Allahu Akbar ☝️ Malam na magana akan wutar dajin kalfoniya dake Amerika! Kamar malam yana raye!😭

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 97

  • @LeylaChouchou
    @LeylaChouchou 8 วันที่ผ่านมา +1

    Allahou Akbar 🎉

  • @HauwaYayaji
    @HauwaYayaji 12 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yajikan malam yamasa rahama😢

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 13 วันที่ผ่านมา +2

    Subhanallah Aziym subhanallah wa bihamdihi Allah ya jikan Malam da rahamar sa ameen ya Hayyu ya Kayyum

  • @zaragoni-gh6xk
    @zaragoni-gh6xk 13 วันที่ผ่านมา +2

    Allahu Akbar❤. Allah Kara mana Shiriya da Imani
    Allah KA jikan Malam da Rahamar ka

  • @AdamuKhadijah-t7j
    @AdamuKhadijah-t7j 12 วันที่ผ่านมา +1

    Ma sha Allah
    Allah yajikan malam da rahama. Wannan ma kadai izina ce ga kafirai dama wasu yan bidi'a masu fada da sunnah dama masu zagin malaman Sunnah musamman Sheikh Ja'far da sheikh Albany. Allah ya musu rahama 😢🙏

  • @lukmanmusa5131
    @lukmanmusa5131 15 วันที่ผ่านมา +10

    Innalillahi Wa inna ilaihi rajiun. ALLAH ya jikan ka malam

  • @AminouIssoufou-w9n
    @AminouIssoufou-w9n 14 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya garfartama Malan Jaafa Allah ya sakamichi da gidan aljanna❤❤❤❤❤

  • @RamatuKabir-b3u
    @RamatuKabir-b3u 15 วันที่ผ่านมา +11

    TSARKI YA TABBATA GA ALLAH wanda ya sawa wasu malaman ilhamar wani abu da zai faru a nan gaba. Allah ya jikan malam ya mishi rahama, mu kuma ya kyautata namu karshen, ameen!

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 14 วันที่ผ่านมา

      Malam Jafar yayi magana bayan gobarar ta faru, tunda ta faru a sannan 2006, Kuma ta faru 2003, 1969, 1878 har 2020

    • @idrisadamu97
      @idrisadamu97 14 วันที่ผ่านมา

      Ameen Thumma Ameen 🤲

  • @hamisuabubakar5151
    @hamisuabubakar5151 12 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya jikan ka da rahama
    Malam

  • @babayarotv967
    @babayarotv967 15 วันที่ผ่านมา +7

    Gaskiya wannan ya kara tabbatar mana da cewa Addinin Musulunci shine Addinin Gaskiya har abada.

  • @abubakarsulemanadam9096
    @abubakarsulemanadam9096 14 วันที่ผ่านมา +3

    Wallahi wannan maganar Allah ne yasamasa ita domin da zai fada haka haka yace gobara tafaru a California ba ta faru ko zata faru ba yace, ka Kula sosai tafaru yace kaga tuni Allah ya gama aikin amma kuma baizo ba. Allah gwanin shikima ne jama'a lalle mu koma ga Allah Shi kadaine abun taimako mulki nasane izza tasace S.W.T
    Ya Allah ka jikan sheikh jafar Mahmud adam

    • @muhammadbasharladan5344
      @muhammadbasharladan5344 12 วันที่ผ่านมา

      Amin, yasa aljanna ce makomarsa, amma ai wannan maganar da yakeyi abin ya farune a wannan lokacin, shine Dalilin da yasa yayi wannan maganar

  • @ShaawanatuShafiu
    @ShaawanatuShafiu 15 วันที่ผ่านมา +4

    Allah ya gafarta mashi ya kyautata namu qarshen 🙏

  • @dialloabdoulaye3835
    @dialloabdoulaye3835 15 วันที่ผ่านมา +3

    ❤❤❤
    Alhamdulilah
    Allah ya kaara nunamuku
    Daawar jaafar ITA ce gaskiya
    Allah ya gafartama

  • @ummaAminuAbba
    @ummaAminuAbba 15 วันที่ผ่านมา +9

    Allah ya sa yana rahama❤

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 15 วันที่ผ่านมา +10

    Allah ya jiqan shi da rahama

  • @YusufSaleh-q1z
    @YusufSaleh-q1z 14 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya jikan malam da rahama

  • @abubakarsalihubala4556
    @abubakarsalihubala4556 13 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya jikanka da rahma waliyin Allah ❤

