Yakawo maganan Rijau.. Mai buje ya Kashi bahago a Nan rijau. Shima bahgon gagaraya anan rijau duk wanda baka runani ankawo bahago yabige shi. Kai harda Audu na zuru Shima da suka bar rijau suka koma yawuri nan Audu na zuru ya Rama kisansa. Bahago wata ajiyace kawai.
Gaskiya alhaji allah ubangiji yasa da alheri masha allahu haka akeso
H h h gaskiya wanan yakai basaKwace na asali
Gaskiyane d Naina
Yakawo maganan Rijau.. Mai buje ya Kashi bahago a Nan rijau. Shima bahgon gagaraya anan rijau duk wanda baka runani ankawo bahago yabige shi. Kai harda Audu na zuru Shima da suka bar rijau suka koma yawuri nan Audu na zuru ya Rama kisansa. Bahago wata ajiyace kawai.
Salihu mungode sosai Kuma idan da hali kakira number ta pls
Bahago Sai gaiya
Aiko
Wannan gaskiyane wllh bahagon Dustin mari jarumene
Harashi makarinka akwanta bahagon dutsin mari segaya Allah yajikan maza
Hhhhhh
amin summa amin
Al'ameen Sokoto Namu fatan Alkairi a gareka
Yusuf babba ykk
@@alameensokototv496 lfy qlau wlh haj.Al'amen
Al'ameenu ka binca muna sakani horo da na dutsimari wa yafi faduwa a dambe waton wa'afi kashewa?
To mlm Mika ilu
@@alameensokototv496 allahya karama basira da hikima da karfin jajircewa wajin zakulo manya manyan mazajiya da manyan mawaka
@@alameensokototv496 allahya karama basira da hikima da karfin jajircewa wajin zakulo manya manyan mazajiya da manyan mawaka
Kuma dabi'an bahagone watsa wa yandambe miyau da majina indai yanemesu dambe sunkakiya
Aha
Muna jiran saura hirar al ameen sokoto
Insha Allah za tazo Bada dadewaba
Banmantawa saboda dafi na hannun Bahago bisa kanshi yake aja hannushi. Magana ta gaskiya Bahago yayimuna lahani.
Gaskiyane maigida