Nasiha (Lyrics) 💃💃💃 Arraheemu yaa Allah, Jallah sarki yaa babba, Ga Ma’arufu yau nazo Ka taimakeni yaa Rabba Zai nasiha ga yan uwa Mazaa Maata kuma har babba Koh dama tin farko nikam ba kowa ne ba Na dade ina tabataa ga rayuwanda be dace ba Yanzu kam ni nagane Sam baza nakoma ba Jama’a sai ku biyoni Kuji labari babba Aikin in anfaara Ba sai anjaa mandula ba Yakamata mudan gane Soyayya itace a gaba Soyayya sirrice Ba kowa zai gane ba Duk wanda ya san asalin Soyayya ba ya gaaba Dayawa sun dimauce Sun zarfafa basu samuba Ai daama ita duniya Makaranta ce babba Duk wanda ya gano ta Yayi dace babba Toh kubar muso juna Kuma mudaina yin gaaba In kwarai yaa ikhwaana Zancen bazana boyeba Kasan in yau kaine Wataran ba kaine ba Duk mai saada zumunta Fadan ba zaiji kunya ba Duk mai hada atsakanin Yan uwa bazaici riba ba Kuma mubar munafinci mu sa soyayya agaba Idan wani ya samu Karka bishi ka mai zamba Toh Kaima bidi naka Dan aikin bata qareba Kai aikin aiki ne Ba kowa zai gane ba Wataran sai labari Toh gyara mu duddu ba Magana in ba daadi Bai kamata mu pirta ba Ka zama da masoyi Yafi kaje baka samu ba Dayawa anje gulma Amma ba adace ba Yakamata mu dan gane Aikin bawasa ne ba Ajeru zuwa rafi Khairun ne ba sharri ba Abar ance ance Da jeeta jeeta abar zamba Ayau da maamaki Lamarin dai ban gane ba Kai zaaka gan nyaara Wasu na zaagin babba Allah ya yi hani Yace wannan bai dace ba Kai ya fada a Qur’ani Baisa duk sun canza ba Alhaalin duk sun san Yin haka ba dai dai ne ba Atuna akoi mutuwa Koh rayuwan bata qare ba Wai kama tudeen tudaan Zancen ba qarya ce ba Mu mataasa fa mu gane Yawan qarya bai kaimu gaba Dayawa a mutane gajoji ne basu waye ba Wannan maganar tawa Ganota sai fa yan baaba Zato mugun ciwo Saaka makonta sai Rabba Ni Ma’arufu na gano Kowa ba dai ne ba Kai wani kam yafi wani Ko agaban gwani Rabba Zamba yawan son girma Bazai rasa shan mari ba Kuma da koba qarfi bazai rasa cizo ba Zan iya cin naama danye Kuma ni ba maye ba Koda de sun baceni Aqarshe basu waala ba Na barsu suna bacci Har yau ban bude ba *3 Anan ni zan huta Zancen bazana to ne baa*2 Kai bazaa na to ne baa Bazaa na to ne baa 😍😍😍😍😍
Nasiha (Lyrics)
💃💃💃
Arraheemu yaa Allah,
Jallah sarki yaa babba,
Ga Ma’arufu yau nazo
Ka taimakeni yaa Rabba
Zai nasiha ga yan uwa
Mazaa Maata kuma har babba
Koh dama tin farko
nikam ba kowa ne ba
Na dade ina tabataa
ga rayuwanda be dace ba
Yanzu kam ni nagane
Sam baza nakoma ba
Jama’a sai ku biyoni
Kuji labari babba
Aikin in anfaara
Ba sai anjaa mandula ba
Yakamata mudan gane
Soyayya itace a gaba
Soyayya sirrice
Ba kowa zai gane ba
Duk wanda ya san asalin
Soyayya ba ya gaaba
Dayawa sun dimauce
Sun zarfafa basu samuba
Ai daama ita duniya
Makaranta ce babba
Duk wanda ya gano ta
Yayi dace babba
Toh kubar muso juna
Kuma mudaina yin gaaba
In kwarai yaa ikhwaana
Zancen bazana boyeba
Kasan in yau kaine
Wataran ba kaine ba
Duk mai saada zumunta
Fadan ba zaiji kunya ba
Duk mai hada atsakanin
Yan uwa bazaici riba ba
Kuma mubar munafinci
mu sa soyayya agaba
Idan wani ya samu
Karka bishi ka mai zamba
Toh Kaima bidi naka
Dan aikin bata qareba
Kai aikin aiki ne
Ba kowa zai gane ba
Wataran sai labari
Toh gyara mu duddu ba
Magana in ba daadi
Bai kamata mu pirta ba
Ka zama da masoyi
Yafi kaje baka samu ba
Dayawa anje gulma
Amma ba adace ba
Yakamata mu dan gane
Aikin bawasa ne ba
Ajeru zuwa rafi
Khairun ne ba sharri ba
Abar ance ance
Da jeeta jeeta abar zamba
Ayau da maamaki
Lamarin dai ban gane ba
Kai zaaka gan nyaara
Wasu na zaagin babba
Allah ya yi hani
Yace wannan bai dace ba
Kai ya fada a Qur’ani
Baisa duk sun canza ba
Alhaalin duk sun san
Yin haka ba dai dai ne ba
Atuna akoi mutuwa
Koh rayuwan bata qare ba
Wai kama tudeen tudaan
Zancen ba qarya ce ba
Mu mataasa fa mu gane
Yawan qarya bai kaimu gaba
Dayawa a mutane
gajoji ne basu waye ba
Wannan maganar tawa
Ganota sai fa yan baaba
Zato mugun ciwo
Saaka makonta sai Rabba
Ni Ma’arufu na gano
Kowa ba dai ne ba
Kai wani kam yafi wani
Ko agaban gwani Rabba
Zamba yawan son girma
Bazai rasa shan mari ba
Kuma da koba qarfi
bazai rasa cizo ba
Zan iya cin naama danye
Kuma ni ba maye ba
Koda de sun baceni
Aqarshe basu waala ba
Na barsu suna bacci
Har yau ban bude ba *3
Anan ni zan huta
Zancen bazana to ne baa*2
Kai bazaa na to ne baa
Bazaa na to ne baa
😍😍😍😍😍
Allah yasakada alhairi malam
Masha Allah, I'm here again Mohammed Imam Muntaka from Ghana.
Can play this song 100 times wow nice one guys
We really need it on Audio Mack please
Nice one 👍
Big ups but would you please get your official page and upload all your songs Thank you
Wow wow
u make me happy bro
Mai sunnanah
Masha Allah 💕💕💕
Machallah
Ma'aruf😍😘😘😘
Good evening how are you doing Good🙏🙏🙏🙏❤️❤️❤️❤️
Masha Allah
Nice song
Masha Allah, nice Zikr, I click replay more than 5 times😁, pls could you upload the official audio/video ?
Lovely song guys I like it
Am a Nigeria 🇳🇬 I posted d vedio on my Tiktok and people are asking 4d audio track pls do something 🙏 help us out
nice
❤️
🥰🥰🥰🥰🤗🤗🤗🤗
th-cam.com/video/a49Zv-IpAMs/w-d-xo.html
Link to original audio
Pls the audio