BUGUN ZUCIYAR MASOYA EPISODE 7 ORG WITH ENGLISH SUBTITLED

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 562

  • @5550-n4u
    @5550-n4u 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wana shiri na bugu zuciya yana kayata dani sosai Allah ya kara daukakara masoyi na wana shiri

  • @imranaibrahim8906
    @imranaibrahim8906 4 ปีที่แล้ว +1

    Yayi kyeu Masha Allah muna biye daku

  • @mryammarym4609
    @mryammarym4609 4 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah gaskiya nagode sosai

  • @aboubacaradamou6307
    @aboubacaradamou6307 4 ปีที่แล้ว +1

    Ma sha Allah munagodiya sosai

  • @socialmedia7651
    @socialmedia7651 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah labari yayi Allah yakara basira sai har yanzu muna raqon qarin mintuna

  • @nafisanasir7745
    @nafisanasir7745 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah shiri yana dadi Allah ya kara basira

  • @hakiloumouhamad1398
    @hakiloumouhamad1398 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah aallah yakara basira nura moustafa Waye

  • @afinanadam1599
    @afinanadam1599 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah abu yayi kyau kuma ya qawatar🤩

  • @عائشةاولعمر
    @عائشةاولعمر 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah muna gdy allah ysaka da al'kairi akaramana minty 10 yakoma 15 mungd

  • @batajeji1476
    @batajeji1476 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @mahamadoubaharoutassiou6718
    @mahamadoubaharoutassiou6718 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara maku basira . Dan gaskiya kuna samu cikin musha'i

  • @chehouibrahimchehouibrahim8985
    @chehouibrahimchehouibrahim8985 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara basira amma akarmna mintina

  • @soulemanahayiyamma9514
    @soulemanahayiyamma9514 4 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya sose kuna kayatar damu sose ALLAH bada sa a

  • @officialsosistv2416
    @officialsosistv2416 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah. Allah yakara basira

  • @ismayelhoussein7815
    @ismayelhoussein7815 4 ปีที่แล้ว

    Masha'allah Allah ya kara basira da kuma hazaka Allah ya tayamuku

  • @zakirumubarakbbklp1348
    @zakirumubarakbbklp1348 4 ปีที่แล้ว

    Mungude Allah gara basira

  • @ibrahimhabouibrahimhabou9333
    @ibrahimhabouibrahimhabou9333 4 ปีที่แล้ว +1

    Man tigouma.insha allahu

  • @zakoumatashi8567
    @zakoumatashi8567 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah muna godiya sosai 🇩🇿

  • @jibirinajibirina291
    @jibirinajibirina291 4 ปีที่แล้ว +2

    Macha allah wanna yayi dadi

  • @hauwaumarsalihu6967
    @hauwaumarsalihu6967 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah amma minal tatsaya a beautiful dan Allah karta shafa mai domin naga tayi fari awanna lokacin

  • @chidumalumfashi3537
    @chidumalumfashi3537 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakara basira don allah munaso akara mana minti goma

  • @hamisusalisudabi4647
    @hamisusalisudabi4647 4 ปีที่แล้ว +1

    Yayi kyau godiya muke Allah ya Kara lfy da basira

  • @musubakaske6440
    @musubakaske6440 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wannan shirin yayi Allah Kara basira

  • @abdallahbinnigerabdallahbi1515
    @abdallahbinnigerabdallahbi1515 4 ปีที่แล้ว +2

    Muna godiya sosai ubangiji allah ya Qara daukaka

  • @aboubacaradamou6307
    @aboubacaradamou6307 4 ปีที่แล้ว +1

    Ma sha Allah minti biyar

  • @idrissahabibou8234
    @idrissahabibou8234 4 ปีที่แล้ว +2

    masha allah gaskiya muna Jin dadi wanna shirin allah dai ya kara basira 👏 👏 👍

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah oyoyo Allah ya saka da alkhairi barka da sabuwar shekara muharram Allah ya sadamu da alkhairi da kecikitan sherrin da kecikitan Allah ya caremu

  • @sadiyaabdullah6692
    @sadiyaabdullah6692 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah munajin dadi allah yaqara basira

  • @abdoushagali3428
    @abdoushagali3428 4 ปีที่แล้ว +1

    muna jin dadi fa sosay in muna tare daku💕

  • @maibiyajisani8414
    @maibiyajisani8414 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah... Allah karabasira

  • @sanoussisanitv4978
    @sanoussisanitv4978 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah bugun zuciya ma saya

  • @assiaousman61
    @assiaousman61 4 ปีที่แล้ว +1

    machaallah muna godiya sosai da sosai Allah Ya kara lfy da basira

  • @abdullahialiyu1095
    @abdullahialiyu1095 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah ya allah yakara basira
    Yauwa dan allah akara mana minti 5 akashi na takwas 8 yazama minti ashirin 20 mungode sosai da nishadantar dumu da kuke

