Allah y saka maka d Alkairi Abba Kerry INA sonka wallahi Inason mai kishin qasarshi da Tausayin talaka Allah ya tsare mana kai Allah y jibanchi lamarinka Allah y shige mana gaba Abin y munana Musamman katsina state batsari lG mungode qungiyar I R t Allah y tsareku
Allah ya tsare mana ku jaruman Nigeria Abba kyari abubuwan da kukayi na kurakurai Allah ya gafarta muku Allah yasa Aljanna firdausi ce makomarku dama duk mai yaki da zalinci da ta'addanci Allah yakara tsareku da iyalanku baki daya
Allah yasaka muku d gidan aljannah abba kiyari sukuma masu garkuwa allah y taunamusu assi allah y kawomana karshen wanan fitintunu allah y kawomana zaman lfy da kwanciyar hankali akasarmu
Abba, Abba and team the pride of Nigerian police. may God protect you guy's. and pls kunle don't expose the faces of our heroes too much next time for security reason please. my opinion
Dan Allah aduba lamarinmu a Algeriya naka kama kuma a amshe muna kudadai da wayoyinsu gawalakanci bamu da daraja a Algeriya wlhy nunaciki ukuba wazu haka kwana mu uku bamu fita ba dan Allah dan Annabi aduba bakamu bane ka1 matsala mu da kwace da hukumomin Algeriya kayimu
Akwai ranar tsayuwa da masu cutar da al'umma da yansandan dake wuce gona da iri , zamu hadu ranar hisabi , Allah na San masu tuba, kuma Allah na jiran mu a madakata.
A GASKIYA BABU ABINDA ZA ACE SAI GODIYA GA ALLAH DA YABO GA ABBA KYARI DA JAMI ANSA DA SUKE KAR KASHINSA ALLAH YASA KA MUSU DA ALHERI AMEEN, SANNAN AKWAI MATSALOLI GUDA 1,ZUWA 2 WANDA AGASKIYA ABIN DUBA WANE SOSAI [1] JAMI AN TSARO MASU AIKI DARE DA RANA AKAN TSARE RAYUKAN MUTANE DA DUKIYOYINSU DA MAHALLANSU DA SAURAN GURAREN NEMAN ABINCHINSU, SUKUMA WANNAN JAMI AN SUN ZAMA SUNA DA MATSALOLIN RAYUWAR YAU DA GOBE, MUSAMMAN, IYALANSU SUNA CHIKIN WATA RAYUWA WADDA ABIN ATAUSAYA MUSUNE, YAKA MATA SHUGABAN KASA YA NEMO HANYAR DAKILE WANNAN MATSALA KUMA ALLAH YASA AI HAKAN AMEEN, [2] JAMI,AN BINCHIKEN WANDA AKE ZARGI SUNA SA WANDA BASHIDA LAIFI YA AMIN CHE DA LAIFIN DA SUKE TUHUMARSA SABODA WUYA DA AZABA, YAKA MATA HUKUMA TA SAMO HANYAR MAGANCE IRIN WANNAN , ALLAH YA TAIMAKI NIGERIA DA YAN NIGERIA DA WADANDA SUKE DA MATSALOLI IRIN NAMU AKO INA AMEEN
Shugabanin Nigeria, sun bar Nigeria babu gyara. Hanyoyi a bace. Mutane basu da aikin yi. Yunwa na damun al al'umma. Kowoni shugaba kuma yana rayuwa cikin gin dadi. Suna ganin komai zai ci gaba haka ne? Ku gyara Nigeria. Mutane su samu aikin yi. Ku cire zaman banza.
Masha Allah Allah yakara tonamusu asri
Allah ya kareku yatemakeku darazan ma aiki shugaban halita annabi Muhammad w s l
Wato kana da matsakaicin ra ayi to Mungode Allah yajikan iyayenka gsky inajin dadin sauraronka❤❤❤
Like it Allah yakara basira Abba cyri gaba dai gaba dai
Allah swt ya ma jagora abba kyari Allah swt ya kara maka kariya Allah swt ya kawo mana karshen yan ta'ada Amin.
Allah ya kare Abba kyari duniya da lahira
Khadija musa daura allah sarki BBC kunyi kokari is very good
Allah y saka maka d Alkairi Abba Kerry INA sonka wallahi
Inason mai kishin qasarshi da
Tausayin talaka
Allah ya tsare mana kai Allah y jibanchi lamarinka
Allah y shige mana gaba
Abin y munana
Musamman katsina state batsari lG mungode qungiyar I R t
Allah y tsareku
Masha allah abu yayi 👍
Khadija musa daura allah sarki kaburgeni so sai kuma ina kaunarka my love 🌷👍🙋♀️🌹💋❤️
Salam Ke yar daura ce🇸🇦
Gaskiya allah yasake Baku nasara yashiga lamarinku yabaku kariya kamar yadda kuke kokarin kare al.ummar annabi mohd s.a.w
Allah sarki ya allah ka bayyana gaskiya a kan abba keyari jarumi gwarzon haziki abin koyi 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾
Ya Allah kawu mana zaman Lafiya a duniya baki daya amin
ameen yarabi allamine
Abba kyari Allah ya Kare ka da kai da ma'aji Mohd , da sauran jami'an ka. Amin
Allah y saka d alkhairi bbc, kuma Allah y kawo mana sauki lamarin
Slm allah ya taimakeka abba kiyari❤❤❤
Allah ya kawo mana karshen lamarin 🤲
Allah ya kara tsare Abba kyari da mu baki daya
Allah y tsare mana ku
allah ya mana magani
Ina son BBC hausa
Gaskiya kunyi kokari BBC Allah ya kara basira
Allah yakarakaremu yatsaremu bakidaya yakaramana zaman lfy Mai amfani Allah yakarama abba kyari kwaringuiwar aikin Allah yatsareshi yakareshi
Well done job IRT, we wishes you all the very best on your job
Ibrahim Salisu Mahmud xa
Allah ya Kara lfy abba
Abba kiari allah ya taimakekou dari bisa dari zamu rokamuku allah kuliomin inchallah fatan nasara Abba kiari 🇳🇪🤲🤲🤲🤲🤝🤝🤝🤝🤝👍👍👍👍👍
Allah shi kyau ta Allah ya kara tona musu asiri Allah ya kara manazama lfy
Abba kyari allah yaba da sa'a
Gaskiya aiki yayi kyau BBC, Allah kawo zaman lafiya , Dan Allah idan zaku iya yi mana na Afrika ta tsakiya( central Africa Republic).
Masha Allah Allah ya tsare manaku Allahumma amin
Gaskiya BBC hausa kun kyauta da kuka fara Documentry da hausa.
ALLAH YA STAREMANA KU YA BAKUSA`A
salam Allah sarki MashaAllah gabagaba deABBA kyari Allah yakiyaye ka
Ameen
A gaskiya BBC kuna kokari
Allah ya kawota.
Wlh wnn abin baqincikine jamian tsaro na sadaukar da ransu Amma kaga inda suke Rayuwa.... Allah ya tsare mn Kyari
Allah yabaku sa a
Allah yekareka abbakyri ameen
gsky bbc kuna kokari Allah yasaka muku da alkhari Allah yakare mana Abba kyri da yaransa ameen.
Allah yataimaka
Rahama usman Kuma yanjarida Allah ya sa kamuku daalkhiri sosai munagodiya
Dan Girman Allah adinga kashesu
Allah ya tsare mana ku jaruman Nigeria Abba kyari abubuwan da kukayi na kurakurai Allah ya gafarta muku Allah yasa Aljanna firdausi ce makomarku dama duk mai yaki da zalinci da ta'addanci Allah yakara tsareku da iyalanku baki daya
Allah ya karesu dukkan ida zasuyi Aikinsu sanaN kuma Allah yabasu sa a
Allah yayimuku jagora
Allah ya kareku yabadasa a
Allah ya taimaka
Allah yasaka muku d gidan aljannah abba kiyari sukuma masu garkuwa allah y taunamusu assi allah y kawomana karshen wanan fitintunu allah y kawomana zaman lfy da kwanciyar hankali akasarmu
😢😢
Allah yayi jagora
Allah ya bada sa a , Amine Amine
Allah ya bada nasars
Allah yataimakamuku
Abba kyari garkuwar talakawa Allah ya qara kariya da juriya.
Abba, Abba and team the pride of Nigerian police. may God protect you guy's. and pls kunle don't expose the faces of our heroes too much next time for security reason please. my opinion
Masha Allah
Abakari alla yaka rabasira
Allah Yarufa Asiri
Allah yakara tona muku asiri
Allah yana ceton su
Allah yakaremu amen
BBC Allah ya Saka muku da alkhari ammee daga hajiya maryam Saudi
Allah yakawo sauki Tako Ina akasarnan
Allah yataimaki kasarmu yaciremana macuta da mabarnata
to Allah yakyaita ameen
Allah ya tsare
Allah yayi jagora yabadasaa yakariku dagasharran
allah yasakama da alkayre yataima kaika akan duk abin da kasa agaba ameen
Kyari sakamakon Aljanna InshaAllah
Allahumma Ameen ya Allah
😭😭😭
wannan lamari sai addu'a
Allah yabaku sa'a
Kukara kokari sosai Allah yataimaka
Allah ya temakeku
Dan Allah aduba lamarinmu a Algeriya naka kama kuma a amshe muna kudadai da wayoyinsu gawalakanci bamu da daraja a Algeriya wlhy nunaciki ukuba wazu haka kwana mu uku bamu fita ba dan Allah dan Annabi aduba bakamu bane ka1 matsala mu da kwace da hukumomin Algeriya kayimu
Allah ya kara muku hazaqa
Allah taimaka
يارب 🤲🏽
A gaskiya bbc kuna kokari sosai Allah ya biyaku
Allah ya kama muku
Mungode BBC,ina gaida Abba Kyari
Kai Ubangiji Allah katsaremu Allah yakawomana karshen muta nan
Allah ya kawo muna zama lafiya
ya Allah muntuba
ALLAH yatsaremana ku
C'est une triste eux 😭😭😭
Que dieu nous conduit dans chemin
To Allah yasa mudaceh
Kuma Allah yakiyayemu
Wai shin Duniya INA Zaki kaimu? nidai nasani duk Wanda yachi ladan kuturu to sai yayimai haski, masu miyagun Ayuka susani Allah na Ganinsu!
allah yaka sawkin al amari
Akwai ranar tsayuwa da masu cutar da al'umma da yansandan dake wuce gona da iri , zamu hadu ranar hisabi , Allah na San masu tuba, kuma Allah na jiran mu a madakata.
A GASKIYA BABU ABINDA ZA ACE SAI GODIYA GA ALLAH DA YABO GA ABBA KYARI DA JAMI ANSA DA SUKE KAR KASHINSA ALLAH YASA KA MUSU DA ALHERI AMEEN,
SANNAN AKWAI MATSALOLI GUDA 1,ZUWA 2 WANDA AGASKIYA ABIN DUBA WANE SOSAI [1] JAMI AN TSARO MASU AIKI DARE DA RANA AKAN TSARE RAYUKAN MUTANE DA DUKIYOYINSU DA MAHALLANSU DA SAURAN GURAREN NEMAN ABINCHINSU, SUKUMA WANNAN JAMI AN SUN ZAMA SUNA DA MATSALOLIN RAYUWAR YAU DA GOBE, MUSAMMAN, IYALANSU SUNA CHIKIN WATA RAYUWA WADDA ABIN ATAUSAYA MUSUNE, YAKA MATA SHUGABAN KASA YA NEMO HANYAR DAKILE WANNAN MATSALA KUMA ALLAH YASA AI HAKAN AMEEN,
[2] JAMI,AN BINCHIKEN WANDA AKE ZARGI SUNA SA WANDA BASHIDA LAIFI YA AMIN CHE DA LAIFIN DA SUKE TUHUMARSA SABODA WUYA DA AZABA, YAKA MATA HUKUMA TA SAMO HANYAR MAGANCE IRIN WANNAN ,
ALLAH YA TAIMAKI NIGERIA DA YAN NIGERIA DA WADANDA SUKE DA MATSALOLI IRIN NAMU AKO INA AMEEN
Ubangiji Allah ya taimaka maku ...
Zartar da hukunci akan yanda musulunci ya tanadar ga duk wanda ya salwantar da rayuwar wani zai taimaka kwarai da gaske.
Abin mamaki, shugaba sani Abaca yace duk kisan da akayi akasa ya wuce 2 zuwa 3,to akwai sanin gwamnati, shin ya abin yake?
حسبي الله 😢😢😢😢💔💔💔💔
Allah ya temakamuku ya tsareku
😢😢😢
حسبي الله ونعم الوكيل 😢
Ataymakama nijiriya asaki abnakiyari
Slm
Shugabanin Nigeria, sun bar Nigeria babu gyara. Hanyoyi a bace. Mutane basu da aikin yi. Yunwa na damun al al'umma. Kowoni shugaba kuma yana rayuwa cikin gin dadi.
Suna ganin komai zai ci gaba haka ne?
Ku gyara Nigeria. Mutane su samu aikin yi. Ku cire zaman banza.
True talk
😭😭😭😭
I R P kuna kokari
Duk wanda yakashe a kashe shi domin yazama izna GA yanbaya
Ku kashe shi babu maganar afuwa haba haba
Aslkm
BBC gaskiya kunyi kokari
Ina da raayin ganin duk an kashe duk wanka aka kama da garkuwa nan take dan allah
Bincike Malam
Godiya ta musamman
Hkn