Amma dai malam muna ganin kimarka kadaina shiga irin maganar wannan shashashan mutanan suje suye aure mana kosukame kansu sam ni wallahi basa birgeni ko kyautarsu dasu wa al umma sam bata wani birgeni babba tuba shene sukame kansu suyi aure bakaba ina washa zata karbi kautar saidata bawa wani namiji hannu malama kadaina shiga harkar wannan wanda.basu san darajar kansuba zasukunyataka dansu bawata kunya cedasuba Allah sharyarmu bakidaya malam kaduba shigarsu ai dolema kobasuyi wani abuba she wanda yafadi magana akansu yace haka Allah kanisanta muda irin halayansu Amma sam ni wallahi basa wani birgeni
@@babanikram6407 gaskiya dai Amma bana tunanin malam zaishiga maganar wannan shashashanba ba malam ko ni wallahi bazan shiga maganarsuba ai su bayara bane sunsan fari sunsan baqi wani abunma sunayi Dan akemusu magana suna son samun suna mudaiji tsoran Allah Allah yana nan yanajiranmu amadakata
@@umamaa1075 to alhamdulillah, wannan gaskiya ne allah yasa mudatce. Saiday kuma ina kira ga yan uwa mu daina gaggawar yanke hukontci ba tareda munyi kwakwaran bintcike ba.
Toh kuka sani kota nemi gafara agun Allah delene shetayi irin na hadiza Gabon ai agun Allah ake neman yafiya bashe kabaiyana ba tinda aiba mutane sukewa mutun gafaraba
Kila na makara akan tofa albarkacin bakina,, sai dai fadin alkhairi baya latti. Abinda malan yayi shike nuna malamine mai koya tarbiyya, kuma shigaba maisa ido akan abinda mutane ke aikatawa wanda wannan shine abinda yakamata dayawa daga cikin malaman mu su rinka aikatawa. Da ana haka da su yan diramar sun rage wadansu abubuwan da suke aikatawa kuma da sun rinka shiriya akarshen abubuwan da suka aikata.
Hmmmmm: ai agidarsa ce a farko na kafirta masu neman gafara wajen ubangijinsu, wato kafin a haifi shi fantamin kansa ba Isan ba bakuma alin ba sun sami bayin Allah masu istinqfari kullum sau 230 akalla a don dole amma sunce masu kafurai ne ko mushri kai ko dan'bidi'a, amma kila ita tayimasa good evening yaji dadi nata sau daya a shekaru da daama amma ya burgeshi, kai dan izala kunji kunya in har kuna da ita... izala da kudi da mata???????

Tun da har tayi nadama Allah ya yafe mata
الشيخ وصادق بكلام
Allah yagafarce mu yan uwana
Allah yarufa asiri
Toh Allah yasau wake
Allah yagafarta manabakiya dayamu Ameen wallahu gafuru rahim
Allah yasa mudacci
Slm
gaskiya baidaceba
Allah karemu dakarewarka
Allah ya kyauta
Allah ya shirya
To Allah ya qara Mana Imani gaba daya
alhamdulillah Allah gafurul rahimun ne Allah ya gafarta mana baki daya
Hakane
Allah yashir yemu ameen
K la journée du
Allah ya shiryeku mlm bashida lokacin ku yan gulma
Allah yashiryaemu
kubakwagajiya da karya
Da kyau 👍👍
Uhmm Anayi muna shan shaye
Subuhanallah Allah ya sakama mlm
Nima fiti washa me jarumata
Allah yakyauta Allah yasa mudace
Hussaini Jaziri slm
Kai, alhamdulillah, Allah ya qara shiryemu kuma ya qarawa malam daraja da dau kaka, Ameen
Allah ye kyu ta
Allah ya shirya amen
Allah yai Mana maikyu
Allah ya yafe mana Ameen
Amma dai malam muna ganin kimarka kadaina shiga irin maganar wannan shashashan mutanan suje suye aure mana kosukame kansu sam ni wallahi basa birgeni ko kyautarsu dasu wa al umma sam bata wani birgeni babba tuba shene sukame kansu suyi aure bakaba ina washa zata karbi kautar saidata bawa wani namiji hannu malama kadaina shiga harkar wannan wanda.basu san darajar kansuba zasukunyataka dansu bawata kunya cedasuba Allah sharyarmu bakidaya malam kaduba shigarsu ai dolema kobasuyi wani abuba she wanda yafadi magana akansu yace haka Allah kanisanta muda irin halayansu Amma sam ni wallahi basa wani birgeni
Ya kamata abibiyi kafar mai sunan malan atabbatar da tcewa malan ne da kansa ko kuma wani ne yake anfani da sunan malan
@@babanikram6407 gaskiya dai Amma bana tunanin malam zaishiga maganar wannan shashashanba ba malam ko ni wallahi bazan shiga maganarsuba ai su bayara bane sunsan fari sunsan baqi wani abunma sunayi Dan akemusu magana suna son samun suna mudaiji tsoran Allah Allah yana nan yanajiranmu amadakata
@@umamaa1075 to alhamdulillah, wannan gaskiya ne allah yasa mudatce. Saiday kuma ina kira ga yan uwa mu daina gaggawar yanke hukontci ba tareda munyi kwakwaran bintcike ba.
