The movie is best amount the best.can wait to watch another movie from the actors especially Yakubu Mohammad and sani musa danja the world best actors ever.wish u all the best
Wow Masha Allah shirin yayi dady sosai Allah yakara basira Allah yasa muyi anfani da darasinda yake acikinsa saide dan Allah kar kumantamu acigabansa muna nan munzuba ido aunty mansura isah ina muku fatan alkhairi
Machaallah félicitations Mansurah ALLAH ya tsare ya kuma bada sa'a da rabo mai albarka fatan nasara. L'amour est nécessaire mais quelque fois se dangereux.💔😔😭✅
It is very tough to nowadays get such an obedient and faithful woman, she truly loves him for the sake of Allah and extremely honors him despite the catastrophic situation she predisposed her and her dearest daughter. May we have such an exemplary wife. Can't wait for the next episode.
It's true the FANAN is a Complete Movie Masha Allah Shirin yaqunshi Abubuwa dayawa na Ilimin Rayuwa. Godiya ta Musamman ga Mawallafiyar wannan shiri Mai Girma Hajiya Mansurah Isah Sani Danja. Daga Karshe Ina Mata Fatar Allah yabarta da Maigidan Shi Alh Sani Danja Cikin Aminci farin Ciki da Qauna Marar Adadi. Wassalam
Wallahi Daso is absolutely right. Women should have something doing even if it’s a cottage industry. Sell something, go out and find support for yourself.
Wllh banyi sammanin zanyi kukaba awannan shirin ba saida FANAN tasakani kuka ko awasa banaso naji kalmar saki gaskiya FANAN Allah yayimiki albarka alfarman annabi Muhammad s a w
Na gaisheki gimbiyar matan kannywood Mansura Isa, gaskiya film yayi kyau, what an educative serries, keep on the good work. Ur ex husband played a very good role.
Masha ALLAH keep working good 💛 fatan alkairi akoda yaushe ubangijin Musa da haruna ya sassaeta tsakaninku Keda mujinki ko Koma kamar daaaa Dan mutunci manxo Allah Saw 🤲 Amin Summa Amin 🤲 please inde dae da sauran igiyar aure to gaskiya yakamata ku daurae ko Kuma ince shiya kauda Kai ya manta kome ya Maidaki dakinki kodan kids dinku domin su tashi tareda iyayensu guri daya Allah yasa mudace Amin Ina Kara Miko gaisuwa marar musaltuwa 👋 daga bakin babangida Musa awataya bagari funtua Katsina state Nigeria 👋🥰💓 wannan Shirin ya kyauatar Dani Ainun.....
S,A,W Amin ya Allah Dan Uwa Tin Sanda Naga Wani Interview nata naji Labarin Sa6aninta da Maigidan ta Tausayinta yakamani Wlh. Allah ya Amshi Addu'a Akaramulallah
Mun gode macha Allah Mansura.Daga wata masoyiyarki tun kina yan mata har zuwa yau. Wannan film yayi sosai.Tabbas haka n'a faruwa da wasu matan. Allah ya kara bassira.
😲! What a nice and educative movie? This is the kind of movie we want kannywood to be producing. Thank you Mansura; the game changer. More grease to your elbows💪.
Gaskia na daɗe banga shiri mai kyau da kuma ɗauke da darasi ba kamar wannan shirin, gaskia shirin yana da kyau sosai, akwai wajen da kamar inyi kuka saboda abin tausayi, dan Allah ku taimaka ku sakar mana part 2, dama mun daɗe muna dakon wannan shiri mai ɗauke da darasin rayuwa. Inai maku fatan alkairi, Allah ya ƙaro cigaba a rayuwarku
Hahaha Munchanza tsari yanzun Sai Anbiya Naira 200 before Watching 🤪 🤪🤪 Kinyarda da tsarin namu don tallafa musu da dan kadan din mu Tinda Alhmdllh suna Faranta Mana
🤝🤝🤝🤝🤝masha Allah Maman lman munago diyafa
Masha Allah anty mansura fanan yahadu Allah yaqara maki basiya dabudi yakuma shirya maki zuria yarab ilove so much ♥
The movie is best amount the best.can wait to watch another movie from the actors especially Yakubu Mohammad and sani musa danja the world best actors ever.wish u all the best
Machallah Allah ya kare ku ,kuma Allah yakara basira
Wow a gaskiya fanan yayi kyau yabada maana Allah basira da dauka. Amma plz yaushe za a saka part 2
Masha Allah anty mansurah muna godeya sosai da sosai 👌👌🇳🇬🇳🇬
