TOFAH: GASKIYA ALBANI YABAN MAMAKI, PROF MAQARI YA BAYYANA HAKA YANA TSAKA DA KARATUNSHI..

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 124

  • @AishatuMahmud-o6l
    @AishatuMahmud-o6l 2 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah allah yakawo karshen wannan abun

  • @UMARUBATOFA-p8o
    @UMARUBATOFA-p8o ปีที่แล้ว +2

    Gaskiyane Prof, Allah ya saka da Alkairi

  • @nurayusuf1042
    @nurayusuf1042 ปีที่แล้ว +9

    ALLAH yakara kusanci ALBARKAR ANNABI MUHAMMAD S A W

    • @zakariyamustapha2312
      @zakariyamustapha2312 ปีที่แล้ว +1

      DAN ALLAH DAN ANNABI MUHAMMADU ﷺ A DINGA DAURE ANA RUBUTA SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA in full

  • @KHAIRANINSHAALLAH99
    @KHAIRANINSHAALLAH99 ปีที่แล้ว +5

    Jazakallahu Khairan Alhamdullihi

  • @aminullah24tv79
    @aminullah24tv79 3 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya Baka Al-jannah

  • @jaafaradam397
    @jaafaradam397 ปีที่แล้ว +1

    Toh MashaAllah,Ya sheik Allah Yasa mu karbi gaskiya ba tare da Neman waye yafada ba..

  • @AliyuAgital
    @AliyuAgital ปีที่แล้ว +3

    Allah Saka Da Alkairi Prof❤❤❤

  • @ibrahimammanimalumfashi6303
    @ibrahimammanimalumfashi6303 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka maka da aljanna. Allah ya cigaba da baka ikon faɗin gaskiya kome ɗacinta

  • @muhammadabdulkarim5047
    @muhammadabdulkarim5047 9 หลายเดือนก่อน +1

    Sallallahu alaihi Wasallama❤❤❤❤

  • @babangidasulaiman7044
    @babangidasulaiman7044 5 หลายเดือนก่อน +1

    اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

  • @usmanumarusman
    @usmanumarusman ปีที่แล้ว

    Jazakhallahu khairan y sheikh

  • @gidansuburbuda1120
    @gidansuburbuda1120 ปีที่แล้ว +1

    MashaAllah ❤

  • @yusufumar4029
    @yusufumar4029 ปีที่แล้ว +3

    Ma Sha Allah..,

  • @حسينبشير-ض1ر
    @حسينبشير-ض1ر ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah ya khek makari

  • @muhammadsaddamawwalibeto3648
    @muhammadsaddamawwalibeto3648 ปีที่แล้ว +1

    Baraka Allah fiikum sheikh.

  • @GidadoIbrahim-d4r
    @GidadoIbrahim-d4r ปีที่แล้ว +1

    Allah yajikan sheikh Muhammad auwal adam albani zaria

  • @SoulemanAbdallah
    @SoulemanAbdallah 8 หลายเดือนก่อน +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤الحمد لله

  • @DiniZmj
    @DiniZmj ปีที่แล้ว +2

    Alhamdulillah Masha Allah

  • @issiyaquyusuf-wx2id
    @issiyaquyusuf-wx2id ปีที่แล้ว +3

    اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا وشفيعنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا إلى يوم الدين صباح الخير والسعادة

  • @AwwalAbdullah-qh6fz
    @AwwalAbdullah-qh6fz ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne

  • @AboubacarAssaleck-mq4ox
    @AboubacarAssaleck-mq4ox ปีที่แล้ว +1

    Jazzakallahairan maulana

  • @dbardefx
    @dbardefx ปีที่แล้ว +1

    Jazakallahu Khairan

  • @aliyuahmadsambo8999
    @aliyuahmadsambo8999 ปีที่แล้ว

    Zakallahu khairan

  • @Saa_deeq_
    @Saa_deeq_ ปีที่แล้ว

    Masha Allah, Allah ya karawa Prof. Lfy.

  • @sanusilawan6152
    @sanusilawan6152 ปีที่แล้ว

    Allah ykara basira malan

  • @abdullahimuhammad7234
    @abdullahimuhammad7234 ปีที่แล้ว +3

    الحمدلله الذي بنعمته تتم الصالحات

  • @hausamediacircle2096
    @hausamediacircle2096 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya Prof yakara rantu Allah yasaka da Alkhairi

    • @muhammadsanialhasanulmadan8207
      @muhammadsanialhasanulmadan8207 ปีที่แล้ว +1

      Kai yakayi kagane ya karantu?

    • @hausamediacircle2096
      @hausamediacircle2096 ปีที่แล้ว +2

      @@muhammadsanialhasanulmadan8207 Dan Allah Munasa Ilmi Acikin Jawabanmu 🙏

    • @muhammadsanialhasanulmadan8207
      @muhammadsanialhasanulmadan8207 ปีที่แล้ว +1

      @@hausamediacircle2096 don Allah munasa hankali acikin amsoshimmu, kume muna bada amsa in ammana tambaya.

    • @hausamediacircle2096
      @hausamediacircle2096 ปีที่แล้ว +2

      @@muhammadsanialhasanulmadan8207 Masha Allah mungode , Najidadin wanan amsa nagode👍

  • @aliyuahmad9626
    @aliyuahmad9626 ปีที่แล้ว +1

    Wannan sai dai akan zamamtakewa, ba ibadah ba. Ibadah kam dole kayi kudingoro cewa yahudawa duk batattune kuma yan wuta neh matukar basu tuba ba. Haka duk kungiyar muslumin da bai bi tafarkin Manzon Allah bisa fahimtar Sahabbai ba batattu ne mabiyanta. Wannan kuma bai nufin cewa babu masu gaskiya da amana a cikinsu kamar yadda akwai acikin yahudawa.

  • @Assunnyassalafy
    @Assunnyassalafy ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah 🙏

  • @mubarakabdullahikokani1345
    @mubarakabdullahikokani1345 ปีที่แล้ว

    Masha Allah.

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว +1

    Masha'allah allah yasaka da alkairi

  • @AllAniAlhajimbokoi-p4h
    @AllAniAlhajimbokoi-p4h ปีที่แล้ว +1

    Ya Allah yakaralafiya ameeeeeen ya llahu

  • @AminuMuhammad-vh9dg
    @AminuMuhammad-vh9dg ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @Hassanmuhammadu9099
    @Hassanmuhammadu9099 ปีที่แล้ว +1

    Alhaqqu ma shida bihil al'aduwwu

  • @MariyaAdamu-b8s
    @MariyaAdamu-b8s ปีที่แล้ว

    Allah ya biya ya sayyadi

  • @AbdullahiAbiola
    @AbdullahiAbiola 7 หลายเดือนก่อน

    Habashahi

  • @SurajoYusuf-sl4uy
    @SurajoYusuf-sl4uy ปีที่แล้ว

    Allah yayi jagora maulana

  • @IbrahimSalifou-c4d
    @IbrahimSalifou-c4d ปีที่แล้ว

    Aslm alkm barka Ku da warahaka Maulana Asheik IBRAHIM AHMAD MAQARI ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA MAIKOWA MAIKOMAI ya saka da alkhairi bijahi Nabiyyina MUHAMMADUR RASULULLAHI Sallallahu Alaihi wa alihi wa man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin.....

  • @zakariyamustapha2312
    @zakariyamustapha2312 ปีที่แล้ว +4

    SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA

  • @hamisuumar260
    @hamisuumar260 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da alkairi

  • @dalhatuadamusuleiman2885
    @dalhatuadamusuleiman2885 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka

  • @abdullahiabubakarmuhammad3238
    @abdullahiabubakarmuhammad3238 ปีที่แล้ว

    Manshallah

  • @mikhalilhausafashiontv
    @mikhalilhausafashiontv ปีที่แล้ว

    Gaskiya yakamata kacire thumbnail na albanin zaria saboda prof Yana magana ne akan nasurudden albani na syria

  • @IdrissaMaiguizo-qd8su
    @IdrissaMaiguizo-qd8su ปีที่แล้ว

    Ma sha allah

  • @NuraAbubakar-rq4cm
    @NuraAbubakar-rq4cm ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alheri

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 ปีที่แล้ว

    Masha Allah prof

  • @abubakargalimuhd8277
    @abubakargalimuhd8277 ปีที่แล้ว

    Allah yakara Lafiya

  • @Dan_Albarka_
    @Dan_Albarka_ ปีที่แล้ว

    Malam Ahmad Ado Chairman opay group 3 Ina yi maka fatan alheri

  • @HassanABDOURAHAMANE-p2m
    @HassanABDOURAHAMANE-p2m ปีที่แล้ว

    Prof ni fa ahalil sunnah né an ma ina ma kewkawa zatto. Ya Allah ya kawo mu n'a pro a tikine ta fiya sunnah amin

  • @IkilimaSale
    @IkilimaSale 11 วันที่ผ่านมา

    gaskiya kai malami ne na kwarai. wlh kana matukar burge ni sbd baka da kyashi, ka saya akan addinika sakanin ka da Allah babu hassada, baka daukan magangaanun wasu mutanen da su kullum a ruyuwarsu su hada hatsumi dan kar a zauna lfy, gaskiya ina yinka sosai mallam, Allah ya karo shekaru masu albarka, ya kuma kara daukaka. shi kuma wadda ya tura maka wannan video mallam albani Allah ya saka masa da alkhairi, Ubangiji yasa ya gama da duniya lfy.

