(HIRA DA SHEHU FALALA) A ZAMANINMU NA BAYA BAYA BA AYI JARUMI KAMAR SHAGON BABANGIDA BA

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 30

  • @alibaba9382
    @alibaba9382 5 หลายเดือนก่อน +1

    Al'ameen inasonka da shehu falala, musamman gaskiyar falala tana burgeni, ALLAAH yayi muku jagora.

  • @IsyakaIsah-u6e
    @IsyakaIsah-u6e 4 หลายเดือนก่อน

    Al Ameen munajin dadina firarka da fala sosai

  • @lawalumargusaumairago7599
    @lawalumargusaumairago7599 5 หลายเดือนก่อน +2

    Al Ameeeen ina jinjina maku kan wannan nisha dantarwar da kukeyi, tambayata a nan meyassa wasu yan damben basuyin kyakkyawan karshe kamar yadda naji ka misalta da wannan wanda yanzu bara yakeyi ya makance

  • @Kebbifestival406
    @Kebbifestival406 4 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya Alhaji Fala
    Kamar Mungadi ne a wajan fashin baki. Ina jin dadin Sharhin sa Sosai

  • @imranamuktar3016
    @imranamuktar3016 5 หลายเดือนก่อน +3

    Gaskiya ne, gaba na Sa'idu Ɗangwaranyo ya buge shi a hilin sukuwa

  • @AbdullahiYahaya-h8n
    @AbdullahiYahaya-h8n 5 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah hira tayi kyau sbd anfadi gaskiya

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 5 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah muna godiya ❤❤❤❤❤❤❤

  • @umarshehualhaji9074
    @umarshehualhaji9074 3 หลายเดือนก่อน +1

    Godiya gareka Al-ameen

  • @harunaharuna5940
    @harunaharuna5940 5 หลายเดือนก่อน +2

    Gabana akayi damben garba dan manunfashi da sani sokoto kuma kowa ya fadi kuma tare suka fadi. Sani ya fadi gabas maso kudi, shi kuma garba ya yamma maso arewa, Tabbas haka ne.

  • @BachirKader-ee2ul
    @BachirKader-ee2ul 5 หลายเดือนก่อน +1

    Al amin ai ragas ba kisa bane

  • @RabiuMuhammed-e6f
    @RabiuMuhammed-e6f 5 หลายเดือนก่อน +1

    Good💪💪

  • @IsyakaIsah-u6e
    @IsyakaIsah-u6e 4 หลายเดือนก่อน

    Sannu baba falala

  • @mudassirmafara8438
    @mudassirmafara8438 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ramadan dan Damben Kano ne.

  • @osmansani9988
    @osmansani9988 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kai alamin kacekagegarina maikada tambuwal

  • @harunaharuna5940
    @harunaharuna5940 5 หลายเดือนก่อน

    Cikakkiyar ma'anar jarumi shine: dan dambe wanda kebiyar maza, kuma maza na bin shi. Ma'ana shine wanda ke bin maza neman fansa ko kuma inda yaji ance wani ya fake gari sai yaje ya don ya kashe shi, kuma a daidai wannan lokacin asamu shima wasu daya kashe suna biyar shir duk inda yaje domin su dauko fansar su. Wannan shine ma'anar jarumi na gaske.

  • @auwalsharu2603
    @auwalsharu2603 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kanemo masani ba Dan hauragiya ba fala yasan dambe

  • @abdullahiabubakar9705
    @abdullahiabubakar9705 5 หลายเดือนก่อน +1

    Musbahu ragas bafaduwa bane ai