♥️❤️‍🩹💯♥️❤️‍🩹💖💯💖💯💖💯💖💯

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 ปีที่แล้ว

    Sallallahu alaihi Wasallama

  • @azareibrahimmuhammad2206
    @azareibrahimmuhammad2206 ปีที่แล้ว

    Karya ka yi, ku na tallata Tijjani ne.

  • @malammaradi9596
    @malammaradi9596 ปีที่แล้ว

    Sadawki da Karen anabi Mohamadou rasoulou lahi sallalahou aliahi wasalam Allah yakara dawokaka dagirma bijahi nabiyou rahamati

  • @alhassansalisu4811
    @alhassansalisu4811 ปีที่แล้ว

    Allah ya jarrabeku da shehunai dai

    • @aminuzailani9386
      @aminuzailani9386 ปีที่แล้ว

      Don Allah da wace idon basically kake sauraran sa, kayi adalci wa kanka, kaji ya kira sunan wani shehinsa a cikin bayaninsa.

    • @alhassansalisu4811
      @alhassansalisu4811 ปีที่แล้ว

      @@aminuzailani9386 Shima yaji tsoron Allah ya cire sonzuciya ya saurarari maganar Dr. Idris.
      Anan zai gane matsayin Tauhidi

    • @aminuzailani9386
      @aminuzailani9386 ปีที่แล้ว

      @@alhassansalisu4811 Amma kasan dai saida ya saurara kafin yake wanna raddin. Kuma kaima ka yarda da maganar cewa ko annabi kaima bakason taimakonsa?

    • @alhassansalisu4811
      @alhassansalisu4811 ปีที่แล้ว

      @@aminuzailani9386 Ae na yarda
      Indai na shiga wata Masifa nasan ba Mai taimakona sai Allah shikadai

    • @aminuzailani9386
      @aminuzailani9386 ปีที่แล้ว

      @@alhassansalisu4811 Ai kuwa kokaki da taimakon annabi yasa ka zama musulmi kuma tauhidinka bata cika saida rasulullah

  • @FreemindT
    @FreemindT ปีที่แล้ว

    Slm, malam Allah yakara mana san Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ameeen.
    Bayan haka inaso intinatar da mlm akan abunda ake mgn akai, na cewa ba,a neman taimakon Annabi ayayin masifa sai dai Allah, ko kuma ananema.

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 ปีที่แล้ว +1

    Abulfasadi Dan San zuciya Allah zai kamaka kamu na gaske

  • @FatiHama-od1kn
    @FatiHama-od1kn ปีที่แล้ว

    Allah kareka

  • @babanawaleawale3380
    @babanawaleawale3380 ปีที่แล้ว

    Kai jaki bakajin bugu Allah yashireyeka inikana son

  • @AlmunirLawal-ut7oj
    @AlmunirLawal-ut7oj ปีที่แล้ว

    اللهم صل صلاةكاملة وسلم سلاماتامة على سيدنا محمد الفاتح لمااغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم

  • @nishadi2426
    @nishadi2426 ปีที่แล้ว

    S .A .W❤❤❤

  • @yassirhussaini3778
    @yassirhussaini3778 ปีที่แล้ว

    Hmm kaji wata magana ta son zuciya wlh baka kaunar Allah

  • @Ammoonhashim
    @Ammoonhashim ปีที่แล้ว

    Ya ya zakuyi da dukkanin ayoyi da hadisai da manzon Allah yake cewa a nema a wajen Allah shikadai, Da ze iya ceto da yaceci babbphansa .ku kunsan gaskiya amma bazaku iya fadawa mabiyanku ba sbd biyayyar da sukeyimuku kar su dena. A kunne Naji kayi izgili akan gemu. Dr Mansur magana yayi da hujjoji annabi yace acema awajen Allah . Dan Allah kai kakawo waje daya da annabin yace nine wanda nake bayarwa kune awajena zanbaku.

  • @muazuibrahim435
    @muazuibrahim435 ปีที่แล้ว

    Kaji tsoron ALLAH maganarka gabadaya tubka da warwarra

  • @hamisuhamma2900
    @hamisuhamma2900 ปีที่แล้ว

    Ansan ranar kiyama annabi zaiyi cheto amma aduniya taimakon allah akenema bakafahimci hadsinbane saboda ba kusan hadisaiba kunfi sanin littafan shhunanku

  • @Ammoonhashim
    @Ammoonhashim ปีที่แล้ว

    Idan dai na fahimta ku burinku kenan abari ana hada neman taimakon Allah da waninsa. Ai Allah shine ya hallici annabin yakuma bashi matsayin da yafi nakowa. Kufadawa mabiyanku gaskiya sbd karsutashi ranar qiyama suce kune kuka ji bincike lamuransu a duniya.

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome ปีที่แล้ว +1

      Ba haka ake nufi ba a cire maganar neman taimakon amma shin kalman da ya ambata kafin kiran sunar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam abu mai kyau ya aikata ko kure ne? Ban da son zuciya ka duba Annabin kawai ba malaminka ba.

