BUGUN ZUCIYAR MASOYA EPISODE 6 ORG ENGLISH SUBTITLED

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 321

  • @rabiat3857
    @rabiat3857 4 ปีที่แล้ว +1

    Wannan shirin yayi kadan sosai aqaramana lokacin ⚘⚘⚘

  • @fiddausidauramooome9695
    @fiddausidauramooome9695 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah allah kara basira da daukaka aikinku yana kwau

  • @ibrahimalkali7198
    @ibrahimalkali7198 4 ปีที่แล้ว

    Alhamdullilahi fatan alheri AGAREKU jarumai da masu shiryawa da kuma sauran masu bawa shirin kwarin gwiwa Allah yakara basira jinjina ga babban oga Nura mai bada umarnin wannan shiri

  • @bashirmoussabachir718
    @bashirmoussabachir718 4 ปีที่แล้ว

    Kai mashaallah yayikyau Allah kara basira dahazaqa inamuku fatan allahkairi agareku Allah kahadamu damasu kaunarmu yarabbi ameeee yarabil alamina 🤲🤲🤲🤲🤲🤲agaskia munakaruwa sosai wallahi

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah jiya muntajira Allah ya kara basira mungode

  • @nuraadamu1514
    @nuraadamu1514 4 ปีที่แล้ว +1

    Nura musthafa waye.kana dakayfin illimi allah.yakarabasira

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah ya yi Allah ykara basira🙏

  • @hajeyaumma9368
    @hajeyaumma9368 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Al rahuz amikamin gaisuwa gurin Khadija yobe

  • @khalifabc2546
    @khalifabc2546 4 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah, Shirin bugun zuciyar masoya, gaskiya yayi kyau sosai, Gaskiya ya kamata a Kara mana lokaci.

  • @salissouabdulazizisalissou8758
    @salissouabdulazizisalissou8758 4 ปีที่แล้ว

    Mash Allah muna godiya sosai allah qara basira

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 4 ปีที่แล้ว +1

    masha Allahu yayikyau sosai mungode sosai

  • @karimashuaibubulele1630
    @karimashuaibubulele1630 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah kunayi muna Jin dadi

  • @hakiloumouhamad1398
    @hakiloumouhamad1398 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah aallah yakara basira

  • @HARAARMANI
    @HARAARMANI 4 ปีที่แล้ว +2

    I love this movie It’s like a FANTASY the story line is good and I haven’t enjoyed a Hausa movie like this in a while, the WRITER may Allah bless him, my favorite character has to be Nafisa she’s so gentle and her voice is so mashallah, 🥰🥰🥰, I can’t wait for the seventh episode.

  • @abdoushagali3428
    @abdoushagali3428 4 ปีที่แล้ว

    allah kaymu gobe muna tare daku gaskiya bamu so ace wanan shiri guda biyu sou kare izzar so bugun zucuyar masoyya ina sonkou kouduka banda mutu.daya💕

  • @abdrahmanyahuza6125
    @abdrahmanyahuza6125 4 ปีที่แล้ว +1

    Yayi kyau Muna jiran

  • @rabiusaley6169
    @rabiusaley6169 4 ปีที่แล้ว

    Asalam bougun zoucir masoya minagodiya gadikankou kounanicha.dandamou mingode allah ya karabasira

  • @ibrahimnuradine4479
    @ibrahimnuradine4479 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allaha shriyi yayi mounagou 😂🤣👈💞💞💯💯👈

  • @ikoceallatv3354
    @ikoceallatv3354 4 ปีที่แล้ว +1

    Mache allhou alla yaja zamanikou👍👍

  • @mss9984
    @mss9984 4 ปีที่แล้ว +6

    Slm fatan alkairi Allah ya kara basira Musbahu Sadi daga Libya 🇱🇾

  • @فاطمه-ب4س9ش
    @فاطمه-ب4س9ش 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah very Nice Allah ya qarah basirah

  • @murtalamansur1639
    @murtalamansur1639 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wanna shiri yana man dadi nida matata

  • @adamissouf7873
    @adamissouf7873 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah ya kara basira

  • @ibrahimmuhammad302
    @ibrahimmuhammad302 3 ปีที่แล้ว

    لا اله إلا انت سبحانك اني كنت من الظالمين اللهم صل وسلم وبارك على روحي سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد صلى الله عليه وسلم

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila2490 4 ปีที่แล้ว +1

    Ba kua gajia da sakowa balley mu yan kallo godiya muke😘

  • @fozimaizamaniezakabdillhba2760
    @fozimaizamaniezakabdillhba2760 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah munagodiya Allah yatemaka Allah yakarabasira

  • @salisuyahaya7168
    @salisuyahaya7168 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya taimaka ya Kara basira

  • @abdoulhabdou6676
    @abdoulhabdou6676 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah yayi gaskiya so ya bugun magun ciwo

  • @lawalilawali7005
    @lawalilawali7005 4 ปีที่แล้ว +2

    Lawali
    Abdou 💘💞💕💔💟💟👍

  • @souleymaneharoune2444
    @souleymaneharoune2444 4 ปีที่แล้ว

    agasya munada buqatar qarin lokaci minna sunyi kadan allah shitaumaka koma shikara basira

  • @umarmuhammed6766
    @umarmuhammed6766 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyara basira 💗💗👍👍 malam nura

  • @massaoudougarba5807
    @massaoudougarba5807 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya baiburgeba

  • @auwalmuhammed8242
    @auwalmuhammed8242 4 ปีที่แล้ว

    Slm fatan alkari ya allah ya kara kaifin basira

  • @hafizubasirukaraye7352
    @hafizubasirukaraye7352 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah yaqara basira da daukaka

  • @Hussainadamubwala
    @Hussainadamubwala หลายเดือนก่อน

    wader should never end♥️💓

  • @mustafaabdul2029
    @mustafaabdul2029 4 ปีที่แล้ว

    Slm fatan alkairi Nike muku Allah ya kara basira nine mustafa daga Libiya 🇱🇾

  • @issahaladousaley4869
    @issahaladousaley4869 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane Allah kara basira

  • @fiddausi5965
    @fiddausi5965 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Wow 🥰🥰❤💔

  • @alhajiusmantv5188
    @alhajiusmantv5188 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah inajin dadan cirinku allah yekara basira

  • @chayaboukanya1833
    @chayaboukanya1833 4 ปีที่แล้ว +4

    really nice moving god text it up 👆 every time anymore masha Allah,Allah ya kara basira

  • @falmataajikolo7906
    @falmataajikolo7906 4 ปีที่แล้ว +4

    Allah ya kara basira

  • @cheffouahmadou1149
    @cheffouahmadou1149 4 ปีที่แล้ว

    Gakia yayi allah saignan alherie

  • @zalihaadamunaiger3810
    @zalihaadamunaiger3810 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah 👍👍👍

  • @aliumar7470
    @aliumar7470 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya chirya masoya

  • @Official_L_Musty
    @Official_L_Musty 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah ubangiji Allah ya kara bassira gaskiya ina jin dadi kallon bugun zuciyar masaya much love from Italy

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 ปีที่แล้ว

    Barka da kukari kunayi muna jindadi Allah yakara taimako ameen 💋💋

  • @hadija-ji7dh
    @hadija-ji7dh 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yakaramuku basira

  • @meimiumar1164
    @meimiumar1164 4 ปีที่แล้ว

    I really love dis drama Wllh muna godiya Allah ya kara taimakawa da daukaka

  • @aminaabubakarbare1262
    @aminaabubakarbare1262 4 ปีที่แล้ว

    Hmmm nikam gaskiya wnnn shirin na yau bai burgeniba kuma gashi yy karamci munata magana akaramana Amman anki kara lokaci Allah yataimaka yakara basira.Amman fah gaskiya agara dmn yana naiman fita ran mutane.

  • @issahdanmama5175
    @issahdanmama5175 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah bugun zuciya tayi dadi
    Allah yakara basira

  • @issasaidou572
    @issasaidou572 4 ปีที่แล้ว

    Mungode Allah ya kara basira amma miyasa har saurayita ya cinti kudi amma bata ganeshiba shine nakesan ingane dan wurin kaina ya kule

  • @yahuzaabdullahi8826
    @yahuzaabdullahi8826 4 ปีที่แล้ว

    Allah karabudi dabasira

  • @mustafabhai4477
    @mustafabhai4477 4 ปีที่แล้ว

    yakamata ace shine yakarbi shantar hannunta alokacinda yakeyi Mata rakiya

  • @sadiyaabdullah6692
    @sadiyaabdullah6692 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yanayin kadan meyasa kumayayi dadi ammandai kuqaramana lokacimana

  • @danbabakowanaka1423
    @danbabakowanaka1423 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya qara basira

  • @ibrahimamurtala9266
    @ibrahimamurtala9266 4 ปีที่แล้ว

    Allah yaqara basira

  • @mammane8123
    @mammane8123 4 ปีที่แล้ว

    Munji dadin wannan hirin Allah ya Kara bacira

  • @nassirousahabisarsar8660
    @nassirousahabisarsar8660 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya akwai rikici

  • @abdallasabrou7806
    @abdallasabrou7806 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah a gaskia mungode sosai

  • @hadaousale6893
    @hadaousale6893 4 ปีที่แล้ว +1

    To masha Allah film yy kyau mun gd AMA muna san a rage tala dg oumar a kasar Libya

  • @harrypotterdrago852
    @harrypotterdrago852 4 ปีที่แล้ว +1

    machaallah muna godiya

  • @salisusatv1583
    @salisusatv1583 4 ปีที่แล้ว

    Wow very nice allah yamana jagora saide a wannan episode din banga actor na ba

  • @hamzaharouna7480
    @hamzaharouna7480 4 ปีที่แล้ว +1

    Nawa gawata cigiyar so zai fara zuwa

  • @abdouabdouari6037
    @abdouabdouari6037 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yau tayi dadi

  • @abulfathiahmad9018
    @abulfathiahmad9018 4 ปีที่แล้ว +3

    God bless your TH-cam channel

  • @hussainimc4560
    @hussainimc4560 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yakarabasira

  • @MdGdyd
    @MdGdyd 7 หลายเดือนก่อน

    MaShaAllah ❤❤❤❤❤

  • @abdallahbinnigerabdallahbi1515
    @abdallahbinnigerabdallahbi1515 4 ปีที่แล้ว +1

    Haka ubangiji yake lamarinsa na allah basa qarewa adoron qasa ina muku fatan alhairi

  • @samboahmad1836
    @samboahmad1836 4 ปีที่แล้ว

    A gaskiya kuna burgemu da kawo mana kyawataccen film mungode

  • @sufiyanusaeed1994
    @sufiyanusaeed1994 4 ปีที่แล้ว

    Masha ALLAH fasihin Director Ina yinka nura mustapha waye

  • @yusufyunussaleh3675
    @yusufyunussaleh3675 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah film Yayi amma gaskiya muntuna sunyi kadan tallah yafi yawa aciki🙏🙏🙏🙏

  • @aboubakaryaya3246
    @aboubakaryaya3246 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah 👍👍❤

  • @SaniMohammed-hf4wc
    @SaniMohammed-hf4wc ปีที่แล้ว

    Masha Allah❤❤❤❤

  • @marocmylove9710
    @marocmylove9710 4 ปีที่แล้ว +1

    Salam barka da warha

  • @moustaphahaladou5538
    @moustaphahaladou5538 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Mustapha nura waye yakamata akarawa wannan vidéo izuwa minti 20