  • @bashar375
    @bashar375 ปีที่แล้ว

    Amma ai Nasiruddeen Albani yace ba Albani zaria ba....to me yasa kasa thumbnail na albani zaria

  • @Hussainiisah-e5t
    @Hussainiisah-e5t ปีที่แล้ว

    Alhamdulillah

  • @SadiqJibril-pg1hj
    @SadiqJibril-pg1hj ปีที่แล้ว

    Entijjani

  • @Mubarakmbtv
    @Mubarakmbtv ปีที่แล้ว

    Nice

  • @shamsuddeenyusuf3859
    @shamsuddeenyusuf3859 ปีที่แล้ว

    Malam ka koma ka Karo ilimi Don Allah, domin ka daina batar da mabiyan ka

  • @IbrahimHashim-y3r
    @IbrahimHashim-y3r ปีที่แล้ว

    Allah ya qara kusanci

  • @yahayausman-rz5yl
    @yahayausman-rz5yl ปีที่แล้ว +1

    Hakane

  • @ShareefShareef-p1u
    @ShareefShareef-p1u ปีที่แล้ว

    السلام عليكم ورحمه الله تعالى وبركاته

  • @SamailaHassan-jg8nv
    @SamailaHassan-jg8nv 7 หลายเดือนก่อน

    Madalla malam

  • @IbrahimAbdullah-dl3lm
    @IbrahimAbdullah-dl3lm ปีที่แล้ว

    Ibrahim

  • @SadiqJibril-pg1hj
    @SadiqJibril-pg1hj ปีที่แล้ว

    Jiddum

  • @aminuashiru577
    @aminuashiru577 2 หลายเดือนก่อน

    Malaman darika ne suke cewa daka Shiga darika Kai Dan aljanna ne duk abin da zakayi shehu ya yafe maka

  • @bishirkhamis9218
    @bishirkhamis9218 ปีที่แล้ว

    Wannan gaskiya ne bayanin Prof haka yake kuma yana da kyau mu dauki hukuncin daidaiku domin Adalci ma ana meye rikonka da qur ani da hadith to akan haka zamu baka hukunci da matsaya. Allah ya bamu ikon tsayuwa akan qur ani da hadith da kuma aiki dasu.

  • @AbdoumalikiYoussoufou
    @AbdoumalikiYoussoufou ปีที่แล้ว

  • @FalmataOusmane-tf9kq
    @FalmataOusmane-tf9kq ปีที่แล้ว

    ❤❤

  • @liyaoudinihabibou2666
    @liyaoudinihabibou2666 ปีที่แล้ว

    Barka mu day
    Mougodiya

  • @SaadouIssoufou-en1zc
    @SaadouIssoufou-en1zc ปีที่แล้ว

    🙏🙏🙏

  • @sanisulaiman7917
    @sanisulaiman7917 4 หลายเดือนก่อน

    Makarya ci makari

  • @angoabdourahmane3503
    @angoabdourahmane3503 ปีที่แล้ว

    👍

  • @nuramuhammed2015
    @nuramuhammed2015 ปีที่แล้ว

    Kai, ba fa Albanin Nigeria ba

  • @anassanass5754
    @anassanass5754 3 หลายเดือนก่อน

    الإسلام. وما هي تجانية؟؟

  • @muhyiddeenemrys5093
    @muhyiddeenemrys5093 ปีที่แล้ว +2

    Da nazaci cewa zakayi in mutum yana neman zaman Lafiya yariqe koyarwar AlQur’ani Da Hadisi, yabar duk wata hauragiya kuma saika waske.
    Amma indai ko mutum a Mufradinsa yayi hakan ai yatsira.

    • @Hassanmuhammadu9099
      @Hassanmuhammadu9099 ปีที่แล้ว

      Karkadamu ɗan'uwa hakanma ai anahanya

    • @kybuskuri
      @kybuskuri ปีที่แล้ว

      Ni dai nayi ta burin in ji abinda Malam yaji Albaninin ya fada, don wannan zai kara masa daraja.