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว

    Ai malaman izala duk Yan SIYASA ne, Idan suna son tsokanar Manzon Allah sai su fara biyowa ta Bayan gida, kuma sufi kowa cewar Sun fi son Annabi , makaryata.
    Acikin Bayanin shi Malamin nasu Wanda suka Karewa , watau' Idris , Yana nuni da Sun fi kaunar Abinu Tai
    Miyya saudubu fiye da Manzon Allah.
    Suna kawar da hankulan mutane kawai, suna siyasa da Addini.😭

  • @abokikabeer3853
    @abokikabeer3853 ปีที่แล้ว

    Gaskiya munfahinci tauhidi Anan MLM Allah yakara fahimta.

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 ปีที่แล้ว

    Yan izalafa walahi basa san Anabi Muhammad salalahu Alaihi wslm kuma basuma san basa sanshiba saboda dan Abdul wahab da dan tai miya sun nuna musu hakan ma shine tauhidi 😢

  • @asakerigunanbauchi570
    @asakerigunanbauchi570 ปีที่แล้ว

    KAI BA. A RANTSUWA DA ANNABI DA ALLAH KAWAI AKE RANTSUWA

  • @abubakarmamuda7693
    @abubakarmamuda7693 ปีที่แล้ว

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว

    ❤️❤️❤️❤️❤️👍

  • @abubakaibrahim950
    @abubakaibrahim950 ปีที่แล้ว

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وسلم 💕💕💕💕

  • @Skasuwa
    @Skasuwa ปีที่แล้ว

    Sauraronka asaran data ne wallahi

  • @abubakarhassan200
    @abubakarhassan200 ปีที่แล้ว

    Kai bakasan annabi ba ka rufamana baki kaf tijjaniyya ba mai son manzon allah!!!

  • @jamilabybijamila3213
    @jamilabybijamila3213 ปีที่แล้ว

    ❤❤❤

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว +1

    Kuma inbanda Yan Darika waye yake anbaton Annabi Safe da marece ? Kuma kullum suna anbaton Annabi saw Safe da marece,
    Sai kawai wani sakarai zai taso Yan cewa jama a , Wai yafi son Annabi wayanda ko Addu a ma basayi, basa zikiri, basu son suji Ance Annabi, saw
    Idan Sha ire masu yabon Manzon Allah Saw, sunayabon Manzon Allah Saw , zakatunsu basaso. Sai neman abin Duniya, kawai suka sa gaba.

  • @ummiafsaful
    @ummiafsaful ปีที่แล้ว +1

    You're the three defenders of the holy Prophet of mankind (S A W.) Allah Yataimakeku Ameen

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 ปีที่แล้ว

    Shi Malamin nasu Da suke son Karewa , misalin yadda Abdul jabbar yayi , nazagi. Malamai, Matakin Matakin da yakai har yakawo ga Hurumin Manzon Allah shine
    Shima dr Idris yafara yazagi wanchan ya Tsokani wancan har yafara kawowa n'a shiga Hurumin Manzon Allah Saw,
    Don Haka Yan izala sunyi ça akan su Kare shi kuma kawar da tunanin mutane, kada suji kunya.
    To Mungane Ku.......

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome ปีที่แล้ว

    Ku mu barsu da halinsu domin wanda yayi nisa baijin kira. Abinda mukayi har ga Allah bamu da laifi domin munyi magana munyi qoqarin a sakashi ya gyara kalamansa a kan Annabi tunda yaqi amsa to Allah ya tasheshi akan abinda ya ke kai .

  • @alassanalhadji9758
    @alassanalhadji9758 ปีที่แล้ว

    Allha chichiyaka

  • @babanawaleawale3380
    @babanawaleawale3380 ปีที่แล้ว

    Kaimatsiyace kana inane da maza sukenemanka

  • @buharimuhammad5989
    @buharimuhammad5989 ปีที่แล้ว

    Wahabiya makiyan Annabi SAW! Akwai hisabi a gaban Allah. Annabi bawan Allah kuma Manzonsa صلى الله عليه وسلم.

  • @azareibrahimmuhammad2206
    @azareibrahimmuhammad2206 ปีที่แล้ว

    Kai ba ka fahimchi musulchi ba, to a nan Tijjani kun ba shi matsayin Allah. Kun ce ko mai Allah, a jawaril ma'ani.
    To kai kuranin za ka chanja, duk ayoyin da ka kawo ba mahalli su ba.

  • @grantgrant1884
    @grantgrant1884 ปีที่แล้ว

    Tauhidin kafurce 😮😮😮

  • @azareibrahimmuhammad2206
    @azareibrahimmuhammad2206 ปีที่แล้ว

    Karya ne annabi bai taba ce wa ya taba ganin Allah ba.

  • @azareibrahimmuhammad2206
    @azareibrahimmuhammad2206 ปีที่แล้ว

    Haka a ka ce ka yi zage-zage, annabi ya ko ya ma ka haka? Sha sha ba san Allah ba.

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 ปีที่แล้ว

      Ka manta malaman naku sunce sayyidina abubakar ya taba yin zagi?