(HIRA DA BABA DAN MOY) BALA YARO YAFI KARFIN BALAN BAKOSHI IN BANDA MAKIRCHIIN YAN KALLON SOKOTO

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 47

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 2 หลายเดือนก่อน +2

    "kowar ja ka fada gida yai,taho da shiri ci bayi Bala yaro sadauki.
    Yara nai roko wurin Allahu Rabbana mai gyara,Allah Rabbana mai iko ,ya ji kan Bala Yaro Sadauki"

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakara basira baba mungode ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MubarakAbdulhamid-sj6tz
    @MubarakAbdulhamid-sj6tz 2 หลายเดือนก่อน +2

    BABA Dan Moyi Allah Yasa ka
    Gama Da Dunia lfy Ameen 🤲

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 2 หลายเดือนก่อน +1

    Al'ameen ka tuna Umaru Hurigare yace Dan garinku ya gwada mai makasr Mai Buje, shi kuma ya gwada ma NaDutsin Mari har ya samu damar kakkasheshi.....To Amma yanzu Dan moyi ya fito da wata magana Akasin ta Umaru Hurigare.

  • @MansurYushau-cg1zx
    @MansurYushau-cg1zx 2 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah akawo mana isuhu dan madobiya

  • @mohemdadem7178
    @mohemdadem7178 2 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah tabarakhala

  • @MusaHussaini-w5r
    @MusaHussaini-w5r 2 หลายเดือนก่อน +2

    Martabar bahagon nawa allah ubangiji yajikan bahagon dustin mari 😭😭😭😭😭😭

  • @ShuaibDanhajeeyah
    @ShuaibDanhajeeyah 2 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah

  • @MuhammadUsman-y6y
    @MuhammadUsman-y6y 2 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah al Ami inasun wakar inuwadogo. Wakar Ali kwasgara

  • @muneerabdullahi
    @muneerabdullahi หลายเดือนก่อน

    Sannu DA kokari Al'Ameen

  • @basharumarnakeji1481
    @basharumarnakeji1481 2 หลายเดือนก่อน +1

    Ina gaida baba dan moyi wallahi inasonsa sosai. Koma banida abinda zan bashi sai fatar alkhairi.

  • @harunaharuna5940
    @harunaharuna5940 2 หลายเดือนก่อน +1

    Tabbas gidan himma dan tagaye ya kashe na gwadangaji. Kuma tabbas babu nan dai kebbi babu kamar dan tagaye indai. Don shima gsky bullet dai ya bugeshi nan birnin kebbi, gidan himma

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 2 หลายเดือนก่อน +1

    Sannu da kokari AL ameeeen

  • @UmarSulaiman-rx9jk
    @UmarSulaiman-rx9jk 2 หลายเดือนก่อน +2

    Assalam alaikum Al,Ameen barka da wannan lokaci.
    Ina yi maka addu,a tare da fatan alkhairi.
    Ni bakatsine ne amman ina matukar jin dadin wannan chanel din naka da kuma yadda kake kokari wajen raya harkokin gargajiyar Hausa.
    Allah ya kara taimakon ka.

  • @ibrahimibbabubakar469
    @ibrahimibbabubakar469 2 หลายเดือนก่อน +1

    gaskiya nahisha awar damben maikasa da Shida sifiyanu akan damben jafaru

  • @Abdulbasirunoplaydtm
    @Abdulbasirunoplaydtm 2 หลายเดือนก่อน +1

    Aslm AL'AMEEN ZANYI KARIN BAYANI AKAN BAHAGON BATURE, GSKY BAHAGON BATURE SAIDA YABAR DAMBE YARASU

  • @khalidgs6357
    @khalidgs6357 2 หลายเดือนก่อน +1

    Al Ameen Dan tagaye yabu ge. Garba

  • @AbdullahiMutalib-z4i
    @AbdullahiMutalib-z4i 2 หลายเดือนก่อน

    Ina son memori tsofafin wakokin dambe

  • @imranadaura9546
    @imranadaura9546 2 หลายเดือนก่อน +1

    Al-Amin kana son Bahagon Dutsen Mari. Bahago akwai dambe

  • @LOVEKB-y1c
    @LOVEKB-y1c 2 หลายเดือนก่อน +1

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @HarunaMuhammad-y7z
    @HarunaMuhammad-y7z 2 หลายเดือนก่อน +1

    WAKAR METAKOSARA

  • @MaryamAbdull-t8e
    @MaryamAbdull-t8e 2 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @Abdulbasirunoplaydtm
    @Abdulbasirunoplaydtm 2 หลายเดือนก่อน +1

    Aslm AL'AMEEN ZANYI KARIN BAYANI AKAN BAHAGON BATURE, GSKY BAHAGON BATURE SAIDA YABAR DAMBE YARASU

    • @alameensokototv496
      @alameensokototv496  2 หลายเดือนก่อน

      To

    • @Abdulbasirunoplaydtm
      @Abdulbasirunoplaydtm 2 หลายเดือนก่อน

      Nasanshi sosai kafin yarasu sbd garinmu daya dashi harma yarsa saidata zama budurwa kafin aurenta yarasu