  • @FatimaAhmed-g6f
    @FatimaAhmed-g6f 15 วันที่ผ่านมา +8

    Allahu Akbar! malam waliyine. Allah yasa aljanna ne makomarsa

  • @safiyanusiyudinaalma.5252
    @safiyanusiyudinaalma.5252 13 วันที่ผ่านมา +2

    Ya Allah ka Jikan Malam Ja'afar Adam kayi Mashi Gafara ka Kyautata Makwancinshi, aamiinn 🤲

  • @MahamadouTelaSubdu-e2i
    @MahamadouTelaSubdu-e2i 15 วันที่ผ่านมา +5

    Allah yasa kwanciya htu ce a gareka malan

  • @auwalkasimmanga8500
    @auwalkasimmanga8500 15 วันที่ผ่านมา +7

    Amin Ya hayyu Ya kayyum

  • @LawaliNiger-o9m
    @LawaliNiger-o9m 15 วันที่ผ่านมา +7

    Allah ya jikan malan jafar😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲

  • @AbbaUmarmuhammad-n6r
    @AbbaUmarmuhammad-n6r 11 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akhbar Allah ya jaddada rahman a gareka Mal.

  • @HamzaIbrahimDanwakili
    @HamzaIbrahimDanwakili 15 วันที่ผ่านมา +4

    Ikon Allah ❤❤❤

  • @FahatSanusi
    @FahatSanusi 10 วันที่ผ่านมา

    Allah ya jikan malam

  • @MuhammadSaadatumasud
    @MuhammadSaadatumasud 14 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar 😢🙏🙏🙏

  • @AbdoulayeSouleymane-xx7nu
    @AbdoulayeSouleymane-xx7nu 11 วันที่ผ่านมา

    allah yaji kan malan

  • @makemoney-k8b
    @makemoney-k8b 16 วันที่ผ่านมา +3

    Masha Allah

  • @HarounMaman-j5w
    @HarounMaman-j5w 15 วันที่ผ่านมา +2

    Macha Allah ❤❤❤❤❤

  • @jibrilyaumuhammad7897
    @jibrilyaumuhammad7897 15 วันที่ผ่านมา +4

    Allah ya jikan Malam

  • @AdamuKhadijah-t7j
    @AdamuKhadijah-t7j 12 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar

  • @AliZakiAliZaki-x3o
    @AliZakiAliZaki-x3o 15 วันที่ผ่านมา +6

    Wallahi saura France ta kone itama

    • @lukmanmusa5131
      @lukmanmusa5131 15 วันที่ผ่านมา

      Soon in sha ALLAH

    • @ShahidaBirchi
      @ShahidaBirchi 15 วันที่ผ่านมา

      Saboda me kuke masu fatan haka

    • @AliZakiAliZaki-x3o
      @AliZakiAliZaki-x3o 15 วันที่ผ่านมา

      in sha Allahu saura France

  • @MansourAbdoussalam
    @MansourAbdoussalam 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya jikan Malam da Rahma!

  • @UsainiySharif
    @UsainiySharif 15 วันที่ผ่านมา +3

    Amin

  • @isaabba3860
    @isaabba3860 16 วันที่ผ่านมา +3

    Ameeen

  • @ayush-l4e7x
    @ayush-l4e7x 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Ya jiqan malam Yayi masa rahma

  • @duniyarlabarai3757
    @duniyarlabarai3757 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allahu Akbar

  • @nabilasulaiman3931
    @nabilasulaiman3931 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allahu Akbar malamai waliyan Allah

  • @NafisaAbubakar-h6h
    @NafisaAbubakar-h6h 15 วันที่ผ่านมา +1

    Allah y jiqan mln y kyauta tamu intazo

  • @AbdoulAzizIbrahimIbrahimalassa
    @AbdoulAzizIbrahimIbrahimalassa 15 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yajikan dukkan musulmi dan darajar annabi Mohammed s a w

  • @muhammadbatures5592
    @muhammadbatures5592 14 วันที่ผ่านมา +1

    Lallai ashe akwai waliyay,'Yan Izala suma sunsamu Nasu bijimin waliyi.saidai Naku ba irin Namubane Domin abin da Nakun kemagana akai Duk munsanshi indai kayi karatun.Jahilan banza wannan harwani abune?wutar Daji yanzu akafara ganinta?

