BUGUN ZUCIYAR MASOYA EPISODE 9 WITH ENGLISH SUBTITLED

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 455

  • @shamsumaisaje3657
    @shamsumaisaje3657 4 ปีที่แล้ว +1

    Hmm malam nura waye gaskia Allah ya ma baiwa mai kyau Allah ya kara basira amen Amma gaskia wannan program din taunda aka fara shi na son nasan mar ma wani gyara Amma bansamu ba kawai abunda xance allah ya taemaka amen ya hayyu ya qayyu

  • @abdoushagali3428
    @abdoushagali3428 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah a kulum kara godiya muke ga masoya kamar su awal kadija minal da kuma may gida nura Mustapha waye

  • @shamsusanishamsu375
    @shamsusanishamsu375 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya Al-rahuz naji dadin wannan shirin sosai sabida min tunan daku kara muna muna godiya sosai Allah yanuna muna wani statin mai zuwa Amen

  • @fatimaladoack2862
    @fatimaladoack2862 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah mugode fa allah ya qara basira dadaukaka al rahuz 👍👍👍👍👍👍👍

  • @babansadiq7361
    @babansadiq7361 4 ปีที่แล้ว

    Macha allha
    Allha ya kara basira da daukaka gaskiya muna matukar jindadin wannan kayatacen chirin kuma yana matukar kayatar da mu sosai muna godiya

  • @mohamedsalifassouje1908
    @mohamedsalifassouje1908 4 ปีที่แล้ว +7

    Macha allah da Alama yao akwai cakwakiya inayiwa marubucin da darecta fatan alkheri

  • @fiddausidauramooome9695
    @fiddausidauramooome9695 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah kara basira da daukaka aikinku yana kwau sosai

  • @AbdulKadir-nd2py
    @AbdulKadir-nd2py 4 ปีที่แล้ว +15

    AL RAHUZ muna nan tare da ku.
    Allah ya kara basira.
    Allah kuma ya kara muku hakuri da mu.
    Amin suma amin.

    • @ahmadumar889
      @ahmadumar889 4 ปีที่แล้ว +3

      Tabbas ya qayatar damu amma khadijah yobe gaskiya kina brgeni sosai wlh

    • @maazmaaz6641
      @maazmaaz6641 4 ปีที่แล้ว +3

      Yayikyau

  • @almoustaphadjibrilla809
    @almoustaphadjibrilla809 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah muna nan jira incha allahu kuma munayi muku fatan alkhairi

  • @hamzaoumarou728
    @hamzaoumarou728 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah muna godiya sosai allah yakara basira

  • @ishaqmusashani7247
    @ishaqmusashani7247 4 ปีที่แล้ว

    Kai nasir kana ruwa wanan soyayyan,Allah kara basira

  • @ismailahosaine7099
    @ismailahosaine7099 4 ปีที่แล้ว +1

    Waw Nice movie

  • @tahertahiroumohamed4259
    @tahertahiroumohamed4259 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah hakane gaskiya yayi nagude

  • @boucariissa5802
    @boucariissa5802 4 ปีที่แล้ว

    masha Allah gaskiya wonga shirine mai matukar dadi allah yekara basira.

  • @abdallahbinnigerabdallahbi1515
    @abdallahbinnigerabdallahbi1515 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah muna godiya sosai ina tausayawa nasir

  • @amadoudaouda9742
    @amadoudaouda9742 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah muna godiya allah Ya kara basira

  • @khalifabc2546
    @khalifabc2546 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah, Allah ya nuna mana ranar haduwar Meenal da lawan Ahmed, Allah yasa wannan shirin yayi dogon zango sosai, fatan nasara

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 4 ปีที่แล้ว

    💃💃💃 anayi muna jin dadi

  • @mansurhusaini1347
    @mansurhusaini1347 4 ปีที่แล้ว

    Kai-kai inamai farincikin kallanku akoda yaushe Allah yatemaka yakuma kara basira

  • @gvdh5505
    @gvdh5505 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah gaskiya ina jin dadin wannan shirin kullum Allah ya qarah basirah Allah ya qarah girma da daukaka

  • @najahatu4521
    @najahatu4521 4 ปีที่แล้ว

    masha allah muna godiya Shiri yayi kyau sosai 👍👍👍

  • @ibrahimnuradine4479
    @ibrahimnuradine4479 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allaha shriyi yayi mounagou 💞💞💞💞

