Sayyadi Junaid Sayyadi Munir and sayyadi Abulfatahi Allah Kara basira Nisan kwana soyayya kusanci da shugaban halitta Muhammad RasululalAllah sallahu alaihi wasallam da sauran sufaye Baki daya ameen,
Kun kawo matsalar amma shi bakukawo inda yai bayani ba, Wallahi Wallahi Wallahi wannan duk salon dulmiyar da mutanene. Indai gurin Sharri ne Nasallama ma Mallaman Dariqa dasuke daura mabiyansu. Babu irin sharrin da basuyima Shehu sharrif sani janbulo ba. Kuma wai duk don shi Manzon Allah kadai yariqa. Babu ruwanshi da wani tirkatirkar Inyass
Kaima rashin sanin tafarkin magabata yakaika ga Hakan Amma Allah yasa kufahimchj gsky daga Kai harmalumanka shine fatanmu, Don Allah akoma tafarkin magabata ba,ayin Addini da fahimtar kanka.
Ga hujja acin karatun ku Amma bako tsoran Allah Yan izala. Allah ya karkato da hankalin ku Kan Gaskiya. Idan Kuma ba masu gane wa bane to ko a lahira Kar Allah ya hada mu
Wallahi Shawara gareku tijjanawa. Kuyi kokarin kawar da wannan Aqidar komai Allah ne, acikin tafiyar ku. Munsani adacen Shehu Dahiru Usman Bauchi baida wata hujja dahuce cewa yan Izala suna kafirta su, kuma suna firta LA'ILAHHA'ILALLAH saigashi Allah ya kawomu lokacin dashi kanshi yake kafirta masu LA'ILAHHA'ILALLAHA din Domin ya kafirta yan Haqiqa da bakinshi dakanshi. Wallahi kuyi hattara. Kuzama masu fadan gaskia
Macha allah jazakumullahu khairan matasan tijaniya allah kara ilimi wly nakaru sosay
Allah watsa izala
Masha Allah Allah ya Kara lfy maulana
Masha Allah abufathi sani atijany
Mugodiya sheikh Abdul fatihee❤❤
Allah yakarama malam abdul fatahy lafiya alfarman annabi Muhammad
Amen ya Allah
Good bless you shiek abdulfatihee
Allah ya Kara daukaka,yara mana dubbanku acikin tijjaniyya
Alhamdu lilla Abdul fatahi allah yakara ilimi da lfy
Allah ya shiryeka wannan Dan izalar
Alhamdu lilla Abdul fatahi allah yakara ilimi da lfy matasan tijjaniya
indaihakane ainima asadu sunnane
Allah yakara lfy 🤲🤲🤲🤲 zakin faira
Amen amen ya Allah
Allah yakara lfy abdulfatahi gidan hujja
Malumman tijjaniya allah muku Al barka allah chiryeka dan izzala
Sayyadi Junaid Sayyadi Munir and sayyadi Abulfatahi Allah Kara basira Nisan kwana soyayya kusanci da shugaban halitta Muhammad RasululalAllah sallahu alaihi wasallam da sauran sufaye Baki daya ameen,
ameen Suma ameen
Allah sakamaka da gidan aljanna
Allah ya karemu n'a Kai asadu sunna ya daukaka sunna amin
Amin yarav
Amen
Muna godiya abulfatahi❤ 4:45
Allah ya kara lafiya asadus sunnah da ilimi mai amfani
Kun kawo matsalar amma shi bakukawo inda yai bayani ba, Wallahi Wallahi Wallahi wannan duk salon dulmiyar da mutanene. Indai gurin Sharri ne Nasallama ma Mallaman Dariqa dasuke daura mabiyansu. Babu irin sharrin da basuyima Shehu sharrif sani janbulo ba. Kuma wai duk don shi Manzon Allah kadai yariqa. Babu ruwanshi da wani tirkatirkar Inyass
Kai kadai ka ishesu Zaki Abulfatahi❤
masha Allah zakin faira muma godiya Allah ya qara lafiya
Izala mungun ciwo, Asadussuna ko girmankai Allah ya shiryaka
mungode abulfatahi kaishesu
Sayyadi Abul Fatihi Sani Allah ya kara soyayyar Annabi SAW
Abdulfatashi zakin faida thank you
Almusulmu Akul Muslim, Allah yasa Ka da Alkhairi
Allahu akbar. Asadussunnah Wanda y karanchi sunnah hujjarsa xatayi qarfi, abulfatahi akoma makaranta
Ko kunya bakaji ba? Ga karatu nan kana ji daga cikin littafan ku. Wane irin son zuciya ne haka. Kuji tsoron Allah wlh
Kaima rashin sanin tafarkin magabata yakaika ga Hakan Amma Allah yasa kufahimchj gsky daga Kai harmalumanka shine fatanmu, Don Allah akoma tafarkin magabata ba,ayin Addini da fahimtar kanka.