    • @abdoulkarim6769
      @abdoulkarim6769 11 หลายเดือนก่อน

      Wawaye😂

  • @Arewafootballassociation
    @Arewafootballassociation หลายเดือนก่อน

    I’m using 😢juueuy

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan ปีที่แล้ว +2

    Maqari aje aje zai koma tafiyan sunnah

    • @jibrinalkhaseem5278
      @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว

      Dama sune ainihin sunnan kudaikawai sunane ba aiki

    • @OkashaabdullahAlfauzan
      @OkashaabdullahAlfauzan ปีที่แล้ว

      @@jibrinalkhaseem5278 su waye faaaa ??

    • @dawimahamadou-yr8eu
      @dawimahamadou-yr8eu ปีที่แล้ว +1

      Toh ai dama chi ainahin sunnah Allah da manzon allah saw yake biya kuma ita yake karantarwa . ba sunnar iskanci ba, ta Ibn taimiya sunnar batarda al'unmar manzon allah saw

    • @dawimahamadou-yr8eu
      @dawimahamadou-yr8eu ปีที่แล้ว +1

      @@usmanisah2349 ameen 🤲 dan uwa tundaga Ibn taimiya har zuwa ga mabiyansa gabaki daya allah ya tsinemusu tunda kace

    • @usmanisah2349
      @usmanisah2349 ปีที่แล้ว

      @@dawimahamadou-yr8eu koma waye shi HR su brema d ra'asul jarima duk muna fatan Allah ubangiji y tsine musu albarka

  • @bashgarba5103
    @bashgarba5103 ปีที่แล้ว

    Gskiyan msln

  • @bilyaminumohammedabdullahi8693
    @bilyaminumohammedabdullahi8693 ปีที่แล้ว

    Funnydez

  • @auwallastchoice6539
    @auwallastchoice6539 ปีที่แล้ว

    Makari. Yarone Kai karatunka kadanne

  • @AUWALUMARBALA-yh7dk
    @AUWALUMARBALA-yh7dk ปีที่แล้ว

    Malam Aji Tsoron Allah A gayawa Mabiya Koyar sufaye datayai Baran_Baran da Sunnar Annabi

    • @dbardefx
      @dbardefx ปีที่แล้ว

      Kayi ilimi zaka fahimci me yake fada, amma yanzu jahilci da Qungiyanci sun makantar dakai, Qungiya nawace ta jingina kanta da sunnar amma Qaryace, da 6ata

    • @IbrahimSalifou-c4d
      @IbrahimSalifou-c4d ปีที่แล้ว

      Gaskiya ne kungiyanci ya Hana kagane maganganun maulana Sheikh IBRAHIM AHMAD MAQARI ALLAH UBANGIJI SUBHANAHU WATA'ALA MAIKOWA MAIKOMAI ya saka da alkhairi bijahi Nabiyyina MUHAMMADUR RASULULLAHI Sallallahu Alaihi wa alihi wa as'habihi wa Sallam tasliman kasiran wa man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin salafawa wahabiyawa taimiyawa khawarijawa dujalawa kune ya kamata ace daku kuji tsoron Allah ba wai Ku gayawa wasu marassa kunya.....

    • @minajose8815
      @minajose8815 ปีที่แล้ว

      How can he tell people the truth so that they'll stop following him, Tijaniya is built on attacking Islam wallahi but he will never tell them that truth

  • @ameerullhajabdullah7439
    @ameerullhajabdullah7439 ปีที่แล้ว

    Wannan malamin ya kusa komawa dan izala

  • @ameerabubakar7767
    @ameerabubakar7767 ปีที่แล้ว

    Bafa wannan banzan albanin ake magana ba

  • @minajose8815
    @minajose8815 ปีที่แล้ว

    Tariqa kaafirchi ne

  • @FatimaSanusi-f8n
    @FatimaSanusi-f8n ปีที่แล้ว

    Jazakallahu kairat

  • @AminuMuhammad-vh9dg
    @AminuMuhammad-vh9dg ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @Rayyanumuhammad2306
    @Rayyanumuhammad2306 ปีที่แล้ว

    ❤❤❤

  • @SamailaHassan-jg8nv
    @SamailaHassan-jg8nv 7 หลายเดือนก่อน

    Madalla malam

  • @liyaoudinihabibou2666
    @liyaoudinihabibou2666 ปีที่แล้ว

    Barka mu day
    Mougodiya

  • @muhammedidris5919
    @muhammedidris5919 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @UthmanSalisu-q3c
    @UthmanSalisu-q3c ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @BashirMuhammad-gu9xb
    @BashirMuhammad-gu9xb ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @MusaAbubakar-rl3tt
    @MusaAbubakar-rl3tt ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @MuhammadMusa-d9x
    @MuhammadMusa-d9x 2 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah