Masha Allah mallam, Allah ya saka da alkhairi, Amma mallam yanzu yawancin malamai suna da wahalar gayyata, don wallahi yanzu za ayi aure na January 2021amma wallahi har yanzu babu hanyar da banbi ba wajen neman babban malami irinku da zaizo man waazin auren da walima, don Allah mallam idan da hali ku saukaka Mana samun ku ko zamu gyara wannan baraka dake Kara tunbatsa a arewacin Nigeria
ya Allah ya biyaku da mafeefeecin Alkairi kuma Allah ya karamaku karfingwiiwa kada kugajiya gurintinatar damu musulmi ya Allah ya kareku Ako ina afadinduniya Ameen🤲🇳🇬🇸🇦
May Allah bless u in whatever u do, protect u wherever u go, light up every road u take, make your hopes become a reality & help u in every difficulties that comes your way. Jumma'at Mubarak
Daman sadau ta saba.ki gamayi zaki tarar da Allah.malam ka fama wa'axi sai kaji ta sake yin wani.misali.tayi birthday,rawa da mawaki,ga wannan shiga da tayi,tunda bata jin kunya ta aikata abunda taso.
Allah yaja zamanin malan
استغفرالله العظيم واتوب إليه استغفرالله العظيم واتوب إليه جزاك الله خير يا وجه الخير الشيخ عيسى
Allah yasaka
Allah yasaka da alkairi Malam
Karya kikeyi karuwa shegiya, duniya kowa yasan karuwa kike, ubangijin allah ya wula kantaki duniya da lahira! Shegiya karuwa!!
Masha Allah Allah yabarzuminci
Allah ya kara daukaka Mallam
Allah yaja da kwannan mallam Ameen
Gaskiya ne Malian
Alhamdulillah jazakallahu khairan ya sheikh
Allah yakare musulmai gaba daya kowa baxia tsallake abunda xaifaru gareshiba
Allah yasa ka da alkhairi
Allah ya saka da alkhairi malam
masha Allah muna tare dakai malam mai fadin gaskiya
Gaskiya ne mlm
Allah y saka da alkhairi malam
Masha Allah ya karawa annabi daraja da karama da kuma tsoran Allah s.w.t
Allaj ya saka da alkhairi Allah ya shiryata damu baki daya
Macha allah muna godiya da tounatarwa
Jazakalla malan
Mallan allah ya sakamaka da alheri allah sheremu ya shirya bayammu
Allah yasaka da alkhairi muna godiya
Slm mai yasa bakwa iya gayawa buhari gaskiya sai dai akan sauran al umma kuma malamai wallahi kujitsoron Allah
masha allah allah ya kara lafiya
ALLAH ya shirye mu ya tabbatar damu hanya madaidaici
Allahu akbar masha Allah muna godiya sosai Malam 💕💕
Jaxakallahu Khairan Allah Yakarawa Malam Lafiya
Allah ya yafe mana
Allah ya karawa Annabi S A W daraja
Jazakallah khairan
Jaxakallahu khairan
Jazakumullahu bi khair
Masha Allah jaxakumullah khairan
ماشاء الله، جزاك الله احسن الجزاء، يا مثبت القلوب ثبت قلوبنا على دينك،و يا مصرف القلوب صرف قلوبنا على طاعتك.
Masha allah allah yabada lada
Allah ka shirye mu
Allah yasaka da alkhairi
Malan Allah yskaralafiya yakara ilimi'mai albarka
Rabiatu katsina
Masha ALLAH Mugode sosai Mlm
Hakane mlm kayi Gaskiya ALLAH ya shirya muba kidaya Amin y ALLAH yada
Allah ya biya Mallam!
Wallahi hakane Malam
Allah ya saka da Alkhairi
Allah ya karo hasken muslunci malam
Mallam Allah Subhana Wata'Allah ya tsaka maka da alkh'airi
Allah ya Saka da Alkhairi
Masha Allah mallam, Allah ya saka da alkhairi, Amma mallam yanzu yawancin malamai suna da wahalar gayyata, don wallahi yanzu za ayi aure na January 2021amma wallahi har yanzu babu hanyar da banbi ba wajen neman babban malami irinku da zaizo man waazin auren da walima, don Allah mallam idan da hali ku saukaka Mana samun ku ko zamu gyara wannan baraka dake Kara tunbatsa a arewacin Nigeria
Kanemi number na daya cikin manyan malaman insha Allah zasu baka attention.
Allah yasa maka albarka acikin auren.
Ameen thumma ameen Nagode matuka
Macha Allah malan mougode sosai Allah ya karemou ameen soumma ameen
Jazakillahu bi khair mlm
Ubangiji ya shirye mu ya bamu iko qyarawa
Allah ya tsini ma Rahama sadau
To Allah yashiryamu damu da ahalinmu Allah yasakawa pntmi da alkhairi
Ameen
ya Allah ya biyaku da mafeefeecin Alkairi kuma Allah ya karamaku karfingwiiwa kada kugajiya gurintinatar damu musulmi ya Allah ya kareku Ako ina afadinduniya Ameen🤲🇳🇬🇸🇦
Masha allahu
Malan Allah yasakada alheri
Allah ya kara ma lafiya malam
Allah ya taimaki Mal Allah ya Kara basira
Masha allah muna godiya 🙏
Allah Ya saka wa Malaman mu da alkhairi. Ku kuma da kuka yi mana karya kuka rubuta abinda ba shine acikin bidiyo ba Allah Ya Isa.
Jazakallahu khairan ya sheikh, Allah ya bamu ikon yin hakan ya kuma ganar da alummar musulmi baki daya
Mun gode malam Allah yasaka da alheri
Allah ya chiryeta
Ya Allah karka kamamu da laifin wawayen cikin mu
Allah y karama Mlma lfy d taimako
Muma Allah y karamana ilimi Mai albarka
alaminu kabira polari bank
Allah yakara irimka
Hakane malam
Wallahi gaskiyane malam allah yabiya
Allah sakama da alheri
macha allah jamian
Alhamdulillah and Masha Allah,muna Kara godiya me yawa Allah Kuma ya bamu ikon anfani da ita ameen
Allah ya shiryamu
May Allah bless u in whatever u do, protect u wherever u go, light up every road u take, make your hopes become a reality & help u in every difficulties that comes your way. Jumma'at Mubarak
Allah yabamu iko
Masha Allah malam
Allah shirya inmusulmi
Allah ya shiryemu, Allah yakare Addininmu na Musulunci.
Allah yashirya
masha allah. dan allah mallam ku saukaka mana samuku
Ya Allah kasa mufi karfin zukatan mu
masha alah
alaminu
Ki gode Allah ma jama'a sun nuna damuwarsu akanki.. baiwar Allah!!!
Allah ya shiryamu shirin musulunci
ALLAH MUNTUBA
Good
Kuna yaudarar kanku sannan da karya, sai ku rubuta cewa wannan wa'azi yana magana kan kaza, anma idan motum ya shiga sai yaga ba hakanan ba
اللهم صل على محمد وعلى آله وصحبه اجمعين يارب العالمين
Allahu Akbar
common, wannan ai tsohon karatu
Allah tabatar da mu akan tafar kinsa
masha Allah
شكرا
Allah yakaramaka lafiya malam da nisan kwana
Allah yakaramaka lafiya malam da nisan kwana
اللهم صل وسلم على نبينا محمد 💚🌹
Amin
Masha Allah muna godiya sosai Allah yasaka da alkairi Allah ubangiji yaqara tsare mana Ku Adik inda kake maluman sunnah
May Allah bless you abundantly
moo
Mahaukaciya
Blessing up
اللهم صل وسلم وبارك على حبيبنا محمد
Shukhran
Daman sadau ta saba.ki gamayi zaki tarar da Allah.malam ka fama wa'axi sai kaji ta sake yin wani.misali.tayi birthday,rawa da mawaki,ga wannan shiga da tayi,tunda bata jin kunya ta aikata abunda taso.
Allyakarimu
Macha allah yabiyaka
Allah yakarawa malam lfy
Allah ya kiyaye mal.