Masha Allahu Allah ya kara basira sako yazo inda aka aikasa irin wadan nan films din suna kara fadakar da muta ne da nunawa mutun karbar kaddar mai kyau ko marar kyau da kuma nuni da hani dabin kwadayi
Masha Allah tabarakallah film yayi kyau sosai uban giji Allah yakara basira da daukaka Allah yasa kufi haka Allah yarayamiki yaranki yaymusu Albarka 🤲🥰🥰🥰🥰
Gaskiya Masha Allah wannan Shirin ya bugarmin zuciya nayi kuka harna gaji wallahi tallahi billahillazi lailahaillallah ban taba kallan Shirin dayasanyani kuka kamarsa Ainu
Jusqu'à j'ai les larmes aux yeux...... Éducatif, impressionnante avec beaucoup de sens ma sha Allah. Nous attendons impatiemment le prochain film du genre...... Bon courage qu'Allah augmente vos réflexions la tanti Mansourah isah, vous avez marqué notre enfance et continuerez à le faire jusqu'à présent 🥰🥰
Am impressed with this movie, I like the way u send ur special thanks to ur husband Sani Danja, the way u called it my love, my prayer for both of u is to reunite again as one big family.
Ina rokon Allah SWT ya Baku iKon maida aurenku insha Allah zaku mutu da igiyar aure Keda tsohon mujinki inshallah saekun Koma kamar daaaa ina alfaharee daku both sides 🤍🤎🧡🥰💓💜💛❤️
Everything about this movie is superb and top notch. From its marketing strategy, production of the movie, the advertisement and most superbly is the song "fanan". The song seems new in my ear anytime and everytime I listen to it or watch it. The song is the best among the over 300 hausa movie songs on my phone, and the film is the best kannywood movie I have ever watched. Keep up the good work Mansurah and crew. #love
Masha Allah sani danja bazai taba cikaba Saida mansurah haka mansurah bazata cikaba Saida sani danja ina fata Allah yasake hade kan wadannan masoya hadewa nahar abada
Gaskiya naji dadin shirin Fanan, dalin haka har nayi hawaye. Lokacin da Fanan da Anisa suke kukan dadi sabida nima naji dadi....... ALLAH ya kara basira FALALU daga BAUCHI
This movie got me crying and excited at the same time🥲 . I just love both families . Anisa actually look cuteeee🥹💕. Y’all played the role naturally❤️. Great job 👏
Hakika wannan film ne Mai cike da darussa da kuma ma'anoni masu tarin yawa hk Kuma nadade Banga film din Daya tsima zuciyata ba irin fanan hakika "dukkanin tsanani Yana tare da sauki" Allah ysa mudace Allah Kuma ykara muku daukaka
@mansurah isah you are a talented lady,thanks n kudos to fahad n Anisa as well,Lots of love from Lagos My mom was emotional at d same time very happy It ended well Kudos to ur habibi Alhaji sammani 😅 Hajia fanan we love you too
Please when should we b expecting next one?U guys have try alot to put smile on our Faces by showing your efforts 👍 talents, skills and so on May de almighty Allah bless you all 🤲
Masha Allah my lovely sister mansura isa wishes you all the best Allah ya daukaka ki ya tsare ki da makiya da mahassada please come to maiduguri Idan Kika zo zamu daura fim dun zuwa yarin kanuri a gidan Radio please accept my apologies
Gaskiya sweet sister mansura isah keep working good 💛 fatan alkairi akoda yaushe Ina Miko gaisuwa marar musaltuwa 👋 daga bakin babangida Musa awataya bagari funtua Katsina state Nigeria nayi KUKA 😭😭 harna gaji wallahi gaskiya samun irin wannan shiri sae an tona kaf kannywood Babu Wadda tayi films ko wani Mae ma anarsa da Mahimmanci kamar wannan shirin naji Dadi ganinsa ubangijin ya Kara basira da daukaka da budi da Kwanciyar hankali Allahumma Amin Summa Amin 🤲 nagode sosae agaidami da wadda ta taka matsayin FANAN din da Anisa da Fahad da ubana sani Musa danja da Dad yakubu Muhammad da kakale daso Ina alfaharee daku both sides one love ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Zuciya Zata Zagwanye Nayi Kuka da Hawaye Mai Gida Nayi Stimayi Gunka Kaka na Tagwaye Sallalahu Alaishin Wasallam 🥺💚..Masha Allah I Love This Drama 💚💚