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah kunayi muna jindadi Allah yakara taimako ameen dan Allah munasu a kara mana lokaci please 💋❤️

  • @faissalmaazou3447
    @faissalmaazou3447 4 ปีที่แล้ว +2

    Macha allah da kyau

  • @mammane8123
    @mammane8123 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara bacira kuma munajindadi

  • @zakiyyaaminu9522
    @zakiyyaaminu9522 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah amma gaskiya muna roqon a qara mana lokaci Kamar na izzar so don Allah, Allah kuma y qara basira

  • @housseiniwail7013
    @housseiniwail7013 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah yayidadi sedai abogoda min tikasunyi kadan

  • @fatimamusafatimamusa1072
    @fatimamusafatimamusa1072 4 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah yy lawan

  • @mamandababayechunuchi4951
    @mamandababayechunuchi4951 4 ปีที่แล้ว

    A yayi Allah yakara basira

  • @jibirnm4502
    @jibirnm4502 4 ปีที่แล้ว

    Ma sha allh gaskiya mujin dadin wAn nan chirin allh yakara daukaka

  • @amadouzinder2570
    @amadouzinder2570 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasaka !!!!!

  • @abdoushagali3428
    @abdoushagali3428 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah ama gaskiya ina tausayin nafisa sosay

  • @bashirbachobacho53
    @bashirbachobacho53 4 ปีที่แล้ว +6

    BUGUN ZUCIYAR MASOYA DD💞💞iLove You 2

  • @babayebabaye7744
    @babayebabaye7744 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya yy kyau sosai Allah qara basira

  • @farukyusuflule7678
    @farukyusuflule7678 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya ara mana rai da lapia an kusa fara cakwakiya

  • @FatimaFatima-sr8zs
    @FatimaFatima-sr8zs 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah minute 7

  • @فاطمه-ب4س9ش
    @فاطمه-ب4س9ش 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah very Nice Allah ya qarah basirah

  • @tasiousalisu5844
    @tasiousalisu5844 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah Ya Kara basira da nisan kwana

  • @abdallahkudusu8071
    @abdallahkudusu8071 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah muna jin dadin wannan shirin wlhy Allah ya Qara daukaka amma ya kamata ku bata zabin zuciyar ta

  • @iskisk3289
    @iskisk3289 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allh gaskia ne so gamon 💖jini so mai sank muci gab mutare daku.

  • @danmallamnabreaker4152
    @danmallamnabreaker4152 4 ปีที่แล้ว

    Shri yai wallahi Allah yabada saa

  • @muhammadsulaiman1952
    @muhammadsulaiman1952 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah Allah yakara basira kuma ina jinjina da kuma gaisuwa maitarin yewa saboda gaskiya kuma kokari Allah ya taimaka

  • @mhdbelloabdullahi2850
    @mhdbelloabdullahi2850 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah yakara Basira gaskiya muna jin dadin wannan film din

  • @AbdulKadir-nd2py
    @AbdulKadir-nd2py 4 ปีที่แล้ว

    Sosai ma gaskiya ya kayatar da mu
    Allah ya kara basira

  • @liya2278
    @liya2278 4 ปีที่แล้ว +1

    Yayi Allah yatemaka

  • @zahraabubakar774
    @zahraabubakar774 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah gaskiya munajin dadin shirin sosai🇸🇦

  • @aboubakarsaddiq7231
    @aboubakarsaddiq7231 4 ปีที่แล้ว +2

    Waw bugun zuciya
    Yasa tawama tana bugawa
    Allah yakara daukaka
    Allah yakara muku fahimta
    Muna godiya da wannan
    Tuna tarwa

  • @elmanseerelmanseer4955
    @elmanseerelmanseer4955 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara basira Minti 7 a zango na2

  • @aliyualiyusaidu1185
    @aliyualiyusaidu1185 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakara daukaka

  • @sanidiga7529
    @sanidiga7529 4 ปีที่แล้ว +2

    Da kyau masha allah Fatan alkairi

  • @meimiumar1164
    @meimiumar1164 4 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya Allah ya taimaka

  • @bigbosshausa9757
    @bigbosshausa9757 4 ปีที่แล้ว

    تحياتى وتحية من كل هوساتي في السودان عليكم يااهلي 🇸🇩

  • @safamuhammed1144
    @safamuhammed1144 4 ปีที่แล้ว +5

    Muna godiya sosai allah yakara masira ❤️

  • @nassirounassirounassirouna8548
    @nassirounassirounassirouna8548 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara basira

