Gaskiya naji dadin wannan fira da akayi da Ali dawayya Kuma naji dadin shawarwarin da yabada akan masu son shiga harkar film dakuma matakin da yakamata mutum yabani domin Nima burina kenan gaskiya Ina son yin film Kuma inaji ajikina watarana zAnyi insha Allah fatana akoyaushe Allah yayimin jagora arayuwa amen
Yana burgeni sosai komai yayi yana burgeni ya iya acting sosai yana bani dariya sosai abin mamaki shine bansan sunan sa ba amma yana burgeni irin 100percent dinnan❤❤
Bana gajiya da kallon film din #BAKAUYE saboda film din yahadu sosai akwai soyayya akwai barkwanci da comedy akwai nishadi sosai film din yahadu wallahi ❤❤❤
Wlh Ali da wayya baitaba birgeni a film ba amma ynzu danaga yadda yake magana cikin nutsuwa da kamin kai sai sainaji ya birgeni sosai wlh inayinka 100 bisa 100
Falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi 😢😢😢😢😢😢😢
Bonsoir ma belle, comment vas tu es le boulot. Stp fais un interview avec Rahama Sadau. J'attends impatiemment de l'avoir sur ce plateau ❤ je te suis depuis le Niger ❤.
This is one of the best, truthful and direct to point interview watched on this channel.
Daga Jin zancen shi, he's saying the truth
He's one of my favorite actors a hausa film
Kai film yana chanza mutum
Ashe Ali Dawaiyya yana da sauki kai kuma he is genuine and straight forward
Gaskiya naji dadin wannan fira da akayi da Ali dawayya Kuma naji dadin shawarwarin da yabada akan masu son shiga harkar film dakuma matakin da yakamata mutum yabani domin Nima burina kenan gaskiya Ina son yin film Kuma inaji ajikina watarana zAnyi insha Allah fatana akoyaushe Allah yayimin jagora arayuwa amen
Dayyawa is gentle and funny man. See you Hadiza Gabon with another Superstar in your next episode❤❤❤😄
This is most calm podcast, and for TikTok are like ur marketers
May the gentle soul of our Brother, Ahmed S Nuhu continue to rest in jannah Firdausi.
Ameen
The Guy is genius he is always good in his role
Wannan Mutumin Na Dade Ina Masa Kallon Mutumin kirki SABODA Yana Matuqar Burgeni Bantaba jinsa Ko ganinsa Yana Wani hayaniya da Wani ko wataba ❤
Aunty hadiza Akawo mana baban ramata Dan yar bawa pls some people's we need like dis plss
Allah hokke jam hajja hadiza saura ibrahim maysunku
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
Wannan gayen wlh duniyane.. I really appreciate his effort wlh
😮ni dai na zama addicted da kallon gabon show wasu interviews ɗin ma na kakkala ya fi sau uku😢 wish datan da na ƙona za ta dawo😅
Masha Allah inason mutum Mai neman na halak dinsa
Ubangiji Ya albarkaci nemanmu
Gaskiya Muna jindadin Hadiza Gabon Room Sosaii
slm,am really amazed by his interview.i nva expect the maturity🤣masha Allah,ALLAH bada saa amen
@@nabeelamaccido5766 great
Salam Haj. Hadiza nidai bazan dainaba Galin money Zaria ko Maryam yahaya Dan Allah🙏🙏
Aunty Hadiza Dan Allah Akawo Mana Sadi Sidi Sharifai Muna Jin Dadin Aikin Ku @hadizagabon❤🎉
Tanti hadiza da yaya abdou agaske 😅😂 wlh inasonki tanti hadiza sosai allah ya kareki nasan kona ganki nasan ce akiyama 😢😢
Wannan jarimin yana matukar burgeni sosai masha allah 🎉
Masha Allah Allah ubangiji yaka lpy da nisan kwana mai Ambani hadiza gabon
Ma sha Allah
Ashe sunan sa daya da babana.you indeed a genius and religious
Yana burgeni sosai komai yayi yana burgeni ya iya acting sosai yana bani dariya sosai abin mamaki shine bansan sunan sa ba amma yana burgeni irin 100percent dinnan❤❤
Ali Dawayya
Ali Dawayya
Mash Allah antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦
Muna jiran Abdul m Shareef Rahama sadau Ramadan booth Maryam yahaya Jamila nagudu Nafisa Abdullahi