Gaskiya Filim dinnan Ya Burgeni Allah Ya Qara Sutura. Da Qaunar Annabi Muhammadu s
Masha Allahu
Allah ya kara basira sako yazo inda aka aikasa irin wadan nan films din suna kara fadakar da muta ne da nunawa mutun karbar kaddar mai kyau ko marar kyau da kuma nuni da hani dabin kwadayi
Masha Allah tabarakallah film yayi kyau sosai uban giji Allah yakara basira da daukaka Allah yasa kufi haka Allah yarayamiki yaranki yaymusu Albarka 🤲🥰🥰🥰🥰
Masha Allah gaskiya film dinku Yabada citta sosai. Anyi Aikida basira da duk abinda ake bukata Allah ya kara daukaka naku Harris Adam Bauchi State
Gaskiya Masha Allah wannan Shirin ya bugarmin zuciya nayi kuka harna gaji wallahi tallahi billahillazi lailahaillallah ban taba kallan Shirin dayasanyani kuka kamarsa Ainu
Jusqu'à j'ai les larmes aux yeux...... Éducatif, impressionnante avec beaucoup de sens ma sha Allah. Nous attendons impatiemment le prochain film du genre...... Bon courage qu'Allah augmente vos réflexions la tanti Mansourah isah, vous avez marqué notre enfance et continuerez à le faire jusqu'à présent 🥰🥰
Film din ba series bane single one ne fa
Salam alaykoum.a gaskiya daï ba film ba wakarce allah ya kara mana son annabine mou(s.w.s)❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wowww... Please mansurah asake mana wani shirin mai maAna kamar wannan. Wallahi shirin yayi kyau yayi maAna. Allah karo basira da daukaka maman iman
Am impressed with this movie, I like the way u send ur special thanks to ur husband Sani Danja, the way u called it my love, my prayer for both of u is to reunite again as one big family.
Ina rokon Allah SWT ya Baku iKon maida aurenku insha Allah zaku mutu da igiyar aure Keda tsohon mujinki inshallah saekun Koma kamar daaaa ina alfaharee daku both sides 🤍🤎🧡🥰💓💜💛❤️
Masha Allah fanan yaceka Duk bukatar film yayi kyau sosai masha Allah mmn iman Allah ykr rufa asiri masha Allah fanan yayi
Everything about this movie is superb and top notch. From its marketing strategy, production of the movie, the advertisement and most superbly is the song "fanan". The song seems new in my ear anytime and everytime I listen to it or watch it. The song is the best among the over 300 hausa movie songs on my phone, and the film is the best kannywood movie I have ever watched.
Keep up the good work Mansurah and crew.
#love
you can motivate someone more on his hustle but that you said! ain't true Nigga🤣🤣
👍👍👍👍👍👍👍👍🤲🤲
😂😂😂
I don't understand hausa but with the help of the translation, I loved everything about the movie. The patience of Anisa's mom paid off. 🥰
Gaskiya munji dadin wannana film din muna godiya sai munga wani Ina yimiki fatan Alkhairi Allah ya rufamiki asiri duniya da lahira!!!!!
Très bien hajaju monsoura bon continuation dans l'ensemble
This is one of the most inspiring hausa movie I've ever watched,it's so touching and interesting, keep moving 🥰
Allah Kayi rayuwar yayen mu albarka Imane une bonne fille généreux
Masha Allah sani danja bazai taba cikaba Saida mansurah haka mansurah bazata cikaba Saida sani danja ina fata Allah yasake hade kan wadannan masoya hadewa nahar abada
Agaskiya wanan shirin inda yamin saboda masoyita sabeera tana ciki sabeera I love you masoyin ki daga niger 🇳🇪 maradi
I love you so much ❤❤
Allah ya kara basira agaskia moun jima ba a mana film me ma ana kamar wanga chiri godia mouke
The best film to me so far
really enjoy it ❤
I love how anisa act,fahad,anisa mom nd fahad dad ❤
Masha ALLAH gaskiya wannan shirin yayi kyau sosai ALLAH ya qara basira
Nice one. Mansura Allah ya taimaka. Film yayi kyau muna jira more and more.
D film is to teach men dat do not value their wife is to teach them sence👍💞💗🌹🌹💯
Ça fait just plaisir de voir la famille Danja reuni
Good Job @mansurah Isah keep going, keep helping, keep aspiring and keep exploring
Félicitations Mansurah ALLAH ya tsare ya kuma bada sa'a da rabo mai albarka fatan nasara. ✊🤲👍🥰🤸🙏✅
Incredibly educative flick, I wish you could show up with another movie like this.
In sha Allah soon.
macha halllah 😘 😘 😘 😘 😘 😘
Masha Allah
Yariyarnan tabur
Genimatuga🥰🥰
Gaskiya naji dadin shirin Fanan, dalin haka har nayi hawaye. Lokacin da Fanan da Anisa suke kukan dadi sabida nima naji dadi....... ALLAH ya kara basira FALALU daga BAUCHI
This movie got me crying and excited at the same time🥲 . I just love both families . Anisa actually look cuteeee🥹💕. Y’all played the role naturally❤️. Great job 👏
3 bosa for the director of dis interested film😂
Plus Mee😭😭
Allah särki Mansura kinyi qokari masoyiyar Iman Sani Danni khadija
Il faut que vous continuez les films la
Allah ya qara basira mungode
That's nice hajjiya Allah ya ka nisan kwana
I'm very impressed sani danja)kana burgini sosai Allah ya kara dau kaka Alhajin Allah
Maa Shaa Allah fin din yaayi kyau soosai
Wlh nide bana gajiya da kallon wannan shirin naki mansurah Allah ya kara basira da rayuwa mai albarka 🙏🙏🙏
Wayoooo😭😭😭😭Allah ubangiji yaqara basirah
Allah yayi muna arziki duniya da lahira
Iman ( Anisa ) tayi kokarin sosai ❤❤❤❤
Masha Allah gaskiya yayi kyau sosai muna gdy
Masha Allah, Allah ya kara basira da daukaka
Very interesting Mansurah...gaskia kinyi trying sosai da sosai..badon badon ba dasai nace kinfi effect iya yin film
Good inspiring job and wishing you God's grace to excel exceedingly
Allah yakaramuku basira yashiryamana zuri a baki daya
Matsalarku kenah sai kun fara fim kamar abin arziki sai ku dainah
Hakika wannan film ne Mai cike da darussa da kuma ma'anoni masu tarin yawa hk Kuma nadade Banga film din Daya tsima zuciyata ba irin fanan hakika "dukkanin tsanani Yana tare da sauki" Allah ysa mudace Allah Kuma ykara muku daukaka
Allah ya dai dai ta Tsakanin ku @ mansura & Sani musa danja Amin 🙏 the movie is awesome and overwhelming
Best films Allah qaara basira wlh y min dadi sosai kamar kar y qaare 😍
I'm impressed. Sani danja is a perfect actor👍 it's been a while I watch his movie 🎥
He is a special actor, but 2 Effect empire are one the best, pls watch Gidan Danja
@@rufayazumunta8895 thank you for recommending dis series for me. I started yesterday but I'm now in episode 5
Dis film ix so fantastic wlh,more talent anty,s fanan n mansura
Wai Dan Allah Raman yaushe akeyi
kai wlh wan nan filiin dsn yayi wow fanan 🔥🔥🔥💪💪💪
I love this movie keep up the Gud work
Congratulations 🎉❤❤Allah yakara daukaka
Allah yaqara soyayya sayyiduna rasulillahi S A W
masha Allah my sister ubangiji ya kara bsr
Masha Allah Allah yakara basira my sister
Gaskiya najidadin yabonnan allah yakaramana san annabi. s a w
@mansurah isah you are a talented lady,thanks n kudos to fahad n Anisa as well,Lots of love from Lagos
My mom was emotional at d same time very happy
It ended well