  • @abubakarahameet6970
    @abubakarahameet6970 4 ปีที่แล้ว

    asalm jarumai inamuku hatan alkairi sanna Allah ya karabasira

  • @alhajiborga3939
    @alhajiborga3939 4 ปีที่แล้ว +3

    May Allah bless you all and continue to protect you guys....keep it up👏👏❤️❤️🙌🏻🙌🏻

  • @amiruadomahamman8663
    @amiruadomahamman8663 4 ปีที่แล้ว

    da kyau allah kara daukaka

  • @abdoukarimabdou4587
    @abdoukarimabdou4587 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya munajin daɗi goodeya baiyak

  • @abdoulnasserabdoumayaki3647
    @abdoulnasserabdoumayaki3647 4 ปีที่แล้ว +1

    Vraiment votre film est bon et bien

  • @maryamusmaniovemaryamusman4784
    @maryamusmaniovemaryamusman4784 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah yayi Thank you so much 👍

  • @itzaboy8132
    @itzaboy8132 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah munagodiya sosai 🙏

  • @mahamanabdoulahi2121
    @mahamanabdoulahi2121 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allaha gskiya
    Da keu.

  • @ziko_gaming.
    @ziko_gaming. 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah Fatan alheri

  • @habilbnadm8789
    @habilbnadm8789 4 ปีที่แล้ว

    Yayi barka da kokari yayi muna godiya

  • @hawwausufyan4618
    @hawwausufyan4618 4 ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah kusakar mn shi wallh nakosa😊😊

  • @buhariabdu4785
    @buhariabdu4785 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah. Satisfactory

  • @nuraadamu1514
    @nuraadamu1514 4 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah.sautimedadi.yanamutukar burgeni

  • @abdirazakbuhari9682
    @abdirazakbuhari9682 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah yabadasaa

  • @ikoceallatv3354
    @ikoceallatv3354 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah alla yakara basira 👍👍

  • @chayaboukanya1833
    @chayaboukanya1833 4 ปีที่แล้ว

    very nice video moving ma sha Allah ya taimaka

  • @zanaidukbnigernaadamazango8428
    @zanaidukbnigernaadamazango8428 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah yayi kauy sosai wlh har ga Allah

  • @soukouratoubouraima4666
    @soukouratoubouraima4666 4 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah muna jira incha Allah

  • @fiddausidauramooome9695
    @fiddausidauramooome9695 4 ปีที่แล้ว

    Godiya maral adadi allah kara basira da daukaka

  • @azoulemarhazou5217
    @azoulemarhazou5217 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya akaramuna mutuna dan allah 15 muti

  • @falmataluxurystore8631
    @falmataluxurystore8631 4 ปีที่แล้ว +1

    Don Allah a ina aka cigaba da film din aikatau😥😥😥😥

  • @shaibuumaru503
    @shaibuumaru503 4 ปีที่แล้ว +1

    I am very happy with the this program

  • @oumaralioumar620
    @oumaralioumar620 4 ปีที่แล้ว

    Baraka Dawarahaka yayi

  • @larabaasimane1964
    @larabaasimane1964 4 ปีที่แล้ว +3

    Macha allah bugun zuciya
    Amma dan'allah masoyin
    Turanci suyi haousa
    Dan'nasan sunajin
    Haousa

  • @salisuyahaya7168
    @salisuyahaya7168 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara daukaka Lawal Ahamta

  • @oumaryahuza3217
    @oumaryahuza3217 4 ปีที่แล้ว +1

    masha allah Tabarikallah

  • @hudumukhtar7237
    @hudumukhtar7237 4 ปีที่แล้ว

    Ya Allah yaqara basira gajarumai

  • @mammansanimotorola4859
    @mammansanimotorola4859 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya shirin bugun zuciyar masoya yana kaya tar damu allah yakara Basira

  • @manmen1756
    @manmen1756 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya munajin dadin kalon wanan shiri

  • @aishaharuna611
    @aishaharuna611 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah qara basira

  • @salisusatv1583
    @salisusatv1583 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah wlh har Qagara nake naga ansaki wannan program din allah yamana jagora

  • @amiscoyunus9859
    @amiscoyunus9859 4 ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah ku Kara tsawon fim dinnan,yayi kadan wlh

  • @slimaneslimane2945
    @slimaneslimane2945 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah inajin dadi wannan saoti yassa ina tounani soyaya

  • @rabiumuhammedyahaya3847
    @rabiumuhammedyahaya3847 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya kunai munajin dadi Allah ya kara basira

  • @aloukocherahinatou7752
    @aloukocherahinatou7752 4 ปีที่แล้ว +2

    Asalam a gaskia muna jin dadin wanan shirin amma 15mnt yayi kadan gaskia