wallahi wannan tambayar ta bani tsoro inji malam | prof mansur isa yalwa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 33

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yarabamu da muguwan mace da sharri boka...Allah yasaka wa pro mansour isa yelwa da alheri.

  • @ALHKUNDIGUJBAWU
    @ALHKUNDIGUJBAWU 2 วันที่ผ่านมา +1

    YA ALMIGHTY ALLAH PROTECTED US FROM EVIL DOINGS. AMEEN YA ALLAH.

  • @BUKKwaido
    @BUKKwaido วันที่ผ่านมา

    Allah ya shirmu

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya karemu ya Hayyu ya Qayyum. Alhamdulillahillazi afani minmabtalaka bih wafaddalani ala khasirin min man khalaqa tafdila. Allah ya yafe mana duniya da Lahira.

  • @AbdullIbrahim-s1i
    @AbdullIbrahim-s1i วันที่ผ่านมา +1

    Allah ka axurtamu da nagar tattaun mata

  • @Fatemah-t8l
    @Fatemah-t8l 3 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiyane..Allah.ya.shirya..Abin.yayi.munu.dayawa.

  • @maryamsaiyyada
    @maryamsaiyyada 2 วันที่ผ่านมา

    S,A,W❤❤❤❤

  • @user-sc3go7hd2q
    @user-sc3go7hd2q 2 วันที่ผ่านมา

    S❤A❤ W ❤

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya malam kayi kuskure a wannan fatawar taka ina wannada yakahse mutum 99 kuma Allah yayi masa gafara bai riga yayi kisan ba? Ko ya dawo darayuwar su ne? Da Allah yayyafe masae

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa 2 วันที่ผ่านมา

    SUBHANALLAH 😢😢😢😢

  • @SalehHaruna-e9n
    @SalehHaruna-e9n 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yasa mudace

  • @AdamSilaiman
    @AdamSilaiman 2 วันที่ผ่านมา +1

    Domin Allah kaci mutuncin prof.

    • @aishaaminuahmad9524
      @aishaaminuahmad9524 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Gaskiya Kam tayi rashin Imani ajin farko.alokacin da suke wannan Hali ko wane waazi zaayi Mata bazataji ba

  • @MaryamMusadamatar
    @MaryamMusadamatar 3 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya shiryeta

  • @user-sc3go7hd2q
    @user-sc3go7hd2q 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen Suma Ameen

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen ya Allah

  • @aishamuhammad1149
    @aishamuhammad1149 3 วันที่ผ่านมา +1

    Allah gafuruRahimu ne.Allah ya shirye mu ya sa Mufi karfin zuciyar mu.Abun ya munana matuka.

  • @MrsBee234
    @MrsBee234 2 วันที่ผ่านมา +1

    😢 Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @aminilelahable
    @aminilelahable 2 วันที่ผ่านมา +3

    Asslm
    Malam wannan uslubin da ka mata bai dace ba tunda da alamar ta yi nadama ne tana neman mafita. Ina ga da bai kamata ka mata wannan addu'ar ba...

    • @faisalumar2114
      @faisalumar2114 2 วันที่ผ่านมา

      Gaskia neh. Mallam kadai Kara dubawa. Allah yasa mudace

    • @jibrilyaumuhammad7897
      @jibrilyaumuhammad7897 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Abinda tayi ba nadama sunansa ba rainin hankali sunan sa, kamata yy taje ta warware asirin to anan ne zatayi nadamar abinda ta aikata dan haka fatawar Malam dai-dai ne

  • @MuhammedIdris-dk1vi
    @MuhammedIdris-dk1vi 3 วันที่ผ่านมา

    Subhan Allah

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 3 วันที่ผ่านมา

    Allah yasamudace

  • @yahayajamilus9739
    @yahayajamilus9739 2 วันที่ผ่านมา

    😢Allah yasa mufi karfin zuciyarmu

  • @AdamSilaiman
    @AdamSilaiman 2 วันที่ผ่านมา

    Wai yanzun irin wannan malaman sune ke da'awa a Nigeria to Allah shi kyauta Amma abisa fahimtar magabata gaskiya baka dace da da'awa ba ita shiriya daga Allah ce ba wanda ya wuce fadawa jarabawa a duniya

  • @zainabsaidubuhari2560
    @zainabsaidubuhari2560 2 วันที่ผ่านมา

    SLM! MA SU GANIN MLM YAYI HUKUNCHI MAIGAUNI.A GASKIYA IDAN HAR ANA SASSAUCHI GA WANNAN ISSUES WANI ZAI GWADA YA CHE ZAI TUBA DAGA BAYA.

  • @Ahmadshehu-r1q
    @Ahmadshehu-r1q วันที่ผ่านมา +1

    Mall once ba Kai ke da gafara ba .

  • @oumoudjamila6602
    @oumoudjamila6602 วันที่ผ่านมา

    Wlh Muji tsoro Allah,mata da gangan kuke aikata Abu kuzo Ku samu malamai da tambayar da kuna ma iya samun amsarta dan kawai Ku Fake

  • @munirusman4365
    @munirusman4365 3 วันที่ผ่านมา

    amma yanzu ta zo tana neman tuba , ga shi kuma jin karatunka ya sa ta gane kuskuranta

  • @zeezeebo
    @zeezeebo 2 วันที่ผ่านมา +1

    Ta yi daidai. Me ya sa ta ke regretting? Maza yan iska ne abun da ya dace da su ke nan. Baku da wata suna sai na kara aure ko cikin talauci. Yan iska

    • @AnasibnSani
      @AnasibnSani 2 วันที่ผ่านมา

      Baban ki ma dan iskane marar tarbiya

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 2 วันที่ผ่านมา

    Haba malam, Yaya zaka Zuba barkono akan Gyambo,? Anyi maka tabayane domin Neman mafuta domin yin abInda ya dace Amma daga farkoma ka bude mafutar da abInda bai daceba.
    Shin ai kanada kissar Wanda yayi kisankai 99 Kuma yayi tambayar ko Allah zai iya yafemasa?

  • @aishamuhammad1149
    @aishamuhammad1149 3 วันที่ผ่านมา

    Unhmm Mata mutanen mu.Sbd namiji BA abunda Bama yi,su kuwa hankalin su kwance,to mutumin da aka halastawa yin hudu,in kika Sawa kanki mugun kishi AI wahala CE.