Momy Gombe ta sa an kama Mai bakin kis kan zargin bata suna/sabuwar soyayyar tiktok ta zo da Tarnaqi

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 100

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yasaka wa iyayanmu fa alkairi dasuka tsaya dare da rana kan tatbiyarmu basu barmu munzama yan tiktok ba,Allah kasawqiyayanmu d aljannah yakuma bamu ikon tarbiyantar da yayanmu kmr yanda suka tarbiyantar damu kakuma tsare mn zuria daga sharrin zamanin nan

  • @FaridaKwr
    @FaridaKwr วันที่ผ่านมา +4

    Allah ka shiryar mana da zuria badan halinmu ba😢😢

  • @MaimunaUsmanDankade-rz2bm
    @MaimunaUsmanDankade-rz2bm วันที่ผ่านมา +2

    Subhanallah 😳 anya tilolo da honourable ba sabon salon comedy sukeyiba😂😂😂Don Àllah ya ake irin wanga soyayya😅

  • @MaryamWw-w9y
    @MaryamWw-w9y วันที่ผ่านมา +4

    Allah mun godemaka da kabamu iyaye na gari alhmdlh

  • @FatimaUbandiMuhammad
    @FatimaUbandiMuhammad วันที่ผ่านมา +2

    Allah ka shiryar mana d zuria badan halinmu ba😢😢

  • @chamsiagarba2654
    @chamsiagarba2654 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Aaaa 😂😂😂😂😂 wani irin soyayace wannan 😂😂😂😂😂 ikon Allah kaima kayi hakuri ka aure ta mana 😂😂

  • @mamanjaafar6507
    @mamanjaafar6507 วันที่ผ่านมา +2

    Honorable fa yanada gaskiya

  • @basharbello237
    @basharbello237 วันที่ผ่านมา +1

    Honorable ina tare da Kai Allah ya Yi mata sauqi

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه วันที่ผ่านมา +2

    Kiyi haquri shiso ba'a yimishi dole Allah sarki 😢

    • @Khadijal2006
      @Khadijal2006 วันที่ผ่านมา +1

      😢😔💔

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah sarki rayuwa wallahi so masifane

  • @EematEematAhmad
    @EematEematAhmad 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai Allah sauwake 😂😂😂😂😂

  • @hfsssamohmed6717
    @hfsssamohmed6717 2 วันที่ผ่านมา +2

    qalu innanillashi wa inna ileshinraji una😢😢

  • @rabiatou1643
    @rabiatou1643 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah umar mai sanyi arage karan nan pls yayi yawa

  • @MaryamDMuhammed-w7y
    @MaryamDMuhammed-w7y 2 วันที่ผ่านมา +5

    Allah ya kyauta Allah ya shiryamu

  • @Jamilababy.
    @Jamilababy. วันที่ผ่านมา +2

    Wllh ta lulu ta bani dariya 😂😂😂😂😂Allah ka yafimen

  • @HalimatouAmoukou
    @HalimatouAmoukou วันที่ผ่านมา +1

    Ikon Allah ,Allah ya yaye ma ke.ina da Lili? hum a gaskiya mu gani Abu irai.Allah kwarta

  • @basharbello237
    @basharbello237 วันที่ผ่านมา +1

    Honorable ina tare da Kai Allah ya Yi mata sauqi ko Kuma in ta mutu Allah ya jiqanta

    • @حليمهالهوساوي-ر4ه
      @حليمهالهوساوي-ر4ه วันที่ผ่านมา +1

      Shiyasa bazaka tausaya mataba ko saboda Kai namijine😢

    • @basharbello237
      @basharbello237 วันที่ผ่านมา +1

      @@حليمهالهوساوي-ر4ه bawai HK bane yar uwa da namiji da mace duk zucia ne damu ciyo iri Daya muke ji, ina mamakin ynd mutun zai kafe Camera wai Yana kuka akan Wani Abu da ya shafe personal life dinsa yazo Dunia Yana mgn akai shifa yana da gskyi yace abinda ma yakemawa gudu gashi nan ta kawo shi a Media ni ko kadan Bata bani tausayi kukan da ma Babu hawaye

  • @ملكةالهدوء-ث1ف
    @ملكةالهدوء-ث1ف วันที่ผ่านมา +2

    أستغفرالله العظيم الله المستعان 🤦🏾‍♀️

  • @Smart-06-H
    @Smart-06-H 22 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ana bura uba 😂😂kai jama'a

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 วันที่ผ่านมา +2

    Da gaske an kama me bakin 💋😂

  • @HalimatouAmoukou
    @HalimatouAmoukou วันที่ผ่านมา +1

    Inna lillahi wa Inna illeyhin raji ina kan soyaya, ki na kada Daraja ki ,ke me ne ne Yayi zafi Haka a idon duniya?a gaskiya comédie ne.

  • @Tfyff-tt3oe
    @Tfyff-tt3oe วันที่ผ่านมา

    😢😢😢❤❤Ameen 😊

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 2 วันที่ผ่านมา +2

    Hmm Allah ya kyauta

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 วันที่ผ่านมา +2

    حكم الله 😮

  • @MdDewan-p9z
    @MdDewan-p9z วันที่ผ่านมา

    Masha😂😂 Allah 😂😂

  • @fadimatuahmad2211
    @fadimatuahmad2211 วันที่ผ่านมา

    😂kai dai kace tarbiyan tilolo yaɓaci 😂😂😂kaɓata mata lokaci😢
    Kai Kuma tilolo ruwa ckin chokali ya ishi Mai hankali wankaa😮

  • @HdhHdhy-nl1sr
    @HdhHdhy-nl1sr 2 วันที่ผ่านมา +2

    Mebakin alamari kuma😂😂😂😂

  • @ZainabNura-m8v
    @ZainabNura-m8v วันที่ผ่านมา +2

    Allah dai ya shirya kawai

    • @anasalidakata6388
      @anasalidakata6388 วันที่ผ่านมา

      Sabon bugun sanyi ta kawo nata haajar zata zibar maku da mutunci😂

  • @MaryamibraheemIbraheemmaryam
    @MaryamibraheemIbraheemmaryam 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya shiryasu😂

  • @basharbello237
    @basharbello237 วันที่ผ่านมา +1

    Uwar waye talatu karuwa mai jakar tsaba😂😂😂😂😂😂

  • @kabirabdullahi6168
    @kabirabdullahi6168 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kai jama'a! 😂😂😂😂😂

  • @zamanibillions5833
    @zamanibillions5833 วันที่ผ่านมา +1

    Wai yar kuturwa😂

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 วันที่ผ่านมา +1

    Hege Hassan an tabo aminiyarsa😂😂😂😂

  • @sumaiyamusa7357
    @sumaiyamusa7357 วันที่ผ่านมา +2

    Madness full everywhere😂😂

    • @anasalidakata6388
      @anasalidakata6388 วันที่ผ่านมา

      Ga watanan dai mara daraja zata jawo maku abin fadi😂

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 วันที่ผ่านมา +1

    In any rumors there is an element of true aiba khadija bace tafara wannan maganarba akwai voice sai suringa iskanci koma suzu sunacewa basuyiba shiwannan tsinannen dan daudu Allah yatsinemishi wanda bayasan zaman lafiya insha Allah sai yawulakanta dan jahannamane kai marasan zaman lafiya dujal

  • @SamuraHausawi
    @SamuraHausawi วันที่ผ่านมา +2

    Amatsayi na na mace wacce kika fitu daga jinsin mu nace miki Allah ya isa tilolo

  • @abubakarmsani7705
    @abubakarmsani7705 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂aikin solar ya yawo kenan

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di วันที่ผ่านมา +4

    Wallahi ni ban ga laifin sa ba domin yan social media basuda sirri in banda hauka kin saka camera a gaba kina rusa kuka ai mace mai kunya da kamun kai ba zata iya yin wanan ba matan social media da sunada hankali toh da sun daina fitowa domin mazan social media ma basa son auren wace duniya ta riga ta sani toh balle mazan kirki wanda suke son su samu uwa tagari dan saboda tarbiyar abinda zata haifa musu Allah dai ya shiryar da al ummar annabi S A W Allah ya mana kyaukyawan karshe ya rabamu da fituntinin zamani

    • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
      @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy วันที่ผ่านมา

      Ameen ya hayyu ya Qayumun

    • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
      @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy วันที่ผ่านมา

      Ameen malama ummu Ameen ya hayyu ya Qayumun

    • @MaryamAlhassan-ju1bq
      @MaryamAlhassan-ju1bq 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      To sis tun farko idn tanada tarbiya ko comedyn ma bazata faraba dan hk duk dana gari yanason nemawq yayanshi uwqtagari dan hk nifa banga laifin iroko b yarage ga mata irinta sudawo hklnsu dan kuwq bbu wqnda ze yadfa yadaukarwa yayanshi yan tiktok amatsayin uwaryayan shi

    • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
      @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      @@MaryamAlhassan-ju1bq hakane Gaskiya malama Maryam To Allah sa Mudace

    • @MaryamAlhassan-ju1bq
      @MaryamAlhassan-ju1bq 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      @@ummusahal-hx8di nima fa banga lefinshiba wlh sbd ai duk abunda yake faruwa yana gani yasan sharrin junansu shysa baze auri yattiktok fn sbd butin kowa yasamawa yayanshi uwa tagari ,dan hk wlh yamin dede ftn matan sugane illar dasukaiwa kansu sushiryu tun mituwq bata riskesu ba koda yake ynz ma andena tsoron mutuwq

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya mudace amin

  • @HalimaHalima-e9q
    @HalimaHalima-e9q วันที่ผ่านมา +1

    Kai jama a 😂😂😂😂😂

  • @zainababubakar5642
    @zainababubakar5642 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan fadan family issue ne😂

  • @zamanibillions5833
    @zamanibillions5833 วันที่ผ่านมา +1

    Kai kai wanan zagin haka a bakin mace 😱
    Gaskiya dun ranar da aka tashi Nigeria a duniya babu sauran yan iska kuma

    • @ZakariaSoba
      @ZakariaSoba วันที่ผ่านมา

      Wallahi nima haka nike gani

  • @MOU12D12
    @MOU12D12 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya chiryar damu

  • @ummulkhairiadam4623
    @ummulkhairiadam4623 วันที่ผ่านมา +1

    Tou Ina dadi?😂

  • @SaniAdm227
    @SaniAdm227 2 วันที่ผ่านมา +3

    Maibakin kiss ko maibakin duniya

  • @abujafarabujafa2984
    @abujafarabujafa2984 2 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂yar iska ba

  • @FatimamuhammadLiman
    @FatimamuhammadLiman 2 วันที่ผ่านมา +2

    Umar backgrounds sounds din yayi yawa

  • @لاالهالاالله-ر6س4ر
    @لاالهالاالله-ر6س4ر 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kai jama a 😂😂😅

  • @oumrfaroukmlhachimou1752
    @oumrfaroukmlhachimou1752 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂 Tik tok

  • @RakiyaUmar-l1f
    @RakiyaUmar-l1f 2 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya mahaukacima baiji dadiba

  • @mddewan5187
    @mddewan5187 2 วันที่ผ่านมา +1

    Abun dariya wai yaro ya tsinci hakori soyayya manya 😂😂😂

  • @TahaNigr-cz1nt
    @TahaNigr-cz1nt วันที่ผ่านมา +1

    🤔🤔🤔🤔😂😂😂😂

  • @SamiraabubakarSalwaamir
    @SamiraabubakarSalwaamir วันที่ผ่านมา +1

    Wlh bake yakamata takai karaba wadanda suka fitar da voice din farko su ya kamata

  • @zamanibillions5833
    @zamanibillions5833 วันที่ผ่านมา +2

    Shege Hassan make-up 😂😅

  • @MaimunaUsmanDankade-rz2bm
    @MaimunaUsmanDankade-rz2bm วันที่ผ่านมา +1

    Me bakin kis ko me bakin fad'e fad'e 😅baki daddara ba ko?kina kan fad'in abunda bakida hujja har kina ce mahaifiyarki da en uwanki sunce me luwad'i me kanjamau ko?tom bari su sake kaiki gun hukuma a tattara harda en uwanki😂baki shike yanka wuya

  • @FalmataHassan-y9t
    @FalmataHassan-y9t 2 วันที่ผ่านมา +2

    Ni bakin yake ban dariya😂

  • @Frdoes
    @Frdoes วันที่ผ่านมา +1

    To wai Dan Allah yaushe akakuma irin wan nan soyayyarne a Nijeriya ne kamar zata hadeye zuciyarta yasalam Dan Allah dagaske sukeyi ko comedy ne Nene nayi nan 🏃

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 วันที่ผ่านมา +2

    Duk macan da tasan ba yar iskabace meyahanata zama agaban iyayenta kullin tana hanyar hotel kumakice ketagarice

  • @timebilahli8271
    @timebilahli8271 2 วันที่ผ่านมา +2

    First comment 😂

  • @AminaMarouTawaye
    @AminaMarouTawaye วันที่ผ่านมา +1

    🤔

  • @fatimahiliyasu
    @fatimahiliyasu วันที่ผ่านมา +3

    kunga illar tiktok din da ake gayamuku ita mace da kamewa aka santa yace bazai iya aurenkiba wlh ko mutumun banza mace tagari yakeso ya aura saboda yaransa suzama nagari wlh mata yan tiktok kunitsu kuyiwa kanku fada kodan duniyarku da lahirarku Allah yasa mudace

    • @Khadijal2006
      @Khadijal2006 วันที่ผ่านมา

      Ameen ya rabbi🤲🏻😢😔

  • @Fredii377
    @Fredii377 วันที่ผ่านมา

    😅😅😅😅😂😂

  • @sabirindaddy7626
    @sabirindaddy7626 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂

  • @MohdMohd-vl9ft
    @MohdMohd-vl9ft 2 วันที่ผ่านมา +2

    ❤❤❤

  • @user-ib3cv2gm3d
    @user-ib3cv2gm3d วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂🎉🎉

  • @maryamsirajo2254
    @maryamsirajo2254 2 วันที่ผ่านมา +2

    To allah kyauta

  • @RrCx-b7w
    @RrCx-b7w 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂💔

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z วันที่ผ่านมา +1

    K🤣🤣🤣🤣🤣

  • @SaiBar-r6s
    @SaiBar-r6s 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kai jama,a a she dai soyayya gaskiya ce to ni dai wlh ina so
    Nakamu da soyayya nima inji ya akeji dan wlh magaryata na duke su masu kukan a ka so

  • @ramatoulahmohamedsani8536
    @ramatoulahmohamedsani8536 วันที่ผ่านมา +1

    Ita wannan tilolon me ke damunta ne? Angna ma da gaske ne ba comedi ba

  • @AbdramanAbdraman-w9o
    @AbdramanAbdraman-w9o 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya kyauta Allah kuma yasa mu dace mai baki kisa kuwa ya tuba dan wuya ba lada wlh 😂😂😂

  • @مريممريم-ك2ث
    @مريممريم-ك2ث 2 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @rahmamukhtar9986
    @rahmamukhtar9986 2 วันที่ผ่านมา +1

    😅🤔😢😅😅😅💔

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o วันที่ผ่านมา +1

    Allah yasa mudace

  • @MfSakvf
    @MfSakvf 2 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @umarisah7893
    @umarisah7893 2 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂😂

    • @Bibi-z6s
      @Bibi-z6s วันที่ผ่านมา

      😂😂😂😂same

  • @MsjosnaJosna-j5p
    @MsjosnaJosna-j5p 2 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @BashirBashir-od3kc
    @BashirBashir-od3kc 2 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂

  • @MeccaMecca-d8e
    @MeccaMecca-d8e วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂

  • @MeccaMecca-d8e
    @MeccaMecca-d8e วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂

  • @UmiMahammad-h4r
    @UmiMahammad-h4r วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