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 4 ปีที่แล้ว +2

    Muna Jin Dadin Wannan Shiri Naku, Babu Wata Qaddara Minal Kawai Kin Yaudari Nasir, Dama ai Tun A Farkon Kin So Shine Ba Dan Allah Ba, Kinso Shine Ne Domin ya Tsinci Jakarki, Domin Ya Dawo Miki Da Ita. Da Wannan Dalilin Nake Kara Cewa Mata Mayaudara Ne. Saboda Mafarki Ba Gaskiya Bane. Daga Egypt 🇪🇬❤️

  • @alhajinasir6830
    @alhajinasir6830 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah aikinku yana kyau muna godiya Allah yakara daukaka

  • @musadari7688
    @musadari7688 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya inajin dadin wanan shiri, allah yakar basira

  • @ahmadtijjani4241
    @ahmadtijjani4241 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah muna godiya sosai Allah ya Kara basira

  • @zakariahasking7771
    @zakariahasking7771 4 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya series yayi kyau sosai Ma'acha'Allah très propre les gars

  • @realsani5893
    @realsani5893 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya nagamsu da wannan shirin sosai

  • @idrisdardau975
    @idrisdardau975 4 ปีที่แล้ว

    Very nice!allah ya kara basira

  • @shsjshshhs206
    @shsjshshhs206 4 ปีที่แล้ว

    Wan nan soyayya haka 💃💃💃

  • @Asmaumaikyautv
    @Asmaumaikyautv 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah yayi kyau sosai muna godiya

  • @issoufsaidou8435
    @issoufsaidou8435 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah tabarkallah gaskiya wanna films yayi kyau sosai mon gode

  • @hamisusalisudabi4647
    @hamisusalisudabi4647 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Ina jin dadin wannan Shirin sosai wlh fatana dai Allah ya Kara lfy da basira

  • @kabiruibrahim581
    @kabiruibrahim581 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah bugon zuciyar masoya inafarin ciki dawannan Shari 💓💓💓💓💓💓💋

  • @hajiyamamamn2848
    @hajiyamamamn2848 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah 👍👍👍🇸🇦🇸🇦

  • @iskisk3289
    @iskisk3289 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allh so gamusu war doufu Kenan

  • @yaanayaana9722
    @yaanayaana9722 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah yaqara basira

  • @asatv9843
    @asatv9843 4 ปีที่แล้ว

    Masha allahu munanan biye da ku

  • @kabiroukabirou2514
    @kabiroukabirou2514 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya chirin bugun zuciyar masoya Yayi chinabirgeni agaskiya yayaminal nabirgeni allah yakarabasira 💘💯🇪🇭🇳🇪

  • @mammansanimotorola4859
    @mammansanimotorola4859 4 ปีที่แล้ว

    Wau bugun zuciyar masoya ba.amagana Allah ya kara Basira

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila2490 4 ปีที่แล้ว

    Malan nasir kacigaba da hakuri ma hakurci ma wadaci one love

  • @khadeejatusman9853
    @khadeejatusman9853 4 ปีที่แล้ว

    Nariga kowa gani hhhhhhh masha Allah Allah kara basira

  • @ummaatiku2925
    @ummaatiku2925 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah Allah yakara basira Mai anfani muna godiya sosai fa🙏🙏🙏♥️♥️

  • @gonisallahbariyamdagalibya2528
    @gonisallahbariyamdagalibya2528 4 ปีที่แล้ว

    nomal fim tai sosai allah ya kara dawu kaka

  • @tchnkksanousi2589
    @tchnkksanousi2589 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah mungode my jarumata khadija yobé

  • @abdoulrachirsouleymane8712
    @abdoulrachirsouleymane8712 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Kuna burgeni sosay Ina yinku i love you my friend 😍🤩🤩🤩🤩

  • @mahamadouamadoumahamadou4991
    @mahamadouamadoumahamadou4991 4 ปีที่แล้ว +4

    Yayi mashalla🇳🇪🇱🇾❤️❤️❤️👍

  • @imranaibrahim8906
    @imranaibrahim8906 4 ปีที่แล้ว

    Ina jin dadin wanga shiri Masha Allah

  • @ukashaboy5923
    @ukashaboy5923 4 ปีที่แล้ว

    Kuna birgemu, from Saudi Arabia

  • @muhammadbashir6880
    @muhammadbashir6880 4 ปีที่แล้ว +1

    Nice one

  • @mhdtv8092
    @mhdtv8092 4 ปีที่แล้ว

    Sai munga karshe inchallah mungode

  • @ححح-د3غ
    @ححح-د3غ 4 ปีที่แล้ว

    Allah sarki minal so masifane natausayamiki son wanda nakasaniba

  • @amaduabdu2824
    @amaduabdu2824 4 ปีที่แล้ว

    gaskiya inajin da din wannan afiya allah yakara bashi ra godiya muke

  • @abdullahialiyu1095
    @abdullahialiyu1095 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah shiri yayi kyau ammafa nima nakamu da son wannan yarinyar harga allah ina sonta i lv u

  • @bashirumalami2907
    @bashirumalami2907 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya munji dadinai wllh allah yakara basira 🙏🙏🙏🙏

  • @saadusmanfs1863
    @saadusmanfs1863 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Ina muku fatan alkhairi

  • @soukouratoubouraima4666
    @soukouratoubouraima4666 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah Allah yakara bacira muna jira incha Allah

  • @Official_L_Musty
    @Official_L_Musty 4 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaimum masha Allah anyi muna jindadi ubangiji Allah ya kara bassira ubangiji Allah ya biyaku lawanAhmad and moustapha nura waye mai sakon so da minal da sakina da saura ma'aikata muna godiya sosai daga Italy

  • @abubakarahameet6970
    @abubakarahameet6970 4 ปีที่แล้ว

    asalm jarumai bugon zuciya agaskiy zanmaka mustaf waye kotu sabi da haka yanami lauya inamuku fatan alkairi jarumai baki da yaku Allah ya kara hayimta baki da yaku

  • @ostan.satllitetv2696
    @ostan.satllitetv2696 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya temaka Allah ya karabasira walyai inajindadi wanashiri Allah ya karamoko basira

  • @ikoceallatv3354
    @ikoceallatv3354 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah mounamikagodiya agarekou

  • @sanidiga7529
    @sanidiga7529 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah yayi kyau Fatan alkairi

  • @shakashagali4431
    @shakashagali4431 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya mungode sosai wlly Allah yaqara basira

  • @sanusimakurdi4316
    @sanusimakurdi4316 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya inajin dadi wanna shirin

  • @mrss8414
    @mrss8414 4 ปีที่แล้ว +1

    Thanks so much ❤❤❤

  • @adamouadamoualassanesouley9223
    @adamouadamoualassanesouley9223 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah nima zuciya ta tana gaff ta bouga

  • @danmallamnabreaker4152
    @danmallamnabreaker4152 4 ปีที่แล้ว

    Mash allah wallahi shri yayi sidadi

  • @mahamadousayyabou7643
    @mahamadousayyabou7643 4 ปีที่แล้ว

    Macha allah dakeu

  • @abbasalhajigoni3450
    @abbasalhajigoni3450 4 ปีที่แล้ว

    assala mu alaikum allah ya kara bashira da dauka ka gaskiya yana hadakarwa da mu allah ya biyaku

  • @habibuumar8856
    @habibuumar8856 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah, Allah yaqara basira

  • @arewafoxtv5991
    @arewafoxtv5991 4 ปีที่แล้ว

    Wlh bana kallon ko wane series idan ba wannan ba saboda Allah yahada jini na series film dinnan Ina roko Allah yataimaka muna gaba daya damu daku

  • @aishamukhtar4244
    @aishamukhtar4244 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Muna jiran episode 10

  • @sanichaibou90
    @sanichaibou90 4 ปีที่แล้ว

    as salamou à le com masoya yai che mounan data hadou dans masoyita sadik allah y'a kara basira

  • @mastatv2357
    @mastatv2357 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah munanantaredaku

  • @sport1543
    @sport1543 4 ปีที่แล้ว +2

    SUNANA SLAMAN KUA SOYAYA MAHA ALH MSYA UNA HRE YABGNE TANKY AL-rahuz

  • @hafsaallahyasaannabiyacece6722
    @hafsaallahyasaannabiyacece6722 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah tabarakarrah man

  • @muhammedabubakar1469
    @muhammedabubakar1469 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakara hekima 🤲 tabbas so wutani🔥🔥💘

  • @abdoushagali3428
    @abdoushagali3428 4 ปีที่แล้ว

    muna farin ciki idan muna tare daku gaskiya ina jin tausayi ya nafisa

  • @abdulkarimabubakar6535
    @abdulkarimabubakar6535 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah muna tare da ku a kodayaushe

  • @hawwausufyan4618
    @hawwausufyan4618 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah wai yaushe ake sakin igiyar so ne

    • @amadunasara605
      @amadunasara605 4 ปีที่แล้ว

      مشء اله تبرك رحمن

  • @abdallahkudusu8071
    @abdallahkudusu8071 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah yyi kyau Allah ya Qara basira GSKY gara da kika fada min GSKY

  • @shedrackpaul1944
    @shedrackpaul1944 4 ปีที่แล้ว

    Khadija yobe I like the way you act😂😂😂😂😂

  • @bashirmoussabachir718
    @bashirmoussabachir718 4 ปีที่แล้ว

    Mashaallah yayikyau allah karabasira dahazaqa

  • @جوجوفلاته-غ2ظ
    @جوجوفلاته-غ2ظ 4 ปีที่แล้ว +1

    ماشاءالله حبيت القصة

    • @malamaminukano1498
      @malamaminukano1498 4 ปีที่แล้ว

      من فضلك نريد التعليقات باللغة الهوسا فقط 🤝

  • @sahabimaitama7989
    @sahabimaitama7989 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya flim din nan yana yi sosai amma yakama ta su hadu mugani mana

  • @dantsakargida8096
    @dantsakargida8096 4 ปีที่แล้ว

    Muna godiya sosai
    Me yasa wannan take kai karai saurayinta gurin umman shi

  • @yahanasuylyarlele8809
    @yahanasuylyarlele8809 4 ปีที่แล้ว +7

    Masaha Allah.🙌🙌

    • @maazmaaz6641
      @maazmaaz6641 4 ปีที่แล้ว

      Agaskiya munajidadin chirinku

  • @manmarabilou690
    @manmarabilou690 4 ปีที่แล้ว

    Allah yabadasaa masoyan jamaa

    • @bhqs3508
      @bhqs3508 4 ปีที่แล้ว

      كديجح كياوريشيمنن

  • @aliadamu4214
    @aliadamu4214 4 ปีที่แล้ว +1

    I love this film, Allah ya kara basira

  • @oumaourali579
    @oumaourali579 4 ปีที่แล้ว +2

    Macha Allah ❤️❤️🤣
    Masoya muna tari merci beaucoup

  • @issahaladousaley4869
    @issahaladousaley4869 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah Alhamdililahi Allah yakara basira

  • @abdullahimodibbo4895
    @abdullahimodibbo4895 4 ปีที่แล้ว

    gaskiya yayikausosai fa Allah yakarabasira

  • @ALRAHUZFILMSPRODUCTIONLIMITED
    @ALRAHUZFILMSPRODUCTIONLIMITED  4 ปีที่แล้ว +3

    Nine farko

  • @abbakarjavajava2421
    @abbakarjavajava2421 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah yataimaka

  • @السلامعليكمورحمهوبركاته
    @السلامعليكمورحمهوبركاته 4 ปีที่แล้ว +1

    🤩 ماشاء الله تبارك لله 😍

    • @malamaminukano1498
      @malamaminukano1498 4 ปีที่แล้ว

      من فضلك نريد التعليقات باللغة الهوسا فقط 🤝

  • @sanidiga7529
    @sanidiga7529 4 ปีที่แล้ว

    Da kyau masha allah Fatan alkairi

  • @salisuyahaya7168
    @salisuyahaya7168 4 ปีที่แล้ว

    I love kadeja Masha Allah

  • @shushualiyu4083
    @shushualiyu4083 4 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah muna jiran zowar shi ❤️💞

  • @abdoulfataou1195
    @abdoulfataou1195 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah bugun zuciya masoya

  • @autanbabaumar7056
    @autanbabaumar7056 4 ปีที่แล้ว

    gsky kona yi muna jindadi Allah dai y kara ililmi mungode,