Zaure mai hakurin sallamu Alaikum. Lauje mai wuyar kube Na alhaji audu. Kulli suke muna rikitasu. Yasin suke muna kaucewa. Bana kura ta kai bango har bakin biri suka yanka. Sun binne awakai saboda kai ci fansa. Ka yadda da Allah kai dai. Kowa ya yadda da Allah ranshi bai baci ko can. Mun kashe kasa mun kashe shirwa,sai in shiga daji lafiyar Allah. Ji su dan digiri an zagga legas,zuwan kare da Aboki, Har cikin gida ka binai,ka tumbude shi da hannu.
Zaure mai hakurin sallamu Alaikum.
Lauje mai wuyar kube Na alhaji audu.
Kulli suke muna rikitasu.
Yasin suke muna kaucewa.
Bana kura ta kai bango har bakin biri suka yanka.
Sun binne awakai saboda kai ci fansa.
Ka yadda da Allah kai dai.
Kowa ya yadda da Allah ranshi bai baci ko can.
Mun kashe kasa mun kashe shirwa,sai in shiga daji lafiyar Allah.
Ji su dan digiri an zagga legas,zuwan kare da Aboki,
Har cikin gida ka binai,ka tumbude shi da hannu.
An buga Dambe Gsky ba karya wannan damben tsakanin Isuhun Taraba da Bala Yaro ya kawatar sbd kai da gani kasan damben gwanaye ne
Kwarai da gaske
Lokacin bala na balan
Hhhhh
A ina ne aka buga wannan dambe
Lagos
Alamin ance Wai Bala Sai yayi wata Bai tube ba,idan yayi dambe daya
Banida wanga labari
Alamin mawakin maiturare ne ko?
Eh
Anche Bala Baija Baya Kuma Gashi Yaja Dabaya
To
Wannan Sai jafaru kura,Don take cewa" baba bana gudu bana ja da baya,ko ruwan da ke gudu bana Sha,Idan aka taho na aje Kari,baba ka yafe Mani kidi"
Ya aka yanke ta Jafaru da Ƙaramar Hukuma😂😂😂
Hhhhh
Akwai jafaru da karamar hukuma a nan?
An buga Dambe Gsky ba karya wannan damben tsakanin Isuhun Taraba da Bala Yaro ya kawatar sbd kai da gani kasan damben gwanaye ne
Wannan gaskiyane
Alamin mawakin maiturare ne ko?
Eh shine