    • @ibrahimumar8698
      @ibrahimumar8698 13 วันที่ผ่านมา +2

      @muhammadbatures5592 uwarka tayi asarar haihuwa wlh bakinciki shizaikasheka malam jafar baida saa a darika gabadaya bare jahili ubanka hassadace zatakasheka wlh

    • @InoussaGalatan
      @InoussaGalatan 10 วันที่ผ่านมา

      ​@ibrahimunzwamar8698 nawa nagode Allah ya biyaka ameen 🤲🤲

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Ya maka rahama malam

  • @Yahouzasouleyhamidine
    @Yahouzasouleyhamidine 15 วันที่ผ่านมา +3

    Rahimuhullahu

  • @عثمان227
    @عثمان227 14 วันที่ผ่านมา

    الله اكبر

  • @IsmailAliyu-z8g
    @IsmailAliyu-z8g 14 วันที่ผ่านมา

    Allah,yagafartamaka,ameen,Allah,yasa,karshen,muyayikyao,ameen

  • @hashimuabdullal-mustapha2022
    @hashimuabdullal-mustapha2022 15 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya gafarta wa Malam kuma ya sanya kabarin sa

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f 11 วันที่ผ่านมา

    Aidama ana musu wutar bawai yanzu bane kagekaduba

  • @AbRasheed09
    @AbRasheed09 15 วันที่ผ่านมา +2

    ❤❤❤❤❤❤

  • @hassanzakari7
    @hassanzakari7 10 วันที่ผ่านมา

    Me yasa bai fadi ranar da zaisha dalma ba?

  • @MADUGUdannamijiMADUGU
    @MADUGUdannamijiMADUGU 15 วันที่ผ่านมา +2

    ربنا يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته يارب العالمين

  • @SkyDigitalElectronics
    @SkyDigitalElectronics 14 วันที่ผ่านมา

    ❤❤

  • @SaaduAliyu-u7f
    @SaaduAliyu-u7f 13 วันที่ผ่านมา

    Tsarki ya tabbata ga Allah ma daukakin sarki wlhi wnnn malaman da ace malaman yan bidi a ne da yanzu sufara bautawa kaburburan su wlhi Kai sunna tayi Allah ka amshe rayuwar mu muna masu bin tafarkin mazon Allah sallahu alehe wasallam 🤲

  • @usmanibrahimyaro5410
    @usmanibrahimyaro5410 8 วันที่ผ่านมา

    Malam Jaafar ba ya yi wanann maganar ba ne a kan cewa gobara za ta faru a Kalifoniya a nan gaba, a'a a lokacinda ya yi wannan maganar an yi gobara a kalifoniya ɗin; don kusan duk shekara a na yin gobarar daji a kalifoniya.
    Amma na wannan shekarar ba a daji kaɗai ta tsaya ba gobarar, gidaje ta fi laƙumewa.

  • @AbdulrahmanAbubakar-hr8wi
    @AbdulrahmanAbubakar-hr8wi 15 วันที่ผ่านมา

    Allah yasa Aljannace makoma

  • @AttoMahamadouMoustapha
    @AttoMahamadouMoustapha 15 วันที่ผ่านมา

    Allahou Akbar

  • @IdrisMuhamed-s8f
    @IdrisMuhamed-s8f 14 วันที่ผ่านมา

    Allah yajikan malam jafar

  • @mustaphadanladi-u1c
    @mustaphadanladi-u1c 14 วันที่ผ่านมา

    malam Allah yagafarta Masa

  • @mamanimoussa
    @mamanimoussa 12 วันที่ผ่านมา

    Uahs

  • @NafisaAbubakar-h6h
    @NafisaAbubakar-h6h 15 วันที่ผ่านมา

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 15 วันที่ผ่านมา +1

    Labari fa yake bayar wa abun ya faru da da dadewa kidena yada karya bawanj waliyi
    Walahi baban dan iskane

    • @IssiakouAhmadou
      @IssiakouAhmadou 15 วันที่ผ่านมา +1

      Na gaba yayi gaba na baya che labari da bakin jiki😂😂😂

    • @YounoussiAissatou
      @YounoussiAissatou 15 วันที่ผ่านมา +1

      Allah shirya

    • @hafsatadam5661
      @hafsatadam5661 15 วันที่ผ่านมา +1

      Dan iska ya haifo manandan iska gashi yana iskanta mana bayin Allah salihai na kwarai, Allah ya shiryi babban dan iskan ko kaima ka bi layi.

    • @muhdbunahmad
      @muhdbunahmad 15 วันที่ผ่านมา +1

      Gaskiyarka, Allah sarki wassu ba su san tarihi ba.

    • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
      @UTHMAANBINAFNACDMY1984 15 วันที่ผ่านมา +2

      Wanda ya bata ya bata, hassada kirikiri Allah ya shirye mu

  • @adamuusman45
    @adamuusman45 14 วันที่ผ่านมา

    Mallam yayi gaskiya

  • @aliyuahmadwarra1226
    @aliyuahmadwarra1226 14 วันที่ผ่านมา

    Assalamualaikum "yan uwa da abokan arziki, Ina yi wa kowa fatar alheri. Wannan waazin da dan uwa ya yi posting ALLAH Ya saka da alkhairi, Ina mai kyautata zato ya yi da niyya mai kyau. Ina fatar tare da haka ALLAH Yasa a fahimci ta,alikin da zan yi a nan kamar yadda na turo a sama misali daya daga cilkin misalai masu yawa da za,a iya kawowa . Ina fahimtar sakon bidiyon can na waazin Sheikh Ja'afar (Rh) kamar yana ishara ga wutar dajin da zata zo ta faru, tun da har ana maganar wani nau'in walittaka. Alhamdu lillah ba tare da alfahari ba na zauna karatukan malam shekarar da nayi NYSC Youth Service a garin Maiduguri, Kuma Ina da babbar alaka da Masallacin Indimi Ina MCAN Amir. Tare da girmamawa ga malam da fatar ALLAH Ya karbi shahadarsa, Amin. Ina fahimtar ya na bada misali ne da daga cilkin wutar dajin da aka yi a California, domin ba ta kwanakin nan ne farko ba, an yi su da yawa. Ina ishara ne game da azarbabin wasu yan social media da kuma "wuce makadi da rawa" Kuma wai me ake son mu fa'idanta da wannan bidiyon? ALLAH Ya yi mawafaka. Amin

  • @ibrahimahmad5161
    @ibrahimahmad5161 15 วันที่ผ่านมา

    Kaji Auliyya'ullahi.

  • @RachidouAyouba-t9k
    @RachidouAyouba-t9k 10 วันที่ผ่านมา

    😂😂

  • @muhammadalmubaraknasir
    @muhammadalmubaraknasir 15 วันที่ผ่านมา +4

    Maybe yana magana akan gobarar da ta faru a baya ne, tunda kamar labarin yake misaltawa.
    No, this is not the first wildfire in California. Wildfires have been a part of California's landscape for centuries, predating human settlement in the region. The earliest known wildfire in California history was the Santiago Canyon Fire of 1889, which burned around 300,000 acres in parts of Orange County, San Diego County, and Riverside County.
    However, the recent wildfires in January 2025 are unusual due to their occurrence in the middle of winter, a typically wet season in California. These fires have been fueled by a combination of factors, including drought conditions, strong winds, and high temperatures.

    • @BrainstormFRW
      @BrainstormFRW 15 วันที่ผ่านมา +1

      Ba magana a kan abin da ya faru yake ba. Yana magana kan abin da ke faruwa a California ne. Wajen ana gobarar daji...an yi baya, an yi a 2025, sannan kuma nan gaba za'a sake yi saboda wajen is prone to these wildfires.

    • @muhdbunahmad
      @muhdbunahmad 15 วันที่ผ่านมา +1

      Gaskiyarka, Allah sarki wassu ba su san tarihi ba.

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 14 วันที่ผ่านมา +1

      Gobara ta taba faruwa a California da yawa! Maganar ka gaskiyane! Ta faru 1878, 1969, 2000, 2003, 2006, 2010, 2020, ga 2025

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 14 วันที่ผ่านมา +1

      Gobara ta taba faruwa a California da yawa! Maganar ka gaskiyane! Ta faru 1878, 1969, 2000, 2003, 2006, 2010, 2020, ga 2025

  • @AndyOzieL
    @AndyOzieL 15 วันที่ผ่านมา +2

    LA MAFIA YOY

    • @IssiakouAhmadou
      @IssiakouAhmadou 15 วันที่ผ่านมา

      Mutu bi ngayzikumu😂

  • @AbdoulAzizAda-v7j
    @AbdoulAzizAda-v7j 14 วันที่ผ่านมา

    Allah yajikan mallam Jafar

  • @aichatoukosso3607
    @aichatoukosso3607 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allahou Akbar

  • @aishaadam-e4v
    @aishaadam-e4v 12 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar

  • @shaaibumohammed9725
    @shaaibumohammed9725 14 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar

  • @samailasalisu-o9u
    @samailasalisu-o9u 14 วันที่ผ่านมา

    Allahu akbar

  • @SaniYusufSoba
    @SaniYusufSoba 13 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar