Prof. yayi fadi gaskiya kuma ya sauke nauyi, Allah ya saka da Alkhairi, sarakuna da malami da masu kudi yakamata suyi kokari su sauke nauyin dake kansu Sannan ya ragewa talaka yayi karatun ta nutsu a kakar zabe me zuwa yayi tunanin wanda zai zaba ya wakilceshi, wala Gobna, shugaban kasa ko yan majalisa, Allah ya kawomana sauki da karshen wannan hali da muke ciki. Ameen.
Prof. May God uplift you and bless you Sir. Ko makaho yasan buhari munafiki ne, kuma tinubu da wannan gwamnati nasa Allah shine zai mana maganinsu kawai. Basu da tsoron Allah.. Unfortunately kuma Mallamai na addini sun kasa magana ne sabida suna amfana da wannan mugubta na tinubu.
Naji dadin wannan tattaunawa kwarai da gaske an ta6o min abubuwa da dama da sukeyi min kai kai maganar gaskiya Nigeria tana bukatar taimakon dukkan wani wanda yake da ruwa da tsaki a harkar tsaro ana cutar bayin Allah da basuji basu gani ba Allah kawo mana karshen wannan rashin kishin. Allah ya saka muku da mafificin Alkairi ya kara muku daukaka kuci gaba da tsage gaskiya da wayar da kan al'umma.
Prof. yayi fadi gaskiya kuma ya sauke nauyi,
Allah ya saka da Alkhairi,
sarakuna da malami da masu kudi yakamata suyi kokari su sauke nauyin dake kansu
Sannan ya ragewa talaka yayi karatun ta nutsu a kakar zabe me zuwa yayi tunanin wanda zai zaba ya wakilceshi, wala Gobna, shugaban kasa ko yan majalisa,
Allah ya kawomana sauki da karshen wannan hali da muke ciki.
Ameen.
Prof Allah ya maka albarka mungode. You Are what Nigeria needs. Truth speakers. Kuma Buhari ya ci amanar ka
Allah ya kara basira da nisan kwana
Allah saka da Alkhaari prof.
Katsina wa kunya gareku ba de tsoro ba💪🏼💪🏼💪🏼
Prof. May God uplift you and bless you Sir. Ko makaho yasan buhari munafiki ne, kuma tinubu da wannan gwamnati nasa Allah shine zai mana maganinsu kawai. Basu da tsoron Allah.. Unfortunately kuma Mallamai na addini sun kasa magana ne sabida suna amfana da wannan mugubta na tinubu.
Naji dadin wannan tattaunawa kwarai da gaske an ta6o min abubuwa da dama da sukeyi min kai kai maganar gaskiya Nigeria tana bukatar taimakon dukkan wani wanda yake da ruwa da tsaki a harkar tsaro ana cutar bayin Allah da basuji basu gani ba Allah kawo mana karshen wannan rashin kishin. Allah ya saka muku da mafificin Alkairi ya kara muku daukaka kuci gaba da tsage gaskiya da wayar da kan al'umma.
Allah ya saka da alheri
Prof gaskiya ne dattijan arziki
Prof.Allah yakara sutura
Inamuku fatan alheri
❤❤❤❤❤❤❤❤