Masha Allah fanan ya fito kenan to Allah yasa muga karchenchi lafiya Allah ya kara hazaka da basira almou Moussa maradi niger 🇳🇪
Can't wait to see Next Movie ♥️💯✔️
Wato Arayuwa Fha Na Gane Kaso Mai Sonka Da Gaskiya Shine Mafita
Wow masha Allah Allah ya kara hada kawunanku ya kuma bada nasarori akan dukkan qudirinku na alkhairi 🙏
😭 I love the patient of fanan this is a woman with a good heart kudos to mansurah isah
Masha Allah my favorite actrice mansurah issah Allah ya kara bassira mum imane
Masha Allah, what a lovely movie, gaskia film yayi kyau masha Allah 👍kudos to you
Masha allah gaskiya munji dadi sosai allah yakara basira ❤
Masha Allah ubangiji Allah y kara basira dan Allah yaushe za a sakarmana na 2
Macha Allah Mansour isah directeur
😭😭😭
gaskiya tayi matukar bani tausayi wllh sai naji kamar
na makashi wllh
Allah ya kara basira
hajiya mansurah
Wow Masha Allah shirin yayi dady sosai Allah yakara basira Allah yasa muyi anfani da darasinda yake acikinsa saide dan Allah kar kumantamu acigabansa muna nan munzuba ido aunty mansura isah ina muku fatan alkhairi
Iman ( Anisa ) tayi kokarin sosai ❤❤❤❤
Masha Allah Mun ga na daya saura na biyu Hajiya Mandurah muna godiya sosai 🙏🙏🙏
Masha Allah oho yoyo series fanan 💃💃💃hjy Mansura Allah ya bada sa,a
Machaallah félicitations Mansurah ALLAH ya tsare ya kuma bada sa'a da rabo mai albarka fatan nasara. L'amour est nécessaire mais quelque fois se dangereux.💔😔😭✅
Bien parlé
WAw Amazing I'm waiting this series long time Masha Allah❤
Masha Allah Allah yaqa basira yasa ku fi haka saboda Ina son mai sunan suna diya tane
It is very tough to nowadays get such an obedient and faithful woman, she truly loves him for the sake of Allah and extremely honors him despite the catastrophic situation she predisposed her and her dearest daughter.
May we have such an exemplary wife.
Can't wait for the next episode.
Even Men ,it’s tough to get a Man who truly loves a woman for the sake of Allah
Mana
@@MunaAbbas.q.
Masha Allah Aunty mansura muna godiya sosai
It's true the FANAN is a Complete Movie
Masha Allah Shirin yaqunshi Abubuwa dayawa na Ilimin Rayuwa. Godiya ta Musamman ga Mawallafiyar wannan shiri Mai Girma Hajiya Mansurah Isah Sani Danja. Daga Karshe Ina Mata Fatar Allah yabarta da Maigidan Shi Alh Sani Danja Cikin Aminci farin Ciki da Qauna Marar Adadi. Wassalam
Barakallah masha Allah mansura Allah yakaro basira
Wallahi Daso is absolutely right. Women should have something doing even if it’s a cottage industry. Sell something, go out and find support for yourself.
You are right. Because your husband can choose to disappoint
Wllh banyi sammanin zanyi kukaba awannan shirin ba saida FANAN tasakani kuka ko awasa banaso naji kalmar saki gaskiya FANAN Allah yayimiki albarka alfarman annabi Muhammad s a w
MashaAllah wow ❤❤❤ 2:13
MashaAllah wow ❤❤❤ 2:23
Wow so amazing
Waiting for part 2 pls
Masha Allah 😍Allah yassa magama lpy
Maman Iman I subscribe to your channel because of this film 😍
Tabas rayuwa kunci ana samunta saboda nayita allah kasakamana kawai zamucewa dan allah kutayani da adou'a in uwana Allah yakara basira anty mansura
Thank you for the movie
le montage vidéo est bien équilibré ! merci, na godé !!
Masha Allah gaskiya yayikau sosai
Up up up 2effect Empire what a press worthy effort keep it high, waiting for the 2nd part of the movie God bless.
Ce un bonn flime alooore vive le Niger vive mohamed bazoume 🇳🇪 'lu' à godia allah yakara daukaka da fasahaa amen 'yayi sosai wly
masha Allah muna gdy sosai Allah yakara basira dá daukaka a meen wacthing from sadia Arábia
Masha Allah wlh yayi Sosai😍😍😍😍
Na gaisheki gimbiyar matan kannywood Mansura Isa, gaskiya film yayi kyau, what an educative serries, keep on the good work. Ur ex husband played a very good role.
WOW gaskiya films dinnan is very good I really love this drama I got it 🎭💚🥺
Masha Allah Allah yanuna mana hanyarkorai
❤❤❤❤❤kinyi kokari anty mansura Allah yabawa iman miji ngri❤❤❤❤❤
Ameen
Masha ALLAH keep working good 💛 fatan alkairi akoda yaushe ubangijin Musa da haruna ya sassaeta tsakaninku Keda mujinki ko Koma kamar daaaa Dan mutunci manxo Allah Saw 🤲 Amin Summa Amin 🤲 please inde dae da sauran igiyar aure to gaskiya yakamata ku daurae ko Kuma ince shiya kauda Kai ya manta kome ya Maidaki dakinki kodan kids dinku domin su tashi tareda iyayensu guri daya Allah yasa mudace Amin Ina Kara Miko gaisuwa marar musaltuwa 👋 daga bakin babangida Musa awataya bagari funtua Katsina state Nigeria 👋🥰💓 wannan Shirin ya kyauatar Dani Ainun.....
S,A,W Amin ya Allah Dan Uwa
Tin Sanda Naga Wani Interview nata naji Labarin Sa6aninta da Maigidan ta Tausayinta yakamani Wlh. Allah ya Amshi Addu'a Akaramulallah
@@abdullahimusa6348 Amin Summa Amin 🤲🤲🤲😭😭
Good acting movie sister monsurah I'm watching part one wish days you want release part two
The series is the interested me
I love northern movies so much
Mun gode macha Allah Mansura.Daga wata masoyiyarki tun kina yan mata har zuwa yau.
Wannan film yayi sosai.Tabbas haka n'a faruwa da wasu matan.
Allah ya kara bassira.
Masha allah
Ni nake da godiya da kuka kalli fanan
Masha Allah, Allah yakara basira
masha allah mansu allah kara basira
😲! What a nice and educative movie?
This is the kind of movie we want kannywood to be producing.
Thank you Mansura; the game changer. More grease to your elbows💪.
Amin
We need the other producers to back doing one Movie Even if there's Something to pay before Watching
Macha hallah 😍❤️❤️❤️❤️
Macha allah yayi dadi wlh nagaba
Waiting for part 2
Masha Allah mun dade muna jira
Gaskiya wannan film akoy kayarwa
Still waiting for the next video.good job
Gaskia na daɗe banga shiri mai kyau da kuma ɗauke da darasi ba kamar wannan shirin, gaskia shirin yana da kyau sosai, akwai wajen da kamar inyi kuka saboda abin tausayi, dan Allah ku taimaka ku sakar mana part 2, dama mun daɗe muna dakon wannan shiri mai ɗauke da darasin rayuwa. Inai maku fatan alkairi, Allah ya ƙaro cigaba a rayuwarku
Hakan take Nima
Allah yaqara bude mana Basirar su
WAw Amazing I'm waiting this series long time masha Allah 🥰🥰🥰
Mansura allah yakara basira
Hajiya mansura munajiran cigaba fatan alkhairi ❤️
Masha allah 👌 ♥️ 🙏 ❤️ 💖
Where is the part 2 wowgood nice
Masha Allah muna gdy sosai
Rayuwa kenan, Allah gatan bawa🥲
Is getting to nine days pls upload the next episode
Fanan tana da hujjah fah
Good job mansura may Almighty blesse you
Ghks
part 2 sai yaushe kullin saina duba dan Allah 2
masha Allah Allah kara basira
Wowww can't wait to see part 2.anty Mansura yaushe zai fito plssss
Hmmm
Labarin nan adan kwae gyara....
Msaha. Alllah. .wow
We thank you hajjaju for adding this special movie for us😍🤗😘
Is a very Special Wlh Tabarakallah
My favorite movie 🎥❤
Masha Allah ❤❤❤
Allah yakara basira
Cooö❤🎉
The little girl is so smart
Masha Allah please pat 2
Masha Allah,waiting for part two Dan allah
Hahaha Munchanza tsari yanzun Sai Anbiya Naira 200 before Watching 🤪 🤪🤪
Kinyarda da tsarin namu don tallafa musu da dan kadan din mu Tinda Alhmdllh suna Faranta Mana
Allah ya taimaka mansura
Dan Allah ranar yaushe yakezuwa
Ma cha Allah 💚 💚 💚 💚
Allah sarki kamr akaina kukayi Shirin nan
This film is very interesting
Very interested 😘😘😘
Watched with my colleagues at work place today
Wow please next episode?
Still waiting for the continuation please 👏
MACHA ALLAH ALLAH YAKARA BASIRA
Masha allah allah ya karabasira
Wannan Allah ya debema albarka wallahi
Good fantastic film
Masha Allah Allah yayi jagora
Masha Allah sister mansura
Please part 2
D's is exactly my story , when a man don't love and want u again ,there is nothing you can do to please him
Hakane
Am telling you
@@sumayyamusa790 pourquoi
@@sumayyamusa790 pp
@@sumayyamusa790 said p
Masha Allah 👌👌
Kai Wannan film din Abin tausayi ne Wlhy, Kuma tsaf hakan Yana faruwa Wlhy, Dan Allah Asamana part 2
Dan Allah mama Imam asamana cigaban