Kudos to ur habibi Alhaji sammani 😅
Hajia fanan we love you too
Masha allah mungode sosai allah yakara basira da daukaka wlh wannan series yana sani kuka wlh😭😭😭
Glad to see u upload this movie godiya muke
Masha Allah mansura isah ina kwana antashi lafiya
Gaskiya Allah ya qara basira
Macha allah wanan series yayi kyau sosai wly mansurah allah ya kara daukaka da basira ina miki fatan alkairi dake da zuri'a ki baki daya👌🙏
Please when should we b expecting next one?U guys have try alot to put smile on our Faces by showing your efforts 👍 talents, skills and so on May de almighty Allah bless you all 🤲
Masha Allah my lovely sister mansura isa wishes you all the best
Allah ya daukaka ki ya tsare ki da makiya da mahassada please come to maiduguri
Idan Kika zo zamu daura fim dun zuwa yarin kanuri a gidan Radio please accept my apologies
Dan allah wai yaushi Za a dawo fanan ne munfara jin dadi kallon shi gaskiya bama so aci andaina please yakamata a cigaba
Masha Allah, woow so sweet,am in love with the movie 💖💗💗 long live Mansura🤲🤲🤲
Gaskiya sweet sister mansura isah keep working good 💛 fatan alkairi akoda yaushe Ina Miko gaisuwa marar musaltuwa 👋 daga bakin babangida Musa awataya bagari funtua Katsina state Nigeria nayi KUKA 😭😭 harna gaji wallahi gaskiya samun irin wannan shiri sae an tona kaf kannywood Babu Wadda tayi films ko wani Mae ma anarsa da Mahimmanci kamar wannan shirin naji Dadi ganinsa ubangijin ya Kara basira da daukaka da budi da Kwanciyar hankali Allahumma Amin Summa Amin 🤲 nagode sosae agaidami da wadda ta taka matsayin FANAN din da Anisa da Fahad da ubana sani Musa danja da Dad yakubu Muhammad da kakale daso Ina alfaharee daku both sides one love ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Best movies ever , I love it
WOW!!! The last scene is superb.. mahakurci mawadaci. This should be a lesson to men out there.
Sallallahu alaihi wa sallam Allah Qara kusanci da basira
Allah maydake dagin mijin ki mansura amine y rabbi
Ya ân keyi ân baShiri fanan❤❤❤
Macha allah my anisa ❤
Really appreciate this series
Mashaallah Allah y kara basira
Mashallah Film yayi kyau sosai ❤💯
Macha Allah Allah ya kara kade haw
This is not just a movie ☺️😥💯
Is what 😏😒😒
🥰🥰🥰 Masha Allah٩😭😭😭 صلى الله عليه وسلم
Masha allah tubarakallah allah ya temaka❤️❤️❤️⚘️⚘️
Pls we need the continuetion in time
Masha'Allah thanks for fulfill our promise
Ayi mana “FANAN” series gaskia 😩
😂Sir kaida kanka kenan, indai za'ayi u are suppose to be the Protagonist cox I wanna see ur Acting skills
Awesome movie....kannywood to the world🔥🔥🔥
😢😮😮
Masha Allah this is the best of all I love you so much sani danja and all the Crew involved in this, that great work done 👍👍👍
Film yayi Allah ya taimaka mansura
Keep goin mansurah tv 💯
Kannywood should keep on producing this kind movie
Film yayi tsari yayi ma’ana sose🥰
Masha Allah from libya 🇱🇾 nice 👍 1 thanks 😊
Gaskiya ayi aiki hakali a fanan 😍
Wlh Nima najima ban kalli film mai kyaun wannan daban tausayi 😢
Sani danja the legend I always love those his dance steps
👍👍👍👍
It got me emotional... kudos
Masha Allah Allah yakara daukaka hajiya mansura