Gaskiyya Masha Allah yanada nutsuwa haka, Allah ya kara rufa asiri
Ni ma nayi mamaki natsuwarsa
Masha Allah watching from dakata kawaji kano state❤❤❤
Wallahi one of the calmness person da kika yi hira dashi ya burgeni sosai very nice and cool guy wallahi
@@suleimanbalasanitv 🥰😍🥰😍
Masha allah wai da man wanna gayan yana da hankali haka
The guy is very intelligent
Ma sha Allah. Love this Man
Kina burgeni wllh deeja maasha allahu Allah Ubangijin yaqara Miki hakuri
Indo kauye ma sha allah hira tayi kyau 👌
Masha allah a kamana ahamad Ali nuhu
Gayennan ka burgeni. Gaskiya You are so Gentle 💯💯
Adinga kawo mana masu kiɗa irin su isah gombe kasheepu mubarak dutse bravo master da sauransu
Allah jikan Ahmed s nuhu my fav knn
Gaskiya inasooo ince wani abuuu
Allah sarki Allah jikan amad s nuhu
Thank you God bless for you My love Hadiza Gabon
Masha Allah ❤Allah y Kara rufa asiri
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah my Best Actress Anty ❤
Bana gajiya da kallon film din #BAKAUYE saboda film din yahadu sosai akwai soyayya akwai barkwanci da comedy akwai nishadi sosai film din yahadu wallahi ❤❤❤
Allah yabaki miji nagartacce anty hadiza❤❤
Dan Allah Dan Allah hajiya hadiza a gayyaji zarakden sani dan Allah 🙏
He really did very well on his roll in manyan mata❤️❤️❤️
Masha Allah exactly exactly
Very intelligent guy. Allah Ya Kara daukaka
That is true Dawaiya❤❤
So this man is calm like this 😂
Hajjajo kinyi bala'in kara kyauw yauw dinnan🎉👏
Masha Allah ❤❤❤🎉
Ga y Audu ga hajajju dan dan dandan😂😂😂❤❤ kudus 2 you all❤❤🎉
Ina yinka over 🙌🏻💯
Toh sai ki aure shi
The best one so far
Gaskiya gayan naann bai taba burgeniba sai yau
Ayya Ali Allah kare mu daga sharrin masu sharri😢🤲🤲
HAJJAJU ADIZATOU😍
Wlh Ali da wayya baitaba birgeni a film ba amma ynzu danaga yadda yake magana cikin nutsuwa da kamin kai sai sainaji ya birgeni sosai wlh inayinka 100 bisa 100
Guy dinnan bashi da matsala wllhy😊
Anty hadiza keka wo mana lilin baban mana❤
Wannan mutumin akoy tawakkali gareshi
Ina son film din shi na Sai naga Ali😀
What an intrest debate He speaks boldly I like your program Hadiza Gabon
@imambinchannel8071 thank you 😊
Barka da yao hadija
Gaskiya Hadiza kin Yi kyau Yau.
Falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi falalu A dorayi 😢😢😢😢😢😢😢
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
Hadiza Kiji tsoron Allah aikin jarida ba hauka bane fa
Tasi'u unguwa uku dan allah❤
Bless your humble soul
All the best 👌 perfectly ❤🎉
Please Jamila nagudu
Hadiza ina sonki ❤
Aslm hadiza kawo mana MORELL plus
Ma sha Allah
Saniahmad❤❤❤
Next Sadi sawaba
ماشاء الله ♥انا مين السودان يوسف
Habakay hadiza agayyatomana falalo
Ina yinki 🎉🎉🎉🎉🎉
kai ina san mutumin nan wlh allah yakara lfy
Please invite Nafisat Abdullahi
Masha Allah rahma sadau please 🙏
Bonsoir ma belle, comment vas tu es le boulot.
Stp fais un interview avec Rahama Sadau. J'attends impatiemment de l'avoir sur ce plateau ❤ je te suis depuis le Niger ❤.
Gaskiyane wallahi koni ena sonsa sosai a manyan mata
Jinjina ga Ali hadija Gabon
Please Please and Please DAN MUSA NEW PRINCE.
Tanbaya: Meyasa Baya Waka da Muryar Mace?
Dan Allah
Ina yinka sosai Ali Dawayya gskiya Allah ya qara daukaka
Pls akawo mun rahma… so this guy is calm like this bansani ba
He may be a nice person but in a movie he may play bad role.
❤😂🎉🎉 Masha Allah
Sadi sidi ☝️
❤❤❤❤❤😊😊
masha Allah yanada natsuwa
Hadiza inaimiki fatan Alheri 🙏 Amma Dan Allah ki gayyato Mana Galin money Zaria ko Maryam labarina🙏
Pls a taimaka a kawo mana Maryam yahaya ❤😅
Deezell adizatu
Masha Allah
Masha Allah y
Munabukatar fati washa ❤❤
Anyi fira da ita ai
Anty hadiza mugode😮😮😮