  • @zahradentijjani3288
    @zahradentijjani3288 4 ปีที่แล้ว +3

    Ma sha allan

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 4 ปีที่แล้ว

    Muna godiya sosai sannu da kokari wannan shiri kullum kara dadi ya ke Allah ya kara daukaka

  • @samailmaman6321
    @samailmaman6321 4 ปีที่แล้ว

    Dan allah kurage yawan talla

  • @hajiyahassanahassana7688
    @hajiyahassanahassana7688 4 ปีที่แล้ว +1

    Loe. 👍👍🌹👌

  • @fatimayahayaosegba5822
    @fatimayahayaosegba5822 4 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah ❤️

  • @dboymshareefdboymshareef706
    @dboymshareefdboymshareef706 4 ปีที่แล้ว

    D,allah Ku karamushi yakai minti 20 ba irin nan yakamata yakre ba wlh d,allah Ku chnjashi sanan d,allah idan da hali ku mayar da shi acikin sati daya sau biyu zaku saka munashi

  • @yakubadogoram9960
    @yakubadogoram9960 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakara basira

  • @azoulemarhazou5217
    @azoulemarhazou5217 4 ปีที่แล้ว +1

    Aslm dan allah nace igiyar so muna sai yaush ne

  • @samailmaman6321
    @samailmaman6321 4 ปีที่แล้ว

    Allah sarki rayuwa 😁😁

  • @salisuabubakarsabo4229
    @salisuabubakarsabo4229 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wanan Shiri yanada kyau

  • @fatimabadamasi2427
    @fatimabadamasi2427 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah❤❤

  • @jamilumukhtargware8397
    @jamilumukhtargware8397 4 ปีที่แล้ว +2

    Yakamata Ashe kuna mutunta lokaci fah, nagode

  • @ahmedyahaya7021
    @ahmedyahaya7021 4 ปีที่แล้ว

    Hmmm gsky wannan film din yanabada cittah Allah ykara baseeera

  • @habilbnadm8789
    @habilbnadm8789 4 ปีที่แล้ว

    Yayi barka da kokari yayi

  • @ameenusmuhammad1695
    @ameenusmuhammad1695 4 ปีที่แล้ว

    Agaskiya Munfara gajiya Haba Wai Ina Yadosane Yakamata acanza Salon Film dinnan ko mudaina kallo

  • @rabiuhamisunabreaker4353
    @rabiuhamisunabreaker4353 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakara basira 💔💔🖤

  • @sanoussisanitv4978
    @sanoussisanitv4978 4 ปีที่แล้ว

    Aslm bugun zuciya yy sosey allah ya karabasi Amin

  • @zanaidukbnigernaadamazango8428
    @zanaidukbnigernaadamazango8428 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara bassira da

  • @aliyaromaizamanimousojouna7792
    @aliyaromaizamanimousojouna7792 4 ปีที่แล้ว +1

    💝Musojuna💖 so assani kowa 💏

  • @hamidanlauwalihamidan1925
    @hamidanlauwalihamidan1925 4 ปีที่แล้ว

    Yuya Hamida lauwali da ga Libya

  • @ummisadiya1198
    @ummisadiya1198 4 ปีที่แล้ว

    Allah yamuku jagora

  • @nanahafsa4746
    @nanahafsa4746 4 ปีที่แล้ว

    Sekina speak like adiza gabon

  • @souleymaneadamou9047
    @souleymaneadamou9047 4 ปีที่แล้ว

    Lokaci yayi kadan amma kasancewar bashi kadai kuke gabatarwaba anyi muku uzurî. Mungode da kokari

  • @lukmanmusa3877
    @lukmanmusa3877 4 ปีที่แล้ว +1

    Gskya wannan shiri yana kyau sosai Amman INA mai bada shawara idan za'a saki sabon shiri a rinka sa date din fara shirin

  • @kaltumahmadabubakar5971
    @kaltumahmadabubakar5971 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah 😍