Ga hujja acin karatun ku Amma bako tsoran Allah Yan izala. Allah ya karkato da hankalin ku Kan Gaskiya. Idan Kuma ba masu gane wa bane to ko a lahira Kar Allah ya hada mu
Allah yaqara lpy abul fatahi
Amen ya Allah
Allahi biyamuna Kai asadus sunnah
Assadu sunnah Allah yakara daukaka ka akan taron yan Bidi'a makiya sunnah
Amin ya Allah
Ameen summa amen@@teemahabdulssalam6020
Gaskiya anjikunya allah yakiyaye
Dan Allah Ku daina karantar dasu kyauta su biyoku Zaure.
tunda nasan abul fatahi bantaba sauraranshi ko na 1 minute Amma Masha Allah Allah yakara basira futuhatil barkat
Masha allah muna tijjaniya zama daram
Sunna Allah yasaka da alkairi malam
Masha Allah ya qara basira
Ilimi shine kaje wajan malamai su koyar da Kai ba aduba kamusbah Allah yasa mudace kabamu ilimi mai albarka
Allah yasaka da alkairi mlm
Sunnah sak Allah yakaremuna mlm
Wlhy kariyane kuji sunansama asadul sunnah
Assadussunnah yafi Karfin Karfin jahillan yara
Ga bubban jahili nan asadul izala
Sarki zaki Allah yasakamaka da alkhairi.
a.llah yakara himma
Wanda yace wait asadussunna baisan giddanshiba karyana baiyi nashi magananba
Allah saaka yaa lmam
Wlh yakamata a gaiyato mana tinubu yayimana bayinin Muslim Muslim
Allah ya shiryaku allah ya bamu ml nagari
Allah yada ga sunnah se izala
Innalillahi wainna ilaihirrajuun izala mugun ciwo
sarki zaki kana ruwa wlh 👌
Gaskiya bakuda aikin yi
Tanbayana gawanan yaron wanan abun dayakeyi shine Sunna
masah Allah
Malam Musa kaji tsoron Allah. Maganan gaskiya bakuda adalci
Allah ya,hadakan malamanmu.yabamu ikon fadin gaskiya da binta.
Wallahi Shawara gareku tijjanawa. Kuyi kokarin kawar da wannan Aqidar komai Allah ne, acikin tafiyar ku. Munsani adacen Shehu Dahiru Usman Bauchi baida wata hujja dahuce cewa yan Izala suna kafirta su, kuma suna firta LA'ILAHHA'ILALLAH saigashi Allah ya kawomu lokacin dashi kanshi yake kafirta masu LA'ILAHHA'ILALLAHA din Domin ya kafirta yan Haqiqa da bakinshi dakanshi. Wallahi kuyi hattara. Kuzama masu fadan gaskia
masha allha tabaraka rahman malammai
Husaini ginba
Masha Allah
Masha allah mlm abdulfatahi allah y taimaka
ABULFATHI ya rikice haryakasa muqaddima
Ai wanga abufatahi matarsa tashiga uku yanada surutu babu hujja😂😂😂
kaji wani Dan kauyen kuma
🤣🤣🤣🤣yo ai babu hujja sai kamekame
@@UkashatuYusuf-cp4lc yo ai wanda bashida kauye bashida asali ai
sheikh abdul fatahi allah ya Kara basira
aibazasu bari asadussunna yafadi gaskiyaba
🎉
Good
Malam
Sarki zaki aiki yana tafiya gaskiya ta bayyana
Masha Allah God bless you abdulla
Sunnah Masha Allah
Masha Allahu
15:07
❤
Assadun izallah A koma makarata
Wannan abulfathin ba shida daa ko kadan ba kayi ba
Malaman Dariqa Allah ya biya ku ya qara muku basira. Kaji ilimi Malam
to Aishi asadul izala baisanwanan karatunba wallàhi
Allah ya karama sufaye darajja chehu Abdul fatahi Allah yaqara lpy a gaskiya muna alfahari daku
Zikin faida shaik abulfathi sani attijani👍
Zaki kana hada fitina
Wallahi wallahi hakane,amma ba farkon ba,karshen
Aslm
Asadus sunna ita gaskiya
Dayace
Kaga zakin sunnah ya rikita mazurian Yan bidi'a
Abulfahi attijani Allah ya Kara Nisan kwana
Jaki musa asadun nari yarude
Wannan gaskiya ne Allah Ya karalafiya shak abulfatahi
Sarki zaki kune ke haddassa wadannan rigingimu, kaji tsoron ranar da zaka tsaya a gaban Allah, ranar tonon Asiri
Allah ya kara ilimi samarin tijjaniya
Asadus Sunnah yafi karfinku
Gaskiya asadul izala yasha karatu yau sai zare ido yake baisan wannan karatun ba
@@muhdumarmuhd6294ah.ah fa wlhy harda zakinku yafiku
Wlhy fa dasunbashi damako duk zaikoresu
Allah ya kara lafiya da nisan kwana, Abu Al-Fattah
Assadu izzala baima gama sanin gidansa ba wato ina nufin ibinutaimiya
Mara hujja shine yake hayaniya.......Allah yabarmu akan dai dai...
Gaskiya abulfathi karshene wlh
Malamai Dan Allah Ina zamu samu kudi na halal shine bawai kuzo kutayi Mana gardama ba fa
Ds
Mâcha allha tijaniya allhayakara ilimi
Asadul failah vs Asadus sunnah
Ya za'ayi musamu number mai wakiltan zawiyya TV?
Wai mai hasadu izala kelekawane
Ruwan karatu zalla
To mujezuwadai wai mahaukaci yahau kura
🇳🇪🇳🇪👈👈
Salut
Abulfatahi
😂😂😂😂😂😂😂😂