❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Ina son kà. Ina kaunar ka. Shugaban mu Sayyiduna Abubakar Saqiq Allah ya yarda a kai dan Aljanna ❤❤❤ Babu tantama kai Aljanna ne haka Manzon Allah S.A.W ya fada. Allah ya tsinewa Makiyan ka.
Hmmm, jayayya ba namu bane , muje mu nema ilimi kuma mu nema daga magabatan kuwrai, ba waɗan da suke dora mu akan son zuciya ba, gaskiya malam yayi karatu amma sharhin akuiw kuskure, mu kasance masu faɗin gaskiya ko akan kan mune, azabar kabari gaskiya ne, tsayuwar alkiyama gaskiya ne, ban sani ba, shima ilimi ne
Wai kinaya Allah ka shiryar damu amma wanna fahimtar kuskure ne, karamin dalibi zai iya Fahimtan wannnan hadithan da ma'anoninsu. Amma kaji mlm yana cewa wai kinaya ce
Wanna tashar kaji tsoron Allah. Duk bayani malamin da kake so bai yi kushe akan dage wando ba ya hallata ka dage wando malam wanna tittle din naka hauka ne
Hmmm, jayayya ba namu bane , muje mu nema ilimi kuma mu nema daga magabatan kuwrai, ba waɗan da suke dora mu akan son zuciya ba, gaskiya malam yayi karatu amma sharhin akuiw kuskure, mu kasance masu faɗin gaskiya ko akan kan mune, azabar kabari gaskiya ne, tsayuwar alkiyama gaskiya ne, ban sani ba, shima ilimi ne
❤❤ malam makari Allah yabaka indai ilimi addini ne Allah yasa agama da duniya lfy
Jazakallahu Khair ya sheikhana ❤❤❤
Masha Allah, Allah yakara lfy malam
ALLAH Ya sakawa Sayyiduna Abubakar da sauran Sahabban Shugaba SallallaHu Alaihi was Sallam_🤲🏼 da alkhairai, Amin-🤲🏼.
MACH ALLAH YAKAIMOU Ma dina
Gsky wannan kwane kwanen yy yawa Mallam. Muji tsoron Allah kawai mubi Umarnin Annabi Sallallahu Alaihi wa Sallam. Allah ya sa mu dace
Kwane Kwane kuma kamarya a inane yy Kwane kwane din
Subhanallah, kaga masu fada da,sunnar Annabi, Allah ya shirya.
Allahu allahuma ameen ya maulana ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Allah ya saka muku da alkhairi
Ma Sha Allah prof makary duniyane alaji
Allah yakara Daukaka Da lfy
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Ina son kà. Ina kaunar ka. Shugaban mu Sayyiduna Abubakar Saqiq Allah ya yarda a kai dan Aljanna ❤❤❤ Babu tantama kai Aljanna ne haka Manzon Allah S.A.W ya fada. Allah ya tsinewa Makiyan ka.
Alhamdulillahi
Masha Allah jazakallahu khair mlm
Masha Allah, Allah saka
Ma shaa Allah 🙏 Allah ya kara muku basira da daukaka ya kuma baku lada. Amin Ya hayyu ya qayyum 🙏
Masha allah ❤❤❤
❤ machallah amin
Allahu akbar
Duk wannan kwanar da za kaji tsoron Allah ka fadi gaskiyar da ya fi maka Wallahi
An sha kwana kwana😂😂😂
Maa sha Allah ❤❤ Allah yakara lfy da nisan kwana maulana ❤❤
Masha Allah
Allah yabada lada
Mash Allah yayikwu Allah ya tymaka
wannan sonarai dayawa yake😢😢😢😢😢 kawai kagawa mutanan ka gaskiya direct
Allah yasaka da alheri ameen
Masha allah munagodiya shehu masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam 💔❤️💝💖💕💔💞💖💞💖💞💖 I love you so much
Slm
Allah yay muku Albarka ya yafe muku kura-kuran ku
Alhamdulillah
Hmmm, jayayya ba namu bane , muje mu nema ilimi kuma mu nema daga magabatan kuwrai, ba waɗan da suke dora mu akan son zuciya ba, gaskiya malam yayi karatu amma sharhin akuiw kuskure, mu kasance masu faɗin gaskiya ko akan kan mune, azabar kabari gaskiya ne, tsayuwar alkiyama gaskiya ne, ban sani ba, shima ilimi ne
❤❤ Masha Allahu ilimi da ilimi❤❤ sallalahu ❤❤Ailahi❤❤ wassalam❤❤
Amen
Allah yakara lafiya malam
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جزاك الله خيرا يا شيخ
جزااكم الله بالجنة
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Shugabana Sayyiduna Abubakar Sadiq Radiyallahu Anhum Ajma'ina❤❤❤❤
شكرا لكم
Allah ya cire son zuciya daga zukatammu
Ameen inda gaske kake
Wai kinaya Allah ka shiryar damu amma wanna fahimtar kuskure ne, karamin dalibi zai iya Fahimtan wannnan hadithan da ma'anoninsu.
Amma kaji mlm yana cewa wai kinaya ce
Kakoma makarantah
Wannan tawilin yayi yawa kuma zai iya kawo ilhadi
Ji son zuciya..........
Alhamdulilla 🤲
Macha❤❤allah❤❤❤❤❤❤❤
❤
Alhadullillah
Sarkin misalai da kinayoyi da tatsuniyoyi kenan.
Ahaka yafi ubankah
To shi wannan konaya konaye da yake fah😂
❤❤❤❤❤
Kaji limamin tawili.
Sarkin tufka da warwara, sarkin wasu Tawili.
✅✅✅🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅✅✅
Shegiya tawili😅
O
TAKWALI NE KADAI ZAICE BAN SAN MIYE MA'ANAR DAN GALE WANDO BA
Wanna tashar kaji tsoron Allah. Duk bayani malamin da kake so bai yi kushe akan dage wando ba ya hallata ka dage wando malam wanna tittle din naka hauka ne
Kaji yace maka haka magabata suka fassara? Da molan ka kawai yake fassarawa
Wannan itace fahimta Mai kyau, Amma wasu na dagale wandon Bai hanasun barna ba
Ba Dan gale wando bane yakesa ko yahana umarnine kawai daga annabi
@YusufSaad-v4l Tabbas mazon Rahama s.a.w ya bada umurni Kara ya wuce sawun kafane, musamnan idan ya kadance da alfahari ne
Hmmm, jayayya ba namu bane , muje mu nema ilimi kuma mu nema daga magabatan kuwrai, ba waɗan da suke dora mu akan son zuciya ba, gaskiya malam yayi karatu amma sharhin akuiw kuskure, mu kasance masu faɗin gaskiya ko akan kan mune, azabar kabari gaskiya ne, tsayuwar alkiyama gaskiya ne, ban sani ba, shima ilimi ne
Allah yasaka da Alkairi
Masha Allah
❤❤
Masha Allah
❤❤