Mata kulum sai kuce ana muku doli, toh sai kiyimasa Nasiha, wanibi ku mata kuke sakasu ajiki cikin wanan wata, ku rika nisantar juna har sai kun sha Ruwa
Koda mace bata yarda ba wlh namiji zai iya anfani da mace ta dole mun matan hankali mun kadan ne a yaudaremu ba komai bane malatana kuma hanyar sex abu kadan zai mata ya yaudareta kawai shawara ne tayi masan nasiha inda kuma yakin jin kinje gida kun baya azumi sai kin dawo wani waje kadan namiji zai taba aji mace taji inta kadanta tana bukatar san kawai allah ya shirya kuma shima allah y san ya gane gaskiya
@@shawana tabbas wannan magana taki gaskiya ce wallahi. Watau abinda na lura shi ne, akwai karancin tsoron Allah a zukatanmu. Sannan wayewa da muke da ita ta sanya muna aikata abinda bai dace ba, kuma ba mu jin komai a ranmu. Ita kuma daman waya ai ta saukaka mana wajen hanyoyin yin badala. Duk irin iskancin da mutum yake so ya yi, to da ya bude waya idan ya nemi abokin yi yana kwance daga dakinsa zai samu abokiyar yi a cikin sauki. Shi yasa iskancin ba yan matan ba, ba samarin ba, ba zawara ba, ke su ma matan aure ba a bar su a baya ba.
Dan Allah Dan annabi s a w muna gayyatar ku zuwa wannan channel din th-cam.com/channels/SpzrTtTlBWE1BBmsLG2Qkg.html Ta yabon manzon Allah sallallahu alaihi wasallam Mun gode da ziyarta Kar kumanta ku dan na subscribe dan albarkacin watan nan na Ramadan 🙏💖
Allah ya saka da alkairi
Malam ba hakan ba. Tayi mae nasiha dai. Ko ta rufe kofa ta tafi gida ta sanar dasu. Ba wae ta cije shi ba. Allah raba nu da irin wannan maza.
Wlh takaici ne zaisa ya faɗi haka ALLAH ya tsaremu dai kawai
Wallahi wasu baza su ji nasihan ba, cixon yafi in ta kama ma ni harda duka
@@aishatfaruk1406 to Allah ya kyauta
Allah ya Saka Da Alkheri Malam Abdoul Lahi gadan Kaya
Allah ya kyatta yakara mana imani muna godiya malam😁😁😁
Gaskiya na Malam Abdoul Lahi, Allah Ya Sakama Da Alkheri
Allah yasa ka da alkairi ya kara ilimi mai albarka ya bamu ikon anfani da shi
Allah ka Kare rayuwar mln da na iyalan sa baki daya allah ka Karo nisan kwana mai albarka domin soyayyar annabi Mohammed s a w,
Amin
Innallahi wa ina ilaihiraju un allah yakaremuda sonzuciya
malam dan allah gatanbaya wai mace ko namiji zai iya saduwa bayan ansharuwa lfy
Ba laifi idan ansha ruwa amma ki kara neman wata fatawar allah shine masani
@@maarufsaidyahaya8491 Ok inagodiya susai
Allah ya sakawa malam da alkairi ameen
Másha allah yy umar ansharuwa lfy allah yasa d alkairi malam
Machta allah fatawa ta yi dedei
Masha Allah
Allah ya keuta Allah
Yakaremu da sharrin shedan ameen ya Allah
Wa iyazubillah Allah yatsaremu daga sharrin sheidan
Allah chiryamu bakiy dai
Wallahi malam sai nace ta yarda koda zinane ballan tana sunnah
Gaskiyane
Allah yasanka da Alkairi malam yabiya mukata
Allah yasa mudace ameen
Ameen
Dan allah I na sonki ko yami hade houtna
Gaskiyane malam lnnagoyon bayanka wlh
Hasbinallahu waniimal wakil 😭😭😭 wannan wace irin masifa ce
Allah ya saka DA Allah kaire
Masha Allah malan
Lallai bakasan halin mazaba ma😪😞
Wlhi komai halin maza wlhi indai mace bata yarda ba to tabbas bazai taba samun kanta ba
Inyakasetafa, akwai kassai akan haka
Slm comment tu va bien
Subhanallah Allah ya kyauta
Allah ya tsaremu da aikata hakan amin
Mata kulum sai kuce ana muku doli, toh sai kiyimasa Nasiha, wanibi ku mata kuke sakasu ajiki cikin wanan wata, ku rika nisantar juna har sai kun sha Ruwa
Jazakallahu khairan allah ya jikan mahaifa
Kaiiii y Salam Allah y shiryamu y rabb
😁😂😂😂 malam harda cizo
Aikuwa tayi 😂
Eman🤣
Abin yakamata kenan takwaci kanta
gaskiya mln wlh hakane nide inde baqarfina yafiba wlh sede aurwn yamutu casa in. tabdijan
Allah ya Kara ma mlm lfy amin
Subhanallah, Allah yasa mu dace
gaskiya na
Allah ya karawa malan lafiya yajikan mahaifa amen🤲
Masha Allah Yayana Ramadakarre🌹
Ikon Allah, wasu mazan ma de
Dai miye😏😏😏?
Ya hayyu ya qayyum. Allah yasa mudace.
_malam wanan fatawa dai bangamsuba fah_
Thanks you umar mai Sanyi
Wannan fatawar cizon gaskiya tayi tsauri malam
Hakan Yana cikin mafita gareta ko taje gidansu kawai
Hakan Yana cikin mafita gareta ko taje gidansu kawai
Gaskiya kam
@@muhammadabdulkareem4595 gaskiya dai gam
Malam ya sake layi
Gaskiya ne malam 😂😂😂
👍❤️Mu gode mallam.
Nima wlh banyadda itava sau uku fa
Gaskiyane malam
malam yace karyaqara jinwannan fatawar
Allah katsaremana imaninmu
Innalillahi wa innalillahi rajiun Allah ka tsare mu Ameen
Ya Subhanallah😭😭 gaskiya kam wlh
masha allahu malm
Allah ya bada Lada malam
Aslm allah dai yasa mudace. Ameen ama fah wanan yanayi irin nasu gaskia saï a hankali🇳🇪
ك ع وف
Inna lillahi wa inna illaihin raju ina Allah katsare mou da halaka
Mcir
Allah yasa wake Allah ya shiryasa
@@mohmedyousuf5744 Amine
👍👍👍
Masha Allah 😁😁😁🤦♀️👍🙏🙏🙏
Subahanallah allah yakara staremana zukatammu
Hm damacan tanaso itama amma wllh duk san danakemar saide muhakura da auran ya Allah karamu da mugun namiji maras tsoran Allah
Amin ya allahu
Allah yasa mu dace
Malama kawai kice kun haɗu da ke da mijinki kun karairaya azuminku kawai.
Ace har ayi ɗaya, biyu, uku, kuma kice mana wai babu yardarki?
Kayigaskiya malam
Subhanallah Allah yarufa asiri
Amin
Ameen
Yayi kyau malam
Koda mace bata yarda ba wlh namiji zai iya anfani da mace ta dole mun matan hankali mun kadan ne a yaudaremu ba komai bane malatana kuma hanyar sex abu kadan zai mata ya yaudareta kawai shawara ne tayi masan nasiha inda kuma yakin jin kinje gida kun baya azumi sai kin dawo wani waje kadan namiji zai taba aji mace taji inta kadanta tana bukatar san kawai allah ya shirya kuma shima allah y san ya gane gaskiya
Ameen malama fateema sai dai a hankali abin dai hankali kurum
Nidai shawara setacemai to amma ta gudu
Allah ya kyata
Inalillahi wa Ina ilayhin raju'un wannan jaraba har Ina ? 😢😩 Agna ko ba bashi da lfy ba ne ? 🤔 Allah ya kyauta 🤲
Subahanallah Allah yasa mudace
Subahallah
😄 🤣 slm allah ya sakawa malam da alkairi ameen
Wannan ko ayu sai haka ai wannan hauka ne kawai itama da laifinta sai uku fa yayi yawa
This malam is aggressive and funny🤣🤣🤣
Aggressiveness for what malama ?
What brings about aggressiveness in the content of his body language?
@@shawana amin Ya Allah. You've just said the truth. Our society always loses its moral training and values.
@@shawana amin Ya Rabbi.
@@shawana tabbas wannan magana taki gaskiya ce wallahi. Watau abinda na lura shi ne, akwai karancin tsoron Allah a zukatanmu. Sannan wayewa da muke da ita ta sanya muna aikata abinda bai dace ba, kuma ba mu jin komai a ranmu. Ita kuma daman waya ai ta saukaka mana wajen hanyoyin yin badala. Duk irin iskancin da mutum yake so ya yi, to da ya bude waya idan ya nemi abokin yi yana kwance daga dakinsa zai samu abokiyar yi a cikin sauki. Shi yasa iskancin ba yan matan ba, ba samarin ba, ba zawara ba, ke su ma matan aure ba a bar su a baya ba.
Gaskia kuwa tana so 😄
Macha allah Thanks you so much malam
Malan idan yanaada Ulcer faa?
Kai malam hadda cizi🤣🤣🤣🤣🤣
Eh mana. To miye zaki iyayi in ba cizon ba ?
Allah ya kyau ta
gaskiya malam ba tayi ba
To kema zaki iyayi tabbas
@@usmanmuhammad6658 hahaha usman
@@seemazira Barkanki da shan ruwa dafatan Allah yakarba mana ibadunmu amin.
@@usmanmuhammad6658 AMIN YA RABBI.
Allah yasa mudace
لا اله الا الله 😂😂
Gsky gsky gsky itama akwi laifinta ko yaya
Subhan Allāh.
Allah ya kyauta
جزاك الله خيرا شيخنا
Mashaa Allah
Ai mallam in ta cizeshi zai iya zubar mata da hakoran
Dan Allah Dan annabi s a w muna gayyatar ku zuwa wannan channel din
th-cam.com/channels/SpzrTtTlBWE1BBmsLG2Qkg.html
Ta yabon manzon Allah sallallahu alaihi wasallam
Mun gode da ziyarta Kar kumanta ku dan na subscribe dan albarkacin watan nan na Ramadan 🙏💖
Amine Ya Hayou Ya Qayum
Subahannallah
Amin ya allah
Ameeeeeeeen ya Allah
😂😂😂😂🔪🧔🏾🔪🔪🔪😂😂جزاك الله خير
جزاك الله بخير الجزا يوم الجزا
Waiya zubillah Allah ya Kara tsaremu
Poster hoton mutane da ake sawa a labari shin da saninsu dan wadda ta ci kwalan wannan school mate dinace
Subahanallah
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 masha Allah fhatan alkhairi gareka mlm
Wayo cikina malan ha da cizo
Eh mana da cizo