Gaskiya nafahimci wannan film sosai kuma naji dadinsa sosai Wallahi da ace irin haka akeyi a kwana film dazamu dingaji aranmu Ana fadakarwa sosai wlhy Allah yasaka d Alkairi Sarki Ali Nuhu d mai sana'a
Akwai gyara a film dinnan (1) yakamata baban hasiya da mamanta suga sakamakon sangarta yarsu da sukayi (2) yakamata anuna nasarar da walida tayi a rayuwa sakamakon kamunkanta da qoqarin karatu. (3) Yakamata baita da hasiya sahadu da problem Wanda ze sasu yin nadama Akan abunda ta suka aekata .
Agaskiya ba'ayima walida adalciba acikin wannan Shirin yakamata ace itama anhadata da wani hamshakin Mai kudi da ilimi da natsuwa like her odan akayi haka annuna cewa abinda Asiya yayi ribane kenan a gaskiya nidai aganina Hakan baidaceba
Allah yjiƙan Abdulwahab awarwasa dan dayokena. Ali. Jita 😂😂😂. Wata Kowa fahimtar dazaiyiwa wanna film 🎥 ɗin. Amma Akwai darasi wato Yana nuni fa Duk abudamutun Zai aikata addu ah itace dome Mai ibadar dakomai in yasa Rashi Da yinmagana ba addu ah Sai Allah yanunamai Duk wanna abun bashine mafitaba Duk ibadarka kanayiwa Wasu kyauwan zato in bahakaba Sai kayi ƙoƙarin Shiga hurumin ubangiji Kuma ba ashiga tsakanin Allah dabayinshi fatan Alkhairi Allah ymana jagora
Babu bakin godiya domin hakan yayi kadan Allah ya Kara basira Amma fa nayi dariya dai dai gwargwado
Gaskiya ba a kyatawa me sana a ba.
Wallahi mougode😂
Gaskiya nafahimci wannan film sosai kuma naji dadinsa sosai Wallahi da ace irin haka akeyi a kwana film dazamu dingaji aranmu Ana fadakarwa sosai wlhy Allah yasaka d Alkairi Sarki Ali Nuhu d mai sana'a
Mash allah Nigeria from Libya SANINN
slm😅❤
Allah yaqara basira
Ahhh Musa Mai sana'a, ✔️
Nice 👍🙂
Masha allah nigeria from saudiya
Me sa na a 😂😂😂
❤😂😂😂❤❤❤ haka ne kam wane Abu sai Allah ❤❤❤❤
Allahou Akbar
Su daso sunfi gaskiya a wannan lamarin
Masha Allah Haka akeso Allah yasa mudace🥰🥰🥰
AMIN
Dan Allah su rinqa yin irin wannan films din.😂😂😂 na sha dariya nagode Allah. Mai Sanaa yasa Ali nuhu yana fada I 🤣
Akwai gyara a film dinnan
(1) yakamata baban hasiya da mamanta suga sakamakon sangarta yarsu da sukayi
(2) yakamata anuna nasarar da walida tayi a rayuwa sakamakon kamunkanta da qoqarin karatu.
(3) Yakamata baita da hasiya sahadu da problem Wanda ze sasu yin nadama Akan abunda ta suka aekata .
maganar ka gaskiya ne da kayi comment a film din makota
@@kabirgozakishitu4569 Aida cigabanshi
Wallida tayi min
Musa maisana,a😅😅
Sako yayi kyau jarimi na Ali Nuhu
Daga dina
Kai wannan shirin ya burgeni😮😂
Good nayes
Allah yasa mudace
Allah Ka gafarta ma Ayatullahi Tage Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
Thanks
Masha Allah❤
Na daina wanka😂😂😂😂
Agaskiya ba'ayima walida adalciba acikin wannan Shirin yakamata ace itama anhadata da wani hamshakin Mai kudi da ilimi da natsuwa like her odan akayi haka annuna cewa abinda Asiya yayi ribane kenan a gaskiya nidai aganina Hakan baidaceba
Nice
This film really made my day🤣😂👌👌👍
Happy to hear from you ummulkhairi.
😅
Masha Allah, wonderful movie
Bonsoir c'est
Ni baxa ayi yagariga danibah 🤣🤣
Kaci uban kaa kaima😜😅😂😂😂😅😅😅😅😂😂😂
nice
Cool
Film din yayi gaskya
Angamu 😂😂😂
Sensibilisation bien fait
Way hassia ya batche😂😂😂😂 anau adee
😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤
Dansarki
Hhhm da kyu
Hhhhhhhhhhh
🤣🤣 alhamdulillah
Maïssana yadena Waka ko
Video
Very interesting movie, I love it
Bulu fin
Ali Nuhu no nonsense🤣🤣🤣🤣😂
Walahi Musa mai Sana’a is a born actor. 😂😂😂I just love his madness in movies
Good
Jama'a Ali Jita ta ke so 🤣🤣🤣🤣😂😂
Kibada cin hanci 😃😄
Bad conclusion Allah ya sawaqa haryanzun Baku kwarewa labaranku ba.
tabbas
😂😂😂😅
Ali Nuhu no nonsense 🤣😂
Comment tu vas mieux
Yy
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
A
😂😂😂🎉🎉❤❤
But Walida don’t have any problem 🤷🏾♂️
😅😅😅😅😂😂😂
😂🎉😢😮
🤣🤣🤣
This movie has no subtitle and I really want to watch it so bad
Allah yjiƙan Abdulwahab awarwasa dan dayokena. Ali. Jita 😂😂😂. Wata Kowa fahimtar dazaiyiwa wanna film 🎥 ɗin. Amma Akwai darasi wato Yana nuni fa Duk abudamutun Zai aikata addu ah itace dome Mai ibadar dakomai in yasa Rashi Da yinmagana ba addu ah Sai Allah yanunamai Duk wanna abun bashine mafitaba Duk ibadarka kanayiwa Wasu kyauwan zato in bahakaba Sai kayi ƙoƙarin Shiga hurumin ubangiji Kuma ba ashiga tsakanin Allah dabayinshi fatan Alkhairi Allah ymana jagora
Ameen muna godiya
احبكم في الله علي نوح موسى مي صناعة وكل ممثلين في هذا اب
i don't like the end, the bad one become the right one ,
That is life
Wallahi mougode😂
❤️❤️❤️❤️
😂😂😂
🤣🤣🤣