Allah yashiga lamarinmu yashiryamu damu da zuri armu duk wanda yabace inmaishiryuwa ne Allah yashiryasu inkuma baza su shiryuba Allah yayimana maganin su ameen watching from Saudia arabia
Wasu marayu nagani ana Neman taimakon kwanon rufe za arufe masu dakin da suke kwana uwarsu batada zaddazatai kutaimaka sbd Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam 🤲🤲🤲
Ikon Allah ni wlh wannan ban ga bakon abu bane karuwanci tsohuwar sana'ace marar amfani misali masu basu wannan makudan kudin ko dai dan mafia, ko official barawo ko GVMT Barawo amma zufar ka kudin halal zai wahala a zubar dasu ta hanyar banza: kuma wasu ba karuwancin kadai suke yi ba wlh dasu ake hada baki wajen aikata miyagun laifuka. A dai kara yi mana nasiha mu duka mu gyra halayyarmu.
Hmmm dama fa su mulkin su kwankwaso haka yake kwankwaso shine matsalan kano wlh lokacin malam Ibrahim shekarau lokacin mulkin sa wlh kano ta gyaru Amma tunda kwankwaso ya karba mulki shikenan abin ya lalace Allah yayi mana maganin wannan musiban kawai Amma wlh kano muna cikin wani hali karuwai sunyi yawa a kano
Allah yashiga lamarinmu yashiryamu damu da zuri armu duk wanda yabace inmaishiryuwa ne Allah yashiryasu inkuma baza su shiryuba Allah yayimana maganin su ameen watching from Saudia arabia
Aameen ya HAYYUM ya QAYYUM
Wasu marayu nagani ana Neman taimakon kwanon rufe za arufe masu dakin da suke kwana uwarsu batada zaddazatai kutaimaka sbd Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam 🤲🤲🤲
Allah yasakawa malumanmu da alkhairi
Subahanallah kenan wannan ya isa kuji da kanku Najeriya
iKon allah rabbi kashirya kashirya zuri armu Daman hausawa sunce farau faraun banza to agarin banza yake qarewa Allah ya kyauta😢
Allha kashiryar da al ummar musulumi bakidaya
Nafi rahama shekaru haka nafita kyau. Amma dubu daya gagarata yakeyi watasa'in wlh. Duk dan naqi zina, amma hakan yafi min wlh😢
Masha Allah. Allah ya kare ki.
Turo DM na tura miki wani abu.
Allah y Kara dafa miki
Ikon Allah ni wlh wannan ban ga bakon abu bane karuwanci tsohuwar sana'ace marar amfani misali masu basu wannan makudan kudin ko dai dan mafia, ko official barawo ko GVMT Barawo amma zufar ka kudin halal zai wahala a zubar dasu ta hanyar banza: kuma wasu ba karuwancin kadai suke yi ba wlh dasu ake hada baki wajen aikata miyagun laifuka.
A dai kara yi mana nasiha mu duka mu gyra halayyarmu.
حسبنا الله ونعم الوكيل ،نيجريا نيجيريا نيجيريا ،اللهم سلم،مايصيبكم من مصائب فبما حصدت أياديكم
SAlm 🙏 🙏 🙏
@Majestic:Wlh laifin su kwankwaso ne da Abba Tunda suka yiwa daurawa magana akan abinda yake yi shikenan Komai ya lalace
Hmmm dama fa su mulkin su kwankwaso haka yake kwankwaso shine matsalan kano wlh lokacin malam Ibrahim shekarau lokacin mulkin sa wlh kano ta gyaru Amma tunda kwankwaso ya karba mulki shikenan abin ya lalace Allah yayi mana maganin wannan musiban kawai Amma wlh kano muna cikin wani hali karuwai sunyi yawa a kano
Dan Allah kurabudasu anamaganar kashe rayuka da dulmiyarda arewa amma kunata hayya hayya lafin azzaluman Nigeria ne susuka maida kasarhaka dakaruwanci