@@babanikram6407 hakane Allah samudace
1
Allah kayimana shiriya ta musulunci
May almighty Allah protection and guide us ameeeen
Allah yasa mudace
🤲🤲
toh allah ya kyau ta
ALLAH YASHIRYA
Hnn
Toh kuka sani kota nemi gafara agun Allah delene shetayi irin na hadiza Gabon ai agun Allah ake neman yafiya bashe kabaiyana ba tinda aiba mutane sukewa mutun gafaraba
Wannan maganar haka taka alhaji
Gaskiya kudaina hada photon mallam da wadannan shasha 😚😚
Masha allah dakyau hadiza
Kadija kenan
@@umarshehu8754 ya akayine umar
Kila na makara akan tofa albarkacin bakina,, sai dai fadin alkhairi baya latti.
Abinda malan yayi shike nuna malamine mai koya tarbiyya, kuma shigaba maisa ido akan abinda mutane ke aikatawa wanda wannan shine abinda yakamata dayawa daga cikin malaman mu su rinka aikatawa.
Da ana haka da su yan diramar sun rage wadansu abubuwan da suke aikatawa kuma da sun rinka shiriya akarshen abubuwan da suka aikata.
باكورطيبي
Allah kasa mu dace
Wallahu gafurun rahim
Iranian war dulno trulmp
Allah yashirye mu
Ai dama mgn zanar bunu ce, Don hk nikan fatan alkairi nake muku allah yatsareku aduk inda kuka ya kuma mayar wa d me sharri sharrin sa
+213655409380
Allah yashiryemu
Allah temakeki hadiza,rahama dakuma fati washa
Allah shiryemu
Lets him Hadiza Gabon Good will bless.
Shawara kuyi aure kafin tsufa yazo domin baya zuwa da kida
why did you people use Sheikh picture? that's not fer😬😬
Hm
Kunga dama rahama sadau baki da kima a wajan mutaneba sana INA maku fatan alheri da ahiriya
Toh Allah ya kauta
Yo ça va
To dan mi hoton Minister Malam fantami kuma
Dan Allah mlm kudena sa baki a irin wannan abin be kamata ba
Shine ai
hmm
Allah ya kyauta ya shirye mu
Mashaallah
Bonjour mon ami et
Madubinka dai
Kai amma dai bakuma malam adalci ba in banga inda malam ya ambaci sunan hadizaba
Darajar machedai gidan aurenta
Shiyasa akeson akoda yaushe mutum ya kasance cikin siffa ta kamala Allah kyauta
Kai yan najeria akway sa ido
Hmmmmm: ai agidarsa ce a farko na kafirta masu neman gafara wajen ubangijinsu, wato kafin a haifi shi fantamin kansa ba Isan ba bakuma alin ba sun sami bayin Allah masu istinqfari kullum sau 230 akalla a don dole amma sunce masu kafurai ne ko mushri kai ko dan'bidi'a, amma kila ita tayimasa good evening yaji dadi nata sau daya a shekaru da daama amma ya burgeshi, kai dan izala kunji kunya in har kuna da ita... izala da kudi da mata???????
Hlo
Allah zai tambaye ku saboda kuna dora photon masu drajja da mata
Dan Allah kude na hada malamai da irin wannan matan
Wlh kuwa
Sangaya
mts
مو متربي عشان كذا
wannan ai qara musu qaimine akan turvar da suke
kudaina hada hoton malam da yan iska masu yawon banza
To Yusuf Musa, muna fata Allah Ya shiryesu, Ya shiryemu gaba 'daya, ameen. Mun gode
Kai malamine ina ruwanka da karuwai tsakaninku Kawai inkayi sujjada kayimusu addua Amma bawai kafita kana ce kunyi daidai waye wayeba
Yar uwa wadannan kalamai sunyi xauri,, 'ba'a gyara bata da bata sai dai dai dai ya gyara bata' wannan fadin Allah ne idan baki manta ba.
Malam yayi daidai daya yaba mata saitaji karfin gwauwa wajen daina yin alfasaha allah yashiryaimu
Kai dunia karshan zamani yakai da cin zarafin malaman Addini haka Allah ya kyauta
قليلين ادب
very bad