She's a very respectable woman, and carries herself well. I watched intently and smiled through. The conversation flowed naturally; it's easy to sense the honesty. The presentation was marvellous too.. Well done 👏
This is probably the most important media platform in the entire Northern Nigeria or even Nigeria as a whole, non of the TV stations in Nigeria today has such a platform at the grassroots level, congratulations Hadiza.
MA sha Allah, wannan hira tayi dadi sosai. Dama ina ta tsimayin naga an gayyato mama, kuma alhadulillah mun ji dadin harar ta Allah ya sa za ki cigaba da gayyato mana iyaye maza da mata na kannywood. Allah ya yi albarka ya karo daukaka
Masha'allahu. Su mama Hajjo Allah Ya Kara lafiya da nesan kwana, har a bar film a huta. Hadiza Gabon mun gode da kika kawo mana ta jiya wacce ntafi ta yau❤❤❤,🙏
Masha Allah Aunty Hadiza kin biyani naji dadi sosae da kikae inviting din mama Hajara Allah qara lpa mama Aunty Hadiza Allah biya buqatu na alkhairee y kawo miji nagaree
Walahi Nima mamanmu ta taba rufemn kofa da Nakai karfe Tara awaje sai a kicin na kwana ai walahi idan ka samu uwa ta gari kagama samun nasara arayuwarka Allah ya jikan mahaifiyata Amin 🙏🏼 😭
Munji dadin kasan cewa da mama Hajara , wannan baiwar Allah ce tagaske mutuniyar kwarai ce Se dai malama Hadiza yakamata a ce kin tambayeta garn da aka haifeta . Mungode
Bsr ma grande sœur moi se que je vais je vais ton NMR pardon anti Kadidja 🙏se que tu montres dans le filme de mayyam Mata sa me pleine poukou🥰💪 que dieu te donne là forse🤲 sa ta petite sœur je suis à Cameroun éde moi pardon 🙏🙏
She's a very respectable woman, and carries herself well. I watched intently and smiled through. The conversation flowed naturally; it's easy to sense the honesty. The presentation was marvellous too.. Well done 👏
Your comment sound great too 🎉 well-done my sister
@ thank you brother
Ma'sha Allahu ❤ da Wana program din Mama Tayi maganganu. Masu Amfani da shawarwarii Nagari 🙏❤️
A cikin Maganar Hajara Usman har da Hadiza Gabon tayiwa Wa'azi
This is probably the most important media platform in the entire Northern Nigeria or even Nigeria as a whole, non of the TV stations in Nigeria today has such a platform at the grassroots level, congratulations Hadiza.
Masha Allah muna Jin dadin program naki muna godiya sosai barka da zuwa mama Hajara Usman ❤❤❤❤
Yayi👌👌👌
MA sha Allah, wannan hira tayi dadi sosai. Dama ina ta tsimayin naga an gayyato mama, kuma alhadulillah mun ji dadin harar ta
Allah ya sa za ki cigaba da gayyato mana iyaye maza da mata na kannywood. Allah ya yi albarka ya karo daukaka
Yauwa aunty d Dan Allah kicewa nazifi asnanic yataimaka yazauna akan kujerar nan mana ko dan mu fanz dinshi please abeg aunty d ki rokamana shi🤲
Masha'allahu. Su mama Hajjo Allah Ya Kara lafiya da nesan kwana, har a bar film a huta. Hadiza Gabon mun gode da kika kawo mana ta jiya wacce ntafi ta yau❤❤❤,🙏
Masha Allah Aunty Hadiza kin biyani naji dadi sosae da kikae inviting din mama Hajara Allah qara lpa mama Aunty Hadiza Allah biya buqatu na alkhairee y kawo miji nagaree
Naji dadin maganar mama Gajjo, da tace akwai masu aure kuma suna film. Allah Ya kara daukaka.
Mama, is immortal in the industry. A dignified woman, that never decline.
I have never think their will be a woman staying long almost 40 years in kannywood wishing her a successful career a very good and attractive program
Film dai gaskiya abune wanda hujjar addini ba za ta taba goyan bayan film da yan film! Allah ya ganar da mu gaskiya ya tabbatar da mu akan gaskiya!
Thank you a lot may Almighty Allah increase you and protect you and protect all of us Ameen Dan darajar annabi ❤
S.a.w
Amen mama
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
AMEEN
Sallallahu alaihi Wasallama
Masha Allah
You and Hajara usman are always my best so excited
Masha allah wallahi kibarge ni dayawa haka akeson mutumin Kirkin garmama banba Kirkin da muda suruto badake takeba allah ya mikin albarka kaka deje❤
Walahi Nima mamanmu ta taba rufemn kofa da Nakai karfe Tara awaje sai a kicin na kwana ai walahi idan ka samu uwa ta gari kagama samun nasara arayuwarka Allah ya jikan mahaifiyata Amin 🙏🏼 😭
Amin yaah Rabbi😢😢😢
Amin ya rabbi
Amin
Ameen ya Allah
Gaskiya mama Allah ya saka ❤❤❤❤
This mama was very intelligent gaskiya
😂wlhi kuwa ga ana bata tana karbewa cikin hikima
Mama hajjo wallahi nasan soyayyarki kabiru maikaba kaunace ta asali allah ne kawai baiyi zakuyi aureba
Masha Allah!Baiwar Allah me basira ga hikima ga riqe girma❤nikam kmr kakata wlh shiyasa nakesonta
Masha Allah Mama Allah Ya Kara Lpy Dan Allah Ina Kara Tuni Sadi Sidi Sharifai Munaso Akawo Mana Shi @hadizagabon
Wannan shiri yayi kyau Allah yasa a amfana dashi
Masha Allah anti hadiza wanna Mata itace nuro paroye
Gaskiya walhi wanan matan mai ilimice sosai da na tsuwa 😊
Masha ALLAH, all the best mama hajjo❤❤❤❤
Allah Kara lfy mama ❤❤❤❤❤❤
Wlh naji dadin program wannan
See how she respect this woman
Allah ya karawa mama lafiya da nisan kwana
Masha Allah anti hadiza ! Nous voulons presdo
Mu haryanzu Muna shakkar iyayen wllh alhmdulillah
Aslm alaikum auntie d yaude nice farko ❤
Toh fa iyaye na da basa barin yaransu su kaamaa gida
Hadiza how fa ana rufe yayanki a waje ke yanzu kinaa ina? Kuma su suna ina?
Mama ta Bada shawara ga hadiza
Ina miki ftn Alkhairi mama hajjo❤
Dan Allah hajiya hadiza a kawo mina iyayan tama
In sha Allah hadiza aure zakiyi bazakikai wannan shekarun kina firm ba zakije kikulada yayanki kibasu tarbiyya
Babu wannan irin ra'ayi a taketaken tsarin rayuwarta anan kusa kene kikesonta da wannan rayuwar mai kyau
toh ai wannan maganar akanki kikayi sbd haka na tabbata baki da aure don haka kikoma gaban iyayenki kibar zaman kanki allah ya sa adace
Haka nace fa ita tadawo kaduna Amma ankulema namiji gida 😂
You guys have good conversation with mama hajara and hadiza.
Masha Allah mama wlh mutuniyar kirki ce Allah yabada sa a da lafia me amfani 😊❤
Hadiza maganar ki dada di Allah Ya yate make ki ameen
Masha Allah tabarkalllah!! Mama hajjo❤
Mama hadiza gabon anfara yaro 🎥 insha Allah ❤❤❤❤
hajjya hadiza muna nan muna jiran zowan nafisa Abdullah pls
I love you hadiza gabon❤❤❤
wlh nakarasanta dama inasata amma takaraburgeni mama Allah ya kara lfy gamagana maidade
Allah ya kara daukaka ina yi maki fatan alkairi hadiza
Dan Allah! Akawo mana Abdullahi Dan Halas na Mahuta please🙏
Nafeesa Abdullahi ❤❤❤
wlh matarnin mm hajara tana burgeni Masha Allah
Allah yawarawa mm lfy
Allah yasa mudace suh rahma saidu kunaji koh
ماشاء الله تبارك الله ❤
Dan Allah nafisa next
Allah ya kara lafiya mama❤❤❤❤❤
Ya Baku dauki photo d mama hajjo ba ko sai d maza Akeyi🤔🤔
MashAllah❤❤❤❤
Ba'a tabayin hirar data birgeni ba irin wannan.. Allah ya karawa iyayen mu lafiya
MachaAllah hadjia hadiza jarumi nagaba ya zama hamisu breaker
Merci enquêtrice ❤✍🏻
Vivement t'on jour du mariage
Ma cha Allahou Rabbi 🎉🎉🎉
masha allah hadiza gabon yau fa kiyyo babban kamu🥰🥰🥰💯
Munji dadin kasan cewa da mama Hajara , wannan baiwar Allah ce tagaske mutuniyar kwarai ce
Se dai malama Hadiza yakamata a ce kin tambayeta garn da aka haifeta .
Mungode
Yar Gombe ce a Gombe aka haifeta
ماشاء الله تبارك الرحمن ربي يحفظك ويسعدك 🎉❤
Mash Allah y’a hadiza My Merci 🙏 🎊 ❤
Anyi wa'axi ,yashafi kowa harda mai gabatarwa😂😂😂
Masha Allah da Mama Hajjo Allah qara lafiya da imani.Gabon yaya ba ayi selfy da Mama ba😅.
Allah ya kara lfy mama❤❤❤
We need rahama sadau or nafisa abdullahi
They'll not show face
They'll not honor the invitation bcos the program isn't look matured
Allah ya kara daukaka anti hadiza
Bsr ma grande sœur moi se que je vais je vais ton NMR pardon anti Kadidja 🙏se que tu montres dans le filme de mayyam Mata sa me pleine poukou🥰💪 que dieu te donne là forse🤲 sa ta petite sœur je suis à Cameroun éde moi pardon 🙏🙏
Masha Allah she talks educative Allah ya Kara kareku
salam barkan kida safiya ya aiki gaskiya munajin dadin shirin nan naki mai albarka Allah ya kara daukaka
Ma sha Allah Tabarakallah Mungode Sosai Mama Allah yasaka da Alkhairi
I like these women ❤
Very good this program is very important 👏
Wlh hadiza ko maganar aure bakyaso sekace mi aljanu
Dan Allah Bakiji kunya ba da mama take maganar yaya masu kama gida Subar iyaye Dan Allah ki aure
Wai an ce maka shi auren a kasuwa ake sayar da shine. To kazo ka aure ta mana.
Angode sosai yau kowa ta shafeshi hadda me sho din 😊catake haka saboda ba bakin magana😅😅😅
Aikam dai😂😂
Allah yasa mu dace
Ya shirye mu baki daya
Masha'Allah thanks so much maman kannywood
الله يسعدك ويطول بعمرك يا هاجرة عثمان
Dan Allah a Gayyato manah Ibrahim mae shinku
Macha Allah tr fiers de voir la maman
Yaw, babu selfie📷💁😊😊
MISS HADIZA ! sai yaushe kike shirin nuna mana angonki kawai !?
Masha' Allah akawomana Abdul d one and isa ayagi mawaqa manya
Slm Merce beaucoup hadiza gabon❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Merci yayi Nagode
Wow Masha Allah ❤❤❤❤❤ 7:33
Bonjour Hadiza! Pourquoi tu n'as pas pris selfie avec la maman ?🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Masha Allah bless 🇸🇦✅
ماشاء الله اطل الله في عمرك ❤❤❤❤❤
MashaAllah Alhamdulillah mama 🤲🤲🤲🤲🤲❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Very excellent
Another good episode except that it was to short why?
hadiza Allah baki miji Nagari ❤ alparmal (annabi s a w)
Masha Allah 🙏 Allah ya sa mu daci❤❤
A gayyato mana Dr. Idiris Abdul-Aziz Dutse Tanshi 😎
Dan kannywood ne hala
Masha allah 🎉🎉🎉❤❤❤
Ramadan booth pls Hajiya Hadiza Aliyu